Chapter 19
"Hannu yasa ya fara goge mata hawayen da suke zuba daga fuskarta a hankali yake fadin am sorry deedee kin hakura?daga mishi kai tayi alamar ta hakura,hannu yasa ya mintsini kumatunta yace oya smile,murmushi tai tace okay sir....dagowa yai ya kalleta yace deedee kin min promise bazaki yi making freind ba ko,yes ta fada cikin shagwaba,smart girl amma har wacce kuka hadu dazu ko?daga mishi kai tai alamar eh,hannunsa ya mikaa mata yace promise?itama ta dora nata tace promise,murmushi yayi yace yawwa deedee sannan ya dorata kan cinyarsa tare da zame mayafin dake kanta gashinta ya zubo ya rufe mata fuska,wuyanta ya fara kissing a hankali ta fara tureshi tace nidai gaskiya super her......shhhh ya hada bakinsa da nata sai da sukai 30 minutes liplock kiss tukunna sukayi refreshing sukaci abinci,suna gama ci moha ya dauketa suka wuce bathroom,zaunar da ita yayi a bathtub ba tare daya cire mata towel dinba,hararanshi tai ta janyo labulen daya rufe bathtub din tace seka fita ai,sake yaye labulen yayi ya shiga yace ai tare zamu yi having today's shower,tureshi tai ta fara bubbuga kafa tace ni wlh seka fita Allah kuwa seka fita,bata rai yayi yace lah idan kika sake tureni sai nayi miki abinda bakya so kuma duk ihun da zakiyi sai nayi 6 hours ban sake kiba,zaro ido tayi sannan ta kama bakinta da hannunta,why don't you cry has the cat got your tongue?ya karasa maganar cikin tsokana,murmushi tayi ba tare datace mishi komaiba da kanshi ya dauko shower gel ya zuba ya fara wankewa deedee jiki tare suka gama wankan suka fito
"Black 3 quarter trouser da white shirt ta saka wanda ya karbi jikinta ya fito mata da kyau duk da deedee ba wata mai jiki bace hakan yasa duk kayan datasa yake zama jikinta cas cas cas,zagayowa tayi ta bayan kujerar da yake zaune ta mishi fake kiss a forehead sannan ta zagayo ta zauna a gefensa tana mishi smiling,wayar dake hannunsa ya ajiye ya dauketa gaba daya ya dora akan cinyarsa ya zuba mata ido yana kallo cike da kauna,hannu tasa ta rufe mishi ido tace haba ya isa haka kallon,bakinsa yasa ya ciji hannun yace well tinda kin gaji da kallo bari na gaisa da freinds dina sannan ya fara kokarin kai hannunsa boobs dinta,tureshi tai tace oh god are you a lion?oh no i'm a tiger ya fada yana kai bakinsa jikin riganta.....dariya tayi tace well tiger i need to talk to you,mayar da hankalinsa yai kanta tare da rike mata hannu yace ina jinki baby na,gyara zamanta tai akan cinyarsa tace super hero kasan dai i'm just 17,daga mata kai yayi yace of course baby,murmushi tai tace so ina ganin it's too early ace na fara haihuwa daga ni har kai we will not be comfortable kaga due to my job ina ganin gara in fara tsayar da hankalina gurin aikina don haka kawai muje amin family planning injection ko kuma asamin implant ko super hero,saurin cire hannunsa yai daga cikin nata yace have you gone mad?taya da hankalina da komai zan daukeki in kaiki ai miki abu akan karki haihu,look deedee idan ma mafarki kikeyi ki farka i love kids kuma kema ina sonki deedee inason duk wani abu dazai fito daga jikinki
"Tureshi tayi ta mike tsaye tace dama nasan bazaka fahimceniba kuma ni wlh bazan haihu yanzuba in lalace dama nasan ba sona kake yiba ta fashe da kuka ta shige daki ta kulle kofa
"Da sauri ya bita sedai har tasa key ta kulle,Deedee,deedee am so sorry ki budemin kofa kinsan your wish is my wish na yarda sweetheart
"Nidai ka tafi bazan budeba
"Please deedee
"Sai da ya dade tsaye yana yi mata magiya tukunna ta bude kofar,turata yai kan gado shima ya fada kan gadon ya janyota jikinsa,deedee kinsan banason kukan ki na tsani in ganki kina kuka hankalina tashi yakeyi i don't want your tears deedee please ki dena kuka,hannu tasa tana zagaye pinky lips dinsa cikin shagwaba tace nadena
"Yawwa my sweetest yanzu nan da yaushe kika shirya zama mom?
"Nan da 2 years ta fada tana mishi wink
"Murmushi yayi duk da bai so hakan ba sai dai soyayyar deedee ta zame mishi wani bangare na jikinsa wanda bazai iya rayuwaba sai da ita,komai na yarinyar birgeshi yakeyi wani irin azababben sontane yake mishi yawo a jikinsa yace na amince deedee,hugging dinshi tayi tace I love you my super hero,i love you too deedee ya kara riketa sosai sannan yace ta tashi ta shirya zasu gaida mom
"Cikin 10 minutes deedee ta fito palour din da moha ke zaune yana kallo,excuse me ta fada cikin tsokana cikin murmushi ya juyo don ganinta amma yana juyowa fuskarsa ta koma fushi yace deedee a haka zamuje gurin mom din?
"Murmushi tayi tace yes baby nayi kyau ko
"A fusace ya kalleta yace what fucking stupidity is this deedee kalli yanda kika fito kina nufin a haka zamuje ko an gaya miki Nigerians parents are like American parents .......
Lol😂nasan kowa so yake yaji wanne dressing yar gidana tayi😡toh bazan fadaba
*Mrs Abideen*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top