Chapter 36

"Omg deedee i cant believe it,Alhamdulillah shine abinda moha ke fada cike da farin ciki... deedee ta samu full time rest tukunna aka sallamesu daga asibiti,a tare suka turo kofar dakin suka shigo,suna shigowa rahma ta dauke kanta ta maida hankalinta gurin kallonda takeyi,kallo daya moha yai mata mai wahalar kwatance amma mai hankali zai iya fasaltashi da kallon wulakanci...apartment dinsu suka wuce direct kan gadon ta fada a gajiye,da sauri yace oops baby don't hurt yourself mana,kinaso ki wahalar min da baby na shine kike kwanciya da karfi haka ko?tsaki tayi ta juyar da kanta gefe hawaye suka ci gaba da zuba a idonta...a rikice yake jijjigata deedee what's wrong with you?deedee why are you crying? Stop it please deedee  kinsan the most i hate in you is your tears sam banaso inga hawaye suna zuba daga idonki stop it deedee fadamin me yake saki kuka?

"Tureshi tai daga jikinta tace leave me alone please,banason duk wani zancen da zaka fadamin i will never trust you again,super hero bazan iya zama da kowacce mace ina gani kana shiga dakinta ba a zuwan matarka,ya zama dole kayi choosing ko ni ko ita,a firgice ya dago ya kalleta yace deedee what are you fucking saying,taya zaki dinga hada kanki da yarinyar da ba sonta nakeyiba look deedee you know that i love you most in my life and i promise to be with you forever,deedee nayi miki alkawarin bazan sake kusantar rahma ba a matsayin matata har sai ta haihu daga ranar data haihu zan bata divorce paper dinta,murmushi tayi tace really?wink ya mata da ido yace of course baby,Ummmaaaaah

"Bayan sun samu hutune deedee ta kalli moha daya mai da hankali yana aiki a laptop dinsa tace superhero ina ganin next week ya kamata muje birthday honeymoon dinda kace zamuje,hannunsa ya dauke daga kan laptop din yace ok wanne country zamu fara zuwa?juya idonta tayi kamar wata yar tsana tace paris daga nan mu wuce Morocco,america sai qatar,lumshe zafafan kyawawan idanuwansa yayi yace well sai ki fara shiri zansa a shirya komai

"Lace ta saka red colour babu wani makeup a fuskarta ta nufi hanyar kitchen din,ta dauki kusan 10 minutes tana karewa kitchen din kallo,a hankali ta janyo kwalbar gishirin dake gefenta ta juye gishirin duka a cup din ta zuba ruwa kadan hawaye na zuba a idonta ta kai cup din bakinta,turo kofar kitchen din yayi ya shiga direct gurin da cups ke ajiye ya nufa,saurin tsayawa yai yana kallon rahma da jikinta ya dauki rawa tai saurin ajiye cup din ruwan data zuba gishiri taci gaba da kallonsa cike da tsoro,bai ce mata komaiba ya kai hannu zai dauki cup din,ture hannunsa tai da sauri tace ina ruwanka?bai sauraretaba ya dauki cup din yakai bakinsa....jin gishirin dake cikin cup din ya sashi saurin ajiyewa tare da fadin what the hell,mari yakai mata zafafa har guda 3 sannan yace hey you idiot,kinaso ki zubar min da cikina ko?to wlh idan kika sake kokarin yin haka sena yi miki abinda baki taba tunaniba,a fusace ta sauke hannunda ta dafe kumatun nata tace ai wlh ko zaka kasheni sai na zubar da cikin nan domin bashi da wani amfani a rayuwata,yanda nake a wahala kuma a wulakance shima haka zai taso a wulakance don haka indai cikin nan jikina yake sena zubar dashi ta hanya mafi sauki,shaqo wuyanta yayi ya hadeta jikin bango inda numfashinsa ke sauka sama-sama yace don't you ever try it don wannan yaron da yake cikinki zubar dashi zai iya jazawa danginku gaba daya babbar asara,wlh idan kika zubar da cikin nan sena kulle gaba daya danginku don naga alamar sam baki da tarbiya baki da hankali bansan jarabar da yasa kika shigo rayuwataba,be jira tace komai ba ya fice daga kitchen din zuciyarsa na tafarfasa tamkar namijin zaki...yana fita ta zube kasa ta fashe da wani azababben kuka

"Deedee wakeup kin manta morning flight zamu bi gashi yanzu har 6:00am,wakeup please deedee,juyawa tai cike da magagi tace no baby,ganin deedee na shirin bata musu lokaci yasa shi daukanta cak ya direta a bathtub din ba tare da ko kaya ta cire ba

"A gurguje sukai wankan suka fito cikin sauri,ba tare da ya saurari koda inda rahma take ba,driver na shirin yiwa mota key,moha ya kalli deedee yace i'm coming,da sauri ya karasa dakin rahma ya tarar da ita zaune tana cin fruits,jikinsa sanyaye ya zauna gefenta....matsawa tayi kadan tace ina kwana,lafiya lau yace a hankali sannan yace zanyi tafiyar six months inaso ki kular min da kanki tare da abinda ke cikinki....jikinta sanyaye ta daga mishi kai alamar toh ba tare datace mishi komaiba,hannunta ya janyo ya rike cikin nashi sosai duk da kokarin janye hannun da takeyi amma ya rike sosai,sunkuyar da kanta tayi kasa...hannu yasa ya dago fuskarta sannan ya zuba mata ido yana kallo,janyota yayi jikinsa yai hugging dinta na tsawon 5 minutes har suna iya jin bugun zuciyoyinsu,a hankali yace i love you...sannan ya saketa ya ajiye mata kudi masu yawa a kan center table yace idan akwai wata matsala ki fadamin,girgiza kanta tayi tace babu,cikinta ya shafa yayi kissing forehead dinta yace i will miss you baby daga nan ya fice daga dakin ya janyo kofar,yana fita ta koma kan kujera ta kwanta duk da moha bai damu da ita ba amma tasan zatayi kewarsa sosai,murmushi tayi tace thank you for the warmest hug and the
Sweetest kiss on my forehead wanda zanci gaba da feeling dinsa for my entire life,da mamakin moha tai bacci duk da daren ranar sam bata samu bacci sosaiba sai tunaninsa da takeyi

"Jirgin best of my favorite couples ya sauka a babban birnin paris,inda moha ke tattalin deedee tare da bata 100% din kulawa,cikin 6 months suka zagaye duk kasashen da deedee tai selecting

8 months earlier

"Da gudu aka shiga da rahma labour room,bata wani yi dogon labour ba ta haifo kyakkyawan yaronta namiji mai matukar kyau dan cas cas,bayan 2 hours aka karaso da deedee itama, emergency aka wuce da ita moha cike da rudani ya kasa zaune ya kasa tsaye,bayan minti 5 doctor ya fita jikinsa sanyaye ya mikawa moha paper yace you have to sign it sir,don zamuyi mata operation ne sannan dole sedai mu ceci ran daya daga cikinsu ko yaron ko uwar,zaro ido yayi cikin tsoro yace doctor kana nufin seda daya daga cikinsu ya rayu kenan ko deedee ko jaririn nata?daga masa kai doctor yayi yace kwarai kuwa don haka ka duba jikin form din kai selecting cikinsu ko baby ko mother din,da sauri moha ya karbi paper din da doctor ya mika masa tare da ajiye divorce paper din daya rubutawa rahma a aljihunsa

How is the chapter?
And what are you fucking thinking guys😂yau bansa fucking dayawa ba saboda i am fucking tired😂😂na gaji dayawa kuma i am fucking feeling hungry can someone help me with some fucking food hahaha

Don't forget to vote,share and comment

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top