chapter 38

Halal veer🌷

Basu suka shigo dakinba sai chan yamma ,
Bata kalli inda suke ba ta cigaba da kallon Chinese series din da take mai suna "the long ballad"

A tsorace suke musanmman farha da aka fada mata saura kadan adeel yasaka ayi withdrawing su 4 cuties a makarantan sabida shiga shirgin nuayma da sukai,
Sam farha batayi tunanin cewa nuayma ta kere mata har hakaba tayi zaton irin mutanen da zata chasasune suna mika wuya irinsu rayda .

Tunda sukaji yace wayanda sukai zasu biya sannan wayanda suka san incident dinsu 4 cuties suka karama abun wuta wanda ko ita nuayma batasan yarda akai suka fita harkanta ba,
Already farha tayi making up mind dinta na su bata hakuri dan duk iskancinta bataso tayi abunda zata koma tace ma babanta an koreta a makaranta dan step siblings dinta ma kadai sun isheta "

Alama farha kema su rayda kan suje su fara bata hakuri inda sukuma suka make akan itane babban ,
Wani kwarjini suka ga lokaci daya ta musu ,

Farha ne tayi karfin hali tareda jan kujera ta zauna kusa da nuayama kana ta fara magana "
Nasani na dade ina kishinki da kyashinki in one word banajin wani sanki a tare dani wanda nafi kebantashi da bakin ciki sabida duk wani abu da nikeso kina dashi ,
Bansan wauta nake ba sai yau musamman da naga babu wata mace da zata burge spark face ke "

Nasan abunda muka miki yau ba mai goge wa bane sannan ko zamu baki hakuri sau dubu bazaki yafe mana ba amma duk da haka ina sake baki hakuri i seriously don't want this to affect my studies "
Nayi abun yarinta wanda yanzun ya dameni musamman idan na fara tunanin mokamar karatuna "
Kiyi hakuri nuayma dan Allah "

Alamatama su rayda da hannu kan suma su bata hakuri inda a taresuka hada baki wajen sake bata hakuri"

Gyara crossing legs dinta tayi lokaci daya koma abun yabata mutukar mamaki ,ashe ba sai tayi taking wani mugun big step ba wajen cin ubansu bugu da kari bama opponent dinta bane su  tunda iskancinsu na karyane ,

Bata rai tayi tace abu daya zakuyi na yafe muku batareda daukan wani mataki ba and wannan abun shine kuyi video tareda fadin you guys set me up and I promise wannan abun zai mutu kaman baatabayi ba and we Will leave in peace .

Live video Kuma???
Nooren tafada alaman ina "
DA Sauri farha ta katse ta tahanyan fadin yes live video Mai kike so more than wannann oya kuzo duka ku zauna mufara "

Zama sukai kaman masu daukan karatu wanda hakan bakaramin dariya yabama nuayma ba "

Kada kai tayi tareda fadin ,that's amazing yanzun let's get started and please make sure y'all do clear me out ".

Kaman zatayi da wayanta sai kuma taga what's the use and who will blv her ,ta inda ake hawa ta nan ake sauka so wayan farha ta karba wadda gladly ta bayar .

Farhane gaban yin magannan inda ta kara shaidama duniya cewa she was just jealous of nuayma and batayi tunanin foolishness dinta zaiyyi leading to something big ba kaman abunda ya faru"

Murmushi nuayma tayi bayan farha ta kai aya tace that's very Good ,hope zamu zauna lapia kaman yarda room mates yakamata suyi please im tired of duk wani drama ,let me breath,
Ba abunda nakeso wanda ya wuce zaman lapia "
I beg of you guys

DA Sauri farha ta taso daga gurin da take zaune tareda dafa kafadan nuayma tace "
I promise ,
Insha Allahu zamu zauna lapia and insha Allah we will be sisters keepers and I promise you daga yau babu wani abu makamaincin wannan da zai sake faruwa ,beside spark ma dakike gani daga dazun chan nadaina crushing akansa "

Yatsunta guda biyu ta daga sama alamun alkawari wanda hakan bakaramin dariya yabama nuayma ba so batayi jinkirin fashe wa da dariyan ba "
Aikuwa kaman nooreen da rayda suna jira suma suka hau taya ta "

Dariyan itama farha tasa tare da fadin guys whats funny im serious ,I was only obsessed and yarda nagan over protectiveness dinsa akan matansa got me on the right track "that guy can do anything akan nuayma "

Take nuayma taji wani dannenan abu ya taso mata a tattare da adeel wanda tayi ma kanta alkawarin boyewa "
If only they knew "

Basar da abun tayi tareda fadin okay guys dinner on me "

A tare suka saka ihun yeeeehh kaman basu bane suke da beef da ita dama rayda da nooreen yan amshin shata ne to ogar tasu ta sauko "

********

Hankalinsa gabaki daya ya tattara gunta yarasa gane mai yasaka tunda abunnan ya faru yaji wani sabo sonta wanda baisan daliliba yana kara fizgarsa ,
Ji yake yi kaman nisan da tamasa zaiy'iya halakasa ,

Mikewa yayi zaune daga kwancen dayake tareda daukan car key dinsa dan nufan gidan saif ayita ta kare ,

Ya Dan jima yana knocking kafun saif ya bayyana a kofar tareda budewa ,yayi mamakin ganinsa amma sai ya danne mamakinsa tareda juyawa amma ya bar masa kofan a bude alamun he's welcome "

Karasowa yayi yana bin gidan da kallo kaman baiyyi rayuwan ciki ba ,he missed everything about it yarda suke zama suna mussun ball da su saif kaman zasu cinye kansu '
Guri yasamu ya zauna inda shima saif din ya samu guri ya zauna fuska babu walwala yana jiran yaji mai ya kawosa dan har ya fara bacci '

Dan murmushi adeel yayi tareda fadin "big man nasan har yanzu kana fushi da nine wanda banga laipinkaba kodanine abunda zanyi kenan,
Amma kasani ,wallahi bantaba san nuayma da wasa ba ,i love her and I can't do without her wallahi ban aureta dan na cutar daitaba ,
Na yarda cewa da fari bansan mai nakeji game da itaba ,all i wanted was na saukar mata da jijida kanta ,
Bansan Mai nake ba shiyasa har nayi making mistake din wani banzan bet da shareef wanda trust me brother im facing the consequences,
Dan shiru yayi tareda kallon saif wanda ya kafesa da ido kana yace "
Forgive me brother DA ban fada maka exactly mai yafaru ba amma trust me lokacin da ka tambayeni how serious i was a kanta banmaka karyaba what i told you was real and inasan nuayma to the extend that idan bansan inda ta tafi ta barni ba i wont survive it"

As in bakasan inda takeba?
Sai a lokacinne saif yayi magana yana kallonsa da concern "

Gada kai adeel yayi yace yes tabar gida and I've checked duk wani guri possible dan nasan inda take amma narasa but dazun mun hadu da abunna ya faru ?

Wane abu kenan saif yasake jefo masa tambaya maidauke da kosawan san sanin menene wanda bai saniba"

Kallonsa adeel yayi and bai mamakiba dayake saif ba mutum bane wanda online gossips suka damesaba "
Tsaf ya fadi masa exactly abun da yafaru da ita a school"

Abun baima saif dadi ba and he wanted ace yana cikin first mutanen da sukayi comforting dinta amma hasalima baya garin dawowansa kenan ya dan kwanta kuma adeel ya katsesa".

Kallon adeel yasakeyi lokaci daya ya hango wata boyayyar rama da yayi ta lokaci guda "
Dan sniffing yayi kana yace "
I will send you her location insha Allah da safe "

I know kasan inda take for sure banzo gunka a banzaba "

Wani kallo saif yabasa tareda fadin is not like nasan inda takene amma for sure zansan indatake da safe that's what i mean and I'm not selling out her location sabida na yafe maka ne "a'a "im sending you her location sabida kaje ka gyara damage din da ka hada dan gashi har kayi kurmin ido "

Abunka da abokai wayanda sukayima juna fahimta ta kwarai ,kafun kace mene kuma komai ya dawo dai dai tsakaninsu don gidan adeel ya kwana akan cewa gwanda yasan inda take da wuri dan inyatafi gida ba lallai ya iya baccin kirkiba "

Washe gari yana baccin safensa da yasaba saif ya dala masa duka tareda fadin tashi gwaron banza "
Ta shi yayi bakinsa dauke da salati kana ya kallesa yace dadine dakai fa dan iskane walh ,mai zan maka"

Sakin baki saif yayi yace ah"to koma bacci i don't have to tell you Inda take a fada maka a mafarki"
Dasauri adeel ya rikosa tareda fadin haba big man yi hakuri dan Allah"

Side smirk yayi"
Tana st monica room number 10,roommates dinta da nooreen ,rayda sai farha wadda aka tabbatar mun crazyfan dinkace so kasan mai zakayi and yau nuayma batada lecture .

Kai mafiane wallahi ,how do you manage to get all this info "
?

Wani murmushin saif yayi yace i have my ways kaidai kaje kayi abunda ke gabanka kar ka mutu.

Da sauri yatashi yana dariya tareda jin dadin las las yasan inda ruhinsa take.
***************************************

Kuyi hakuri da typing errors!!

🦄chuchu.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top