Chapter 9

Halal veer
Yau gabanta ba abunda yake sai faman faduwa, nervously ta Nufa, taron student wadanda suka dukkufa suna duba sakamakonsu na jarabawa, jikin abunda dalibai Kema ikirari da dodan bango,
Masu kuka nayi, masu murna nayi duk gasu,
Adduaa kawai tare a zuciyanta, tho tayarda da kanta, da kuma abunda ta rubuta, amma batasan wani iko na Allah ba kuma,

Tana kokarin shiga shikin dandazon taji an jawota,
Juyawa tayi dan ganin wacece,/wanene,
Ido biyu tayi da delirious Maimuna alkali, cikeda murna Maimuna tayi hugging dinta tareda shouting babe you've made it, we've made it, we both draw 4 points,
Wani ihun murna nuayma yasa tareda fadin Alhamdulilah, jan hannun maimuna tayi dan dubawa ma is of no use, domin dama after kaduna da 1 day zasu tura maka awaya,

After sungama murnan su ne maimuna tace zata tafi hostel, they have been very close lately,
Dan hade gira nuayma tayi tace "ina we are going to my place, I will make us the best cupcake da kikeso, beside muje hostel din nataya ki packing, tare zamu tafi gida jibi,

Dafari maimuna ta Nuna aa, amma dataga nuayma tayi insisting sai batayi mata wani further musuba suka tafi hostel din,!

Maimuna alkali mutuniyar kano ce, asalinsu mutanen rano ne, amma suna zama a hotoro,
Iyayenta nada rufin asiri,

Mahaifinta ma aikacin banki ne, whilst yayanta daya mukthar,wanda yake aiki da WHO sai kannenta mata biyu, twins saffa da marwa,! Wannan kenan!

Celebrity gossip nuayma ta nutsu tana kalla, dan ba karamin san program din take ba, in the other hand kuma maimuna na gefe, kunnenta dauke da airpod sannan tana kai ayma's special cupcake baki, sunan datasama cupcake din kenan, sai wani hmm take tareda wani lumshe ido,

Juyowa nuayma tayi takalleta sannan tayi hissing tace, dan Allah ji wani humming da kike kaman mai cin nama"

Rolling eyes maimuna tayi tace "ni cupcake dinnan yafimun wani nama, beside ni yanzu wani tunanin nake ma, after munyi graduating mu bude bakery, kina sweet doughs family ina hada smoothies smoothies coffee,

Jefa mata teddy nuayma tayi tace,"kakan smoothies da coffee zakina yi, koyan dough stuffs din zakiyi,ai nima ba zaman banza zan zauna yi after grad din, so let's keep the topic ma sai lokacin yayi, 

Weyyyu naji inna masifa, let's keep it foe the future,

Jefa berries tayi abaki "shu anjima zakirakani gidan hamma ibi, I donno why yakesan naje gidansa, I hate his wife's guts, amma sha I have you nasan inta kawo mana wargi gwaf daya zakiyi mata ta zube! #giggles

Ki rufan asiri ina zan kwade matan hamma? Ai na daga kafa kodanshi,

Sai magriba suka je gidan hamma ibi,saida suka dai daici lokacin dayake gida,
Luckily kam matan ta fita,
Bayan sun gaisa ne ya kawo musu drinks, babu abunda nuayma take sai kallansa, yarda duk yabi ya lalace, duk ya dora rayuwansa ma mace, hira suka taba inda tun maimuna bata san saka musu baki har tafara, sosai tasaki jiki suka sha,

Kudi yabasu da zasutafi,,

Hamma dama kudi zaka bani ai dakamun transfer kawai,
Dariya yayi yace, kinjiki da wani magana, I missed you ne and inason nayi hira dake naji dadi shiyasa ban miki transfer, inason ganinki, yanzu gashi naji dadi,

Komawa tayi idonta Cike da kwalla tayi hugging Dinsa tace hamma come back to us, we want the old you please,
Murmushi yayi tareda kissing forehead dinta, ya goge mata kwallanta, I'm trying little sis, I'll come back insha Allah, kutayi adduaa!

Bankwana sukai akan gobe zasu wuce Nigeria, kudi still yabama maimuna dan lokacin daya yaji tashigan masa rai!

______________________________________________
Washe gari suka hada kayansu, sai kasarsu ta gado wato Nigeria kasa Mai albarkatu da niimomi  kala kala,
Nusayr ne yazo daukansu a airport, maimuna sukafara kawa hotoro then suka wuce railway inda gidan su yake!

Murna sosai tayi ganinta tsundum cikin family dinta, kowa yana nan, ummi, Abba, moha, Nusayr wanda shima already sun gama school, hamma ne kawai bashi cikin reunion din,
Babu abunda ke mata dadi irin dauko ma ayma wanchan, ayma I made your favorite, ayma this ayma that,.

Although suna samu matsala ta bangaren aikin Abba amma hakan bai hana family dinsun zama lively and beautiful ba, komai nasu gwanin sha'awa,
Batayi kasa a gwiwa ba wajen Godema Allah ba, dan Alhamdulilah yayi mata komai, ga family dinta masu kaunarta, uwa, uba, yan uwa, karatu mai kyau,lapia, wadata, after that what will she ask for da ya wuce wannnan!

Kwanakinta uku da dawowa gida  wani new number ya kirata, kaman bazata dauka ba, amma dataga number din yanata kiranta yasaka ta dauka ta kara akunneta tare da sallama,
Baby sis aw far ina town fa,muryan saif yabugeta,
Tashitayi a kishingiden datake cikeda murna tace surprise me bro saif, but sha kabar wannan wasan,

Wani dariya yayi then yace wane wasa kuma, ai tawasa ta kare tunda da number dina na Nigeria na kiraki,.

Oh my gosh, kasan Allah na manta nagan number din Nigeria ne sabida I know you best, ka iya zolaya, so now when are you coming over,?

Dan shiru yayi yana lissafi sai kuma yace well kinga gobe zan shiga fada so I donno, maybe muzo da yamma,

Talking about fada , adeel yafado mata, which means kenan tare suka dawo,and word Dinsa na muzo da yamma yana nufin shida adeel,

Kaman zatace kar yazo mata da adeel sai kuma taga ai that was very rude of her dan haka kawai tayi yake tace okay Allah ya kawoku lapia, I'll be expecting dan Allah kar a shanyani,.

For sure baza a shanyakiba, my regards to all, sai kinganmu bye bye,
Da haka ya kashe wayan,

_____

Dakin ummi tayi knocking, daga dayan bangaren ummi Tamata izini da tashiga, sallama tamata kana tashiga Dakin, zama tayi kan mirror stool dinta tayi tace "ummina naga yau duka you're beyond busy akwai Wani Abu da zantayaki dashi ne?

Sauke medical glass dinta tayi tare da matsa goshinta, ta kalla system din dake gabanta tace "wallahi yar ummi abubuwan asibitin nan suka yi mun yawa ne, Ina Tsara yarda nake san komai ya yi a gurin ne online , Kinsan gobe launching and opening will take place,

Oh cewan nuayma, namata kinsa ummi gobene, ehen, kince sunan hospital din is a surprise why don't you tell me yanzun, yatsunta biyu tadaga tace "nayi miki alakawarin ba maiji sai dai suje sugani gobe kinji ummina, Wani blinking eyes takarashe zancen dashi,.

Dariya ummi tayi tace no, I'm not telling you, Kema kibari kije kiganni goben, and two surprise ne Abban kuma yanada wanda zai baku, now excuse me,
Tana kokarin maida glasses dinta tayi Saurin tareta da cewa ummi bro saif zasu zo anjima, yace nagaisheki, maizan hada musu,?

Oh ina amasawa, and kije ki hadamusu what ever you feel like, now move,

Dariya nuayma tayi tace Allah bar mana ke hajiya ummi,  I move!

*****
Light snacks da smoothies ta hada musu, tana gama arranging komai wayanta yayi kara,
Bro saif tagani boldly a jiki, long reflect mirror din dake gurin ta kalla,kare ma kanta kallo tayi, murmushi tayi ganin komai dai dai atleast dan rainin hankalina adeel ba zaizo gidansu ya ganta wata gaja ba yaji dadin rainata,

Gida ta shiga da saurinta Tareda aika moha ya shigo dasu,

Sai after shigansu da 5 min haka kana tafita dan zuwa garesu,

Da sallama dauke a bakinta tashiga, ga mamakinta a tare suka amsa gaisuwan nata Cike da faraa, mamaki ne fal yacikata yarda taga adeel ya washe mata pearly white teeth Dinsa,
Dan yake tayi kafun ta gaishe su!

Su ayma andawo gaban abba da ummi shagwaba salamu alaikum, cewan saif "
Dan sunkuyar da kanta tayi, first time kenan da taji Wani abu wai shi kunya a gaban saif,

Muryan adeel ta tsinta yana cewa, "aa karabu da ita kaima idan kasamu guri yi zakayi, dandai kasan mom bazata dauka bake gardin yaro da kai da shagwaba,

Bata san lokacin da Wani dariya ya kwace mataba, the gardin yaro got her "

Shirun da taji sunyi ne yasaka ta dago kai ta kallesu, ga mamakinta sai taga duk su biuun suna kallonta,
Dan rolling eyes tayi tace "I'm I safe,?

Dariya sukada baki daya,
Kashe mata ido adeel yayi, dariyanki na da kyau,
Dariyan ta tsaya dashi whilst saif kuma ya Nufa gurin snacks din da tayi making musu yana cewa"bari mugan mai lazy ayma ta tabada mana ;

Gaba daya ta shiga confusion, domin wannan sudden abunda adeel kemata is some how fishy, mutumin da baya iya standing dinta ko sau daya, yau shikemata Wani mutunci da dariya much more harda compliment". Da sakel,

Ga Wani sabon kallo kuma dataga yana binta dashi, kaman Wani soko,
Gaba daya sai taji air din gurin ya sake mata, duk da sanyi da Dakin kedashi, ita saita tsinci kanta da jin zafi,

Wayanta ta kunna Tareda shiga Episode, tayi clicking "I'm coming for the crown "tafara playing nervously "

Hannu yasaka Tareda kwace wayan nata, kaman wata wawiya ita kuma ta bisa da ido, tana ayyanawa a ranta kan dole tayi nesa dashi,
Ikon Allah ta tsaya gani, dan bata gane kwace mata waya da yayi ba kuma,

Number Dinsa ya saka a wayanta Tareda kira, Wayansa ne yayi ringing, saving number Dinsa yayi a wayanta kafun yakoma mata same episode datake yamika mata, lomgda smirking,

Allah Allah tafara suzo su tafi, aikuwa ba jimawa aka Kara saif urgently, dole suka mata sallama suka tafi!!!!!


Hey it been long😌
Hope y'all good!,
I am!

So im also eager to know what adeel is up to!

I love y'all

Xx
chu

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top