Chapter 11
Murmushi tayi cike da takaici tace you too"
Bai sake ce mata komai ba ya juya ya fita,itama tsaki tayi ta sauke idonta akan tray din daya ajiye mata chips ne sai grilled chicken a gefe abincin yayi matukar tsaruwa,sedai a yanzu yanda ranta yake a bace babu abinda zata iya sanyawa a cikinta sai ruwan zafi
Tsaye take jikin mirror cikin tsingilallun kayanta data saba sanyawa,bayan ta dauki handbag dinta ta kalli Iqbaal cike da soyayya tace i'm gonna miss you babe,murmushi yayi ya bata peck a forehead yace me too sannan ya fito da wallet dinsa ya zuba mata kudi a jakarta over 300$ sannan ta juya ta fita
Knocking akaci gaba da yi a gidan kusan 20 minutes ganin babu wanda yake da niyyar budewa ya sanya maimoon saukowa daga upstairs duk da ba sanin yanayin kan gidan tayiba,a hankali tasa hannu ta bude kofa ganinsu maryam,falmata da mubeena tsaye ya sanyata yin wata ajiyar zuciya cike da farin ciki tace that's my babies
A tare sukace amarya kinsha kamshi irin wannan kyau haka,turo baki tayi tace uhmm zaku fara aikin kenan?mika hannu tayi zata karbi food flasks din hannunsu mubeenah tayi saurin ture hannunta tace aah dakata aike yanzu kin zama abun lallabawa don nasan daga jiya zuwa yau kuma kin zama mother,zaro ido tayi tace what?tare suka kwashe da dariya sukace malama stop pretending yanda kike da kyau kuma yanda mijinki yake matukar sonki ai nasan jiya kamar ku cinye juna saboda soyayya shiyasa kalli yanda lips dinki yayi reddish saboda kissing,hannu tasa ta kaiwa mubeena duka tace you guys should stop doing this madness ku samu waje mu zauna
Gabantane yaci gaba da faduwa Allah yasa har su maryam su tafi baza suga Iqbaal ya fito da dove ba,ya Allah ina cikin wani hali maimoon ta fada a hankali cikin zuciyarta
Ke malama ga abincin breakfast dinku nan akace mu kawo miki tun da safe in-law dinki ta kirani waya tace mu kawo muku abinci don sam ba yau mukayi niyyar zuwa ba har sai kun gama amarcin ku,gaskiya maimoon bazan fasa fada miki you are the most luckiest person ba
Murmushi maimoon tayi ta fara bude warmers din wow fankasau,sinasir,yam with egg sauce da tandori chicken sune suke ta tashin kamshi,gaba dayansu suka hada baki sukace wow....a tare suka zuba abincin suka ci basu wani dade ba suka tafi
Har karfe 7 na dare bata sake jin koda motsin Iqbaal ba sedai lokaci zuwa lokaci tana jiyo karar tashin kida ko harkar shaye shayensu da abokanansa,ita kam hakan ma ya fiye mata kwanciyar hankali don sanya Iqbaal a idonta ma wani babban masifa ce
Yau kam kwanan maimoon 7 a gidan angonta Iqbaal sedai abinda yake bata mamaki ko motsin Iqbaal ta dena jiyowa ita kadai take rayuwarta cikin gidan,wayartace taci gaba da ringing da sauri ta daga ganin number mom tace Assalamu Alaikum
Waalaikumusalam maimoon ya gida?
Lafiya lau mom ashe har kin koma london?
Eh wlh maimoon tunda an gama biki ai gara na dawo inda nafi jindadin zama mom ta fada cikin jindadi
Murmushi maimoon tayi tace masha Allah mom,sun dan dade suna hira sedai sam maimoon bata bayyanawa mom cewar rabonta da Iqbaal tun bayan 6 days ba sannan duk abinda mom ta tambayi maimoon tana ce mata lafiya lau ne ba wata matsala
Yau kam tunda ta tashi take jin amai gaba daya kanta ciwo yakeyi jikinta zafi sosai na zazzabi,da kyar ta lallaba tayi wanka ta koma ta kwanta sedai lokaci zuwa lokaci idan amai ya taso mata tana tashi taje tayi ta dawo ta kwanta,knocking akeyi kamar zaa balla kofar sedai maimoon ta kasa tashi ta bude tun farkon sanda aka fara bugun,da kyar ta sanya hijab ta bude kofar cikin tsananin jirin da take ji,ganin dad da hajiya labiba dasu walida ya sanya maimoon sake bude idonta muryarta kasa kasa tace dad sannunku da zuwa,zamewa tayi ta zauna gefen kujera tana mayarda numfashi cikin mamaki dad yace maimoon lafiya kike kuwa?murmushi tayi tace zazzabi nakeyi tunda safe na tashi da zazzabi shiyasa ma na kasa zuwa na bude muku kofa i am sorry,cike da mamaki yaci gaba da kallonta yace zazzabi kuma ina Iqbaal din?gabantane ya fadi rasss tace ammm ammm bayanan?cikin damuwa yace bayanan meyasa bazaki kirashi a waya ba mutum yana zazzabi tun safe baze fadaba
Cikin sauri suka fita da maimoon aka kaika asibiti,aka bata gado aka yi mata allurai tare da sanya mata drip saboda yawan aman da tayi babu karfi jikinta sam
Dad ne ya sake kallon maimoon yace ina Iqbaal din yake?har yanzu bezoba kuma be kiraki ba yanzu kusan 5 hours kenan muna asibitin nan,maza kira mijinki kice masa yazo yanzu
Gabantane ya fadi cikin tsananin tsoro ta kalli dad,na shiga 3 ni maimoon karyata ta kare yau yanzu ya zanyi,amm ahhh dad na manta wayana a gida ta fada jikinta sanyaye
Dad ne ya fito da wayarsa a aljihu cike da bacin rai ya kira Iqbaal,yana dagawa yace kana inane?matarka bata da lafiya kusan hour mu 6 a asibitin nan amma banga alamarka ba kana inane?
What?dad ya fada kamar wanda aka saukowa da mutuwa yace paris?paris fa kace Iqbaal?me kakeyi a paris kuma yaushe ka tafi har matarka bata saniba?
Murmushi Iqbaal yayi yace dad aikine ya kaini kuma idan banjeba zamuyi babbar asara a company shiyasa naje kuma nine nan na fadawa matata cewar karta fada muku inda na tafi saboda nasan sekayi min fada nafiso naje secretly ba tare da kunsaniba saboda ba dadewa zanyiba it's just 2 weeks Iqbaal ya karasa magana cike da kwarewa a karya
Ita kam maimoon sakin baki tayi tana jin kalar karyar Iqbaal saboda a speaker dad ya sanya wayar
Wannan zancen banzane zancen wofi,meyasa bazaka fadamin ba ai da bazan bari ka tafi paris yanzu ba kasan yanzu kana da iyali da ko wani sena tura ai,amma yanzu baze yiwuba kaje wani guri ka dade ba tare da matarka ba saboda haka kayiwa maimoon preparing ticket daga nan zuwa gobe zanyi maka sending flight schedule din nan da 3 days zata biyoka tunda baka da hankali ko kadan eh let's assume ma tafiyar ta kamaka toh meyasa bazaka yi magana ba a kawowa maimoon wacce zata dinga kula da ita kafin ka dawo hakanan ka bar yarinya karama a cikin wannan katon gida ita kadai yana gama fadan haka ya kashe waya
Hmmm aini nayi mamaki wato ke da kinsan inda ya tafi shine kika ki fada mana ko?Lallai tsakanin mata da miji sai Allah hajiya labiba ta fada tana kallon maimoon
Murmushi maimoon tayi tace ba haka bane hajiya,sosai maimoon ke mamakin irin karyar da Iqbaal yayi Sannan da irin zallar kiyayyar da ya nuna mata har ze bar kasa ya barta gida ba tare da ya fada mata ba kenan duk abinda ze sameta ma ya sameta he don't care
Maimoon ki fara shiri Insha Allah nan da kwana 4 zaki bi mijinki paris daga nan sai kuyi honey moon dinku achan
Honeymoon ko honeywahala maimoon ta fada a zuciyarta amma a zahiri murmushi tayi tace ok daddy
"Malama wai wannan uban kayan da kike faman zuba min na meye haka,paris fa zani ba gasar rawa zaniba amma kike sanyamin wannan tsingilallun kayan duk kin cikamin travelling bag da kayan banza maimoon ta fada tana hararar maryam,dariya maryam tayi tace to waye ya sani ko gasar rawa zakuyi keda celine dion kinga dole ki shirya kinga malama karki manta wannan dama ce tazo miki kuma ya kamata kiyi amfani da damarki maimoon ki karbowa kanki soyayyar Iqbaal kuma karki manta paris is your dream city yana da kyau ace a paris zaku fara soyayya da Iqbaal
Jerrk assss wlh maryam you are so boring sometimes wacce irin dama kuma ai dama tana zuwar wa mutum lokacin da yake son abune right?toh ni banason Iqbaal i dont like him anymore
But you love him right?tunda dan uwanki musulmine maryam takarasa magana tana dariya ganin yanda maimoon tayo kanta tana shirin dukanta
Hmmm maryam kinsan komai fa kawai stop pretending don haka ki cire wannan kayan ki sanyamin hijabs da abaya saboda ko naje chan ni kadai nasan zaman da zanyi saboda na tabbata Iqbaal karya yakeyi ba aiki yaje paris ba yaje yawon iskancinsa ne kawai da wata macen
Heyyo peeps it's been a while but i really miss you guys❤️so here is a chappy drop your comment in the comment box
Stay safe
Heroine🦋
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top