Chapter 10

MARYAM AS DEEDEE

Flashback
"Ba tare da tayi knocking ba ta tura kofar ta shiga,doguwa fara siririya ce tsaye cikin riga da wando wanda ya amshi jikinta,shima kallonta yakeyi cike da kauna a zuciyarsa,murmushi tai masa tace morning super hero
"Thank you deedee ya fada cike da soyayya
"Ticket ta cilla mishi a hankali tace ticket is readyyyyyy
"Hade ranshi yayi yace kinsan dai banason tafiyar nan taki ko deedee
"And i don't wanna loose you super hero ya zama dole naje na samu dad akan maganar auren mu ko
"Mikewa yai daga kan kujerar da yake ya karasa gabanta ya tsuguna tare da kama siraran hannayenta 2 ya zuba mata ido in a romantic voice yace deedee how old are you?
"I'm 17 and you know it ta fada a hankali tana
kallonsa
"Hannu yasa ya dafe chest dinsa dai-dai saitin zuciyarsa sannan yace dear heart,why do you fall in love for this young amor?i wish she was 80 years old so that the love will boost as she's getting old
"Kai mishi duka tayi tasa hannunta saitin inda yasa a heart dinsa tace dear old man heart,may you live long life with my love in every single moment of your beat
"A tare suka kwashe da dariya sannan ya dago ya kalleta yace i really love you deedee and i promise to love you forever,hawaye ne suka fara zuba a idon maryam da sauri yasa hannunsa ya tare hawayen yace deedee your tears is the most i hate in you bana hanaki yin kukan nan ba
"Dole nai kuka super hero saboda dad ya kasa gane halin da nake ciki akan sonka this will be my 4th time amma dad yaki amincewa da maganar auren mu kuma kace mom dinka ta takura maka akan se kayi aure taya bazanyi kukaba
"Ajiyar zuciya yayi sannan yace na fiki damuwa deedee amma i am very sure dad dinki zai amince da aurena akanki this time bazan taba auren wata ba sai ke trust me

"Really? Ta karasa maganar tana murmushi
"Yes baby
"Hugging dinsa tai tace i will miss you my superhero,i will miss you too deedee ya fada yana sake janyota jikinsa,da kyar ta tureshi daga jikinta ganin yana neman wuce misali ta kalli agogo tace i have to move idan ba so kake nai missing flight dinaba.....da kyar moha ya barta ta tafi cike da kewarta

"2pm maryam ta shiga katafaren gidansu,a dinning ta tarar da dad dinta da mom suna lunch,da sauri dad ya mike yai hugging maryam cike da soyayya...bayan sun nutsu kowa ya samu hutu maryam ta dubi dad tace dad gani nazo in the 4th time,murmushi yayi na gamsuwa yace dafatan kin amince da bukatata ta auren jameel

"Bata rai tayi tace no dad and i will never,nima nazone akan ka amince da bukatata ta auren moha

"How dare fucking hell he is?bana ce miki karki kara zuwar min da zancen shiba idan har bazaki auri jameel ba baxan taba amince mikiba ki auri wani domin jameel shine yaron da mukayi alkawarin aure da iyayensa tun kina ciki ba'a haifekiba haka yaci gaba da jiranki har kika girma akan me zakice bazaki aureshiba...kina da wani wanda ya dace ki aura idan bashiba?

"Akwai dad,moha shine mutumin daya dace na aura domin shine mutumin da ko ku iyayena bakuyi wahalar da moha yayi akaina ba,dad lokacin da nai loosing voice dina in an accident jameel cewa yai ya fasa aurena kwata kwata ya dena zuwa gidannan....dad lokacin da masoyana suke guduna akan wata lalura ta sameni to shi moha a lokacin ne yake kawo kanshi a matsayin masoyi gareni
"Which guy will marry a girl who can't talk?
No one right?
"But he did....he ignore the fact that he couldn't hear me,he brought new hope,new thoughts and dreams into my life how can i say no to him dad

"Jikin dad yayi matukar sanyi hatta mom sai data zubar da kwalla...maryam na amince ki auri moha dad ya karasa maganar yana hawaye....da gudu tai hugging dun dad cike da farin ciki ta shige dakinta ta fara kokarin kiran moha sedai wayarsa a kashe
"Kwanan maryam 7 tana ta kiran moha tunda ta dawo nigeria amma ta kasa samunsa a waya sauran social media apps dinsa suma duk offline, sam ta kasa sukuni kwananta 8 a nigeria ta koma London direct gidansa ta zarce bata sameshiba alamar ma ya kwana 2 bai kwana gidan ba gaba daya gidan ma ya tashi daga nan ya canza gida kuma yayi gargadin kar wanda ya nunawa maryam gidan daya koma,bayan ta je office dinsa ake fada mata cewar ya tafi gida nigeria don shirye-shiryen bikinsa har invitation card aka nuna mata tana ganin invitation din ta fadi kasa sumammiya....ansha wahala sosai kafin a samo kanta sedai duk wannan chakwakiyar da akeyi sam moha beyi kokarin kiran maryam koda sau daya ba,cikin sa'a ta samu number dinsa bude bayan ta kira da sabon layi hakan ya tabbatar mata wato yayi disconnecting dinta ne daga samun duk wani information dinsa
"Bayan ya daga wayar ta fara magana cikin kuka,super hero meyasa zakamun haka,meyasa zaka gujeni lokacin da nafi kowa bukatarka a rayuwata,ni karamar yarinyace karka manta kai ka raineni da kai kadai na saba a rayuwata baka gujeniba lokacin daya dace ka gujeni sai yanzu menayi maka super hero harka yanke wannan hukuncin akaina?kamar wata zararriya haka take magana cikin kuka se dai kafin ta karasa magana moha ya kashe wayar

"Shima bangarensa yana kashe wayar ya cire layin nasa gaba daya ya karyashi gida 2 yasa a dustbin shima yana yin komai ne kamar wani zararre

"Tun daga wannan rana maryam bata sake jin labarin moha ba sai jiya daya kirata a waya....

"Kwana yai yana kuka tare da tunanin deedee,da sassafe ya shirya inda yaci burin kafin yaje office seya fara zuwa gurin maryam....palour ya tarar da rahma tana breakfast,wani mugun tsanarta ya sakeji a zuciyarsa musamman idan ya tuna ita ta jawo masa rabuwa da deedee dinsa se yaji duk duniya babu wacce ya tsana sama da rahma,tsaki yayi cike da tsana sannan ya juya yai ficewarsa daga gidan

"Farfajiyar gidan ya tsaya yana kallo yau satinsa 4 rabonsa da gidan amma gani yakeyi kamar anyi shekara 40 komai na gidan gani yake ya canza mishi,kai tsaye ya wuce dakinta don gidan ba bakonsa baneba

"Tura kofar yai a hankali don yasan maryam bata tashi daga bacciba duk safiya kafin ya fita office shi yake zuwa ya tasheta don ta tafi school,kwance take tana bacci kamar yanda ya saba ganin ta kara kyau sosai sedai akwai yar rama a tare da ita ya dauki kusan 5 minutes tsaye a kanta yana kallonta sannan ya durkusa dai-dai saitin fuskarta yana hura mata iskar bakinsa akan idonta kamar yanda ya saba kullum haka yake tashinta daga bacci

"Da sauri ta bude idonta a firgice ta mike zaune don tabbatarwa kanta abinda take gani da gaske ne ko wasa,hannunsa ya mika zai rike hannunta tai saurin janyewa
"Deedee i'm so sorry please ya fada a hankali cike da nadama
"Shhhhhhh!ta fada tana sa hannunta akan lips dinta....don't waste your bloody mouth in telling me such kind of lies,i hate you and i will never ever trust you again
"Sake kai hannunsa yai zai riketa cike da bacin rai ta kai masa mari fuskarsa a zafafe tace don't you dare touch me with your fake hands cheater,saurin dafe kumatunsa yayi tare da murmushi a fuskarsa sannan yai kissing din hannunsa daya dafe wajen data mareshi din fuskar nashi ya sake tura mata gabanta yace i need more please,sake marinsa tai har sau 2 fuskarta na zubar da hawaye....shima wannan karon hawayen ne ya zubo daga idonsa

"Get out from my house cheater kawai,i will never trust you again and congratulations for broken my heart in just 1 day...get out please i dont want to see you,even your shadow ta karasa maganar cikin kuka

"Ganin yanda maryam ke kokarin zaucewa yasa moha saurin barin gidan zuciyarsa na bugawa da karfin gaske....

*I wonder how moha is crying to hawayen na meye na zafin marine kona zafin soyayya lol i don't understand😂*

*How do you feel when you are in love with your unloved husband and he's busy loving another girl that is ignoring him?*

*Which character are you in love with maryam or rahma?*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top