Chapter 4
Warning:Read it on your own risk it contains dark themes,dark thoughts,violence,sexual scenes and drug abuse
Ya dade cikin bathtub kafin ya fito daure da towel jikin mirror ya tsaya ya zubawa kansa ido yana kallon kyawawan hot eyes dinsa wanda suka yi daidai da long pointed nose dinsa kyakkyawan pinky lips dinsa ya cije sannan ya mayar da kallonsa wajen gashin kansa daya jike da ruwa yake shining ba tare da ansa mishi oil ba,be jima gaban dressing mirror ba ya wuce gaban closet suit's ne jere sama da 30 wanda kana ganinsu kasan an kashe fitinannun kudi wajen siyensu,idonsa ne ya sauka akan ash wacce take dauke da black necktie jikinta,murmushi yayi yace mom fav colour nasan kina missing trouble dina and i am missing you too
Sosai iqbaal yayi kyau cikin ash suit din bayan ya gama feshe jikinsa da perfume ne ya dauki waya cike da missing ya fara kiran mom
Goddes sam wannan kayan basu dace da bodyguard ba ta fada lokacin da take cire abaya din dake jikinta sannan ta dauko wani riga da wando black colour tasa,tsaki tayi tace ya salam wannan kuma bazan iya yawo dasu ba ko alama,da kyar maimoon ta sanya wata doguwar riga wacce tayi matukar yi mata kyau sosai,ganin ta bata lokaci yasa ta karasa shiri da sauri ta fito direct parking space ta wuce inda ta hango iqbaal da guards ana kokarin bude mishi mota ya shiga,kamar an jefota ta tsaya gabansu tace evening sir bai amsa mata ba sai ido daya zuba mata yana kallo kamar me nazarin wani abu akanta
Hannu tasa tana kokarin bude masa kofar motar yayi saurin dakatar da ita cike da izza mai dauke da rainin hankali yace miss 9ja kamar bakisan dokar aikin da kikayi signing da hannunki cewar zakiyi ba ko?
Cikin mamaki maimoon tace banganeba
Nothing much to understand ina nufin wannan kayan naki yayi kama da kayan zuwa gidan biki ko taron zuwa gidan mutuwa inaso ki koma ki sanya kayan da ya kamata kije office ba wannan kayan ba ya karasa magana yana shiga mota ba tare da ya saurari abinda zatace mishiba
Kamar wacce kwai ya fashewa ciki haka ta tsaya sam ta kasa daga kafarta daga wajen toh idan ma ta tafi ai batasan wanne kalar kaya Mr london ke son ta sanyaba,ganin bata da amsar tambayarta ya sanya maimoon juyawa da sauri,cikin sanyin jiki ta shiga dakinta ta bude wardrobe riga da wando black ta sanya sai long jacket yellow wadda ta sauko mata har cinya,hula ta sanya yellow wanda be karasa rufe mata gashiba saboda yawansa wow maimoon tayi matukar kyau ita kanta ta yaba da irin kyan da tayi
Wow!!!!shine abinda ya fada a zuciyarsa sanda maimoon ta zauna a motar jikinta babu wani kuzari,shima be sake ce mata komaiba duk da irin ganin masifar kyan maimoon da yayi cikin wannan kayan
ML diamonds and jewels company dauke yake da kwararrun maaikata wanda suke yawancinsu turawane saboda kwarewa a aikinsu wajen hada sarkoki,zobuna da sauran designs na kayan ado da birgewa na golds da diamonds,yaune ranar da aka fara mallakawa iqbaal takardun company din da komai a hannunsa wanda yayi signing da rantsuwar ze tsare dukiya da mutuncin company har ranar da ya dena numfashi a duniya....
Murmushi yayi bayan ya daga hannunsa inda gaba daya gurin aka fara tafi,gyara tsayuwarsa yayi yace ladies and gentlemen you are all welcome to MLDJC(mr london diamond and jewels company)my name is iqbaal sayeed and i am the new CEO of this company,from now i will be working side to side with all of you as a new CEO and i promise to endeavor to make our work best possible and it's a pleasure to meet you all,lets work together as a team...have a great day and best of lucks
Gaba daya tafi akeyiwa iqbaal a wajen inda sauran maaikatan gurin suka fara mikewa suna ajiyewa iqbaal kalar kyaututtuka wanda yawancinsu flowers ne a gabansa,cikin mamaki da birgewa maimoon ke kallon iqbaal sosai yayi matukar birgeta a gurin dama ace iqbaal nutsatse ne kamar yanda ya tsaya gaban mutane sama da 100 yana yi musu bayani very responsible dama ace haka rayuwarsa take har abada da yafi kowa birgeta a duniya
Bayan an rakashi office dinsa wanda yayi matukar birgewa da tsaruwa kowa ke yiwa iqbaal congrats daga baya kowa ya fita ya bar iqbaal da maimoon,mikewa yayi daga kan kujerar da yake zaune yayi a hankali ya fara yin taku har ya karasa inda maimoon take tsaye,tuni zuciyarta ta gama mutuwa sosai gabanta ke faduwa inda take iya jiyo bugun zuciyarsa tare da hadadden kamshin turarensa damn goddess!ta fada cikin ranta hakan be hana zuciyarta cigaba da bugawa kamar zata fito waje ba saboda tsananin tsoro
You are so beautiful mrs 9ja ya fada a kunnenta
Cikin sauri ta fara ja da baya yana biye da ita cikin murmushinsa na mugunta har sai da ya hadeta da bango tukunna suka tsaya gaba dayansu
What are you doing?Mr london meye haka ta fada cikin muryarta da take rawa kamar me shirin yin kuka
You look so beautiful in this uniform ya karasa magana yana yaye mata jacket din jikinta
Cikin tsoro tace stop it sir
Murmushi yayi yace nothing to worry miss 9ja inaso ne na tambayeki kawai an taba kissing dinki?
Cike da tsoro ta girgiza kanta alamar no
Cool ya fada yana gyara tsayuwarsa Sannan yace are you a virgin?
Wani irin tarine ya kamata cikin tsoro ta zaro ido bakinta ya kasa furta komai sai kallonsa cikin mamaki wannan kuma wanne irin kalar questions iqbaal keyi mata
Ki amsamin tambayana shine kawai abinda ya tsayar damu anan ya fada a takaice yana cigaba da kallon idonta da tuni sukayi ja saboda tsoro
Gyara tsayuwarta tayi sannan ta gyara rigarta tace excuse me inaso zan wuce
Babu inda zaki sai kin amsamin tambayata ya fada yana sake hadeta da bango kamar masu shirin dambe
Hade rai ta sakeyi tace wannan tambayoyin naka sun girmi hankali na don't you have normal questions da zaka yiwa mutum?
Murmushi yayi yace wannan sune kalar questions din da nafiso amma tunda baki shirya amsawa ba ina tunanin zamu yi duk abinda nace miki
What?ta fada tana zaro ido
Be jira ta karasa maganaba ya hade lips dinsu guri daya cikin tsoro ta zaro ido tana kokarin tureshi daga jikinta,hannu yasa ya rufe idonta yaci gaba da kissing dinta hungrily,knocking din kofar da akayi ne ya sanya iqbaal sakin maimoon cike da dariyar mugunta yace god save you sannan ya juya cikin muryarsa me matukar birgewa yace "come in"
Da sauri maimoon ta gyara tsayuwarta inda gabanta ke tsananin faduwa,kyakkyawar baturiyace ta shigo office din daga gani yar UK ce ko babu tambaya,cikin sauri tayi hugging din iqbaal tace congratulations mr london i really miss you ta karasa magana tana mika masa flower a hannunsa,murmushi yayi yace thank you ms elena actually it's been a while bata jira ya karasa maganaba ta hade lips dinsu guri daya ta fara kissing dinsa kamar zasu cinye juna.....
Cikin haushi maimoon ke kallonsu ganin yanda elena ke kokarin cire kayanta bayan ta cirewa iqbaal suit dinsa ya sata saurin rintse idonta a hankali tace "Astagfirullah"
Sai da suka dauki 30 minutes suna hot romance kafin iqbaal ya ture elena daga jikinsa ya fara duba time sannan ya rike suit dinsa a hannu ya kalli Maimoon da tsabar jin kunya ma kasa hada ido tayi dashi yace mata let's go
Wani irin haushi da bakin cikine ya kamata ji tayi gaba daya haushin iqbaal take ji kamar zata kasheshi ta huta ma,da sauri guards suka budewa iqbaal mota yana kokari shiga wani mutumi almajiri ya tsaya jikin motar yana bara,tsaki iqbaal yayi yace how dare you?da wannan dust din jikin naka kake jingina jikin motana?banga lefinkaba lefin wanda suka barka ka shigo company dinnan ne amma bakomai i will teach both of you a lesson ko an gaya maka kudi suna zuwa cikin sauki?go and work and earn kaje ka nemi kudi ba maula ba yana gama fadan haka mutumin ya juya ya tafi cikin tsananin tsoron iqbaal
Ammm bawan Allah ta fada muryarta na rawa?
Da sauri mutumin ya juyo ya kalli maimoon dake kokarin bude jaka,10k ta dauko daga jakarta ta mika masa muryarta na rawa tace kayi hakuri don Allah kuma ka dena bara ka nemi ko wata sannar ne kayi da kudin dana baka
Cikin murna ya karbi kudin tuni ya mance da abinda iqbaal yayi masa ya fara yiwa maimoon godiya yana dariya ya karbi kudin cikeda farin ciki ya tafi
Jikinta sanyaye ta kalli iqbaal tace ba haka ya kamata kayi masa ba koma meye dai atleast kayi respecting age dinsa tunda ya girmeka.....
Cikin fushi yace will you shut up "miss world peace"
Ita kam sunayen da iqbaal ke bata har sun fara isar ta yanzu kuma "miss world peace"ya sanya mata kenan bata karasa tunaniba yace gaskiyane smart girl kin nuna wa duniya kina da kudi right?sannan kin nunawa duniya ke kinada tausayi ko to karki kuskura ki fadamin cewar abinda nayi ba daidai baneba saboda ke da maganganunki duk karkashin mulkina kuke sannan inason sake tuna miki cewar "you are nothing but a guard"ki tsaya matsayinki idan har kinsan kinada kudi ko wani yanci meyasa kika zabi kiyi aiki karkashin wani?ina iyayenki suke da suka kasa rikeki gabansu suka zabi kiyi aiki karkashin wasu saboda kudi?
Maganganun iqbaal kamar kibiya ko mashi haka suke shiga zuciyar maimoon cikin fushi tace ka gyara kalamanka Mr london zaka iya fadamin komai amma karka kuskura ka taba min mutuncina da iyayena,you can do whatever the heck you want i will not care but don't you touch my parents and my identity don ina aiki a karkashinka you can't take my freedom away from me
Vote
Share
Comment
Heroine 🦋
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top