chapter 10

KALUBALENAH.

10
SADAUKARWA GA MARYAM SHEHU GANA.

tasan steps ɗin da ta ɗauka bazai haifa mata da ɗa mai ido ba,
amma still ta danne zuciyarta tunda tasan ko ba daɗe ko ba jima zasu san ita ɗin yar mai aikine a gidan.

cart ɗin dake ɗauke da drinks ɗin ta karɓa a hannun kaltu ta fara turawa,
jitayi an rike abun gam gam,
juyawa tayi ta kallesa ,ɗan murmushin da bai kai zuci ba tayi tace"birthday boy kace kaine da kanka,
Dont worry go and have fun yanzu zan zo na kawo muku drinks ɗin cos aikin mu ne,
Dan cije lips dinsa na kasa yayi yace "deeenah please,

Kallanta ta dawo da garesa jin yarda ya furta sunan nata,ita tarasa gane menene matsalar azad ,
Kwana biyun nan bata san mai yasa yake mata kutse a rayuwa ba amma she blv koma menene ba abu bane mai kyau ,its not a good sign .

Kallanta yayi yace"deenah nasan i was a jerk toward you and I'm very sorry because that's me Nasani,but akanki bansan mai yasa nake ji bani san wani abu yana samunki ba musammman a hannun yan makarantar mu,
I was happy for you da kika samu school ɗinmu but I did all I did saboda kice kin hakura and had it been kinyi hakan I will ask grandpa ya Saki wani makarantan mai kyau cos trust me orchid is not for you saboda yaran school din mind dinsu is corrupt,a duk lokacin da suka san ke wacece it won't be funny ,but a yanzu since we are this far I decided to stand by you cos nagane guduwa bashine solution ba ,
Just count on me na maki alkawarin i will always protect you.

FROM WHO?
Muryar widad ta daki kunnuwansu ,
A tare suka juya inda Ta karaso cikin wata matsatsiyar gown ɗinta wadda da kadan ta wuce gwiwa ,mai ke faruwa anan ?
Wani kallo take ma deenah in confusion kafun ta nunata da yatsa tace what's going on here ,I mean Mai kikeyi a gidannan and whats that,ta nuna cart ɗin dake gefe,

Dan murmushi deenah tayi tace "oh im very sorry yanzu kike sani,wani kallo azad yake binta dashi na please amma ta dauke idanunta daga kansa ta mayar kan widad tace"remember wani zuwanki gidannan da kikayi har kukayi faɗa da azad wasu mata biyu da yarinya suna kofar shiga gidansu azad har kika bangaje su kika wuce a lokacin waike mai zafin kai remember?
Tuna cos inajin shine last zuwanki gidannan ,so that little girl was me and kusa dani mamanane sai matar da ta mana hanya gidan nan,
To cut it short mamana tana aikine a gidan nan,
yea"Mama na wadda ta haifeni ,she's a maid here and I am her daughter and yanzu da kika ganni im on my way to serve you guys as the maid daughter,
And yes you don't have to stress your brain ,I got the school scholarship through azad's grandpa.
Rike handle din cart din tayi tace i guess wannan ne expensive jarida da kikayi coming across for a long time so enjoy reading and sharing ma'am,
But mind you,
Kashe mata ido daya tayi tace "don't mess with me".
You've had enough fun.

Tura cart ɗin tayi tabar gurin tana mai jinta very free,
Kallan azad widad tayi kafun ta fashe da wata irin dariya tace"azad why didn't you tell me this all this while ,maiya sa baka faɗa mun ba tun tuni,
Omg it gonna be fun.
Takawa tafara dan barin gurin tana mai shirya abubuwa da dama a ranta,
Riko hannunta azad yayi yace "widdy don't mess up my party"
I'm warning you,
Yar dariya tayi"
Come on azad mana i won't mess up your party sai dai nayi spicing nasa ma "oh come on honey,

Barin gun tayi tana mai murmusawa,
Yana kokarin binta yaji muryan binyamin da ya tsinci duk abunda ya faru yana mai faɗin maike faruwa anan,
Gyara mood ɗinsa yayi yace bro nothing kawai muna maganane,
Dan kallansa yayi kafun yace oh okay ,
Kafun yabar gurin yana mai tarayo abinda ya faru a kansa.

Babu wani fargaba deenah ta kutsa kanta gurin ,
Take waɗanda suka santa suka fara kus kus kus musamman da aka ganta da drinks ta fara serving ,.

Attention"
Muryan widad ya karaɗe gurin ta mic ɗin dake gurin,
Kowa yamayar da hankalinsa gareta dan sunsan its something big,
Folding hannaye deenah tayi tana mai kallan widad,
Cigaba widad tayi tace inasan kuyi welcoming maid ɗinmu ta yau and trust me y'all gonna be shocked cos I was too,
Meet deenah othman ali,
a maid and a daughter of a maid in the maikudi's mansion,
I know Lotta you are curious to know who she be"
So here I am telling y'all who she be so enjoy your party in the company of Deenah the maid,

A take gurin ya kaure da dariya kowa yana faɗan albarkacin bakinsa ,
Ita dai deenah bata ce komai ba illa murmushi da tayi ta cigaba da aikinta dan ko kaɗan bataji zafin abun ba a zuciyarta,

A hankali kowa ya cigaba da al'amuran gabansa inda deenah kuma ta cigaba da kai kawo wajen serving nasu,
Kiran sunanta widad tayi tana mai faɗin"maid deenah"
Dago kai tayi ta kalleta ,
Alamu widad ta mata da hannu kan tazo,
Mama kaltu ce da shigowanta kenan tace deenah oya maza je ki kamar widad ke kiranki inajin tana san wani abu ne ,dan Allah maza kar muyi abunda hajiya zatayi complain ,bari naje na kai wannan empty tray ɗin a Karo snacks ɗin nan,
Babu musu deenah tace to ta nufi gurin widad,

Kawo mun pizza ɗinchan,
Kallan pizza ɗin deenah tayi taganta tama fi kusa da widad ɗin ,danne zuciyarta tayi ta karasa ,
Tasa hannu ke nan zata ɗauko plate tasaka slice ɗin pizza ɗin akai widad ta sa mata kafa ta faɗa kan table ɗin dake kunshe da snacks ɗin sai kuwa kanta ya shiga cikin bowl din ice cubes,
Dagowa tayi cikin fushi ,wani takaici na mata yawo a wuya musamman ganin yarda su hazal ke mata dariya wadda na kusa da su ma suka dauka ,
A take zuciya ta kwashi deenah ta dauko glass cup dake dauke da grape juice ta watsa a jikin milk gown din dake jikin widad bugu da kari kuma ta dauke ta da wani gigitaccen mari tace "
Wannan bashin da kike bina ne na biya ki na marin da kika taba mun and insan ki sani nan ba makaranta bane ,
Duk abunda suke a idanun azad wanda hankalinsa rabi yana kan deenah inda daya bangaren kuma abokanansa suka rikesa da wani abun daban ,
Bai aune ba sai gani yayi sun kaure da faɗa inda widad dake kuka ta hankaɗa deenah cikin pool ɗin dake gefensu,

Wani irin ihu deenah tasa jinta tsundum cikin ruwan tana mai faɗin help me i can't swim"

Ai kamar me suka fara mata video dan kamar larurar su kenan a ga wallenka a dora ka a media,har saida ta yi kasan ruwan babu wanda yayi kokarin kaimata dauki cikinsu dan su abun dariya ma ya basu wai bata iya ruwa ba,

Gudu da karasowar azad zuwa gurin yayi daidai da faɗawar binyamin cikin ruwan ,
Dif gurin yayi lokacin da binyamin ya fito da ita dauke a hannunsa ,

widad ya bawa wani kallan banza kafun ya maida kallansa kan Azad wanda shima yake dauke da fargaba har a lokaci yace "azad ka biyoni,
Babu musu azad ya mara masa baya inda shi kuma yake dauke da deenah a hannunsa .

CHUCHUJAY

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top