chapter 52

Halal veer🖤
Tana kokarin bude baki domin magana ya tareta ta hanyar daga mata hannu.

"Eh ,bazan sakekiba har sai a gaban waliyinki da waliyina sannan saiki fada musu dalilin dayasaka kikeson na sakeki sannan ki fada musu cewa kinasan kizubar da cikin jikinki nikuma namiki alkwari idan har sun amince nima na amince kije ki zubar da cikin ,

Hanya ya dauka domin barmata dakin amman muryarta ta tsayar dashi
"
Why do you make it look as if I'm the villain?

Juyowa yayi tareda goge yar kwallan da ta tarar masa ya rike mata hannu tareda cewa "i am the villain nuayma ,ni nayi miki laipi amma kifada mun how did i harm you,
I loved you in return ,inasanki da duk wani jini dake yawo a jikina a kullum kara sanki nake ,
Nabaki hakuri ,
I apologized not once not twice nuayma ubangiji ma muna masa laipi wanda yafi naki kuma ya yafe mana,i did all I could to make everything right amma zuciyarki ta kekashe sannan shaidan yana san cin galaba a kanki i mean mai innocent child na cikinki yayi miki da kikesan kasheshi,

KO kinsan cewa garin neman ramuwa kan abunda namiki kina neman fadawa halaka ,kina neman fushin ubangiji mai tsananin gaske sabida abunda kike kokarin aikatawa dai dai yake da kisan kai sannan kisani bai halatta mace ta nema saki a gurin mijinta ba dan yabata mata rai har sai dai idan yana da mumunan dabia wadda nasani har ga Allah banida ita,
Ko kuma yazamana baki kaunata kwata kwata wanda nasan idan kika fadi hakan kinyi karya sabida nasani ego dinki kawai ke dawainiyya dake"

Akwai hadisi ingantacce wanda manzan Allah sallalahu alaihi wasallama yace "duk matar da tanemi saki gurin mijinta batareda hujja kwakwaraba  dan kawai yabata mata rai to hukuncinta shine bazataji kamshin aljannaba "

Halal a Neman Saki shine idan har halitta ta ta daina burgeki,ko kinga ina wasa da addinina ko ina tauye miki hakki ta hanyan biya miki bukatun aure ,ko kinga ina zina,ko shaye shaye ,ko ina karya azumi da gan gan,ko ina zaluntarki to ya halatta kinemi saki ta hanyar kul'i wanda ni nabar miki komai da nayi miki na aure basai kinnema saki ta hanyar kul'i ba ,
Zan sakeki in har abubuwan da na lissafa maki sun danganceni cikin sauki"
Ki yi tunani zuwa dare amma kisani in har kika kashe abunda ke cikinki Allah bazai taba ragwanta miki ba"

Sannan babu inda aurena dake ya haramta kamar yarda kike cewa ba aure bane sabida ba ciyo ki a chacha nayi ba ,wauta ce kawai tsakanin abokai bet din dake tsakanina da shareef amma babu ta inda hakan ya maida auren mu haramun sabida na aurekine ta tsarkakiyar hanya ,shaiduna da naki kowa yana nan haka zalika waliyyanmu sannan baatashi a gurin ba har saida aka shafa fatiha wanda hakan koyarwace ta annabinmu ,dan haka babu haramci a cikin aurena dake.
Yana kai aya yasaka kai ya fita a dakin .

Wani uban kuka tasaka tareda zubewa kasa inda lokaci daya wata nadama tashigeta,wani kuka mai ciwo ta fashe dashi tareda dafe cikinta ,
Cikin kuka tafara magana "
Astagfirullah ,ya ubagiji na tuba astagfirullah ,ya Allah ka yafemun nadade akan bata ya Allah ka yafemun ,na shiga hakkin mijina na kudira mumunan niyya kan abunda yake cikina alhalin babu abunda nakeso sama dashi ,
Kayafemin babyna im very sorry ,mommy is sorry ,
Ya Allah ka yafemun karkasaka na tashi ranar lahira cikin matan da bazasuji kamshin aljanna ba ,
Ya illahi what have I done ?

DA Sauri ta tashi dan ta bishi amma ta makara domin yariga ya fita agidan,dakinta ta koma ta zauna zuciyarta cikeda tsoro da fargabar yanzu idan ta mutu bai yafe mataba wutafa kenan zata shiga gashi ita ba maabociyar fadan sirrin gidanta bane barantana ta kira daya daga cikin kawayenta su bata shawarar mai zatayi ,sannan a yanzu dai mutum na karshe da zataso yasan wannan wautar tata to bazai wuce iyayenta ba ,sannan a duniya babu abunda zai saka ta yada matsalar gidan aurenta a media koda kowa a matsayin anonymous ne dan haka ta dauki shawarar da zuciyarta ke bata nacewa ta gyara aurenta ta hanyar neman yafiyar adeel wanda tabbas tasan yin hakan yana kan hanyar daidai.

*******
Favorite abincin da yake so ta dora around 4 tunda tasan duk inda 6 take zai shigo gidan ,
Tuwon wheat ta tuka da miyan kuka wadda tasha shaki,ganda ,stock fish,and crayfish nan da nan gidan ya dauki kamshi,bayan ta gama jera komai kan table dinne ta koma ta dauko soyayyan manshanu ta aje a gefe sannan tafara shiryin hada masa mango lassi wanda bai dauki lokaci mai yawaba ,tana gamawa tasaka cikin fridge don yayi sanyi duk da ice block din da tayi blending tareda mango din"

Ajiyan zuciya tayi da ta tabbatar komai ya kamala dama already ta sallami maids dinta domin wannan ranar ta nuayma ce da adeel ,
Burner ta kunna tareda zuba turaren wuta mai sassayan kamshi kafun ta fada daki domin yin wanka,

Cikin wani material mara nauyi riga da skirt wadanda suka fito da surar jikinta sosai ta shirya ,
Komai nata yayi dam dam sakamakon cikin daya fara budata kadan ,
Kwalliyan da ta dade batayi ba ta dasa sannan tabi ko ina na jikinta da sirrin turarurrukanta .

Har aka kira magrib bai dawoba so tayi sallah sannan ta koma falo zaman jiransa ,bashi yatashi shigowa gidan ba sai bayan sallar ishai inda ita koma kamar mayya sallah kawai tayi ta dawo ta kara dasa zaman jiransa ,

Da sallama a bakinsa ya shigo ,baiyyi tsammanin ganinta zaune a gurinba amma sai ya basar ya zagaye bayan kujerar datake domin shiga dakinsa ,
DA Sauri ta ta so tareda shan gaban sa wanda sai a lokacinne ta kula da bandage din da yake tafin hannunsa ,
Cikeda kulawa ta kama hannun tace "adeel what's wrong with your hand"

Kwacewa yayi tareda binta da idanu yana kara godema Allah da yabasa mata kamar nuayma duk da cewa auren su yana kwale kwale amma yasani cewa babu yarda zaayi bayan maganan su ta dazu zuciyarta taki karaya ,
Kallansa ya mayar kan hannun nasa sannan fuskanta,
Dan hade rai yayi yace na fasa glass ne amma why do you even care ,
Sannan ina fatan kingama shawarar danace kiyi kuma basai kinsha wahalar kiran gidaba i will call them to save you the trouble*

Gumtse dariyar da ke neman kwace masa yayi sakamakon ganin yarda tayi kicin kicin da fuska kaman zatayi kuka ,
Tafiya yafarayi hanyar dakinsa domin kar ma dariyar tazo masa ,
Kaman daga sama yaji tayi hugging dinsa ta baya tareda saka wani rikitaccen kuka"
Da hanzari ya juyo da ita yace "innalilahi mai kuma nayi maki yanzun ,yi hakuri "

Fadawa kirjinsa tayi tace "im very sorry honey ,I'm really I'm ,nasan nayi sakarci mai yawa sannan na shiga hakkinka kuma nashiga hakkin Allah wanda nasan idan baka yafemin ba bazai taba sassauta mun ba ,
Kayi hakuri mijina ,
Na tuba dukkan abunda nayi maka kuma sharrin shaidan ne sannan duk duniya babu wanda zai kaini san danka ,jininka nayi ikirarin zubar dashine kawai domin na kuntata maka amma wallahi karya nake bazantaba kokarin kashe abunda ke cikin cikina ba kayafemun dan Allah ko Allah zai dubeni da idanun rahma ,
I just couldn't blv the fact that kunyi betting akaina and the more na tuna abu sai shaitan yakara huramun wutar fitina wadda narasa daga ina take bullowa amma bansan wani kaman yarda nakesanka trust me"

Dago fuskanta yayi tareda kissing goshinta ,lokaci daya koma yaji wani sanyi ya ratsa dukkan sassen jikinsa ,kamo ta yayi tareda kaita kan kujera ya zaunar ,a hankali yafara share mata hawayen da ke bin kuncin ta daya bayan daya ,girgiza mata kai yayi yace "
Ni yakamata nabaki hakuri wifey ,i did you wrong ban kyautaba nima sannan duk wani abu da kikayi nine nasaka ,
I'm very sorry hope zaki yafemun matata sannan na yafe maki duniya da lahira kuma ki sani idan har mijine ke dagawa matarsa kafa tashiga aljanna to kisaka a ranki cewa ke yar aljannace domin na daga miki kafa sannan duk wani laipi da kikamun da wanda zakiyimun nan gaba nayafe miki Allah ne shaidata "

Batasan lokacin data masa wata runguma mai karfi ba wadda saida ya dance arhh honey zaki karyani nakasa moruwa a gado yau dan ango nake shar .
Dukan wasa takai masa a kirji tace cikida shagwaba ,"stop being naughty"
Kara rungumeta yayi ,
Then kuma ta janye jikinta tace kasan menene?
Kada mata kai yayi alamar aa "

You stink "ta bashi amsa "

Fara shinshina kansa yayi dan tabbatar da ko yana warin da gaske "
Wata dariya ta fashe da tace aw wai ka yarda "
Wasa nake amma dai ka kwaso germs a waje dan haka muje na hada maka ruwan zafi kayi wanka sai kazo kaci abinci I've cooked your favorite'

Dan langwabe kai yayi yace "banyarda ba saidai kizo muje kiyimun"
Murmushi tayi tace to taso muje big baby ai yau komenene kakeso zaka samu"

Saida suka bata lokaci a bathroom din kana suka fito inda itama dole tasake wani wankan dan dama tasan result din wanka da adeel "
Dakinta ta tafi domin saka kaya .

Farin silk nightgown mai straps wanda yake dai dai cinya tasaka,
Both side dinsa kuma a tsage ,
Busar da kanta tayi kafun tasaka lip balm da turare kawai tafita ,zaune ta tarar dashi cikin Pajama's black yana danna waya kan dining table ,
Murmushi tayi tareda karasawa ta zauna kan ciyansa sannan ta kwace wayan ta aje gefe,
Hannunta tasaka ta sakalo wuyansa tareda pecking lips dinsa kafun tace yau babu waya ,tonight is all about nuayma and adeel so ka kashe wayanka"

Baimata musuba ya jawo wayan tareda kashewa dan gaba daya tagama kashe masa duk wani sasshe na jikinsa da daddadan kamshin jikinta wanda yakasa kwatanta taina zaifara fasaltashi"

A hankali ta mike data fuskanci sakonta yafara kaiwa inda ya kamata ,
Serving dinsa ta fara tana dan shaking ass dinta cikin sigar jan hankali"
Kasa hakura yayi saida yasaka hannu tareda squeezing dinsu,
Wata yar sexy kara tasaki tace honey food first ,my ass is all yours tonight so kafara cin abinci yarda karfi zai zo maka domin i need a lion on my bed today "

Wani yawu ya hadiya kafun ya jawota kan cinyarsa ya hade bakinsa da nata bata ki ba dan haka ta fara mayar masa da martani passionately ,
Riganta ya daga tareda rige butts dinta gaba daya yana squeezing a hankali"
Ganin idan ta biyeshi bazaici abincinba ne yasaka ta janye tareda kada masa hannu tace "
No big baby food first"

A baki ta ringa bashi abincin inda gogan kuma babu abunda yake sai santi ,
Dariya tayi tace "kai big baby wani idan yajika sai yace kadade bakaci tuwo ba wlh ,

Dariya shima yayi yace" na dade mana ,beside bakisan kwanakin da kika daina kulani ba ji nayi kaman shekara dubu ,and lokacin da baki tuna komaiba jinake kaman muyi tazama a haka sabida wani sabon kamuwa da sona naga kin kara "atare suka dara inda take cewa nidai yanzu komai ya wuce bama nasan ana tuna baya "

Kada mata kai kawai yayi"

Bayan sun gama cin abincinne ta koma kan cushion ta zauna tareda daukan remote ita a dole kallo zatayi ,
Murmushin gefen fuska yayi tareda karasawa gareta yace its okay I can make love to you while you watch The movie "
Kafafunta yaja tareda yin flat da ita kan kujeran kafun ya janye yar figilalliyar rigar yafara aikamata sakwanni masu rikita tunanin ,lokaci daya ta manta da wani kallo ma da ta kuna illa duk wata nutsuwarta da hankalinta da ta maida gareshi dan nuna masa adadin soyayyarsa da kuma kewarsa da tayi ,

A hankali nima na kwaso yan kafafuna da abun rubutuna domin basu privacy dan nasan bidirin yau ba karami bane yama idanun chuchu karfi😂🤣

Good night mr &mrs adeel "

Chu chu🖤

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top