chapter 41
Halal veer!
A year later!
GRADUATION DAY"
Wuyar rashin zuwan rana shine rana wadda baa sakaba amma kuwa muddin an saka wannan rana to zuwanta abune mai sauki wanda yake kaman kiftawar ido da yardar Allah,
To hakazalika a cikin Kingston university dalibaine sanye da black graduation gown mai ratsin navy blue ,
Kowanne dalibi ka kalla fuskarsa to zaka hango tsantsan anushhuwa da farin ciki a tattareda shi ko ita"
A hankali na garzaya zuwa social science dept domin nemo nuayma amma banci karo da itaba sai maimuna wadda take sanye da graduation gown tana neman nuayma domin itane mai bada final speech on behalf of their dept ,
Khausar ta hango tsaye da habibinta nusayr wanda shima jikinsa sanye yake da rigar graduation din ita kuma dark blue abaya wadda ta fito da aynayin farinta mai daukan ido,
DA Sauri maimuna ta karasa garesu tareda adduan Allah yasa sunsan inda nuayma take.
Da murmushi ta musu sallama inda suka juyo a tare suka amsa .
Wayaga nuayma a cikinku soon zaa fara wannan taron and zaa kira sunanta farko da karshe and she's nowhere to be found,
A tare suka hada baki wajen bata amsa kan basu ganta ba.
Kaman ance ta daga kai ta hango farha da tawagarta sai faman yashe hakora takeyi tana doso inda suke da alama ta hangi nusayr ne amma bata hangi khausar ba duba da nusayr din ya rufeta"
A hankali maimuna tace khausar ga kishiyanki fa ,
Tana rufe baki farha na karaso gurin tareda fadin"maimuna ,nusayr mai kuke anan bamuyi hoton graduation tare bama .
Wallahi cewan nusayr wanda yake kokarin hadiye dariyarsa ganin yarda khausar ta sha mur.
Gyaran murya khausar tayi wanda haka ya sa farha tasan tana guri ,
Rolling eyes farha tayi tace kace mun ba kai kadai bane kana tareda chew gum dinka ,
Kara gumtse dariyansa yayi inda khausar tabata amsa da hausanta wanda bai wani goge kar kar ba da "
Eh chew gum wadda akeso ba, wata kuwa saidai a kalla daga nesa"
Crossing hannunta biyu tayi tareda karawa da " it had been a year but still off limit"
Then tayi gaba dan barin gurin sabida kwata kwata tunda farha tafara nuna kulaficinta kan nusayr khausar ta dauka tsanar duniya tasakamata domin a dunia babu wanda bata so kaman macen da zata nuna tanasan nusayr .
Duk da cewa farha ta hakura amma hakan bai hana khausar kin zama inuwa daya da itaba domin tace irinsu farha tsaf zasu lashe ka da unknown maitarsu dan su kwace maka abunda kakeso ,
Nuayma tayi tayi ta nuna ma khausar cewa komai is okay sabida koda ta tari nusayr da zance soyayyarta baiyyi ragon azanci wajen shaida mata yanada budurwaba ,
Duk da haka batayi kasa a gwiwa ba wajen chasing dinsa da mika kokon bararta amma yayi fafur tare da nuna mata ina daga khausar ba kari amma shi bazai damu ba da zumunci da ita,
Sosai akasha tataburza da farha akan nusayr inda har saida nuayma tashiga tayi kane kane tareda nuna ma farha abunda take ba ya kyautuwa why not ta Samu nata instead of ta makalema na wani,
Dafari bata dauka zance nuayma ba saida taga da gaske zata iya rasa nusayr amatsayin aboki idan ta cigaba da tirjewa sabida ko a hanya ya ganta sosai yake shan mur"
Dole ta koyama kanta hakuri akansa tareda shaida masa kan ta janye batunta and yayi hakuri duk trouble din da ta sakashi a ciki dan har saida khausar tayi breaking up dashi akan abun,ya nuna mata zai cigaba da muaamalar mutuncine da ita only idan tayarda suka je gurin khausar tare ta shaida mata duk abunda tayi was a joke and she was sorry"
Hakan kuwa akai inda khausar tace komai ya wuce amma kwata kwata taki sakar jiki da ita and basu taba haduwa da juna su rabu lapia sai an danyi yan abunan na mata wanda yanzu instead yabama nusayr haushi ma dariya yake basa.
Tabe baki farha tayi lokacin da khausar tabar gurin tareda cewa nusayr "your gf have issues wollah"
Then ta maida kallonta kan maimuna tace ya budurwan saif".
Dariya maimuna tayi nayake dan lamarin farha na bata tsoro yanzu kuma basu taba haduwa bata tambayeta saif fa ,kwata kwata batasan drama din da sukai da khausar ya maimaitu a kanta inda khausar a kullum takan gargadeta kan wallahi ta kiyayi farha
Whilst nuayma kuma ta nuna mata karta dora ma kanta dan farha is always like that, a zaman da tayi da ita ta fahimci cewa tana da good side "
Dafatan da nooren tayi ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da tatafi inda a tare farha,nooren,rayda ,nusayr suka sa dariya ganin yarda ta firgita,.
Nusayr ne yace tunanin mai kike i asked farha tace nuayma na ladies rest room and ke kike nemanta urgently but it seem kin bar duniyar mu"
Shafa gefen fuskanta tayi tareda cewa ".im sorry bari naje na dubata ,
Batareda tasake cewa komai ba tabar gurin inda suka bita da kallo weirdly ,
Nusayr ne ya fara barin gurin domin zuwa gurin khausar kafun yaje inda aka tanada domin graduates ya zauna.
..
Koda maimuna tashiga rest room din kiran sunan nuayma tafara a hankali dan san sanin tana ina ,
Chan ta hangota bakin sink tana share baki da tissue ,
Dafe goshi tayi tace i gotchu then ta karasa gareta ,
Tun kafun ta karaso nuayma ta hangeta ta mudubi dan smiling tayi tareda juyowa ,tace "beb ya"
Binta maimuna tayi da kallo lokacin da ta karaso gabata ,ba tun yauba take lura da irin cheeks da kyan da nuayman take karawaba wanda tarasa dalilinsa sannan takasa ganema wannan amai na ba gayra ba dalili da takeyi dan tunda graduation dinsu ya zamana saura sati daya tazo gurinsu ,
Still bata yarda da mai zuciyarta ke fada mataba yasaka taje ta siyo pt stick domin nuayman ta gwada ko cikine gareta ,
Fafur nuayma taki karba tareda cewa zancen banza kenan wane irin ciki,
Saida maimuna da khausar suka sata gaba kana ta karba tace zatayi amma maimakon tayi sai ta yar daga baya tace musu ai ba wani ciki dan kwata kwata bata yarda tana da wani cikiba inda sukuma suka yarda dan su a ganinsu ai bazata ki ace tana da cikin adeel ba dubada kin fada musu abunda yafaru tsakaninsu da tayi .
Mene kike kallo na haka "nuayma ta katseta ta hanyar tambaya "
Uhumuhm maimuna ta bata amsa ,ina mamakin yarda kika komane ga amai kuma dakike tafama dashi and kince ba ciki bane shine abun yake bani mamaki da tsoro anya baki bukatan ganin likita ,
Wani dum gaban nuayma ya fadi,
Juyawa tayi ga mudubin ta hau gyara hulan kanta dan batasan mai kuma ke faruwa ba domin tsoranta daya tsoranta Allah yatabbata cikin gareta.
Ba amai nayi ba "tabata amsa in brief "
Oh cewan maimuna "to kizo muje kar afara abun bakinan kinsan kena mai open and close speech on behalf of us and nasan yanzu adeel da saif sun zo and inasan nabama babyna big appearance wanda bazai mantaba and I'm very sure kema kinasan bama adeel.
Wani dum taji gaban ta ya fadi da ta ambaci sunansa .
Chu chu.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top