Chapter 30

"Hey you,what are you upto? suraj ya fada a zafafe yana rike hannun moha,a zafafe moha ya kalli suraj dake tsaye sannan ya fisge hannunsa daga cikin na suraj yace who are you to stop me?meye hadinka da ita da har zaka rikemin hannuna akan zanyi beating hell out of this idiot shit,kafadar moha suraj ya dafa yace I'm so sorry mr moha rahma ta fadamin komai don Allah kayi hakuri it's an accident ya kamata ka yarda da kaddara,get out suraj,i said get out of my sight bazan fahimceka ba suraj just get out please,girgiza kansa yayi sannan ya kalli rahma dake tsaye ya fice daga dakin don yasan halin moha da matukar zafin rai...hakan yayi dai-dai da shigowar wani namiji hannunsa dauke da tray ya ajiye akan drawer din dake gefen deedee sannan ya fice

"Komawa yayi ya zauna ya jijjiga deedee yace deedee wakeup,you have to eat something sai kisha magani,juyawa tayi muryarta kasa-kasa kamar me shirin yin kuka tace no i don't feel like eating anything,sorry deedee kiyi hakuri kici at least ko spoon dayane sai kisha magani inba haka ba baza kiji saukiba ya karasa maganar yana tallafota yayi putting pillow besides her,potatoe porridge ne tare da bushashen kifi ya debo a spoon ya kai bakinta,juyar da kanta tayi tace i don't think i can eat this porridge my throat is hurting me

"Pleaseee deedee,it won't hurt your throat coz it is soft ya karasa maganar yana tura mata spoon din bakinta,bude bakinta tayi ta karba sannan ta fara taunawa very slowly,she takes 5 minutes in only 1 spoon sannan ta cinye na bakinta,wani ya sake mika mata sedai ta kawar da kanta cikin shagwaba tace enough,i can't eat anymore super hero,a dole ya hakura sannan ya janyo ledar maganin ya ballo ya mika mata,ture hannunsa tayi tace i don't like it,i hate it,murmushi yayi yace nasani deedee kowa ma bayason magani a dole akesha,juyawa tai zata kwanta ya riketa yace se kinsha magani fah deedee,hawaye ne ya gangaro a fuskarta ba tare datace mishi komaiba,tausayintane ya kamashi cikin damuwa yace idan bakyaso naci gaba da disturbing dinki to kawai ki karba kisha,a dole ta karbi maganin tasha sannan ta juya ta kwanta

"Duk wannan drammer din da akeyi,rahma kam suman tsaye tayi kishine ke taso mata kamar zata hadiye zuciya ta mutu,tsaki tai cikin zuciyarta tace meye abin kishi akan abinda basonshi kakeyiba,jakarta ta dauka sannan ta kalli agogo ganin karfe 5 yasata kallon moha tace i need to go ina zansa wannan kayan ta karasa maganar tana daukan ledar dake gefen ta sababbin kayan sawane na deedee wanda moha ya siyo matasu,just put it anywhere ya fada idonsa na kallon waya ba tare daya kalletaba,jikin closet din dakin ta ajiye tana kokarin  juyowa taji muryarsa yace no,no,no it will be hard to take it after bath so  just keep it in the bathroom closet,dauka tai ta nufi bathroom closet ta ajiye sannan ta fito,dagowa yayi ya sake kallonta yace wait!i don't think it's good to put deedee's clothes in the bathroom closet it will be wet,just pick it back,cikin bacin rai ta koma ta dauko kayan ta fito ta tsaya gabansa tace ina zan saka,put it besides the bathroom ya nuna mata drawer din,tana gab da ajiyewa taji yace hey don't you think it will be better when you put it near the mirror, a zuciyarta tace ya salam!sannan ta nufi kusa da mirror din ta ajiye,muryarsa taji yace wait stop it,just put it in the closet sannan ya mayar da kansa yaci gaba da wasa da wayarsa,a zafafe ta ajiye kayan ta dauki wayarta cike da takaici ta bude dakin tai ficewarta ganin deedee din da zata yiwa sallama tayi bacci

"Tana fita yabi bayanta ya tsaya bakin kofar dakin yana kallonta,motarta ta bude ta shiga tana kokarin yiwa motan nata key suka hada ido dashi,cikin mamaki ta kalleshi a zuciyarta tace wannan kuma dan rainin hankalinfa meye yake kallona,maida hankalinta tayi wajen yiwa motarta key amma sam taqi tashi,a dole ta fito ta nufi hanyar fita daga asibitin duk da yayyafin da aka fara,tuni ruwa ya tsuge tare da tsawa,da sauri moha ya dauko motarsa ya karasa wajen rahma cike da kulawa yace can i help you?saurin girgiza kanta tayi tace no duk da kuwa tana cikin tsananin neman taimako domin tun tana karama take tsoron ruwa,murmushi yayi ya bude kofar motar yace shigo mana nai dropping dinki a gida,sake girgiza kanta tayi tace no zanyi manage anan idan ruwan ya gama sena tafi a napep,no shigo mu tafi sbd shi ruwa ba'asan lokacin daukewarsaba,rahma kam bata da wani option don tuni ruwa ya jiqa mata jiki ga tsawar da akeyi haka yasa ta shiga motar cikin tsoro,a guje moha ya figi motar yayi waje,ba tare da kowa yacewa kowa komaiba....seda sukayi tafiya sosai moha ya samu guri mara jama'a don babu kowa gurin sai kukan tsuntsaye yayi parking anan sannan ya kalli rahma fuskarsa babu alamar wasa yace get out,jikinta tuni ya dauki rawa ta kalleshi muryarta na rawa tace ba anan nakeba ai bamuzo gidan ba,murmushi yayi dimple dinsa ya lotsa sannan yace i said get out from my car ya fada cikin tashin hankali,da sauri ta sauka daga motar jikinta na rawar sanyi,zuge glass din motar yayi cikin mugunta yace don't you ever trust mr arrogant,coz mr arrogant has cold heart and cold brains,i hate to smile coz whenever i smile i will kill thousands of hearts ya karasa maganar yana cije lebensa,kallonsa tai cike da tsana tace i hate you,murmushi yayi yace me too sannan yaja motarsa yai tafiyarsa duk da ruwan da ake tsalawa,yana tafiya ta zube a kasa cike da tsoro ta fara kuka

"Beyi wata tafiya me nisaba ya tsaya cak,ji yayi tausayin yarinyar ya kamashi,ji yayi yanajin haushin kansa akan abubuwan da yakeyi mata,da karfi ya buga kansa jikin sitiyari tace ya salam!am i mad?me rahma tayimin ne nakeyi mata haka?i think she didn't deserve this kind of insults from me,yanzu idan wani abu ya sameta kuma fa?da sauri ya juya motarsa ya koma sedai sam be ganta gurinba,wayarsa ya dauko ya fara kiran number ta

Don't forget to vote guys

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top