chapter 42
Halal veer❤
Tunda ta koma gurin su khausar bai zoba saidai kullum zai dameta da love messages,
Tsoran haduwa take yi dashi yanzu musamman da zancen cikinnan yatashi,
Anya ba ciki ne itaba ?
Anya?
Amma muamalar aure ta dade tana faruwa tsakaninta dashi maiyasa zaace sai yanzu take da ciki?
Tunda suka daura wannan deal din yake zuwa daukanta sau 2 a sati tun abun na damunta tana nokewa har yazama idan bai zoba takanji wani iri wanda hakan baya mata dadi "
Bazata iya irga adadin sex din da sukai ba domin ita kanta ta zama yar hannun sosai duk da a fuska bata nuna masa wani faraa da zai sa ya gane ta kamu amma a matsayinsa na shidin shine yasan cewa ta kamu din kawai gardamanta ne bazai barta taga maike gabanta ba dan haka kawai ya bita a hakan ,
Indan ya nemeta zata amince dari bisa dari amma daga baya tayi ta wani shan mur tana kan kara masa warning din yasanifa tana komawa nigeria yanema matan da zai na sauke jarabansa dan ita daga uk ta gama amsa sunan matansa and sabida gudun tsinuwan Allah ne kadai yakesakawa take basa kanta.
Baya cewa komai iyakacin yayi dariya dan shi yanzu fushin nata ma dariya yake bashi sosai ,
Wai ace mata ta gama ihun more a other room amma in an fito tafara cewa wani yasani sabida Allah take yi,duk hargagin da take nacewa in takoma nigeria tagama zama dashi ya daina bashi tsoro dan yasan shida ita mutu karaba beside yagama duk wani necessary abunda yakamata yayi na komawa nigeria dan cigaba da gudanar da alamuransa idan tagama makaranta,
Yayima kansa alkawarin bazai kara nisa da itaba musamman idan tana cikin wannan gidan na sarauta.
****
Koda akamata kira na karshe domin bada farewell speech idanunta basu tsaya ko inaba sai a cikin nasa ,jitayi kafafunta kaman na jelly fish,da ace tafiya take lokacin da ta lura da idanunsa akanta to tabbas da ta fadi kasa wanwar sabida tsinin heels dinta dakuma yarda kafafunta ke rawa ,
Basar da irin kyau din da yayi tayi tareda yin duk yarda zatayi domin bada hankalinta kan abunda ta fito yi .
Tafi gurin ya kaureda lokacin da nuayma takai aya ,
Nanfa aka fara kyasta ta hotuna inda head of department dinsu ma yafito aka musu hoto tare ,
Taro ya kayatar domin tarone akayi wanda zaisaka kowane dalibi yaji aransa cewa shidin shine sannan baibar gida zuwa makaranta a banzaba dan kowa zai komane da achievement na abunda yazo nema .
Zamanta ke da wuya a dan gaba da hall din da ake taron bayan angama taji tsayuwar mutum a kanta ,bata daga kai takalla kowaneba dan basai anfada mata cewa adeel bane dukda cewa kamshin turaren dayake ya bambanta da wanda ta saba ji,
Dan kusa da ita ya zauna kana yace congratulations,
Daga kai tayi jin familiar muryan da ba na adeel ba ,take wata faraa ta dabaibayeta ganin wanene zaune a kusa da ita cikeda murna mara misaltuwa tace MUKTRULHAQ,
Dariya yasaka ganin yarda karara mamakin ganinsa yaki boyuwa atattareda ita ,
Shafa ajajjen clean cut sajen da bata sanshi dashiba yayi yace "yes nine and wannan mamakin kuma daga ina yake ?
Juyowa tayi yarda zatana facing dinsa tace "ba dole nayi mamaki da murna ba it been like forever and banida hanyan da zan magana dakai and kwasam yau naganka kace bazan mamakiba beside what are you doing here ,
Murmushi yayi tareda bata amsa da "maikuwa nakeyi inba witnessing graduation dinki ba abunda naso da dadewa and i promised my self zan halarci wannan taron domin natayaki farin ciki,i was with you the whole years amma ke bakisaniba then lokacin danaji kin auri basketball player dincan i was very happy for you duk da ya mun shigan sauri smh".
Dariya tasaka jin abunda yafada karshen maganansa ,yes she was very great full to him sakamakon kwatar da ita dayayi daga hannun abokansa lokacin da akayi kidnapping dinta and taso ta taimaka masa amma yakiya but she wasn't expecting wani love stuffs ya bijiro tsakaninsu,
You've changed a lot "tayi kokarin janye waccan maganan"
Daga kafada yayi yace well yes"and I am a free new soul ,dagrus was caught sabida yayi kidnapping wata yarinyan politician a garinnan shida sauran ,but ni i wasn't around da abun ya faru although koda inanan i wont participate sabida tunke nacire hannuna akan alamarin sabida urge din settling down yana kaina and lastly uncle dina yakirani nigeria nafara aiki a company dinsa which is a success Alhamdulilah ,informant Dina na school dinku kuma ya fadi min graduation dinku so nabar komenake nataho dan baki surprise i cant afford missing your graduation,
Hannu yasa aljihunsa tareda fito da dan karamin grey box da envelope ya mika mata tareda sake fadin congratulations ga dan gift dina da bashida yawa kiyi hakuri i bought it with the little I saved"
Karba tayi batareda wani musuba ,tana kokarin budewa ya dakatar da ita ta hanyar cewa "wait 'I have to go and inajin kunya ki bude a gabana nasan kinfi karfin abunda ke ciki nesa ba kusa ba ,i have to go ana jirana "
Baitsaya jin wani abu da zata sake cewa ba yayi gaba inda itakuma tabisa da murmushi tareda furta thank you a hankali sosai taji dadin yarda yazama changed man,
Envelope din tafara budewa dan ganin mai ta kunsa"
Wasikace yasaka ciki kaman haka"
I can't thank you enough nuayma"
Haduwa dake yana daya daga cikin abunda yasaka nayi ma kaina alkawarin zama change man,
You appeared agabana like a shinning star whilst at that time banida courage da kimar da zan tunkareki "
That's why I refused to keep in touch with you even though you and i wanted,
I hated the sympathetic look you gave me at that moment"
Amma wanene ni ?
Just a mare kidnapper daya gamu da love at first sight na wadda tafi karfinsa ,i sound ridiculous nasani"
But I can't help it"
Naji dadi da kika hadu da miji wanda zaiyyi protecting naki daga kowane evil ,i know he will"
I wish you both a long life and a healthy family"
Numbernsa tagani daga karshen wasikan tana gama saving a kan wayanta ta tura masa message din godia ,then kuma tayi tunanin kiransa tayin niyyan kenan gogan nata ya bayyana,
Damke wasikan tayi gam a hannunta inda shikuma hankalinsa yasauka kan envelope din da aka rubuta muktarukhaq a jiki boldly,
Sure sunan sounds familiar amma yarasa ina ya tabaji "
Kallon hannunta yayi yaga takaddane wanda of course he's not a fool yasan that same haq of a person ne ya rubuto wasika a jiki"
Box din ya dauka yana juyawa ,bata kulashiba haka zalika bata hanashiba illa tsuke baki datayi tareda murtuke fuska '
Bude box din yayi inda yayi coming in view da stunning diamond necklace,kallonsa ya mayar gareta tareda aje mata box din akan cinya yace "
Menene karin bayani and inafatan baki manta cewa ni mijinki bane sannan akwai aure tsakanina ni dake and kinfi kowa sanin i wont tolerate any affair tsakaninki da kowane dan iska bayan kinsan ke mata nane "
Kallonta ta maida kan necklace din taga tsadadan necklace din da yake kira mai arha "
Rufe box din tayi tareda jefawa a jakanta hade da wasikan then ta maida kallanta kan adeel then ta mike tsaye tace "yakamata ace kasaba ai sabida in ban mantaba i told you already aurena da kai zai datsene idan na koma Nigeria and finally jira yazo karshe dan haka baka da hurumin da zaka yi questioning dina akan ka ga wani taredani"
Tana kokarin fara tafiya ya jawota ta fado kan cinyansa 'juye juye ta fara dan tabbatar da ba kowa around gurin then ta dawo da hankalinta gareshi tana kokarin kwacewa"
Gam ya rike mata hannu tareda cewa"i dont care koma wanenen muktarulhaq amma bazan daina fada mikiba tsakanina dake mutu karaba so duk wani burgan rabuwa dani ma kidainashi,as if bake bace kike daddafeni when having sex with me kina begging nabaki more sannan kina jin dadin ta koina nake kai miki in one word you cant deny how addicted you're with my dick and bana tunanin zaki iya rabuwa da ita ,so kisan menene kikeyi and we are leaving this damn place gobe gobennan so ki shirya kayanki"
Da haka ya cikata inda tayi saurin tashi whilst shikuma ya mike ya bar gurin "
Gabadaya wata irin tsigar jikine taji ya taso mata especially da word din she's addicted to his dick ya fita a bakinsa,she hates yarda taji urge din kai hannunta saman waistband dinsa ,she desperately wants to feel his boner koda ba ajikinta ba yazamana a hannunta ,
Lokaci daya taji ta tsani kanta ,what's wrong with her ?
Wannan wane irin jarabane Allah ya jarabceta dashi ,?
Share hawayen da batasan da bakuncinsa ba tayi tareda mikewa ta rataya jakanta "
She have to do something dolene ta rabuda adeel kafun azo time din dazata na faduwa a gaban kafafunsa tana rokansa sex ,
Allah ma ya kiyaye.
Chu chu.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top