chapter 40
Halal veer🦄
A dan tsorace ta juyo tareda zuba masa idanu inda shikuma yake watsa mata wani shuumin murmushi hannunsa dauke da coffee mug yana sipping ,
Maiyasa yau take jinta hakane ,she can't even stand his naked chest ?
She have to do something ,dole ta bar gurinnan ,
Rolling idanunta tayi tareda dorasu kansa tace "adeel kamaidani inda ka daukoni tun muna shiri da juna ,banisan wannan little little drama din naka i told you aurene banayi atleast respect me kadaina tunanin idan kana mun irin hakan zamu wanye lapia seriously zan maka abunda zai dame ka ".i dont want to repeat my self ,kamaidani inda ka kwaso ni"
Sipping coffee dinsa yayi batareda yace mata komai ba iyakaci idanunsa da ya zuba mata yana murmushi kana ya juya yayi cikin gidan
.
Da sauri ta bishi tana fadin da mutum fa nake magana ,
Still bai tankataba sai da ya aje mug din kafun ya maida hankalinsa gareta yace "ga abinci nasan kina jin yunwa after kin koshi inkina neman sulhu sai muyi amma dai yanzu ba sulhu kikeso ba little kitten yakarasa zance tareda kashe mata ido daya ,
Komawa yayi kan kujera tareda kunna tv ,
Wani tukukin bakin cikine ya tokareta ,kallan gurinda ya aje plate din abincin tayi kafun ta shafa cikinta wanda ya tona mata asiri ta hanyar yin kuka,
wata dariya da take neman kwace masa ya hadiye yasan yana kuskura yayi ta to ya taro match ,
He's determined and muddin ta biyesa bazataji da dadiba so kawai tanufa teburin tareda zama ta bude plate din,
Italian pasta ne da shrimps ,
Lashe labenta tayi dan tasani he's good at it,
A hankali ta ja fork din tareda bismillah takai baki,
Bata sake magana ba illa aika pasta din da ta dingi yi musamman dataga ya bata baya,
Bayan ta ida cin abincinne ta mike cikin nutsuwa tareda isa gareshi dan ga dukkan alamu woman power dinta yana bukatan space a nan,
Zama tayi gefensa tace" adeel we are both civilized adults so let's act like one ,Mai kake so dani"
Wani murmushi yayi tareda gyara zamansa yace simple inason ki dawo gida ko bazaki yafen yanzuba amma ki dawo kusa dani and ina bukatan mace tareda ni and God knows bazan iya bin matan banzaba ,
And I told you that I really love you sincerely nasan I was a jerk back then nabata miki intentionally amma na tuba wallahi i will do komenen kikace nayi .
Ni bazan koma gidankaba ta katse shi and talking about sex I can't just keep opening my legs for you after all you did ,nafada maka iyakacin gaskiyana bazan cigaba da zama da kaiba ,i want to cover up karatuna na koma Nigeria ayita ta kare.
Daga kafada yayi yace then it's left for you tunda kin zaba zaman nan gurin and nima zanso hakan tunda zai kasance daga ni saike and trust me sweetheart bazaki samu mai fitar dake a nan gurin ba inbaniba kinga karatun ma i don't know yarda zaki rufashi kina missing class dan I have every right da zan ajeki anan har sai lokacin da kikayi shawara da zuciyarki akan abunda na fada "
Mikewa yayi dan barin gun amma ya juyo
Tareda fadin and yes babu uber anan .
Ganin da gaske yake yasaka ta mike cikin sauri tabisa dan fushi yanzu banata bane dole ta lallabasa ta samu ya mayar da ita daga baya ta karta masa wulakancin satota da yayi"dama ace ta dauko wayantane da ta nema tallafi koda kuwa ta hanya duba location ne ,
Farha!
Farha!
Farha!
Kiguji haduwana dake ta furta a cikin ranta"
Hugging dinsa tayi ta baya zuciyarta na suya dan yin hakan bakaramun kona mata rai yayi ba,
Wani shuumin murmishi yayi lokacin da ya jita a jikinsa ,baiso blackmailing dinta ba amma ganin taurin kan matan nasane saida haka '
Kokarin bambare hannunta yake amma tayi gam tareda fadin adeel please muyi maganan fahimta ,
Uhum" yayi curting batareda ya juyo ba "
Bata damu da rashin juyo wansa ba hakazalika bata cikasaba ta cigaba tareda runtse idanu sabida tsanan maganan da take shirinyi,
"I won't move it with you sabida exams zanfara so zanfi maida hankali a hostel dan Allah kabarni na zauna a chan" but ,b-ut
Sai tayi shiru tana kara jin nauyi da tsanan abun da zata fada "
But ?
Ya katse mata hanzarinta ta hanyan tambaya"
I will give you sex when ever you need it ,
Just find me "she bursted out "
Saurin cikashi tayi tareda juyawa tana maida hawayen da suke san zubowa "at least not here"
Jin ta sake shi ne yasakashi juyowa tareda sa hannu a kafadarta ya juyo da ita ,
Well in that case I need it now "
Nayarda ki zauna a hostel but zanringa zuwa ganin ki often Koda ba sex nake bukataba amma yanzun i need something and I want your cooperation"
Kaman wani hungry lion yayi capturing lips dinta yana kissing in sync ,
She missed this "
Ina ma ace bata saurari hiransu ba,
Ina ma ace sune haka lokacin tana kan tsantsan hauka akansa,
Dan biting lips dinta yayi alamun bata responding "
Jikinta yanaso "
She needs him "
At least one sex won't do any harm,wuyanta sukoma she will surely go back on her words so batareda bata lokaciba ta sakale hannayenta a wuyansa tareda aika masa nata sakon mai daukan hankali da nutsuwa.
Chak ya dagata ,bai zarce ko ina da itaba sai bedroom inda yasamu gamsuwa da ita kaman yarda ya kamata ,hakazalika itama sadly ta gamsu fiyeda yarda take tunanin"
Wani shuumin kallo yake bata lokacin da ya fito a wanka ya ganta kwance kan gadon ,he really can't blv wai nuayma tasace ita kadai"
Lura da kallon da yake aikamatane yasaka ta mike tareda shiga inda yafito wanda hakan yasa tasan bayi ne,
Take me back".
Tafurta yayinda ta gama kimtsa kanta ,wani haushin kanta takeji yardata bashi hadin kai dari bisa dari hakazalika bazaitaba yarda koda zatace bata bukatan abinda yafaru"
KO ita kanta tasan yaudarar kanta take dan sosai ta bukacesa .
Murmushi yayi tareda kashe mata ido daya yace"
Trap soul akwai second round fa Dan nasan you enjoyed every bit so we are spending the night here ,
Da sauri ta taresa tareda fadin "its not possible Allah ina da test 7 ,sai ta tsinci kanta da karawa da please cikin marairaicewar mirya dan tasan bakaramin aikin adeel bane a kwana din.
Da kyar ta samu ya yarda zai maidata wani haushin bai gama kashe taba sai da suka fito hanya taga ashe da tafito titi bazata rasa masu shiga cikin gari ba ..
Sakamakon gari yafara duhu lokacin da ya dawo da ita dan haka bataga su farha ba adakin wanda tasan definitely sunje cin abincin dare ne ,
Kayan jikinta tacire tareda shiga wanka ,
After ta fitone tashirya tayi sallah then ta saka rigan bacci ta haye gado nan kuma tunanin abunda yafaru tsakaninsu yafara dawo mata .
Duk yarda taso ta kwabi kanta amma abjn yaci tura takasa daina tunaninsa ,abun ya fara damunta dan last thing da zataso ace tayi shine cigaba da zama da shi,
Karya yana daya daga cikin abunda inkamata take samun wuya wajen yafiya and zuciyanta yana mata wasiwasin soyayyarsa ,tanajin haushin ace proposing din da yayi mata ranan award dinsu mai ratsa zuciya duk shirine ,
Tsoronta daya tsoranta Allah ace tana da ciki,
Amma mayhap tunda bata samu duk haduwansu ba maybe babu rabon haihuwa tsakaninsu dan tana komawa nigeria zata saka manya a zancen kuma sai ya saketa ,
Shigiwan su farha ya fito da ita daga muhawarar da take da zuciyarta ,da sauri ta rufe idanunta alamun mai bacci dan ta kudiri niyyan bazatama farha magana ba sabida hakan zai zama kaman ta tona ma kanta asiri ne bugu da kari ma bata yi wannan amintan dasu ba ,
Rayda ne tafara lura da ita tace "farha nuayma fa tadawo ,
A tare Noreen da farha suka kalla gadonta sukaga tabbas ta dawo din ,
Wani ajiyan zuciya farha ta sauke tareda fadin"thank God she's asleep da bansan ta ina zan fara mata bayani ba gashi inacikin shaukin san naga nusayr yau duka tunda najishi a bakinta nake shaukin san saka shi a idanuna domin dagaji gayen zai hadu dan nayi bincike dana fita ancemu twin dinta ne kinga kuwa duk wanda zaace tare sukai gware suka fito da nuayma ai zaiyyi kyau ,
A hankali rayda da noreen suka saka dariya gudun karsu tashi nuayma inda rayda tace shegiyar gari kice kin fada kacha kacha and ga kin ma nuayma laipi ta hanyar bama mijinta gudunmawa wajen sace ta damani i was wondering Mai ya Kawo ta hostel ashe dan couples fight dinnan bai tsallakesu ba .
Dan dafe gefen zuciya farha tayi tace "the guy is so romantic seriously ,mene yafi kidnapping rabin ranka romantic awwn that could be us "nida da nusayr"
Irin ina fushi dashi dinan nagudu a gida yazo yayi kidnapping dina nasan the first thing da zai fara na apology shine capturing lips dina tareda diban duk wani flavor da yayi missing ,
Rubbing my hair to my back ,then gradually to my -
Da sauri nooren ta bige mata kafada tareda fadin kefa yar is ce walh yanzu zakifara mana barin zance and beside akan guy din da baki sani ba ,
Allah ya yaye miki"
Ohodai cewan farha sai manazama mrs nusayr tukunna zaki tuna mai kikace anan gurin"
Sosai nuayma ta kokarta wajen rige dariyan dake neman kwacemata dan daff take da fitowa tana kara jinjina shashanci irin na farha"
Tasani cewa koda nusayr bashida budurwa bazaisota ba sabida bata cikkn tsarin irin matan dazakaji yana lissafowa amma tasan yarda zatayi khausar zata kira tazo ,
No "wata zuciyan tace mata akan kar takira khausar dan yanzu zata tadama farha hankali indai a kan nusayr ne"
*********
Washe gari kwata kwata bata nuna musu jin haushinta akan abunda farha tayi mataba ,duk yarda sukazo suji cikinta bata yarda sunji ba illa cemusu datayi graduation is around the corner and tanasan maida hankali wanda in tana kusa da adeel bazata iyaba ,
Tana kokarin fita dan tanada class ta dawo tareda cewa ooopz farha i have something for you"
Wayanta ta ciro tareda ciro wani hoton nusayr tace this is nusayr ,
Wani wow tayi da baki tareda aje brush din da takeyi tace "
I knew "
I knew hadadden guy ne ,dan Allah bani numbernsa "
Wani side smirk nuayma tayi tace sadly he have a girl".da haka tayi gaba inda tana jiyo miryan farha tana kara tabbatar mata kan bata damuba koda kuwa aurene dashi sai ta gwada daman ta who knows KO tafi budurwansa kyauma"
Wani dariya nuayma tasaka yayin da bata tsaya da tafiyan da takeba ,
Imagine farha ne zatafi khausar wadda take arab kyau"?
Wahala bai ishetaba indai nusayr ne kam
.
🖤chuchu
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top