Chapter 3
Warning:Read it on your own risk it contains mature content and a very strong language
Let's go iqbaal ya karasa magana yana kallonta
Da kyar ta hadiye yawun bakinta tace ammmm i am sorry sir can you go alone please ban taba zuwa club ba i am not interested anymore
Oh wow ashe baki taba zuwa club ba amma kika zabi kiyi accompany dina ya karasa magana yana kallonta da kyawawan hot eyes dinsa wanda suke kashe zuciyar mutum in every single second
Yeah i know but try to understand sir ta karasa magana tana kokarin yi masa bayani
There is nothing to understand miss 9ja i am ordering you and ya zama dole kiyi abinda nace miki yana gama fadar haka ya juya ya fita da sauri tabi bayansa gabanta na tsananin faduwa
Guard ne ya budewa iqbaal mota ya shiga itama maimoon ta shiga,murmushi yayi bayan motansu yayi parking a millionaires paradise cike da zumudi ya sauka a motan sannan yayiwa maimoon alamar itama ta sauko,kamar wacce kwai ya fashewa a ciki haka maimoon ke bin iqbaal a baya gabanta na tsananin faduwa banda karar kida babu abinda yake tashi a gurin sai kayan shaye shaye da kalolin mata wanda kalmominta sunyi kadan su bayyana irin yanda kowacce ke kokarin bayyana tsiraicinsu "Astagfirullah"shine abinda maimoon ta fada cike da dana sani
Bayan ya siya ticket ne suka ajiye wayoyinsu sannan suka shiga ciki wannan ba sabon abu bane a gurin Mr london dama yasan duk club din daya amsa sunansa baa shiga da waya ko camera,cigaba yayi da tafiya tana biye dashi inda mutanen club din ke bin maimoon da kallo kamar wacce tayi sata ko wani abu mamakinsu shine kalar kayan dake jikinta sam be dace a shiga gurin dashiba VIP section iqbaal ya tsaya couch wanda bashi da haske sosai ya zauna sannan yayi murmushi yace what a nice place,duk da irin karar tashin kidan wajen be hana maimoon jiyo abinda iqbaal yace ba cikin bacin rai ta turo baki sannan ta gyara tsayuwarta tana cigaba da kallonsa kamar yanda bodyguards keyi
Kyakkyawar mace wacce bata wuce 24 years bace tazo inda suke cikin turancinta na england ta tambayeshi me zaa kawo masa
" A sex on the beach"iqbaal ya fada yana sake kallon matar da bata da banbanci da tsirara
Cikin tashin hankali maimoon tace what?
I said sex on the beach iqbaal ya sake maimaitawa a karo na biyu
Murmushi matar dake tsaye tayi tace okay sir sannan ta juya ta tafi
Cigaba da maimaita abinda iqbaal ya fada tayi a zuciyarta "sex on the beach"bata karasa tunaniba waitress din ta dawo hannunta dauke da tray ta ajiye a gabansa tace here is your order sir "sex on the beach"
Cikin tsananin kunya da mamaki maimoon ke kallon lemon da aka ajiye gaban iqbaal wanda tayiwa mummunar fahimta,ashe dama lemo ne sex on the beach din?(yes cocktail ne amma alcoholic wanda ake zuba masa vodka a ciki)
Kallon waitress din ya sake yi tana shirin juyawa yace heyyoo i need some refills,i want 3 or 4 refills ya karasa magana yana kallon cocktail din gabansa okay tace sannan ta juya bata wuce 2 minutes ba ta dawo dauke da kwaya guda 4 ta ajiye a gaban iqbaal,murmushi yayi yace smart girl sannan ya zuba kwayar cikin lemon ya girgiza da straw ya fara sha
Maimoon kam banda zaro ido babu abinda takeyi inda tuni zuciyarta ta mutu da mamaki lallai anyi gaskiya akace "don't judge a book by its cover "kamar yanda tasha mamaki sanda akace sex on the beach tunaninta wani waje ya tafi daban ashe ba haka bane sam lemo ne sannan yanzu har wani refilling akeyi kamar wani gas ko diesel lallai akace inda ranka kasha kallo a duniya
Sai karfe 11 su maimoon suka dawo gida da kyar iqbaal ke tafiya saboda tsananin buguwar da yayi,god save duk iyalan gidan Alhaji sayeed kowa ya shiga dakinsa babu wanda ya kula da dawowar iqbaal da maimoon
Tana shiga daki ta zauna kan gado jikinta matukar sanyaye sam bata da wani idea wayarta ta janyo ta kira maryam cikin tsokana maryam tayi picking call din tace the one and only maimoon whats up?ai tun dazu nake son kiranki toh nasan dogariya kamarki tana chan tana aikin Mr london shiyasa ban kiraba ta karasa magana tana dariya
Jokes apart maryam ina ganin aikin nan bazan iya shiba wlhi ko alama maimoon ta fada ranta a bace
Kamar ya bazaki iya aikin ba maimoon nasan zaki iya you are smart,confident and independent na yarda dake 100% maimoon zaki iya maryam ta karasa magana kamar tana ganinta
Maryam kinsan daga ina nake yanzu?daga club fa
Cikin tsoro maryam tace club kuma maimoon meya kaiki club?
Maryam iqbaal ya wuce duk inda kike tunani kinga it's too late bari na kwanta da wuri saboda kinsan gobe zaa yiwa iqbaal handing over komai na Alhaji sayeed zan kiraki kawai idan nayi less busy,ajiye wayar tayi jikinta sanyaye sannan ta dafe kanta tace ya salam wannan wanne kalar aikin wahala na daukarwa kaina a hankali wasu zafafan hawaye suka gangaro daga idon maimoon tace i miss you mom,i will miss you forever da kina raye da duk haka be faru da rayuwataba,ta dade tana kuka kafin ta kwanta bacci mai nauyi yayi gaba da ita
Haba adda har na fara bacci fa kika tasheni wai meye?husna ta fada cikin bacci
Ke tashi mana ai tunda wannan yaron ya dawo gidan nan bamu ga ta bacci ba tashi zakiyi yanzu magungunane gasunan da tsada na karbosu ki nutsu da kyau in gaya miki yanda ake amfani dasu adda fatu ta karasa magana tana mikawa husna wani abu a cikin kwalba
Cikin rashin fahimta ta karba tace meye wannan adda?
Gashi nan turaruka ne na farin jini ki dinga shafawa idan zaki fito falo ko inda kikasan zaki hada ido da iqbaal ya ganki shikenan zaki malakeshi zai ji duk duniya babu wacce yakeso sai ke kinga sai mu mallakeshi idan ya aureki ki kasheshi kuma ki sato mana kudade adda fatu ta karasa magana tana murmushi
Cike da mamaki husna tace amma adda nifa ba taba ganin wannan iqbaal din nayiba saboda yau daya dawo bana nan lokacin dana dawo kuma kinga bayanan niba saninsa nayiba balle ma naji yayimin ko wani abu
Dariya adda fatu tayi tace yaro man kaza bakiga iqbaal ba tabbas amma nina gane miki shi kuma nayi miki shaawar ya zama mijinki,husna iqbaal mafarkin kowacce macene a duniya yana da kudi yana da dukiya toh me kuma ake jira a wajen da namiji
Cikin mamaki husna ta kalli mahaifiyarta anya tasan abinda take fada kuwa?kudi da kyau ai ba shine nasabar da namijiba ko mace kyawun hali da addini shine abu na farko amma meyasa sam adda batayi wannan tunaninba?cike da fargaba ta kalli adda tace amma ya halinsa yake?
Harararta tayi tace kinga banason iyayin banza da wofi ana gabas kina yamma ko kina nufin kin fini sanin ya kamata ne?kinga abun nan da tsada nasa aka yimin aikin nan wallahi husna ki tabbata kinyi amfani da abinda idan ba haka ba ranki zeyi mummunar baci shashashar banza da wofi ana ga annabi kina runtse idonki toh idan ma baki saniba gara ki sani saboda kaf matan gidannan kowa burinta ta auri iqbaal idan kuma kika bari dama ta wuceki kar kiyi kuka da kowa kiyi kuka da kanki tana gama fadan haka ta fice daga dakin ta bar husna da magani a hannunta tana jujjuyawa
Vote
Share
Comment
Heroine 🦋
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top