chapter 28
Halal veer💍
Washegari da tsamin jiki ta tashi saka makon gurzuwan da tayi,
Bayi tashiga domin yin wanka kafun ya tashi"
Duba da yanayin sanyin garin yasa ta dauko heavy cream lace mai ratsin brown tareda manyan stones ,dinkin riga da plain zani ne ,ciki ta shigar da rigan tareda dora zanin asama,
Duk wani sako da lungu na jikinta saida tabi ta shafe tareda feshe su da turaruruka bayan ta kashe daurin dan kwalinta ,
Bata damu tasaka sarkaba so kawai sai tasaka dankunne mai girma wanda yake dauke da emerald stone,
Sosai fuskan ta tayi shar saka makon light make up din da tayi"
Ta kasance ita maabociyar daura wristwatch ce no matter the occasion,so gani kaman something was missing ne yasaka tayi figuring out watch ne bata saka ba"
Mini rolex watch dinta ta dauko tareda daurawa a hannun hagu inda na daman tasaka masa bangle tareda zobe"
Kaman kar ta daura leg chain dinta sabida yarda society suka fassara abun alhalin adone mai kyau wanda duk motsi zata jawo hankalin mijinta gareta,
Dauko mai bell tayi na azurfa ta daura aranta tace "i won't change me just because of people opinions"
Yes now everything is perfect"
Ganin duk wannan buruntun da take bai tashiba yasaka ta karasa gareshi a hankali ta janye blanket din .
Dan motsi yayi kana yacigaba da baccinsa peacefully .
Ruwan wanka taje ta hada masa sannan ta dawo gareshi ,a hankali ta nufa daidai kunnensa tareda busa masa iska ,
Gabadaya tsigan jikinsa ya motsa inda a hankali ya bude idanunsa tareda saukesu kan beautiful fuskan ta ,
Daga masa gira daya tayi tareda bi da kyakkyawan murmushi"
"Karfe 9 amma kana ta bacci "
Mika yayi tareda salati then ya maida idanunsa gareta tareda taba gefen fuskanta yace "ko kinsan cewa kinyi stamping day ahead Dina da wannan kyakkyawar fuskan naki mai daukeda kwalliya abin shaawa ,sannan kintare mun jin kowane kamshi yau apart from yours sabida kamshinki ma na dabanne,
Buguda kari rabonda nayi bacci mai dadi irin wannan tun ranan da kika amince da ni amatsayin masoyinki"
Murmushin da ya bayyana fararen jerarrun hakoranta tayi tareda shafa gefen habarsa tace"kace komai is on my favor ,ina farin ciki da hakan sannan na hada maka ruwan wanka ka tashi kaje kayi wanka na hada mana breakfast sai muje mu gaida mutanen gidan*
Tashi yayi tareda cire singlet din jikinsa yace "trust me beb breakfast yana kan dinning yanzu haka ,jira kawai suke mu fito suzo su gyara dakin nan"
Dan shiru tayi kafun tace ni kam dai I'll accept everything amma banda gyara mun inda na kwanta da mijina sannan da abincinsa ,so you'll have to talk to mai babban daki about it"_
Hayan bathroom ya nufa tareda fadin"
I don't have to talk to her about it ,zan ma su masu aikin magana since matana is ready to pampered me"
Da haka ya shige bayi inda ita kuma tayi amfani da daman wajen gyara dakin tareda kunna burner tasa turaren wuta,
fita falor tayi dan tabbatar da abunda yace and ga mamakinta tebirin cin abincin cike yake da kulas kala kala"
Murmurshi tayi tace wani abun kam sai gaidan sarautar "
KOina na parlor din an share an goge ga kamshi sai tashi yake "
Using opportunity din tayi dan ta zagaye gidan ,
Flat ne mai dauke da dakuna hudu ,falon babban gaskene sannan komai da aka saka mata ya yai dai dai da gurin"
Dinning area ma da girmansa sannan yaci kwalliya na azo a gani gabansa kuma da Stone curtain "
Dakunan tabi daya bayan daya tana duba su inda guda biyu expensive shiny golden and diamond gadon karfe ne inda daya kuma shigen kayan dakinta ne amma shi ash and milk ne inda na dakinta kuma fari and black ne "
Murmushi tayi tareda fadin duniya kenan and duk fadin dakunan nan da abun alatun da ke ciki a daya mutum zai kwana"
Bakinta da future yaranta will use it "obviously "
Corridor tagani ta baya shimfide da grass carpet ,zira parlor silk shoes din da aka jera agurin tayi tareda bin corridor din dan ganin ina zai kai ta and surprisingly babban balcony ne a gurin da kujeru guda hudu sai swing chair da ke sakale ,
Inda view din medium swimming pool yake ,gefensa kuma basketball field ne"
Kada kai tayi
"I should expect basket ball field tunda a gidan baban dan wasa raga nake"a hankali ta bude glass door din balcony din dan ganin meke compound din bayan nan,
Daga chan daya gefen ta hango wani door ,karasawa tayi tareda budewa dan ganin inane and full view na gym Mai daukeda kowane irin kayan motsa jiki"
Kada kai tayi ,tareda fadin"
"Bada wasa yasamu 6 pack dinsa ba"
Rufewa tayi tareda fitowa inda ta hangosa a parking lodge daga gani yana nemanta ne"
Karasawa tayi tareda fadada murmushinta tace kafito kenan,i decided to check out the house,
"Baki jirani nayi touring dinki ba"
"And I checked each and every place without you and komai so masha Allah,gaskiya palace dinan yana da girma da har aka fitar maka da guri mai girman wannan ,
Jan ta yayi jikinsa tareda kissing forehead dinta yace*
The palace is big enough so dan gidana na da girma ba abun mamakibane now lets go and eat ,
And yea I've talked to masu taya ki aiki about girkin da gyaran daki,
And by the way nabasu white sheet dinchan ,karashe maganan yayi tareda daga gira inda itakuma wani kunya ya kamata da yasa ta yi cikin gida da gudu tana dariya "
Dan shiru yayi yana tunani tareda juya whole situation din akai"
Bayan sun gama breakfast ne yamata jagora dan zuwa su gaida manyansu"
A chan suka tarar da fasiya makale da mahaifinsu a palornsa tana masa head massage tareda surutu"
Bayan sun gaisane fasiya tace auntyn mu brother bai fada miki sunanan ba ko"
Kara washe hakora tayi tace nice fasiya damukai waya last time"
Murmushi nuayma tayi tareda kara bin kyakyawar budurwan da kallo ,
Kana kallonta kasan kanwarsane dan ga kaman ,sai taji wani kunya dan yakamata ace tasan kowa nasa ,amma shima da laifinsa ,
"
Saida suka fara daga kan maibabban daki zuwaga kawunsu guda ,chiroma kana suka biya bangaren gwagwo amarya kasancewar ita ne karama"
Wani yatsine tafara kafun tace ,abufa yayi ashe haka take ,
Dan sosa kansa yayi sanin halinta yace wallahi fa"
Kara yatsina fuska tayi tace aikam dai inafatan zakukoma chan uk din"
Fahimtar mai take nufi yasa yace eh bazama mukazoyi ba musamman da kinriga kinsan ni din ba mayen gidan nan bane"
Dan mintsinninsa nuayma tayi amma yaki shiru yakara dacewa ,"a kara kulawa kan sayeed dan naji labarin yan drugs sun kamasa tareda basa kashi batareda sanin wanene shiba narasa mene damuwansa da kwaya "Allah dai ya shiryesa "
Gritting teeth tayi tareda yin yake then ta mike tace inada uziri see yourselves out "
Murmushi yayi tareda jan hannun nuayma suka fita,
Koda suka koma gida nuna masa tayi abunda yayi bai dai dai ba inda shikuuma yayi dariya yace baki san wacece gwagwo amaryaba she almost got me killed,
Gasping nuayma tayi tareda maimaitawa "
Killed"
Dan kallonta yayi kafun yace bakisan menene gidan sarauta ba"
Ya ran Mai baban daki hudu ,da baban yayan mu umar wanda yana fama da matsalan kwakwalwa and an masa jifane,
Kannensa duka mata da aysha da zainab sunyi aure sai karamarsu saar fasiya,maryama"
Then gurin dada kuma nine first born sai mai bina abidin rn yana Russia karatu ,sai autarmu fasiya"
Gwagwo amarya yaranta daya wanda kikaji muna maganansa sayeed sai yaron da ta shigo dashi abba wanda kafin ta aura sarki ta samesa "
So you have to be careful kan gidan nan because kowa idanunsa akaina yake and of course matana ma na ciki".
And kinga gidane mai duke da relatives dayawa and kowa sarauta yake mawa"
Allah gani cikin wani hargistin tafada a ranta"
Chuchu.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top