Chapter 8

I don't care!
Halal veer!

1 week kenan da faruwan incident dinta na gun partyn su adeel,
Tun lokacin kuma bata sake haduwa da shi ba,
Har gida saif yazo,tareda bata hakuri kan tafiya da yayi ya barta,
Nuna masa tayi ba komai bane, rather tamasa jajen cousin Dinsa da shareef ya fada mata, inda yake fada mata already sun samu sunyi bail Dinsa, daba haka da sai yayi jail,

Akan wadanda sukayi spiking drink dinta ya nuna baccin ransa tareda cewa ko suwane sai yayi suing dinsu,

Sanin Sarai tasan suwane yasaka ta takura akan yabar maganan tariga ta wuce, a ganinta mene amfanin bi ta kansu, they are on their own,

Da taji labarin yarda adeel ya kaita gidansu cikin hirar tasu, bakaramin kunya taji ba, musamman tunawa da tayi da rashin mutuncin da tamasa, amma Ai that doesn't change the fact that he's an asshole, although she was  great full amma saif ta nunawa Dan bazata taba nunawa gaban adeel ba, atafi a haka yafi!

****************************************
2 weeks later

Gaba daya zaman south west London ya isheta, Ji take kaman ta tafi gun khausar, amma kuma sai ta tuna khausar sunyi hutu,  so itama she's looking forward to hutu tunda, nan da 2 days zasu fara exams,

Penrhyn road campus taje, gurin wata course mate dinta Maimuna alkali, tho bawani close suke ba, amma frnds ne, so taje Dan Tamata wani tutor,

wani sudden afternoon coffee fever yasaukan mata, recently bata iya hakura da shan coffee da rana wanda ta rasu dalili, so tana fita daga gun Maimuna ta Nufa coffee shop dinsun,

1 cappuccino please, tace ma handsome British guy din da ke bayan coffee counter,

After coffee dinta was done, ya miko mata cikeda fara'a "here you're ma'am "

Thank you ta ce masa, returning the smile "

Batasan wane tunani ta tafiba kuma, sai ji tayi, ta buge da mutum, wanda lokacin daya open cappuccino dinta yayi splitting masa Jiki,

Bude baki tayi, tareda Zara ido, ganin danyan aikinda tama mutumin,
Da sauri taciro ajiyeyyen hanky din adeel a Jakarta tafara, goge ma mutum din coffee din, tana furta im sorry, I didn't mean it,

Hannunta taji anture, sannan an kwace hanky din, Cikeda takaici muryansa ya doki kunnenta,
"For God sake, why can't you watch where you' were going for once "

Dago ido tayi Dan ta tabbatar da shi dinne, and yea, Adeel tagani gabanta ya hade girar Sama da ta kasa,

Dan yake tayi tace well I'm sorry, bada gan gan na zuba makaba,

Hissing yayi tareda cewa, are you always this stupid, or you're just stupid around me,

What dude, bata bari ya karasa abunda yake niyyan fada mata ba Dan tasan for sure duk abunda zai fita bakin adeel mai zafine, sauran coffee din takarasa watsa masa har sai da ya sake yar Kara, kafun tace, and I'll continue being stupid around you,

Da haka tabar gurin ranta bace,

Parking place ta Nufa, Dan tafiya gida, cos gabadaya mood dinta ya lalace, all thanks to adeel,

Tamata Mita ita kadai tareda neman key dinta cikin, jakantan, gurin shiru and of course tasan sabida ranane, wake bukatan wani fita, 

Kaman a mafarki taji anyi Sama da ita, sannan anyi using Abu an rife mata baki, ihu take kokarin yi da karfi amma, takasa due to bakinta da aka rife, struggling tashiga yi da kafafunta, amma duk a banza, 

Jiri jiri tafara ji, suddenly kuma sai tafara ganiba duhu, lokaci daya idanunta suka fara rufewa inda ta tsinkayi muryan daya daga cikin captors dinta Yana cewa finally we get to catch the hot babe alive!

************

Bakaramin bacci ran adeel yayi ba da nuayma ta watsa masa sauran coffee dinta,
Baisan Maike damuwansa ba kwana biyu Dinnan da yakasa hakura da bai gantaba,

Yasan he fucked up words din daya fada mata ranan nan, amma yaki yarda cewa, yes he fucked up din,

Cikin wayau da dabara yakan tambaya saif whereabouts dinta batareda ya fahimci cewa, he care ba,

Kaman mene ya zaije, important gurin ya hange ta cikin car dinta a traffic, instead ya tafi inda zaije, amma sai ya tsinci Kansaa da bun motan ta, har ta shiga girls campus, maimakon yatafi sai ya tafi nearby open place na gurin ya zauna, making sure baiyi losing sight dinta ba, he wants to protect her, so he was literally stalking her, wanda hakan yadan fara basa tsoro,

Koda fitowanta, yagan ta Nufa coffee shop, saida yayi making sure tayi kaman 30 min da shiga, sannan ya shiga azumman coincidence ne koda ta gansa,

Kwasam kuma Tamasa Wanka da coffee dinta, yarda taje goge masa coffee din da ta zuba masa without giving him a glance yakara hayakashi, kenan in wani  naminjinne haka zata masa kenan,

Hanky Dinsa ne ya dauka idansa, bai tsaya wani tunani ba ya fizge,
Gudon kar ta gano he was stalking her yasa yafara, fada mata harsh words,

Next abunda tayi wasn't the thing he was expecting, wato watsa masa sauran coffee dainda tayi,
Kafun yagama hada abunda ya faru Akansa ta bar gurin,
Wani bakin cikin ya rufesa musamman yarda yaga idannu akansu, dan haka fitan fa da mins ya bi bayanta, akan dole tace masa sorry,
He was a well respected prince a kingdom Nasu for God sake, sannan ace yau wata tabi ta Kansa,?
Ina bazai iyu ba!

Koda isansa gurin yaci karo da British guys guda biyu, daya ya sabeta a kafada, daya Kuma Yana magana suna dariya atare,
She
Bai tsaya wata wata ba ya far musu, at first sunyi niyyan masa taron dangi ne, amma da suka Kara suka tabbatar yafi karfinsu, basu san lokacain da suka aje helpless nuayma ba sukayi ta kansu,

Hissing yayi tareda kallonta, a hankali ya furta, not again,
Bama tasan mai ake ba, daga gani drugging dinta sukayi,
Jakarta ya hanga, inda tayar, gefe kuma ga car key dinta,

Dauka yayi tareda Nufa motanta ya bude tareda jefa jakan Nata cikin,  daukan ta yayi yasata back seat, sannan ya shiga drivers seat Yana tunanin Yama zaiyyi da ita,

Kokarin duba motan ta yayi ko zaiga something like location dinta, amma babu, dashboard dinta ya bude, tarkacen chocolates da chewing gums ne suka masa sallama,

Tabe baki yayi yace mata, hmm!

Wayansa ya ciro yakira saif, location dinta Yane ma yatura masa, Yafara masa tambayoyi kan mai zaiyi dashi yafada maza, briefly abunda ya faru,.

Without hesitation yatura masa location din tareda fada masa shima, zai je gida !

Koda ya isa, a bakin apartment din ya hadu da saif, wani ajiyan zuciya yayi dan he's not ready da abunda zatafada masa Idan ta tashi, dan haka saif yabari da aikin shiga da it gidan,

Car key Dinsa ya karba da zummar Idan ta tashi ya masa waya sai yazo ya daukesa so tafi,

Ba ita ta tashiba saida ta dauka wajen saa daya, rarraba ido ta farayi dan ganin shin wai a ina take,

Wani ajiyan zuciya ta aje da ta tabbatar, tana cikin gidanta kuma dakinta,. Bit by bit abunda ya faru da ita suka fada dawoma,

Mamaki tafara na shin menene ainayin abunda ya faru, na daya dai tasan bata kawo kanta gida ba, sannan bata tuna ga wanda ya kawota,

Abunda tasani daya shine, an sureta a kafada, tana kokarin kwace kanta kuma aka bugar da ita, /
. she was confused,

Karar TV a parlor dinta yasaka tayi sauri. Tashi dan ganin wane, for sure tasan saviour dinta ne,

Bro saif "tafada da dan mamakinta, dan she wasn't expecting shi dan around area din ma bata ganshiba,.

Da faraar sa ya karaso gabanta yace ayma kintshi kenan, hope baaabun da yasameki ba, ba inda ke miki ciwo head or wani abu'

Dariya tasaka tace 'kai bro saif, bi a hankali, wacce zan amsa, beside I'm perfectly good, just  curious about abunda ya faru,
.
Oh well adeel called me, Yana neman location Dinki,so he told me mai yafaru, Allah ya taimaka he was nearby, so ya cimma guys din, shine ya kawoki gida "

Wani Abu taji ya ziyarceta wanda batasan yarda zata fassara shi ba,,

Zama tayi tareda dan yake tace yanzun Yana ina,?..

Hankalinsa ya maids kan ball din da ake a TV, yace yadan fita so nakirasa, later zaizo mutafi tare,

Rasa mai zatace tayi, illa ayya da tace, dan tagama sanin yanzu, she owe him!.

***********""***
As we all witness this ramadan, ya Allah grant us another, another another another..............................................
May all our ibadats be among the chosen!
Ameen
Eid mubarak in advance!

Chu²jay

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top