Kadan daga ciki
*💠💠HIBBATULLAH💠💠*
*💠(KYAUTA DAGA ALLAH)💠*
https://mobile.facebook.com/Intelligent-Writers-Association-1194933670662901/
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
(Onward together)
*{ we give the reader's of ours the best out of the best's,, our inks are melodious And dropping a kinda light's to reader's}*
'''THE PEN OF LOVE 😘 HEART TOUCHING ❤ TEARS OF SORROWS😭 CURDLES 😊 GIGGLES 😁 AND MARRIAGE THINGS 💑'''
*JUST GIVE US FOLLOW.....*✔
_*Hey!! Watsup Hafnan's freaking fans?I really missed you guys so damn much,hope u missed me too?...... Yeah! Am back again,nazo muku da wani sabon labari meh tab'a xuciya.... Labarin wasu bayin Allah ne da aka zalunta aka kuma hana musu jindadin rayuwa,amma wacce aka fi zalunta acikinsu itace *'HIBBATULLAH'*_
_*INIQUITY,EMPATHY,HUMILIATION & ROMANTIC LOVE_* will all be seen in diz novel!!!*_
💥💥💥💥
*Kadan daga cikin littafin 'HIBBATULLAH (KYAUTA DAGA ALLAH) '........................👩*
✨✨✨✨
°•°•°°•°•°•-------Hannayenta duka biyun sarke suke cikin nasa,kuka take rerawa ahankali kuma cikin k'aramin sauti wanda idan ba kasa kunnuwa kayi ba,toh tabbas bazaka iya jin shesshek'arta ba,duk idanuwanta sun gama rinewa,fararen idanuwan da aka Santa dasu ada toh ayanxu sun dade da komawa pure hot red,her majesty kenan *'GIMBIYA NAJMIYYA UMAR FAROUQ BAHAGO'*.
Dubanta takai kan dan karamin yaron dake kwance saman gadon marasa lafiya,idanuwansa duka arufe suke,sae saukar da numfashi yake awahalce.
Tace_*"please Aryaan my son you juz have to stand on your feet again,Aryaan don Allah ka tashi ciwon ya isa haka nan,shekararka kusan daya kenan kana cikin coma,pls son wake up I don't wana loose you for the second time again Aryaan.........yah Allah na rokeka ka baiwa dana lfy don darajar fiyayyen halitta annabi Muhammad (SAW)...,idan kuma bazai tashi ba toh Allah ina rokanka daka kawo masa k'arshen wahalar nan......."*_
Kuka ne yaci k'arfinta.Ikon Allah! akace cuta ba mutuwa bace,ayau kuma at this very moment Allah ya k'arbi addu'ar wannan baiwar Allahn wanda akullum bakinta baya gajiya da rokarwa danta lafiya awurin ubangiji,sae gashi ayau Allah sarki meh duka ya k'arbi addu'arta.Kadan da kadan taga ya soma bud'e idanuwansa.
Da k'arfi ta furta"My prince.......... "
Ta matsa kusa dashi tana meh xubda hawayen farin ciki,shi kuwa kallonta yake amma ya kasa shaidata,can ya soma lumshe idanuwa,alokaci daya kuma numfashinsa ya soma yin sama da k'asa.Da sauri ta fice daga dakin tana ihun k'iran doctor agigice,iya karfinta take ambaton"Doctor! Doctor!! Pls cum and save my child,he's dieing pls help him......... "
***
"your royal higness amatsayinmu na kwararrun likitocin kasar india, munyi iya bakin kokarinmu wajen yakice cutar _*'Medulloblastoma brain tumor'*_ da danka keda shi,kuma munyi nasara,ayanxu sam bashi da wannan cutar,sai dai kuma komfutocinmu sun kasa detecting shock din dake kai masa attack ah kwakwalwarsa,munyi iya bakin kokarinmu wajen gano wannan matsalar amma abu daya har yanxun yake nuna mana wato _*'NOT DETECTED'*_,wannan shock din itace ta saka yake cikin coma,aduk lokacin daya yi yunkurin dawowa cikin rayuwa se kaga shock dinnan ta kai masa hari wanda hakan ke saka kwakwalwarsa baze iya juran shock dinnan ba se kaga ya koma cikin coman,am sorry to say idan har shock dinnan ya cigaba dakai masa attack continuosly toh kuwa watarana yana iya loosing memory dinsa,yaji kawai ya manta wasu abubuwa da suka faru dashi na shekarun baya can,idan har ze warken kenan,or probably lead to mental madness,infact it can also lead to the dead of the victim......"
Cike da zafin rai Mai Martaba Umar faruq Bahago ya mik'e tare da kaiwa table din dake atsakaninsu mugun bugu bana wasa ba,kana ya daga yar yatsa yana nuna Dr.Bature dashi,yace"Dr.Bature kalamanka suna neman yin tsauri da yawa don haka kayi gaggawan kiyaye harshenka,ni dana baze tab'a haukacewa ba kamar yadda kake masa fatar hakan,prince Aryaan insha Allahu nan bada jimawa ba ze tashi,ze dawo ya cigaba da rayuwarsa kamar kowani dan'adam,na baku nan da sati biyu cur! idan har banga wani changes ba,toh kuwa zan dauke d'ana xuwa wata k'asar don ba ku kadai ne kwararrun likitoci anan doron k'asar ba,aikin banza kawai....... "
Yaja tsoki tare da daukar hularsa ta sarauta daya ajje saman table,ya kafata akai,kana ya fice daga office din,Dr.Bature kuwa sae binsa yake da kallo baki sake...................📝
_*will prince Aryaan survive at all?*_
_*sannan wannan wani irin shock ne da har kwararrun likitoci kamar na k'asar India suka kasa ganowa?*_
_*Hurry & find out about HIBBATULLAH(K'YAUTA DAGA ALLAH)*_
_*Coming soon...........*_
_*BY_*
_*HAFNAN💞*_
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top