Chapter 33
"Sunshine ne ya haske mishi ido,a hankali ya bude idonsa ya saukesu akan deedee da take bacci sosai,zame jikinsa yayi daga nata ya shiga bathroom yayi wanka ya fito daure da towel hannunsa rike da wani towel din yana tsane gashin kansa,gurin deedee ya karasa in a very romantic voice yace get up sleepy big head,inda ruwan kansa ya diga a fuskarta,a gajiye ta bude idonta slowly tace oh my god tiger lemmi sleep please ta karasa maganar cikin shagwaba sannan ta sake jan blanket ta rufe duk fuskarta,sake yaye blanket din yayi cikin tsokana yace deedee have you see your face kuwa duk tayi baki kamar kin shafa gawayi,Ahhhhhhhh ta fada cike da tsoro sannan ta diro daga gefen gadon ta karasa gaban mirror da gudu a firgice,ganin bata ga komai a fuskartaba yasata juyowa a fusace sedai tuni moha ya shige dakinsa ya kulle yanayi mata dariya,bathroom ta wuce tayi wanka ta fito inda ta bata lokaci tana daukan kwalliya tuni ta dauki kyau kamar sarauniyar kyawawa ta duniya,red gown ta saka wacce tai matukar dacewa da kwalliyarta sannan ta dora top din gown din wato golden colour,ta gyara gashinta tayi sosai yanata shinning sannan ta feshe jikinta da perfumes
Fitowa tayi ta turo kofar dakin nashi,tsaye yake yana taje gashin kansa,karasawa tayi ta baya ta rufe mishi ido tace lazy big head me kakeyi har yanzu bakasa kayaba,juyowa yayi sannan yai turning dinta around,bude baki yayi sannan ya zare ido yace omg you are looking beautiful deedee don't kill me please Aaaahhh,murmushi tayi tace thank you super hero.....sake bin ta yakeyi da kallo kamar zai hadiyeta saboda tsananin kyau yace you are such a cute princess deedee ya karasa maganar yana janyota jikinsa,he automatically took her in his arms sannan ya fara whispering kalamai a kunnenta i love you deedee,i promise to love you forever and ever, i can't even stay without you,you are my everything,deedee i won't let anything happen to you,ya karasa maganar yana kissing forehead dinta.....i love you too super hero ta fada muryanta na rawa tana shirin yin kuka,bata rai yayi yace idan kikayi kuka sena zaneki kuma senayi miki bulala me zafi....tureshi tayi tace nidai ka shirya kasan inajin yunwa fa....ok maam aike nake jira kinsan i'm your baby doll har yanzu ban iya sa kayaba,cizonshi tayi a kunne tace ok sir.....singlet da boxer ta saka mishi,sannan tasa mishi white top tare da royal blue din suit wacce ta zauna jikinsa kamar anan aka halicceta,
dukanshi tayi a baya tace c'mon mike na ganka,tashi yayi kamar wani karamin yaro ya tsaya....zare ido tayi tace oh my godness... my baby is looking so,so hot,a tare suka fada kan gadon moha ya fara kissing dinta a neck tare da bata some bites,ouuuchhh don't give a bite super hero ta fada kaman me shirin yin kuka,mikewa sukai suka zauna a dinning suka fara cin abinci,a tare suka gama sannan ya rike hannunta suka fito,a bakin kofa yasa hannu ya rufe mata ido yace suprise....idonta rufe suka karasa har bakin motan tukunna ya bude mata ido.......sabuwar mota ce red colour kirar ferrari 2018 model.....oh my god super hero i'm already died,i can't believe this car is mine....murmushi yayi sannan yace happy birthday once again my precious angel i love you sannan akwai sabon gida dana siya miki after that zamuje 4 countries muyi birthday honeymoon dinki idan akwai abinda kikeso saiki fadamin i'm ready ko ma meye,saurin hade bakinsu tayi waje daya sukayi taking 10 minutes suna liplock tare da yi mishi massage a chest dinshi tukunna ta sakeshi tace i love you too suka wuce.........
"Karki manta yaufa saura kwana 8 bikinki amma banga kina wani shirye-shiryeba,naga shima suraj din kamar kwana 2 baya zuwa anna ta fada cike da damuwa,jikin rahma sanyaye ta mikawa anna wayar dake hannunta,a firgice tace subhanallahi rahma suraj ya fasa aurenki?me kikayi masa?mun shiga 3 da abin kunyar yan unguwarnan mun lalace har anyi rabon invitation sannan ta fashe da kuka aunty marka ma ta taho da gudu itama ta fashe da kuka......wayar anna ce ta dauki ringing da sauri ta daga ganin number mom din moha
Don't forget to vote,share and comment
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top