Chapter 29

"Da gudu ya karaso farfajiyar asibitin yayi parking da sauri ya fito ya nufi A&E (Accident and Emergency)sedai duk yanda yaso ganin deedee ba'a bashi damaba don suna chan ceton ranta,a dole ya koma mota ya dafe kansa akan sitiyari tunani barkatai na damunsa..
"Sai after 2 hours tukunna likita yayi masa iso da ya shiga dakin,cikin zulumi ya tura kofar dakin ya shiga direct kan gadon ya nufa ya zauna gefen deedee duk da ganin rahama da yayi tsaye tana kallonta cike da tausayi da nadama....fararen idonta ta bude sannan ta saukesu akan moha,hannunta ya rike cikin rikicewa yace deedee are you okay?daga mishi kai tayi alamar eh,fuskarta ya shafa sannan yayi kissing dinta a hannunta dake rike cikin nashi

"Bude baki tayi a hankali tace ruwa,da sauri rahma ta kai hannunta don mikawa deedee ruwa sedai tuni shima hannun moha ya sauka akan robar ruwan dake gefe,dagowa yayi ya sauke idonsa akanta cike da bacin rai yace don't be over smart i can take care of my wife sannan ya fisge robar ruwan ya karasa bakin gadon ya bawa deedee ruwa tasha,gefe ta koma ta tsaya cike da tsoro sannan ta zagayo gurin deedee tace am sorry sis,doctor yace kici wani abin kafin ya dawo yayi mana bayanin me yake damunki ta karasa maganar tana janyo flask din tea...dagowa yayi a zafafe ya kalleta cikin fushi yace who are you to her,look i am her husband so if anything happen to her i'm responsible for for that and i have already warned you don't ever try to interfere in my personal things, murmushi tayi wanda ake cewa yafi kuka ciwo sannan ta matsa saitin deedee ta mika mata cup dinda ta hada ruwan tea din,don't you dare touch her ya fada a zafafe tare da mikewa tsaye sedai turo kofar doctor ce ta sasu gaba daya juyowa suka kalli bakin kofar,mika masa hannu yayi suka gaisa sannan moha yace doctor yanzu what's wrong with her,meye ya sameta ne?murmushi doctor yayi yace calm down mr moha nothing serious she will be fine soon,kawai dai matsalar da aka samu cikinda take tare dashi ya zube kuma bazata sake daukan wani cikinba don buguwar da tayi gaba daya mahaifarta ta samu matsala

"Cikin tsananin tashin hankali moha ya zaro ido yace doctor how can you say it's a small case,na rasa baby na and you are still telling me deedee bazata sake haihuwaba

"So sorry mr moha doctor ya karasa maganar yana jijjiga moha da hawaye ke shirin zubo masa,dafo doctor yayi yace see doctor i want my wife to be safe here ya kamata kuyi wani abin akai,murmushi doctor yayi yace sorry once again we have nothing to do yana gama fadan haka ya fita,kallon rahma yayi da jikinta yayi matukar sanyi sannan ya juya ya kalli deedee dake kwance ranta a matukar bace,a fusace ya karasa gaban rahma ya shaqe wuyanta tare da zafafan mari guda 3,saurin dafe kumatunta tayi sedai maimakon taji baqin ciki sai sake tuno irin laushi da kyawun hannun moha daya sauka a fuskartata takeyi,shaqe mata wuya yayi yace i will kill you,suraj ne ya banko kofar ya shigo

A very short and boring chapter,kuyi managing haka

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top