Chapter 20
*Actually i'm not good in dedicating my pages to others but let me just give a try,I dedicated this page to my dearest daughter Mar'atus Swaliha❤and Aisha Abbagana*
Wai ku fans din deedee meyasa kuke haka ku fito mana😐ni har kun fara bani haushi ma😞
20
"Cike da rashin fahimta take binsa da kallo,sedai fuskar moha daure take babu alamar dariya a cikinta turo baki tayi sannan tace superhero meye a ciki naga ka wani bata rai,hadiye zazzafan yawun dake bakinsa yayi cike da kulawa yace deedee come here,a hankali ta karaso tana sake bin kanta da kallo...cak ya dagata ya dorata akan cinyarsa yace deedee kinyi kyau sosai sedai wannan dresing din bazai yiwu kije gurin mom dashiba kinga ba'a zuwa gaisuwar surukai da riga da wando kinga kanki ko dankwali babu ko deedee,kallon jikinta ta sakeyi tace oh my god super hero yanzu wanne irin dressing kakeso nayi idan ban saka kayan da nakesoba ni ganina babu wani matsala mom bata da wani problem she will understand my situation sam banason wani heavy dress dazai dameni
"Murmushi yayi yace deedee maza jeki canja kayan nan bamu da ishashen time
"Turo baki tayi cikin shagwaba tace ni dai gaskiya super hero bazan iya sanja kayannan ba baka ganin yanda na fito kaman model,cikin zafin rai yace deedee i said get up kije maza ki sanja kayan jikinki ki fito mu tafi,cikin fushi ta mike ta shiga bedroom din nata ta fito sanye cikin doguwan riga baka kimono da yai matukar karbarta kamar balarabiya,a fusace ta karaso inda yake tace sai ka taso mu tafi tunda kai kullum kafiso ka ganni cikin kaya kamar wata malamar islamiyya,da sauri ya hada jikinsa da nata jikin wall din dakin sannan ya zuba mata idanuwansa akanta yana kallo,juyar da fuskarta tayi gefe ba tare da ta kalleshiba,hannu yasa ya juyo da fuskan nata yaci gaba da kallonta kamar zai cinyeta romantic voice dinsa kamar me shirin yin kuka yace deedee ke me kyau ce duk wani kyau kina dashi so no need kice sai kin wahalar da kanki akan kyau,hararanshi tayi tace i will not believe it, sake matseta yai da jikin bangon har suna jiyo bugun zuciyoyinsu yace you have to trust me deedee wlh gaskiya nake fada miki,toh naji yanzu nidai ka sakeni mu tafi ta fada cikin fada,kumatunta ya ciza a hankali yace sai kinyi dariya tukunna idan ba hakaba kuma kinsan sauran,a dole deedee tayi dariya sannan suka karasa parking space moha ya zauna a honest corner deedee take driving dinsu
"Girke-girke da shirye-shirye special akayi don tarbar moha da deedee,a hankali sukayi sallama suka shiga parlour din cike da nishadi,da sauri deedee ta karasa gurin mom sedai maimakon ta tsuguna sai tayi saurin rungumeta tana fadin hey mom,mutuwar tsaye mom tai jin yanda deedee tai hugging dinta,da sauri moha ya mintsini deedee a baya cike da kunya,a tsorace ta juyo cikin shagwaba tace nidai super hero ka dena mintsini na....da sauri ya samu gefe ya zauna cike da kunya daga shi har mom din,kusa dashi deedee ta zauna kamar zata shige cikinsa a dole mom ta shige daki cike da mamaki da kunya,bacin sun hutane suka nufi dinning area tare da mom da yusrah,deedee kam ba tare da wata kunyaba ta take cikinta da abinci,sai bayan sallar magrib sannan suka bar gidan moha kam kunyar duniya yashata don deedee aiki ta dinga bude mishi gurin mom hatta girki sai data fadawa mom cewar ita bata iya girkiba😶
"Suna shiga gidan moha ya fito daga motar a fusace ya shige gidan ba tare da yabi ta kan deedee ba,akan 3 seater yai branching ya kwanta fuskarsa na kallon ceiling takaicine cike a zuciyarsa hakan ya bawa zuciyarsa damar bugawa da sauri sauri
"Jikinta sanyaye ta karaso parlour din,doguwan rigan ta cire ta jefar kan daya daga cikin kujerun sannan ta samu guri kasa ta zauna ta fara kuka mai sauti
"Kukan deedee yana daya daga cikin abin da ke matukar tayarwa moha hankali,bai san sanda ya zabura ya zauna ya zuba mata ido yana kalloba,tabbas kukan take da gaske hawaye ke zuba a idon yarinyar ya fada cikin zuciyarsa,tasowa yayi tsam ya tsuguna gabanta ya dago fuskarta data baci da hawaye
"Deedee meye haka?meya faru?meyasa kike kuka?ya fada a rikice,ture mishi hannu tayi ta mike ta nufi hanyar bedroom,da sauri ya tare bakin kofar ya riketa da karfinsa yana kiran deedee am sorry tsaya ki fadamin me nayi miki har kike kuka,cikin kuka tace ba kaine kayo tafiyarka ba ka barni a mota kuma dama tunda muka taho baka cemin komaiba,wani takaici yaji ya tsaya masa wato ita bata ganin rashin mutuncin da tayi masa a gidansu sai ita don yayi fushi zataji haushi?murmushi yayi tare da boye damuwarsa yace deedee kiyi hakuri ba shareki nayiba kinji sweetheart kaina ke ciwo shiyasa amma tunda bakyaso na dena bazan sakeba ma'am ya karasa maganar yana rike kunnensa,murmushi tayi daga nan tai hugging dinsa........
"Malam na fada maka kayi hakuri ka dena damuwa da rayuwata ni bana sonka rahma ta karasa magana cikin fada,suraj ne tsaye cike da damuwa ya bude baki yace rahma inaso ki gane cewar don kin rabu da oga moha bawai hakan na nufin ban isa ince ina sonkiba,wlh ni ina matukar sonki da aure please ki fahimceni
"Tsaki tayi tace kaga malam kaje zanyi tunani duk shawarar dana yanke zan fada maka,daga nan tai shigewarta gida ta bar suraj tsaye cike da kaunarta
"Tana shiga gida ta fada gado ta janyo waya ta fara kiran Zahra, ringing daya tayi ta daga wayan tace hello rahma ya akayi,ajiyar zuciya rahma tayi cike da takaici tace zahra kaina ya kulle na rasa samun solution,zahra wlh i'm totally,completely, madly in love with him inason moha zahra bansan ya zanyiba,sedai yanzu akwai shawara daya dana yankewa kaina yanzu haka na samu number yarinyar daya aura wacce yake cewa deedee don haka zanyi amfani da ita don samun soyayyar tsohon mijina mr arrogant
"What?zahra ta fada a firgice cike da tsoro tace haba rahma meyasa kike kokarin zama mai son kantane,ya kike tunanin shi kuma zeyi da soyayyar wacce yakeso?
*Rahma ki kama kanki fa😈team deedee zasu miki rashin mutunci😐au ashefa team rahma sunfi yawa ko😂😂*
*Wai meyasa moha baya ganin lefin deedee ne😮😂?*
*Mrs Abideen*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top