Chapter 18



"Hawaye ne suka ci gaba da zuba a idon rahma,aunty marka ce ta zauna gefenta tace haba rahma ina kika bar wayonki da hankalinki har marasa mutuncin mutanen nan suka wahalar dake ba tare da kin sanar mana ba

"Aunty marka wlh mutanen arziki ne,basu da wata matsala rahma ta fada cikin kuka

"Anna ce ta kaiwa rahma duka tana fadin shashashar banza da wofi ai dama haka zakice kiga yanda suka mayar da ita yarinya ta kode ta lalace

"Kuka rahma taci gaba dayi kamar ranta zai fita inda aunty marka da granny sukaci gaba da lallabata

"Sai da rahma ta qara kwana 4 a asibiti tukunna aka sallamesu,banda kewar moha babu abinda rahma takeyi kullun cikin tunaninshi takeyi

"Tamkar an saukewa moha wani dutse haka yakeji,babu wani nadama a tare dashi sai farin cikin rabuwarsa da rahma

"An kai kudin auren deedee tare dasa rana sati 3,banda farin ciki babu abinda sukeyi gaba dayansu ji suke kamar su janyo ranar bikin nasu

"Moha ne zaune hannunsa daya rike da cup din coffee yana aiki a laptop dinsa,mahmud ne ya shigo ya zauna yace bro ango mai auri saki,dagowa yai ya harari mahmud yace kai ina wasa dakai?murmushi mahmud yayi yace am sorry ai naga matar taka ne bata da wata matsala amma kaje ka saketa....

"A fusace moha ya kalli mahmud yace are you mad?ina ruwanka yanzun ma bata baciba ai idan kanaso zaka iya zuwa ka aureta ko kuma ka kai mata miji ya aureta kamar yanda aka kawo min ita idiot kawai ya karasa maganar yana kai cup din coffee bakinsa

"Tab aini nan daka ganni bazan auri kowacce mace ba sai priyanka chopra,itama don dai kawai ranveer singh yayi min taking over da deepika padukone ne mahmud ya fadi maganar cikin wasa

"Moha ne ya kai masa duka yace get out mallam fice min daga daki makaryacin banza ai priyanka ko goge takalmi bazata daukekaba,shima mahmud din dariya yayi yace toh ai kaine kullum fuska a hade kamar wani bodyguard sannan ya fita daga dakin

"Saura 1 week bikinsu moha da deedee,a italy sukayi duk wata siyayyarsu tun daga kan kayan da zasu sa har kayan da aka zubo a katafaren gidansu dake garki,gyaran jiki gurin deedee kam ba'a magana tayi kyau sosai tayi fresh jikinta gaba daya sai kamshi yakeyi,gaba daya satin akwai events din da za'ayi:
Kamu
Tea party
Arabian night
Lafaya night
Cocktail party
Dinner
Sai daurin aure,amarya da ango kam ba'a magana sun dau kyau iya kyau kana ganin fuskokinsu kasan suna matukar son junansu,karfe 7 aka kai amarya maryam zuwa katafaren gidan super hero dinta moha,karfe 9 har moha ya raka abokanansa suna mishi tsiya,turo kofar yayi fuskarsa dauke da murmushi ya shiga dakin deedee ya gani kwance ta lullube da blanket da alama bacci takeyi,murmushi yayi ya janye blanket din sedai har yanzu bata farkaba,iskar bakinsa ya hura mata a idonta kamar yanda ya saba tashinta daga bacci,murmushi tai a hankali ta bude idonta tare dayin yar mika,kallonta yaci gaba dayi ba tare da kiftawa ba,ido ta zaro tace excuse me sir,dagota yayi ya zaunar da ita a hankali yace deedee kinsan kina da kyau kuwa,turo baki tai cikin shagwaba tace nahi inji indiyawa gaba dayansu suka kwashe da dariya

"Alwala suka dauro inda suka gabatar da sallah raka'a 2 tare da godewa ubangiji,dinning area suka wuce suka ci abinci duk da deedee ba wani abincin taci dayawaba shima don ya takura matane,bathroom ta shiga tayi wanka ta fito ta tsaya gaban mirror tana shafa mai,zagayowa yayi ta bayanta a tare suke kallon mudubin dauke da murmushi a fuskarsu,

"Deedee ke kyakkyawace you don't need any makeup ya fada cikin kunnenta a hankali

"Murmushi tayi har dimple dinta ya loma tace thank you super hero,juyo fuskarta yayi suka kalli junansu har kusan 5 minutes tukunna ta kai hannu kamar zata tsokane mishi ido tace am i a stranger?you are my life deedee karki barni please,hannunsa ta janyo ta rike da karfi tace i will never ever let you go baby,bakinsa ya kai cikin nata ya fara kissing dinta,gaba daya ya dauketa ya ajiyeta tsakiyar bed inda yaci gaba da bata hot french kiss,wuyanta ya gangaro yaci gaba da romancing daga neck dinta zuwa chest,tureshi ta farayi ganin yanda yake acting kamar wani zaki,towel din jikinta ya cire ya jefar yaci gaba da kissing duk jikinta,bakinsa yasa ya cire bra din dake jikinta yakai bakinsa kan nipples dinta ya fara sha,tureshi takeyi tana kuka cikin shagwaba,you are mine deedee,you are my happiness,my love,my life,my everything don't leave me please baby you are so sweeeeeeett abinda moha ke fadawa deedee cikin kunnenta tare da sa bakinsa a kunnenta yaci gaba da sha cikin kwarewa a soyayya,cigaba yayi da romancing dinta har ya gangaro kafarta yaci gaba da shan tafin kafarta kamar yaron daya samu sweet,banda kuka da tureshi babu abinda deedee takeyi,mr moh kam anyi nisa ba'ajin kira kashe light din dakin yayi sannan ya karasa cire boxer dinshi ya janyota jikinsa yayi hugging dinta tightly,dagota yayi ya mayar da ita kanshi yaci da shan nipples dinta,hannunsa yakai zai fara fingering dinta cike da tsoro ta ture hannunsa cikin kuka tace stop it!!dago jajayen idonsa yayi ya kalleta kamar mai shirin yin kuka yace meyasa deedee?juyar da kanta tai gefe tace nothing,sake janyota yai ya hada jikinsa da nata yace deedee bazan iya barinkiba ya zama dole na nuna miki irin son da nake miki i promise to make you the most happiness woman in the world just give me a chance,sake tureshi tayi cikin tsoro tana girgiza mishi kai,kamar zeyi kuka yai kasa da murya yace deedee please i promise bazan yi miki da zafiba,really ta fada cikin rashin yarda,of course baby please ki bani dama i want to show you how crazy am in love with you yana gama fadar haka ya janyota yaci gaba da romancing dinta cikin kwarewa da dabara har ya cimma muradinsa banda ihu da kalamai babu abinda moha yakeyi yana sake jin tsananin sonta a zuciyarsa,deedee ko banda kuka babu abinda takeyi don seda yai spending 2 hours yana abu daya sannan ya dauketa suka wuce bathroom suka tsaftace jikinsu tukunna suka kwanta cike da memories

"Gajiyar da sukayi yasa suka makara sai 6 moha ya tashi ya gabatar da sallar asubha tukunna ya tashi deedee da kyar ta tashi ya tara mata ruwan zafi a bathtub ta gasa jikinta tukunna tai wanka ta dora alwala tai sallah,bacci ne ya sake daukesu sai 10:30am suka tashi, tare suka shiga kitchen din dayai matukar kayatuwa da duk wani abin da ake bukata,a tare suka kalli juna bayan sun kunna electric cooker yace deedee bismillah

"Kallonshi tai cikin rashin fahimta tace but super hero kasan dai i'm not good in cooking ko,murmushi yayi yace i know amma yanzu what's ur idea?

"Google ta fada cike da murmushi,hugging dinta yayi yace that's my girl sannan ya dauko wayarsa suka fara browsing,chocolate cake suka fara yi da taimakon Google suka kammala komai har suka zuba a oven ya fara baking, sedai inka kalli jikinsu sai abin ya baka dariya duk sunyi kaca-kaca da jikinsu da flour da choco,janyo deedee yai ta baya ya saka mata chocolate a bakinta shima ya hada da nashi bakin yaci gaba da shan bakin deedee tare da chocolate din,kaurin da deedee ta fara juyo wane yasata saurin tureshi ta shiga kitchen din da gudu sai dai tana dubawa taga chocolate cake dinsu ya kone,kai mishi duka tai cikin fushi tace kagani ko kaga abinda ka jawo ko

"Hannunsa ya dora a kunnuwansa ya rike cikin tsokana yace am sorry ma'am ba lefina bane lefin sugary lips dinkine amma tunda ma ya kone kawai muje mu kwanta dama abokinki ya tashi daga bacci yanason gaisawa dake ya karasa maganar yana kokarin cire belt dinsa

"Wani dukan ta sake kai mishi tace you are worst super hero ka sani nayi asarar cake dina kuma kana tsokanata ko ni wallahi yunwa nakeji ta fashe da kuka

"Saurin janyota yai jikinsa yace oh no don't cry baby maza shirya mu tafi in kaiki kici abinci,murmushi tayi sannan ta mintsineshi a cinyarsa ta fita da gudu ta shiga daki,ajiyar zuciya yai ya bita da kallo yace Asshh deedee rigima deedee trouble zan kamakine

"Doguwar riga ta saka pink colour mai hade da dan karamin mayafinta sunyi matukar karbar jikinta,jallabiya ya zira a jikinsa maroon colour suka wuce

"A "Taste of heaven bakery" hannunsu rike da juna kana ganinsu zaka san cewar akwai soyayyar mai karfi tsakaninsu,sun birge kowa na gurin sai kallonsu akeyi....order sukayi daga nan moha ya koma mota dauko Atm card dinsa daya manta,ganin mace zaune tana danna waya yasa deedee karasawa ta zauna cike da murmushi a fuskarta tace sannu,itama murmushin tayi....sun dan taba hira kadan har sunyi exchanging number sannan moha ya karaso gurin bill din,gabansa ne yai mummunar faduwa ganin deedee da rahma zaune,ransa a bace ya karbi cake din suka fito sedai tunda suka shiga mota moha bai cewa deedee komaiba sai muzurai da yakeyi

"Kallonsa tai cikin rashin fahimta tace super hero kaga daga zuwana taste of heaven har nayi kawa ko tana da mutunci sosai tace sunanta rahma,taka birki yayi ya kalleta yace and then what?ai dama ke bakida hankali kwata-kwata bazaki taba girmaba waya fada miki yanzu ana trusting mutum da har zakiyi friendship da wata daban,deedee wlh idan na sake ganinki da wata ko kuma kince min kin hadu da wata kawa sai na bata miki rai tunda ke baki san ciwon kankiba ya karasa maganar a fusace

"Great absolutely great you are calling me a stupid and you are treating me like someone on the street that is begging you for money thank you ta karasa maganar cikin kuka inda yayi dai dai da karasawarsu gida ta fita daga motar ta shige gida tana kuka

"Jikinsa sanyaye ya ajiye ledojin da suka shigo dasu ya karasa gabanta ya rike mata hannu yace sorry deedee i don't mean to hurt you,kuma sanda nai miki magana i'm out of control shiyasa na kasa controlling tongue dina amma kiyi hakuri deedee kinsan i love you banason ganinki da kowa saini,ina kishinki deedee banason ganinki da kowacce kawa saboda banason a canjamin deedee dina nafiso mu zauna haka forever try to understand me baby duk wanda na ganki tare dashi I will be jealous koda macece don Allah deedee ki rabu da kowa ki zauna dani please,please

Don't forget to vote,share and comment

*Mrs Abideen*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top