epilogue

Halal veer☀

Kyakkyawan yaro dan shekara biyar ne ya shigo falo da gudu jikinsa sanye da uniform yana kwala kiran MA" MA "
Bayansa kuma yan matane masu kama daya wadanda bazasu wuce shekara uku uku ba suka shigo suma suna kiran "MA "

Kamar an jefota haka ta sauko daga staircase fuskanta cikeda fargaban ko lapia ,
cire medicated glasses din dake fuskanta tayi ta bisu daya bayan daya da kallo kafun tace "For Godsake ?are you guys for real ?

Kallon namijin tayi tace jawdan for lord sake sau nawa zan fada maka banasan irin wannan entrance din ,yanzun ina aiki kasa nayi submitting unfinished ,
Sau nawa zan fada maka kaine babba and kai zaka zama role model din adeema and adeena ,
Huh?
I thought na hanaku shigowa gidannan batareda sallamaba besides wanene ya daukoku a school din ,ina papa?

Kafun su amsata abidin ya shigo hannunsa dauke da keys yana juyasu ,
Dariya yasaka ganinta a hargitse yace in-law  yaushe zaki sabada halayyar yaran nan nawa ,
Yan matan da aka kira adeema da adeena ne sukayi gareshi atare sukace uncle yaushe zamuje ganin little samrah please ,
Shafa kansu da akai ma packing into two yayi yace twins dina ku kwantar da hankalinku little samrah na kara girma nan zatana zuwa tana kwana kuna wasa tare amma yanzun kunga she's tiny "

DA murnarsu suka dauka yeeeeeeh"
Kallonsa nuayma tayi tace aw ina musu fadama ku batani kuke ba ,
Dariya abid yayi yace to ya zaayi maman uku,
Kallon jawdan yayi wanda yayi makale yace "aa hero ya kayi shiru ne ,
Wata dariya yasaka yace uncle ina tuna yarda MA" tasako daga sama ne kaman an jefota ,

Bude baki tayi kafun ta bishi da gudu inda yayi kofa da gudu amma yayi turus sakamakon cin karo da yayi da mahaifinshi yasan bazai wani boyesaba dan haka ya juya gareta tareda fadin i am very sorry MA" I will never tease you again ,Jan kunnesa tayi tace naughty kid "

Sallama adeel yayi yana dariya , atare twins sukayi gareshi da gudu suna masa oyoyo,
Sai da ya daga kowacce daga cikinsu sama kafun ya karasa shigowa inda jawdan aka wani daga kafada akace i am now a big boy papa you know"
Dariya nuayma tayi tace anji big boy yanzu zo ka wuce ka cire uniform dinnan .

Kallon abid tayi tace uncle kazauna mana yanzu nazo namuku serving abinci ,
DA Sauri ya tareta ta hanyar cewa "aa ban isa ba kinasan madam ta hanani abinci na kwana uku kenan'

Inta hanaka basai kazo nan ba ,.

A'a kardai ran madam ya baci in-law gwanda na tafi "

Dariya tayi ta kalla adeel tace "its high time daya Kamata ka koya abuda yawa gurin abid
Then ta maida kallonta kan abid"
Shikenan ka gaida mun sister da little samrah da ammi kafun mu shigo "

Sallama yayi musu kafun ya tafi "
Kallonta adeel yayi cikeda kauna,alamu yayi mata da hannu na tazo amma ta make kafada tarefa bin twins dinta da sukai daki tuntuni domin cire kaya tasan yanzu idan bata bisuba zasu mata abunda ba dai dai ba"

***
Abubuwa da yawa sun faru a shekarun da suka gabata aciki kuwa harda barinsu masarauta da sukai bayan haihuwan jawdan,babu yarda mai martaba baiyyi da adeel dinba amma fafur yanuna shifa bayasan zaman gidan,to dama sarki yayima kowane dansa alkawarin nacewa mudin idan yaji baisan zaman gidan da iyalinsa to zai daga masa kafar barin gidan dan haka dole ya cikama adeel alkawarinsa na yarda ya tafi din,

Yaso adeel din yakarba kyautar gida a gunsa amma adeel ya dage akan cewa yasiya gida dan haka dole ba domin yaso ba ya kyalesa tunda dan nasa yazama magidanci kuma yanada yancin yanke ma kansa hukunci"

Da fari ta nuna masa hakan ba dai dai bane yabar gidansu na gado amma ya nuna mata shi baya raayin tara yara agidan sarauta ko kadan ,baya kaunar yaransa su tashi da kwadayin sarauta komai ya kankantarsa yake dan haka itama tayi naam da hakan,

jawdan na shekara daya akayi auren saif da maimuna inda a yanzu sukeda yaronsu safwan mai shekara hudu,
Bayan haihuwan twins kuma akayi auren abid da Aysha wadda take likita yar uwarsa sai na nusayr da khausar wanda akai lokaci guda inda abid yakeda yarinyansa little samrah khausar kuma da tsohon ciki yanzun haka haihuwa yau ko gobe "

...
A tare suka fito ita da adeema da adeena kyawawan yara biyu masu kama daya inda banbancinsu dayane wato adeema tafi adeena hasken fata ,

A dining table suka tarar da jawdan da adeel a zaune suna jiransu ,
DA gudu gudu yan biyu suka karasa tareda zama a mazaunansu ,kada kai tayi tareda murmushi tana kara godema Allah da arziki da yayi mata"
Karasawa tayi ta ja kujerar kusada mijinta tareda tura masa wani sassayan kallo,
Serving din Adeel tayi kafun tayi serving kowa mai yakeso,
Jawdan ne yayi saurin fara addua dan kar daya daga cikin kannen nasa ya rigasa ,dariya adeel yayi yace big boss abunka sai kai"

Bismillah sukai sannan kowa yafara ci,
Kaman daga sama jawdan yace MA yaushe zamuje gidan grandpa bikin uncle ibi da kikace "
Abincin da yake bakinta ta hadiye kafun tace masa "table manners please jawdan "
Hannu yasa abaki tareda cewa aw sorry Ma"
Gwallo adeema tamasa wanda karaf a idanun adeel wanda yayi mata warning da hannu"

Bayan gama cin abincinsune driver yazo ya daukesu domin kaisu islamiyya wanda already dama shi suke jira"
Kara jadadama jawdan tayi kan ya kula da kannesa "
Murmushi yayi irin na mahaifinsa yace Ma" calm down zan kula dasu and bayanni ma ai sunada bro dinsu safwan always playing the protector ,yana karasa fadan haka ya ja hannunsu sukai waje "
Tsaye tayi tana bin kyawawan yaran nata da kallo,rungumuta taji anyi daga baya ,murmushi tayi sanin wanene ,dai dai kunneta ya matsar da bakinsa tareda mata magana cikin rada "
"Kina adoring little family dinki right,I guess Mai zai hana mu karo wasu i can impregnate you yanzu ba bata lokaci kinsan nidin bakaramin haziki bane "

Wani yar taji ajikinta inda lokaci daya ta kwace tareda komawa falo tana fadin "you'll never change big baby wlh always naughty"zama tayi kan kujera tareda daukan grape din dake kan table ta kai baki"

Karasowa yayi inda take zaune ya fara shinshina gefen kunneta yace "im not less naughtier than you sweetheart especially not on bed ,
Dariya tasa lokaci guda tareda lafewa a jikinsa ,
Kissing goshinta yayi yace yauwa about what jawdan said dazun yaushene bikin hamma kuwa "
Sniffing tayi tace wallahi to jiya dai da abba yakirani yace within month yakeso ayi amma kasan halin hamma ibi gani yake tun matansa cewa duka mata haka suke nayi mamakin yarda ya kawo zubaida gida although yana santa amma tsoro yafi yawa atataredashi i just hope Zata wanke masa duk wani ciwo dake zuciyarsa ,

Kada kai yayi cikeda yarda yace yea sure zancen ki haka yake Allah yasa tazama maratussalaha kaman ke "
Wani blushing tafara dan arayuwa tanasan taji ya yabeta "

"We have gone through a lot,amma yanzu I'm very glad cewan dad is healthy sannan abid yana tareda shi ,komai yana tafiya yarda yakamata Alhamdulilah"
Chak ya dauketa tareda cewa yanzu dai mukoma kan maganarmu nayima su adeena kanne "

..........
Alhamdulilah .
I'm very grateful to y'all"
Nayi farin cikin yarda readers din halal veer suka kasance cikin wannan tafiya tamu mai nisa batareda sunyi abandoning littafinba ,
Finally we've come to the end of Adeel and nuayma's adventure duk da challenges din dake tatttaredashi especially bangaren updating wanda yake dagani dukda inada babban uziri nayin hakan ,
Inafatan zaku cigaba da kasancewa dani da kuma bibiyar books dina and insha Allahu sababbi suna nan tafe "
I really do appreciate you guys"
Nag ode"

Chu chu🖤 

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top