chapter 26
Halal veer💍
*****
Cikin wata alkabbar alfarma da fulani maihaifiyar adeel ta aiko mata take".
Babu abunda ke tashi a motan da take face kamshi,
Gefenta yadikontane whilst gaban motan gwogwonta ,
Su khausar sun so su shiga motan da take amma aka hanasu da cewa manya zasu kaita su suje su nema wata motan tunda akwai yalwar motocin"
Taci kuka har ta gode ma Allah"
Rabuwa da gida ko ya yake baida dadi,
Nasiha mai shiga jiki abba da ummi suka mata inda suka kara jaddada mata daga karshe cewa duk inda ta shiga ko menene tayi tana nuna gidansu,duk wata halayya ta zamantakewa da zatayi yana nuna ita wacece ,suwanene iyayenta kuma daga ina ta fito,
Tun daga palace gate aka fara busa mata algaita "fadar sarki ta cikin gida aka fara kaita domin gaisawa da sarki ,
Babu abunda gabanta yake face faduwa don ance mata sarki kwarjini ne dashi ,inda ta godema Allah dayane wato fuskanta yana rufe ,but still dole zatana facing dinsa a matsayin sirika "
Adduaa sarki yamusu tareda fatan alkhairi da zaman lapia inda ya kara jaddada mata cewa shi bazai sirrika da matar adeel ba ,itadin kamar ya ya dauketa,
Daga gurin mai martaba yasaka akamusu jagora zuwa bangaren mai babban daki wato uwar gidan sarki"
Koyangune jere a kofar daki wanda daga ganin alama su din ake jira"
Da flowers aka rakata har cikin falon mai babban daki wandda take a hakimce kan kujera 2 seaters '
Cikeda faraa da karama irinna mutan gidan sarauta ta karbesu,
Nuayma da ke sunkuye hakan bai hanata fahimtar cewa mai babban daki bata da matsala ba ,hopely "
Duba da yarda taketa ma manyan nuayma godia tareda kara jadada musu cewa insha Allahu zasu riketa amana da kulawa ,bazasu barta cikin kunci ba kana ita din yace garesu tunda itadin mai kaunar adeel ce dan itane uwar yayensa da rainonsa"
Daga dakin mai babban daki aka kaisu dakin fulani wato mahaifiyar adel wadda ita kuma ta kasance macene mai kunya kuma ba maabociyar magana ba dan maganarta kalilance ,a binciken nuayma ta gano cewa itadin yar sarkin daura ce kuma favorite din sarki so dan haka batayi mamakin rashin yaawan maganannata ba"
Tagaji amma dole sai an cika wannan kaidojin na gaisuwa dan haka taja bakinta tayi shiru
Matan sarki uku dan haka dakin mutum daya ya rage wanda itane amaryar sarki waton gwaggo amarya "
Bawani alaman kuyangu agurin masu tarbansu kaman yarda aka musu a sauran dakin'
Kunyagu biyu da fulani ta hadosu dashi su suka musu jagora zuwa ciki"
Macene gwaggo amarya mai kasaita da takama wadda tun da tace ashe yar manya ya aura tasan cewa nan gizo ke sakar.'
Zaa dama.
Basu wani dade bangarenta ba sakamakon yanayin halayyarta "
Kaitsaye bangarenta akayi da ita da cewa da washe gari zata shiga gurin sauran mutan gida da bataje ba".
A Saman bangarensa aka rubuta BANGAREN YAREEMA ADEEL da manyan baki wanda kowane bangare da sunan maishi dauke ,wato alamun gurinkane"
Shukoki masu kyau da yawane a aharabar gurin ,
Jikin kowane bangare na bango dauke yake da kwalliayar gashin dawisu"
Cikin da zai sadaka da parlor kuma glass wall ne wanda zakaga kanka daga sama zuwa kasa cikinsa kuma dauke da flowers masu kyau a tukwanensu "
Komai da aka samata adakin royal ne,abun sai wanda ya gani"
Baa tsaya wani siyan bakiba yadiko ta hada kansu duka suka wuce ,bakaramin haushi tajiba da har saida tayi kuka dan a ganinta zaace bata da gatan kawaye ,amma fada mata da kuyanga daya tayi kancewa babu namijin da zai shigo cikin gidan a ranan bayan adeel har sai sunyi consummating aurensu ,maana washe gari shine aka yarje abokansa su shiga gidan wanda hakkan dokane da mai babban daki tasaka""
Ita kadai kaman wata mayya haka aka barta"
Sauke hulan alkyabban tayi ta isheta"
Tana kokarin tashi dan ta zagaya taji alamun mosti,da sauri ta koma ta zauna tareda rufe fuskanta ,mayhap masoyintane adeel"
Sallaman mata taji wanda hakan yasaka ta daga idanunta,sauke su tayi kan mace wadda da kadan ummi zata girmeta ,bayanta kuma budurwace wadda bazata fitaba"
Cikin kayan da kowace kuyanga take suke sanye "
DA faraa mata ta karasuociki inda budurwar take biyeda ita hannunta daukeda wani kwandon kaba mai kyau "
Cikeda girmamawa sukahada baki wajen fadin barka da zuwa masarautar kano gimbiya nuayma ,sunana kuyanga ladi wannan kuma kuyanga hansatu"tayi nuni da budurwan wadda ta fadada farata tareda dan durkusawa"
Mune bayinda mai babban daki ta wakilta gareki"
Ikon Allah ni nuayma harda bayi?ta ayyana a ranta"
Murmushi tayi nervously tace nagode da basu wahalar dakuba nasaba komai dankaina".
Dan dariyan manya ladi tayi tace ai komai kika gani cikin masarautan nan to haka zaki daukeshi sannan babu yarda zaayi ace gimbiyar yareema guda ace batada kuyangu"
Itadai bata kara cewa komaiba wanda hakan yabama ladi daman shiga bayin dauke wani golden container da ta karba hannun hansatu"
Bata dade ba ta fito a bayin tareda cewa nuayma ta tashi cikin ladabi wanda nuayma ke kallonsa somehow not right Dan a haife tasan zata haifeta".
Ta shi tayi kaman yarda ta umarceta inda hansatu takomata bayanta tareda zare mata alkyabbar"
Na hada miki ruwan wanka ranki shidade ,saikiyi wanka ki dauro alwala kafin nida hansatu mu shirya miki dakin"_
Batareda tace komai ba tashiga bayin,
Bayin da yayi dakin wani"
Exactly her dream bathroom "
The glass shower the jacuzzi and the little corridor "komai yarda takesonsa haka tasamu"_
Har ta bude glass shower din zata Shiga ta hango cikin jacuzzi din cikeda ruwa,samansa kuma roses mamaye"
Batayi wata wataba tashiga,sai a lokaccine ta kulla ruwa madarene ,
Wato roses and milk bath akeso tayi,not bad "
Wani dadi da calming nerves dinta taji sunyi,yarda kamshin roses din ke buganta is so refreshing "
Ta jima tanajin dadi da kamshin ruwan kafun ta mike dan yin alwala,neman duk waata gajiya tayi tarasa ,abun kaman wani magic,
Towel taja tareda daurawa a kugunta kafun tafito waje,a zatonta matan biyu suntafi dan haka kai tsaye tafito,
Kamar zata juya lokacinda ta gansu amma kawai sai ta fito gabadaya tunda sun rigada sunganta"
Dan yake ta musu ,kaskon turaren wuta mai shegen kamshi ladi ta aje mata tareda mata umarnin tazo ta turara jikinta ,kokarin tsugunawa take idanunta suka sauka kam gadonta inda taga wadataccen farin kyalle mai adon golden gefensa a tsakiyar gadon"
Sai tagaya kara kyau,
Kaman ta tambayi shi kuma na menene amma sai tayi shiru"
Bayan ta gama turara jikinta ne ladi ta bata wata nude jallabiya tace tasaka fulani ta aiko mata ,
Batayi musu ba tasaka rigan tareda dan shafe jikinta da turarukanta masu kamshi hadin barno da aka jera mata a showglass din daki"
Hatta na gashi saida tasa kana ta koma gefe ta zauna"
Knocking hansatu da ta fita tayi ,umarni ladi tamata kan ta shigo"
Hanunta dauke da tray da food flask biyu inda bayanta kuma wata kuyanganne da tray din inibi apple da kan kana,dayar kuma na dauke da wani royal jug da bata tabbatar menene acikiba"
Jera wa sukai a gefe kafun suka fita suka bar nuayma da kuyanga ladi"
Baba ladi wannan kuma farin kyallen na menene"
Ta tsinci kanta da tambaya"
Jin tace mata baba yasa tayi murmushi tareda fadin har kintunan da yata da kikace baba"
Amma ranki shidade ni din baiwar kice kar wasu suji kina cemun baba "
Cikeda faraa nuayma tace "haba in bakikai saar mahaifiyata ba amma nasan ai kin haifeni,dan haka babu yarda zaayi nakira sunan ki gatsai,
Sannan ni banmiki kallan baiwa,kuma daga yau baba ladi zannakiranki"
Dan hawayen da suka taru tashare tace"nagode gimbiya da wannan girmamawan ,shekarata 30 a masarautar nan amma bantaba jin dadi magana irin wadda kika mun yauba"
Allah ya albarkaci daren yau kusamu yaro ko yarinya mai albarka ,sannan wannan kyallen da kika gani da safe zanzo na daukeshi a kaima mai babban daki sabida shine tabbaci na kunsan juna "
Wata uwar kunya da mamaki ya cika nuayma batasan lokacinda tace "topa wannan wani tunan sililinne kuma"
Dariya baba ladi tayi tace"
Shi wanna din yana daya daga cikin tsufaffafin aladun da tunkaka da kakani na sarauta suke,kuma baa sake suba"
Shaida ne na kun manyanta kuma auren soyayya kukai ,wannan jinin kuma zai nuna a budurwa yasameki"
Kar kiji komai .
Itadai nuayma batace komai ba illa juya abunda take,abu sai kace almara'
Sallama baba ladi tamata tareda jadada mata ta gyara angonta na nan shigowa
.
Chuchu.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top