Chapter 37

"Paper din ya karba yai signing ya mikawa doctor da sauri ya kalleshi yace ya naga kayi signing duka bacin nace maka ka zabi daya...zazzafar iska moha ya fitar daga bakinsa yace i want both of them Allah shine mai komai don haka dukansu zasu rayu insha Allah,jikinsa sanyaye ya karasa dakin da deedeee take kwance,murmushi yayi ya zauna gefen gadon yayi bending kansa on her belly and placed a soft kiss yace hey baby,your daddy is here and i love your momma so much..stay safe inside ok?i can't wait to hold you in my arms,come out soon and don't trouble your momma coz we will trouble her together Muuuaaaaaaah

"Murmushi deedee tayi tace oh god super hero you are so much dramatic ta karasa maganar tana slapping bayanshi playfully
"Bata rai yayi kamar me shirin kuka yace ouuuchh deedee what will my princess think idan taga kina dukan dad dinta,hararanshi tayi tace who told you it's gonna be a girl?murmushi yayi yace koma meye inaso deedee but nafison mace sbd ta zama cute and beautiful like you...doctor ne ya shigo inda yacewa moha ya fita zasu shiga da ita theatre room...kallonta yai yace don't cry deedee,murmushi tai tace i will not

"Rahma harta koma gida tare da kyakkyawan baby boy dinta son kowa kin wanda ya rasa,a hankali yai sallama ya zauna gefenta sannan yasa hannu ya dauki yaron,gabanshine ya fadi ganin yanda yaron yake kama dashi sak komai nasu iri dayane,kissing din yaron yayi sannan ya kalli rahma data maida hankalinta gurin danna wayar da takeyi yace are you okay?daga mishi kai tayi ba tare da tace komaiba,ajiye yaron yayi jikinsa sanyaye ya fita daga dakin

"Asibiti ya koma gurin deedee har ta farfado tare da kyakkyawar baby girl dinta da suke cikin koshin lafiya,sedai fah deedee sai shagwaba takeyi kamar wata baby yar shekara 5,kujerar dake gefe ya ja ya zauna sannan ya karbi yarinyar ya zuba mata ido yana kallo,komai nata irin na deedee ne kallon deedee yayi sannan ya rike hannunta yace thank you deedee,thank you, thank you and i will never thank you enough for this beautiful gift,deedee wannan shine best gift ever Alhamdulillah i love you so much deedee,murmushi tayi tare da hawaye a idonta tace it's your baby so please dont thank me super hero and i surely know that you will be the best father in the whole world...wayanshi ya fito da ita inda ya fara yi musu pictures gaba dayansu,kare fuskarta tayi tace stop it super hero i am looking so ugly in the pictures,shi kam dariya ma ta bashi ganin yanda ta bata rai har tana hawaye

"Hannunsa yasa ya share mata hawayen dake zuba a idonta yace deedee you are the best,being a mother is one phase in every women's life,when she gives away her entire life to a soul living inside her,she takes care of a child morethan she has ever take care of her self..the happiness of being a mother can never be expressed in words,the feeling of a tiny soul inside you,the feeling of knowing that the baby has your blood pumping his/her system, being a mother is not about loosing,being a mother is about gaining morethan one could ever think because being a mother is the highest paid jobs since the payment is pure love...so you have to stop crying deedee you are a mother now and i love the both of you to the square root of infinity ya karasa maganar yana shafa gashin ta daya kwanta sannan ya fita don ta samu ishashen hutu

"Mall ya wuce inda ya dinga siyan kaya,sai da akai mota 2 na kayan babies,sawa yai aka shigar wa da rahma nata inda aka wuce da na deedee apartment dinta,da kanshi ya shirya komai a dakin da aka warewa baby special duk da ba wani iya shirya dakin yayi ba amma yayi kyau ba lefi komai pink yasa aka shirya dakin....gefen gado ya zauna ya janyo center table din da aka jera abincin da yayi order,white rice ne da chicken stew,tray din ya dauka gaba daya ya nufi dakin rahma dashi,zaune take tana kallon yaronta a hannunta ya tura kofar ya shiga ajiye abincin yayi kusa da ita yace kinci abinci?girgiza mishi kai tai alamar a'a,tura abincin yai kusa da ita yace you have to eat something,hararanshi tai tace banaci...murmushi yai yace well basai kinci ba zaki iya zama kiyi ta kallonsa yana gama fadan haka ya dauki babyn dake hannunta ya fita dashi tare da jin tsananin kaunar yaron...kallon yaron yai tayi yana ta baccinsa peacefully, lips dinsa yakai yayi kissing feet din yaron a hankali yace i love you,sunyi spending morethan 2 hours da baby dun tukunna ya daukeshi ya mayarwa rahma ya ajiyeshi kusa da ita yaja blanket ya lullubeshi ya fita

"Week din deedee 1 aka sallameta daga asibiti,anyi sunan rahma inda yaro yaci sunan mahaifin moha ake kiranshi da "khairan",ansha shagali sosai bangaren mom din moha itama tana chan gida tana nata shagalin sunan don moha ba karamin kudi ya kasheba photographers sama da 4 aka gayyata gurin banda pictures din da akeyi da phones dama harkar iPhone xs max akeyi lol phewww

"Bangaren deedee ba'a wani tara jama'a ba don bata da cikakkiyar lafiya bata gama warkewaba inda baby girl taci sunan mom din moha wato fatima ake kiranta da "janan"(janan is a female arabic name it means "soul")

"It was 10pm amma kukan baby khairan ya cika gidan,a firgice moha ya ture deedee daga jikinsa ya dauki jallabiya ya nufi apartment din rahma,bedroom dinta ya wuce direct sedai bai ga kowa ba sai khairan da yake ta kuka shi kadai,cikin mamaki yaci gaba da duba ko ina amma bai gantaba hakan ya tabbatar masa da rahma ta ajiye khairan ne tayi tafiyarta,da sauri ya daukeshi ya fara jijjigashi sannan ya dauki paper din dake ajiye kan gadon ya bude ya fara karantawa "bye for now and forever"shine abinda ta rubuta a jikin takardan....kallon yaron yaci gaba dayi inda hawaye sukaci gaba da zuba a idonsa tare da tuno dukanin wata rayuwarsu da rahma,dafe kanshi yai inda ya fashe da wani azababben kuka a hankali yace i will miss you rahma

"Jikinsa sanyaye ya shiga dakin deedee hannunsa rike da khairan,cikin mamaki take kallonsa da sauri ta karbi paper din dake hannunsa ta karanta,tausayine ya kamata sosai ta ajiye baby janan tai saurin karbar khairan,mamakine ya kama moha ganin yanda deedee ta fara zubar da hawaye,jikin sa sanyaye yace what makes you cry deedee?hannunsa ta kama ta zaunar dashi gefen gado tace she's so innocent super hero sam batai deserving this kind of insults ba daga garemu,na dade da sanin kanason aunty rahma kawai kana boyemin ne saboda bakaso raina ya bacine,nima kuma ina sonta don haka na amince ka dawo da ita mu zauna tare

"Idonsa yai saurin budewa yace are you sure deedee?daga mishi kai tayi tace yes baby,hugging dinta yai sosai yace I love you so much deedee,you are my shinning star.... baby janan ce ta fara kuka da sauri yasa hannu ya dauketa yace ohhh my cupcake cries alot,kuma gado tayo,murmushi deedee tayi tace a gurin wa tayi gado?wink yayi da idonsa yace gurin mom dinta mana wacce kullum seta yimin kuka,mintsinshi tai a lap dinshi tace ka ganka ko......madara aka bawa  baby khairan har yayi bacci,sedai daren ranar sam moha bai rintsaba yana ta tunanin rahma

"Da sassafe ya shirya ya nufi gidansu rahma sedai duk yanda yaso ganin rahma ba'a bashi damar ganintaba dole haka ya koma gida inda yaci gaba da kiran wayanta amma bata picking

"Mari biyu mom ta sauke mishi a fuskarsa tace tambayarka nakeyi ina ka kai musu yarinyarsu?amma dai wlh moha banyi sa'ar haihuwarka ba don ubanka fadamin ina ka kai rahman naga maryam da yara 2?hannunsa na kan kumatunsa yace mom bansan inda take ba ajiye min khairan din tayi ta tafi,ajiyar zuciya mom tayi tace ai ina sane da duk wani takurawa rayuwarta da kakeyi duk dalilin maryam kakeyi mata haka ko to yanzu hankalinku ya kwanta don haka wlh seka saki maryam yanzun nan don itama bana bukatar ganinka da ita ni dama yarinyar sam bata kwantamin arai ba,a firgice deedee ta dago ta kalli moha suka hada ido,hawaye masu zafi suka zubo daga idonsa tare da girgixa kansa alamar a'a,au don nace ka saketa shine zaka sani gaba kana kuka toh wlh indai baka saketaba moha yau sena tsine maka a gidannan sannan bana farin ciki da duk ahalinka,da gudu deedee ta tsuguna gaban moha tace please ka sakeni karka sake batawa mom rai akaina don Allah ka sakeni....shima zubewa yai a kasan ba tare da yace komaiba,ka saketa nace moha ko ranka yai mugun baci a gidan nan aina rantse wlh seka saketa......oya wake up baby deedee ta fada inda ta dora cup din ruwan coffee a kirjinsa,a firgice ya mike tare da salati a zahiri....itama a firgicen ta kalleshi tace super hero lafiya meya faru?girgiza kansa yayi yace nothing deedee na danyi mafarkine mara dadi,ayya so sorry ta fada tare da janyoshi jikinta tace karka damu nothing will happen shima hugging din nata yai sosai yace i love you baby,tureshi tai daga jikinta tace super hero mom tazo tana parlour tana jiranka
Gabansane yai mummuna faduwa a zuciyar sa yace ya salam dream dina ze zama gaskiya kenan?

I don't know ooo😂😂😂

Don't forget to vote,share and comment
Silent readers fuck you😃

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top