Chapter 9

"Sai karfe 7:30 moha ya farka daga bacci,kallon agogo yayi yaga har safiya tayi duk da alarm din dake tashinsa kullum ya akai ya makara haka,kallon rahma yayi dake jikinsa tana bacci da sauri ya tureta ya mike ya shiga ya daura alwala tare da yin brush ya fito ya shimfida dadduma ya tayar da sallah,har ya iddar da sallar rahma bata tashiba

"Bakin gadon ya tsaya yana kallonta,hannunsa ya dinga bugawa akan pillow da take kwance a firgice ta tashi tana kallon yanda har safiya tayi,bai ce mata komaiba ya sake kwanciya tare da janyo blanket ya rufe jikinsa har fuskarshi,murmushi tayi ganin yanda ya rufe har fuskarsa kamar wani karamin yaro sedai kafin ta karasa murmushin nata idonta ya sauka akan hoton dake gefen gadon moha,gabanta ne ya shiga dukan uku-uku ganin moha da wata yarinya jikin hoton kana kallonsu zaka tabbatar da zallar soyayya a fuskokinsu yanda sukayi hugging junansu suna murmushi

"Ji tayi gaba daya ranta ya baci,tare da tambayoyi masu yawa a zuciyarta akan hoton,bayan ta iddar da sallah ta mike tsam ta karasa gurin hoton ta dauko shi tana kallo cike da tambayoyi a bakinta,saurin yaye blanket din yayi jin motsi a kansa cike da mamaki ya dubi rahma data rike hoton hannunta fuskarsa babu alamar wasa yace what dare you doing?cike da takaici ta dubeshi tace and what fucking hell she is?

"Saukar mari taji har guda 3 a fuskarta a zafafe ya fara magana
"Don't you ever touch it again coz i dont want your filthy hands on it,you are just a gold digger and nothing more else

"Hawaye zafafa ne suka fara assembly a fuskarta,tare da dafe kumatunta da moha yayi mata kyawawan mari 3

"Who is she?and how is she so important to you?da har zaka mareni akan na taba hotonta ta karasa maganar cikin kuka

"Kallonta yai a wulakance yace get out

"I will not ta fada cikin zafin nama

"Kamar namijin zaki ya fisgi hannunta duk da kici-kicin da takeyi ya jefata waje ya rufo kofar a zafafe ya fada kan gadon yana mayarda numfashi,wayarsa ya dauko ya fara dialling number sannan ya kara a kunnensa zuciyarsa na duka da karfin gaske

"Deedee i'm totally mad in your love, meyasa zaki gujeni lokacin da nafi kowa bukatarki a rayuwata,i'm very sorry zahra come back to me please i eagerly want you ya karasa maganar kamar mai shirin yin kuka

"Cheater,great cheater don't think zan sake yarda da maganarka ta fadi maganar cike da fushi

"Please deedee try to understand i don't mean to hurt you,kinsan ina sonki deedee i need you please,please deedee

"Weldon and congratulations for broken my heart mr moha...tana gama fadar haka ta kashe wayar cike da fushi

"Jin ta kashe wayar ya sashi jefar da wayar tashi,sannan ya fashe da kuka kamar karamin yaro i miss you much more deedee ya fada a hankali in a romantic voice

"Rahma kuka takeyi sosai,waya ta janyo ta kira zahra cikin kuka ta fara magana

"Zahra bayasona,baya kaunata,ya tsaneni please ki taimakeni zahra ina sonshi,ina kaunarsa fiye da yanda bakya tunani.... soyayyarsa ya shiga zuciyana bansan yanda zanyiba ina matukar sonshi i really feel for him.....bansan yanda zanyiba da sonshi meyasa rayuwata ta zamo mafi muni fiye data kowa......kuka takeyi sosai inda zahra ke sauraronta cike da tausayi

Anjima kadan zan sake yin wani update din....sorry i know wannan yayu muku kadan,kafin nan

*Kowa ya fadamin sunan da yakeso na sawa Ex-Girlfreind din moha kafin nayi flashblack din labarinsu.......kawai sunanki zaki turomin tare da sunan da kikeson asawa budurwar moha wacce zan muku labarinta .....banda dogon sharhi suna kawai please nake bukata*

*Mrs Abideen*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top