Chapter 3

Halal veer❤❤
Wani mugun kallo yabi ummita dashi na tsana,kafin yamata alamun da ido kan tabar gurin, tana fahimtar mai yake nufi bata sake Koda second a gurin ba,
Da sauri ta figa jikanta jiki na bari tabar gurin, dan dama taji labarai da yawa kan shi ba ma'abocin magana da yawa bane, idan yamaka daya Baka gane ba to next jikinsa ne zai magana!.

Dubansa ya maida kan 4 cuties, beautiful lazy eyes dinsa na sauka kansu, suma kowacce ta yi nata guri!

Tunda shugowar su gurin da yan tashin hayaniyarsu ya lura dasu, amma kasan cewar shiga abunda ba ruwansa ba nasa bane yasaka ya watsar da su,

Abokinsa saif ne yafara lura da wankan coffee din da aka mata, yayi kokarin zuwa kenan, yarikesa tareda girgiza masa kai yace, kar kayi involving kanka kan Wancan haukan, idan ka bibiya ma ita wadda kake ma kallon victim din itace munafuka, ta iya iyuwa ta kwace mata bf din ko ta mata wani gulma, that's the only thing da zakagan chicken brain's dinnan suna fada akai!

Rife bakinsa keda wuya kunnesa ya jiyo masa yarda ummita ke body shamming din nu'ayma, ganin da gaske Kara zuba mata wani coffee din zatayi yasaka ya mike tareda nufar gurin,

Duk maganganun da sukayi bai wani ji suba sabida kunnesa da ke toshe, saida ya cire ne ya datsi maganganun nasu, wanda bai masa inda suka dosa ba, all he know dai ana mocking nu'ayma wadda ita kuma ta tsaya kaman wata wawuya!

Wani kallo ya bi nu'ayma da shi, inda ita bama tasan wane abu ke yawo jikinta ba, kallonsu kawai take amma zuciyarta da ruhinta baya tareda su, gangar jikin ta kawai ce, dan zuciyarta da tunaninta suna tare da iyayenta cikar farin cikinta!

Tsakinsa ne ya dawo da ita hankalinta, wani banzan kallo lazy sleepy eyes dinsa suke bata, handkerchief ya cilla mata tareda cewa "I hate weak women "juya wa yayi tareda hissing yabar restaurant din!

Ganin haka yasaka da sauri saif ya karaso tareda daukan mata handbag dinta, ya ja hannunta suka fita a gurin!

Wani dan kan kujeran farfajiyan school din ya jata inda ba hayaniya da yawa suka zauna, kaman jira take kuwa batareda ta Duba saif stranger ne a gurinta ba ta fasa wani uban kuka mai cin rai da sound!

Gaba daya saif ya rude tareda waiwaye dan ya tabbatar ba kowa dan Indai wani yazo wucewa ta ba shakka zaace shi yamata wani abin '

Gaba daya ta fito da kukan nata,
Dawowa yayi ya tsogunna gabanta yace" hey please kiyi hakuri kibar kukan nan wani sai yayi tunanin na miki wani abu ne please, duk zafin kunci maganinsa Allah"

Dan tsagaita kukan tayi tareda kallansa, whilst shikuma yamata alamun da kai kan everything will be okay,

Kaman tagama kuka haka amma kafun yasake cewa wani abu ta sake rushewa da wani kukan da saida ya toshe kunnuwansa, saida ya mike sannan ya koma ya tsugunna tareda cewa "Omg beautiful kidain wannan kukan, beautiful ladies like you don't deserve to be sad"kalla yarda fuskanki yayi ja, please clean your tears and talk to me I'd listen!

Sniffing tayi tareda saka handkerchief din ta goge hawayenta, pouting lips dinta tayi looking all childish wanda she's use to it when it comes to situations irin wannan "jakanta ta nuna masa batareda tayi magana ba, kaman wawa ya nufa jakan ya dauko tareda dora mata kan laps dinta yana binta da idanu, jiran mene next instruction dinta,

Ido ta bisa da kaman wata fool, ganin shima ya bita da nasa idanun yasaka Takara saka wani kukan kaman mai matsalan kai,

A rude ya dauka jakan tareda, mikewa ya koma daya side dinnata, hankali tashe, yace sorry yi shiru na dauka jakan mai kikeso ayi kuma,
Hankalinsa yafara basa maybe tanada matsalan kwakwalwa ga dukkan allamu dan ya daina kasa gane kanta, bada ban gudun kar wani abu yasameta ba da tuni yayi ta kansa, ga gaba daya taki magana!

Na shiga uku ya ayyana a ransa,

Bai aune ba sai jin sassanyar muryarta ta fito cikeda shagawaba, amma ita a gurinta she's damn serious "ni kadauka wayana cikin jaka zaka ga ansa 'first love ❤'
To call the number "

Sakan baki yayi yace "ke Yanzu baza kiji kunya ba akira boyfriend dinki sannan ya jiki cikin wannan yanayin,?
Gyara zama yayi yace fado dai wani sunan akira, brother, mom sister or dad :

Kallonsa take cikeda takaici, wani missing din nusayr yana sake shigabta, domin da ace shine take matsala irin wannan to da tuni yasan duk wani abu da take bukata, ita kanta bata san mene damuwanta ba domin muddin ta shiga bacci rai to ta kasa gane komai, za ta iya fasa komai dake gabanta, gudun hakanne yasaka taki daukan phone dinta , dan Yanzu Zata fasata ba bata lokaci !

So shiyasa ta kwammace tayi acting all fool, wanda bawanda zai fahimta, illa suce mata spoilt brat!

Wannan karan kukan nata ba ihu sai hawaye, tace are you dumb ?
Father is every ladie's first love you dummy!

Dan sakatoto yayi yace toooo, abun kuma har da zagi, jimin yarinya fa!

Ganin inba hauka hauka ta masa ba bazai kira dinba yasaka ta saka kuka mai Sauti,
Bashiri yayi dialing number'n first love ❤
Dan Yanzu ya tabbatar yatinyar beautiful spoilt brat ce!

Rings biyu abba ya dauka 'cike da sallama yace "salamu alaikum 'sweetheart how are you!?
A rai saif yace oho I see the reason of wannan shagwaban, but it suit her tho!

Amsa sallaman abba yayi, tareda gaishesa cikeda girmamawa!
Koda abba yaji muryan namiji, saida yakara duba wa ya tabbatar nu'ayma ce ta kirasa,
Amsa gaisuwan abba yayi tareda tambayarsa ya Karatu kana yaja yayi shiru yana jiran yaji lapia!

mikama nu'ayma wayan saif yayi amma taki karba, dan haka dole yafarama abba bayayanin Maike faruwa, akan kukan sa take and stuffs dan shima baisan kan fadan nata dasu ummita ba!

Duk da hankalin daddy ya tashi, amma sai yaki nunawa yace, bawan Allah mene sunan "
Saifullahi "

To Malam Saifullahi Nasan tunda nu'ayma ta sa ka kirani alama ne na ta yarda da kai, so dan haka nima Zane yarda da kai, Ina fatan banyi trusting wrong guy ba!

Girgiza kai saif yayi kaman yana gaban abba yace, insha Allahu sir bakayi trusting wrong guy ba,
.
Gyaran murya abba yayi irin na manya yace to, Yanzu zan tura maka address da location na inda zaka kai nu'ayma, don't get me wrong, matsalan wannan Abu da take ta iya yin wani guri, ta na d dora ma kanta Abu da girma ne,
Then text me your number ta wayan ta zanyi kokarin haduwa da kai idan nazo nan uk din, I'll be coming tomorrow insha Allah!!

Cikeda girmamawa sukai sallama kana ya mayarda kallonsa kan nu'ayma wadda itama shidin take kallo, amma tabar shirmamen kukan ta,
Murmushi yayi tareda cewa to daddy's girl tunda kin jika mun aiki yanzu ki tashi mutafi,,

Yana rufe baki kuwa ta mike tareda gaba, girgiza kai yayi sannan ya dauka jakanta yabi bayanta,

Shigansu Mota keda wuya kuwa abba ya tura masa location din,
Tafiyan baifi 40 minutes ba ya kaisu location din, kallonta yayi tareda cewa madam shagwaban munzo inane zakije!

Murmushi tayi cikeda kunya dan Yanzu nutsuwanta ta fara dawowa, numbernsa yama Abba sending tareda Mika mata wayan!

Karba tayi tareda jan veil dinta, tace thank you,
Kokarin fita take muryansa ya katseta sai ina kuma Amanar ki aka ban ai so bazan tafiba sai na tabbatar kinje safe place,

Smiling tayi tared fita a motan amma ta tsaya a waje, fitowa shima yayi tareda, zagayawa gabanta, kafin ya ce wani abu yaji murya na tambayan!
Nu'ayma kece a nan, da sauri ta juya, idanta nasauka cikin na ya ibi, wani Sabah hawaye yazo mata, batareda ta ce komaiba ta karasa da sauri tareda Fadawa jikinsa tace"hamma ibi, abba',

Patting bayanta yashiga a hankali tho bai fahimci mai take nufi ba amma yasan something is wrong!

Akace duk wani abu da Zai sameka a guri, Indai da dan uwanka Koda kuwa da beef tsakaninku to abun da sauki, barabtana, tsakininsu da ibi ba gaba bane illa matarsa da ta Janye raayinsa a kansu!

Kallon saif Hamma ibi yayi yana jiran Karin bayani, inda saif yafada masa abun da yasani, bugu da Kari wayan da yayi da abba '
Sosai Hamma ibi yama saif godia dan yasan a kasar da ba takuba kasamu Mai maka mutuncin da saif yamusu sai an tona!
Lokaci daya kuma yafara jin guilt ganjn yarda yaruwansa ta lafe ajikinsa feeling like its home "
Sosai yana kaunar yan uwansa amma yarasa mai yasaka lokaci daya sai yaji baya kaunar rabarsu!

Sallama yayi da saif inda nu'ayma tace masa thank you kana suka shiga gidan Hamma ibi!

Murmushi saif yayi tareda jin dadin she's safe yanzun, haka kawai yaji lokaci daya ta shiga ransa, dan wani abu in tayi exactly kanwarsa siyama dake wajen same age a nu'ayma!

Baikaiga tada motansa ba kiran abba ya shigo masa wayansa, bakuwan numberne and shikuma yasan, abban kawai yake expecting, sallama yamasa kafun yamasa bayanin ya kaita, godia abba yamasa tareda sheda masa cewa shida ummi da yanuwanta suna hanyan zuwa gobe!

Bayan yayi hanging ne yake Kara juya wanna care din da ake ma nu'ayma gwanin shaawa, he's very sure Kodai itace last born, ko kuma only girl!

Tafiya mara yawa ta kaisa gida, a parlor yaga spark zaune gabansa kuma ga shisha pot,
Da sauri ya karasa garesa sakin baki yace aa when did our honorable prince spk ADEL yafara smoking shisha,?

Dagowa Adel yayi daga Abunda yake a wayansa tareda Kafe saif da lazy eyes dinsa, then ya Mayar kan shisha pot din ya turesa a gabansa tareda tabe baki,
Cikeda izza wanda already saif yasaba da yace, you're not serious saif, nine zan sha maka shishaa, yaushe tunaninta yafara daukewa, nizan saka hayaki a precious cikina?
Kana hauka!

Dariya saif yasa tareda zama gefensa yace oh nasani kasan ance mutum na chanzawa, amma a bar zance wasa me wannan abun yake anan!

Tabe baki Adel yasake, a dai dai maganan sa ta fito, wallahi Sharif ne yadawo uk zasuyi wani wasa so yazo da frnds dinsa, kasan Sharif da wadannan abokan nasa Indai shisha ne yarda kasan ubansu ya kirkireta,
Juyowa kuma yayi tareda maida kallansa kan saif yace talking about shariff kai gidan uban wa Kaje?

Kasan muna da fita right, karkacemun yarinyar nan kabi,? Nasan ka idonka idan mata, Indai Maitan Kane a akansu ya kare!

Wani dariya saif yasa da Adel yayi maganan nu'ayma, drama dinsa da ita kawai yatuna, dafa cinyan Adel yayi yace guy forget, that beautiful girl is something else, da ace ka Kara mintina gurinnan zakasha dariya ka gode ma Allah, character ce guda !

Tsaki Adel yayi yace kaga dan Allah kar kafara min wani bayani, wane dama baisan weak girls wawaye bane, dan Allah ni mutafi I can't miss today's match!!

Adel muhammad bayero, shine cikaken sunansa., 2nd prince ne a ma sarautar dake kano, sosai, mahaifinsa ke kaunar yaga Adel ya karba milkinsa idan ya sauka, amma fafur Adel yaki amincewa da hakan, acewarsa ga yayansa so shi menene nacewa dole shine magaji, duk da soayayyar da mahaifan nasa ke masa bai hana ya dauka fushi da shiba akan lallai shi bayasan wannan wasa raga da yake!

Tun Adel na karami yake da passion akan basket ball, don haka bai wani bata lokaci ba, ana turasa London ya bude pagen wasan raga, although yayi karatun da yaje na computer science amma, still ya maida hankalinsa kan wasan ragan!

Babban dan basket ball Adel ya zama a kasar uk, sannanne dan Indai zakace adel spark, mudin mutum masoyin kallan wasan basket ball ne to zaice maka ya sansa!

Already ya gama Karatu a Kingston, amma wasansa bai barsa yakoma gida ba,

Adel mutum ne mai izzar mulki wanda ya hade da miskilanci, mutane dayawa tunaninsu girman kaine, kadan suke gane nature dinsane!

Saif Abokinsa ne tun a gida, domin lokaci da zasuzo uk tare suka taho, kuma atare suka fada harkar sport wanda iyayensu kema ikirari da barin alada wannan kenan!

______________________________________________hey kar Kuce childish hali nu'ayma keda akwai! Aa people like her do exist!
Saif?what about this character 🤔
Hehehe
Muah!

Xx chuchujay

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top