chapter 32
Halal veer ⊙︿⊙
Kuka take haikan zuciyarta kuma tana dada nanata mata maganan shareef da yace "lallai mutumina i rest my case ,ban taba tunanin zaka cika bet din da ka dauka na auran nuayma ba ,i really underestimated you ,yanzun badaban kace kar na saka favorite motanaba da tunifa ka yi wuf da ita,God ban taba tunannin big girl kaman nuayma zatayi falling ma trap dinka ba ,but anyways kai gaba ta kaika gobarar titi a jos "
Bata tsaya jin wani karin bayani abakin kowa ba ta bar gurin dan tasan obviously zata sake jin abunda zai tarwatsata ,
Ita nuayma akayi betting akan ta and babu abunda yake kara tunzurarta kaman idan ta tuno yarda yaringa stalking dinta yana ikirarin yana santa ,
A lokacin babu wani wanda zai zo mata taga mahimmacinsa kaman adeel ,ashe duk wannan soyayyar was fake ,duk abubuwan da suka faru pretending yake .
Wani matsnancin kuka ta saka da ta tuna cewa ya karba budurcinta,da martabarta
Maiyasa haka zai faru da ita ?
Why?
Ya yaudareta ,ya hainceta ,he used her ,
Kokarin da take tayi naganin ta dawo da mijinta gareta ashe duk nabanza take ,ita a tunaninta asiri ke dawainiya da shi ashe zallar iskanci ne .
Nuayma kuka ba naki bane ,wata zuciyar ta tunatar daita ,zage wa zakayi kici ubansa da kyau da kyau yarda gobe bazai kara gwada yima wata ya mace haka ba ,
Mikewa tayi zata fita domin ta hadasu duka ta keta musu mutunci .
..dama ita tun filazal shareef bai kwanta mata ba ,
Tana kokari fita ta tuna da saif a gurin ,
Dafe baki gadonta tayi sakamakon faduwan da take kokarin yi "
Saif".
He betrayed her,maiyasa zai mata haka ?
Ta daukesane a matsayin yayanta amma duk da haka yasan cewa adeel basanta yake ba but koda wasa bai taba fada mataba ,hasalima saida ta saka ya tabbatar mata akan lallai soyayyar adeel ba karya bace kuma ya tabbatar mata cewa lallai adeel yana santa ,
Bata taba tsamanin haka daga gareshi ba ,amma bazata dau hukunci komaiba tukunna sai tayi confronting dinsa taji mai yasa yamata haka.
Jitayi gaba daya ma rayuwanta was a joke ,irin soyayyar da adeel ya nuna mata idan har wani ne ya tareta da wannan maganan har abada ta daina kulashi ko ita .
Wata dariyar bakin ciki tayi tareda kada kanta tareda furta",lallai ya taro dallah ba gammo"
****
Bangaren su kuwa kallan shareef da adeel saif yayi speechless yace mind in kuka mun breaking maganan da kuke down mene akai betting i don't understand ,i don't get a word
Tsaki adeel yayi yace dont mind him saif kasan shareef da zancen banza ,
Dariya shareef yasaka yace aw zancen banza ne ma kenan,
Look saif kaine baka sani ba but spark approached that girl sabida betting din da mukai ,i told him tafi karfinsa and he promised me kan cewa zai aureta no matter what and komenene zayyi and poor guy yafara da stalking and las las he took her to bed wasn't he amazing "
Wani kululun bakin ciki ya tsayama saif a wuya ,kallon adeel yayi alamun karin bayani ko at least ya karyata amma sai ce masa yayi "look dude i can explain"
Buga spoon din da yake cin abinci da shi yayi kan plate din kafun ya kaimasa naushi a baki "
Da sauri adeel ya mike tareda fadin nace maka i can explain man calm down please "_
Cikeda huci saif yace "huh ?
Calm down ,you want me to calm down after all you did"
Bansan da wacce kalma zan kwatantaka ba ,
You're inhumane and kasani cewa daga nan gurin we are done".
Da haka ya dauka hanyar fita batareda bitakan kiran sunansa da adeel yake ba,
Babban tashin hankalinsa shine idan har nuayma ta san wannan alamarin baisan da wane baki zai fara mata bayaniba ,
Ta yimasa yardan da kalma daya yafada mata akan adeel nasanta tsakani da Allah ta amince batareda ta kara bincika abunba ,
Baitaba tsammanin haka daga adeel ba '
Yana parking motansa a harabar gidansa wayansa yafara kara dauke da sunan nuayma ajikin screen din"
Duk da yasan bata san komai ba gameda maganan amma sai da yaji gabansa yafadi,
Bai dauka ba saida tasake kira shima gudun kar ta fahimci yana boye mata wani abu*
Saisaita muryanta tayi lokacin da yayi mata sallama ta amsa tareda tambayansa "bro saif ka wuce ne "?
Shafa kansa yayi kaman tana ganinsa yacee yea sis na wuce wlh,urgent abu ya tashi mun so sai na wuce first"
Okay ,are you free gobe? Ta tambayesa"
Bai kawo komai ba yace mata eh"maiyafaru "
Dan murmushi mai zafi tayi kaman yana ganinta tace let's meet "
At Solomon garden ,by 2pm"
Amsa mata yayi da "sure "inda batajira wani karin maganaba daga gareshi ta kashe wayan .
Komawa tayi ta kwanta a kan bayanta idanunta na kallan p.o.pdin dakin ,
Murmushi tayi tareda fadin "so the days of my life I gave this man was all a joke and in vain ,?
Kaman an cillosa haka ya shigo dakin babu ko sallama bare knocking ,
Dago kai tayi ta kallesa then ta dauke batareda tace komai ba "
Da wa kike waya shine abunda ya fita a bakinsa "
Banza tayi dashi "
Finckota yayi tareda rike mata gashin kanta yace "wato wuyanki yayi kaurinda zan na miki magana kina dauke kai kaman bakijiniba "
I asked you da wa kike waya da nake ta kiranki ki fito abokaina zasu tayi ina jin number busy ,dan dole suka tafi and hakan na nuna bakisan darajar abokaina ba ,
And lastly I forbid you ,I repeat this ,I forbid you abokaina su sake zuwa gidannan ki zauna kinata yashe musu hakora kaman gonan auduga ,this should be the last time ,if not...
Fincike hannunsa tayi da wani karfi da bata masan ina ta samo sa ba tace" if not me "
Wani mugun kallo take aika masa tareda kare fadin ,if not mene,mai zaka iya,ko zaka bige ni ne naji bayani"
Hannu ya daga da niyyan kai mata mari inda tarike hannun da zafin nama tareda sauke shi kasa ta kada yatsunta guda biyu tareda nuna sa da dan yatsa ".
Kar ka kuskura ka kara kokarin marina sabida duk ranan da hannunka ya taba jikina zan sauke maka nawa yastunne a fuska ba tareda wani kwakwaran tunaninba.
A lokacin da nayi tunanin anmaka asirine zan iya dauke komai ,banda yanzu da nasan tsakanina da kai babu komai face bet ,so kar kasake tunanin zan dauke tsagwaran iskancinka ,inkataka ni sai na ya galgalaka so ka kame kanka a iya adadin zaman da zanyi da kai "
Da haka ta fice a dakin tareda barinsa cikin mumunan mamaki "
Abunda yake gudu kenan,
Yana gudun karta san wannan labarin abu ya tarwatse masa shiyasa ma gaba daya ya chanza mata dan baisan da wani idanu zai kalleta ba ,
And Daga gani ya kunce beast din dayake jikinta ,
Tirkashi.
...............
Ta ina zan fara ?
Ankwana biyu .
I know it been a long time da nayi posting ,but I promise you guys I drafted more chapters na wajen watanni posting ne Allah bai bani damar yi ba ,
I'm expecting and sick so being active na mun wahala ,
Bawai na manta da ku bane duk da nasan cewa wasunku already sunyi giving up on me and my books,
But I know bazaa rasa masoyan halal veer ba wayanda suke bibiyanta dan ganin na cigaba da rubuta wannan littafi .
To Alhmadulilah ,im back alive and strong and insha Allahu xan gama littafin cikin lokaci ba mai tsaho ba ,inda zan cigaba da nidashantar daku da litattafai masu nishadi da tunatarwa ,
Dafatan munshiga watan ramadan cikin koshin lapia"?
Allah ya bamu falalar da ke cikinsa baki daya.
Chu chu.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top