Chapter 22
"Ok ya turawa rahma ta wayar deedee sannan ya sake deleting,ya ajiye wayan yaci gaba da kallo tare da saqa abubuwa dayawa a zuciyarsa,itama bangaren rahma abubuwa mara misaltuwa take saqawa a zuciyarta wanda ta kasa fuskantar soyayyar moha ce ko kuma fansa takeson dauka?,(Actually nima dai i don't understand)
"Yana shirin fita masallaci ya tuna da deedee,tura kofar dakin yayi sannan ya tsuguna ya fara hura mata iskar bakinsa a idonsa kamar yanda ya saba,cikin shagwaba ta bude idonta ta saukesu akan fuskar moha,deedee wakeup lokacin sallah yayi moha ya fada cike da kulawa,daga mishi kai tayi kawai alamar toh daga nan ya fita masallaci,bathroom ta shiga ta watsa ruwa sannan ta daura alwala ta gabatar da sallar magrib tana shirin mikewa daga sallaya moha ya dawo daga masallaci,kallonta yai jikinsa a sanyaye yace deedee wannan restaurant din sun kirani sunce bazasu samu damar kawo mana dinner ba yau,cikin tsoro ta kalleshi tace but super hero ni gaskiya ina jin yunwa fa sosai,hannunta ya rike yace kinsan me nakeso dake?nop ta fada a takaice,deedee freid rice nakeso yanzu ki dafa min,zaro ido tayi a firgice tace what?gaskiya ni kasan na gaji kuma super hero ai kasan ban iya ba ma,sakin hannunta yayi cikin fushi sannan ya koma kan kujera ya kwanta zuciyarsa na tafarfasa,fadawa tai jikinsa cikin shagwaba tace am sorry sweetheart indai fried rice ne yanzu zanyi maka mai dadi har seka cire kunnenka don dadi,really? ya fada a takaice,of course baby ta karasa maganar tana murnmushi...well but nasan duk dadinshi baze kai dadin deedee dina ba,rufe idonta tayi sannan ta mintsineshi ta shige kitchen da gudu
"Bin kitchen din take yi da kallo don tunda aka kawota gidan bata taba samun cikakken 20 minutes a kitchen dinba,tsakaninta da kitchen din sedai ta dauki cup,spoon ko plate duk da uban daular dake kitchen din zama bayaninsa ma bata lokacine,da taimakon google ta samu methods din yin fried rice,a lokaci guda ta zuba komai da komai cikin tukunya tuni abinci ya fara amsa sunansa abinci lol don kuwa tana yi tana posting wa friends dinta na Snapchat,cikin plate ta zuba abincin yana ta tashin kauri don yafi kama da fate-faten fried rice😂a dinning ta jera abincin tukunna ta karasa inda moha ke zaune ta janyo hannunsa suka karasa don cin abincin
"Tana bude abincin gaban moha yai matukar faduwa ganin yanda abincin ya dame ya lalace sedai a zahiri cewa yayi wow tare da wani killer smile yayiwa deedee,da kanta ta dauki spoon ta fara bashi abincin,yana kai abincin bakinsa yaji salam ba maggi ba gishiri bacin damewar da yayi,da kyar ya karasa hadiye abincin kamar zeyi amai,spoon 2 ya samu yaci ganin yana kokarin yin amai yasa shi saurin mikewa yace deedee am coming,bata rai tayi cikin shagwaba tace ina zuwa?murmushi ya kakalo yace nayi bako ne i will be back soon karki damu daga nan ya fice daga gidan zuciyarsa na tafarfasa
"Mota ya shiga ya zauna yana mayarda numfashi cike da takaici,itama yana fita ta ajiye abincin ta dauko cup ta hada cornflakes ta fara sha don abincin sam baze ciyu ba
"Sanye take cikin doguwar riga na atamfa wanda yai matukar karbar jikinta,waya ce kawai hannunta tana ta kokarin kiran layin deedee don tafi kusan 30 minutes tana jiranta sedai amsa daya ake bata wayar a rufe yake,red t-shirt da black trouser ne jikin moha wanda yai matukar fitowa da tsarin gayunsa,parking yayi dai-dai saitinta a hankali yake zuge glass din motar ya kare mata kallo sannan ya fito,zaunawa yayi gefenta a firgice ta juyo tana kallonsa cikin rashin fahimta,zare glass din idonsa yayi cikin murmushinsa na yaudara yace sorry fah na bata miki time ko?itama murmushin tayi cikin rainin hankali tace yeah but se nake ganin kamar kayi makuwa don ba kai nake jiraba,shafa gashinsa yayi yace oh no wacce kike jira bazaki taba ganinta ba coz she's very costly wancan karon ma kin ganta by lucky ne kuma nine nasaki ganin nata,tsaki tayi cikin bacin rai tace ohh ashe fah hakane nasan da haka shiyasa na taso ragon maza domin ya karbar mata saqon da zan bata,hannunsa ya daga zai sauke a fuskarta tai saurin rikewa cike da jarumta tace karka kuskura kayiwa kanka ganganci domin duk abinda kamin anan babu abinda zai hanani ramawa so you have to stay in your limits,murmushin ya sakeyi mata sannan yace nasan dai you are here kina jiran nace miki i love you baby,am sorry baby,i really love you more than everything please ki dawo gareni rahma...kina tunanin wannan kalaman nazo fada miki?murmushi ya sakeyi yace you are very stupid don't you ever suspect this fucking words from me,you will never heard it from me,yana gama fadan haka ya mike,
"Wata muguwar dariya ta bushe da ita tare da tafa hannuwanta 2 tace good job,good job mr arrogant, kallonta yayi cike da rainin hankali sannan ya shige mota ya bawa wajen iska
"Yana tafiya yaji saqon msg ya shigo mishi *Check your whatsApp* shine abinda ke rubuce jikin msg din,da sauri ya bude whatsApp dinsa yaci karo da voice note...I love you baby,am sorry baby,i really love you morethan everything please ki dawo gareni rahma,shine abinda ke cikin voice note din,wani msg dinne ya sake shigo mishi *Ya rage naka ko ka dawo gareni ko kuma kayiwa kanka biyu babu,ka rasa deedee kuma ka rasa ni*
"A firgice yaci gaba da sauraron audio din tare da kallon msg din rahma na jikin screen din,
*Mrs Abideen*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top