Chapter 12
ƘALUBALENAH.....
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA
12
✏CHUCHUJAY 📝
kallan kallan da kananun maganganun da ake binsu dashi wanda a yanzu ya daina damunta shine a yanzun ma ake a cikin babban cafe ɗin dake cikin makarantar ta orchid ,
Gyara zama deenah tayi tana mai kallan azad wanda da naci saida ya samu guri a gunta,
azad your a** girlfrnd is coming this side control her,
ɗaga kai yayi ya hango widad wadda ke takowa garesu cikin wata irin isa da takama ita a dole isassa gefenta kuma babban abokin azad ukasha wanda ba ajinsu daya ba amma lokaci guda ya zama kamar ɗan ajinsu saboda deenah daya darsa idanunsa akanta,
Sabreena ce dake zaune kusa da deenah tana sipping coffee tace i don't like this ukash,
Rufe bakin sabs ke da wuya suka karaso gurin inda widad ta ja kujeran dake kusa da azad ta zauna tana mai rike hannunsa tare da faɗin baby kana tare da maid ɗin gidanku tana serving naka kenan"
Its a good thing ke tashi ki karbo mana two sandwich da two milkshake,
"Widdy don't start this rubbish please ke baki gajiya da abu ɗayane,
So what idan suna aiki gidansu azad ba sata suke ba and beside the dude doesn't mind calling her his friend you bitch"
Sabs ta faɗa tana mai buga container ɗin da take shan coffee ɗin aciki.
Cike da bacin rai widad tace sabs please this is not the first time da kike mun haka akan low life ɗinnan as if ba ni dake ne yan uwa ba ,
Bana so and ina tabbatar maki akwai lokacin da zata ɗasa maki dafinta lokacinne zaki gane batayi worthing time naki ba,
Widdy im here remember and kinsan yarda nake ji kan deenah so please stop insulting her"
Kasan cewar tasan mai suka kulla da ukasha yasa bata sake magana ba ta juya ga azad wanda har a lokacin baice komai ba,
Hannunsa ta rike a karo na biyu ,
Bai kwace ba kuma baice komai ba amma gaba daya hankalinsa yana kan ukasha wanda yake ta faman kallan deenah yana wani irin smirking while ita kuma hankalinta ma gaba daya yana ga kan littafin da azad ya gama mata tutor,
Saukar hannun ukasha a waist ɗinta shine abunda ya dago da idanunta da hankalinta daga kan littafin,
Marin da ta dauke sa dashi sai da ya jawo hankalin daliban dake gurin,
Tashi tayi tace"next time kaji sha'awan kara tabani kayi tunani,
Sabs let's go,
Azad sai mun hadu class nagan kana da bakuwa,
Gaba tayi sabs na biye da ita ,
Suna fita sabs ta kece da dariyan da ke cinta tana mai faɗi"
Girl that was fast ,kinga idanun shege kuwa,
I just love you more Dama inajin haushin yaranan bana kaɗan ba shege mayen mata,
Dariyar deenah ma tasa "
Daina sani dariya sabrina na tsani yaran nan tun tuni dama and tunda na gansa da widad nasan ba alkhairi bane and i promise my self bazan kara bari wani ya takani ba a cikin makarantar nan and it started tun a lokacin da na mari widad a party ɗin azad kuma wallahi dai dai nake dasu,
"Haka yake ta gurina na tsaya maki and a wani side din ga oga kwata kwata azad like abun kamar jazz this boy just fall over hills,.
Eh ehn fall from wey bari mana we are just friends so run to your class Kafun mr long nose ya hana ki shiga,
Duba agogon hannunta tayi tace God namanta fa shi ne last period omoh God is so kind da ya bani bestfrnd like deenah ,kissesss muah muah take care,tana kai karshe ta ruga da gudu .
Kaɗa kai deenah tayi tace sabs and her issues ,
Tana kokarin bin hanyan nasu class ɗin tajiyo muryan azad yana kiran sunanta ,
Tsayawa tayi har saida ya karaso kafun tace "
Ya naganka kai kaɗai ya kamata ka tsaya gf ɗinka ko ka goyota tunda its a common thing a gurinku rich kids,
Dan murmushi yayi yace you shouldn't have slapped ukash,
Bata rai tayi tace oh dama ai nasan you're with them and you're just pretending to be my friend so karama masa mana since he is your best frnd,
Tana kare zancenta ta wuce ta barsa ba tareda ta saurari kiran da yake mata ba.
Fingers Ɗinsa yasa cikin sumansa yace "oh deenah that was not what I meant,
Bin bayanta yayi dan shiga ajin wanda already malami ya shiga,
AFTER AZAD'S PARTY.
Ranar monday da ta shiga makaranta bayan partyn azad abun babu daɗi cos duk inda ta juya sai ta samu masu tsokanarta ko masu toshe hanci wai tana wari,
Tun kafun ta shiga class taga desk and chair ɗinta a babbale a bakin stairs,
Baga maza ba baga mata ba kowa da abunda yake cewa akanta karma ace yan koran widad,
Locker ɗinta na changing room ma haka ta gansa a balle kayanta na ciki ansa scissors an yayyankasu ,gaba daya ta shiga confusion shin mene tayi haka na zunubi da suke treating nata haka
A ranar ba karamun faɗa akayi ba tsakanin azad da wani classmate dinsu victor wanda yafara bude mata ruwan flour tun daga ka akan wai shine aikinsu ,
Sosai azad ya fusata wanda baisan lokacin da dambe ya kaure tsakaninsu ba,
Yana wannan faɗan da victor a babban harabar makaranta benazir ta jefe ta da ɗanyen kwai wai mahaɗin floor din,
Juyawan da deenah zatayi taga Crete na kwai ɗin gaban widad hannunta dauke da guda biyu,
Kafun kace me suka fara jifanta da shi inda shikuma azad hankalinsa na chan yana faɗa da victor,
Wata irin tsawa da aka daka musu shi ya tsayar da komai kama daga kan faɗan azad da victor zuwa ga kan su widad masu jifanta da kwai,
Tsaye binyamin yayi a gurin ransa a bace ganin abunda yake faruwa wanda security yaje ya sanar a staff room ,
Kasa deenah tayi da kanta tana kuka vulnerably ,dan karshen wulakanci yau ta gansa a orchid kamar wadda aka kama tayi fashi da makami"
10 MINS LATER.
Tsaye suke a office ɗin principal wanda yake wakiltan manyan shareholders na makarantar,
Gefe guda kuma mss aafiya ce sai binyamin wanda yaci uwar mur,then su ,widad,hazal,walida,benazir,
Deen class rep wanda yazo bada shaida akan abunda suke mata,deenah,azad,victor,
Cikin sanyin murya principal din yace this should not repeat it self and ke deenah i knew it was your fault ,I mean why didn't you avoid them.
Cikeda baccin rai binyamin wanda ya katse hanzarin azad wajen magana yace"
Mr principal sir are you for real,
Kana so ka faɗa mun this is the end of all that happened to that poor girl?
I mean just take a look at her,and you call this Justice,no this is not going to happen not when I am a member,
Y'all should be on your knees,
Ganin yarda ya hade rai ne yasa suka zube dukkansu,
Fita yayi bayan mintuna kaɗan sai gashi da tsumagiyyan bishiya,
Principal ne yayi saurin tashi yana mai faɗin,"no mr binyamin this shouldn't happen in this school"
Nannade hannanun rigansa yayi yana mai faɗin ko,then it will start with me,
Tashi widad tayi tsaye tace"no this ain't gonna happen wasa kake ba,
Ko daddy da mom basu taba duka naba and it won't start now ,my father is a f cking shareholder here.
Ya tsani raini wanda yana ɗaya daga cikin abunda yasa baya san widad cos tuntuni ya fahimci tana da rainin wayau,
Zula mata bulalan yafara yana mai faɗin"
Za'a fara a kaina and nothing will happen,inajin kin manta we are the founders and the biggest share holders of orchid ,
Cigaba yayi da tsula mata bulalan inda itakuma ta rinka kwandara ihu,
Da kyar principal din da mss aafiya suka kwaceta ,
Cikinsu deenah da deen ne kawai bai zane ba har azad wanda baiji haushin dukan ba ko kaɗan dan yarda yayan nasa ya chuda widad ya burgesa and kamar yarda ya faɗa babu abunda zai faru,
Bayan duk sun fita saura deenah kadai principal ɗin ya kallesa yace "biyamin what you did was wrong"
"Oh Ashe ,
So letting bullies go free is not wrong right?
This girl is being bullied by them over and over again ai kaji mai class rep dinsu ya faɗa,
She might not reported it dan maybe tana tsoro babu abunda zai faru and kamar yarda take tsoran koda ta kawo kara babu abunda zai faru ,cos gashi nan they abused this girl and as a principal kana faɗin wai it shouldn't repeat it self,sannan you were saying it was her fault after how they maltreated her in the school premises and in a broad day light self ,sannan kace what i did was wrong,
"Okay it was wrong a yanka ni,
yana kai karshen zancensa ya fita a office din kamar guguwa ,
You might go deenah"
Mss aafiya ta faɗa tana mai murmushi kasa kasa gudun kar mr principal ya gani,
Restroom din makarantan ta nufa dan goge jikinta,
A hanya ta tarar da sabreena wadda tana ganinta tayi hugging nata tana kuka tana mai fadin sorry deenah ,im sorry I wasn't there for you,
Raba jikinsu deenah tayi tace come on,
Its okay after all I'm okay.
Nasan you weren't in school ,stop crying i ain't dead.
A tare suka tafi inda deenah ke faɗan mata dukan da binyamin yayi masu widad,
Bayan fitowansu ne ta tarar da azad a bakin gurin yana jiranta,
Kasa tayi da kanta da ta tuna irin tsaya matan da tayi ayau,
Sorry "
Murmushi yayi yace "no i won't accept that apology har sai kin yarda kin zama frnd ɗina ,
Murmushi tayi tace "its okay indai shine zaisa kayi hakuri then I've accepted you as my frnd,
Wanda hakan yayi kulluwa mafarin abotarsu.
CHUCHUJAY
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top