Chapter 22

Halal veer❤
Where were you?
Shine tambayan da tasamu daga shiganta gida Gurin mutum uku,
Murmushi tayi tareda kada kai tace I was kidnapped,
Bata tsaya jin ta bakinsu ba ta shige daki tana musu dariyan ganin yarda kowannensu hankalinshi ya tashi,

Key tasama dakinta,
Tanaji suna knocking ta shige bathroom dinta dan tana bukatan wanka "..

Ganin ta musu shiru yasaka suka rabu da ita tunda ga dukkan alamu tana san ta kebe ita dayane "...

Bacci kawai take bukata dan haka batareda bude envelope din da Mukhtarul haq yabata ba tabi lapiyar gadonta,
Kafun kace menene bacci ya dauketa "

***
Washe gari "

Wanka tayi tareda saka doguwan riganta na material,
Bata Jin daga yau zuwa kwana hudu masu zuwa Zata iya zuwa makaranta,

Bata Samu kowa a falo ba kasancewar ta tashi da wuri, and tasan babu Wanda ya fita makaranta a cikinsu.

Kitchen ta shiga tafara sarrafa musu breakfast,
4 dishes tayi kowanne da favorite dinsa, at least inta rufe musu baki zasu rabu da ita da tambayoyinsu "

Atare kaman hadin baki khausar da maimuna suka fito,.
Da gudun su suka nufa tebirin cin abinci tareda jan kwanon da yazama domin su "

Favorite "suka hada baki wajen fada",

Murmushi nuayma tayi tareda fadin yanzu sauran ci, so kowa yaji dadinsa,

Aa cewan khausar "now tell us something 'you said you were kidnapped what's the real deal?

Dariya nuayma tayi cikin sigar waskewa tace "omo guys I was only kidding,
Baby and I went out on a date and suddenly we got a flat tire "

Oh suka hada baki, you got use worried, now let's dig"

So what's for me?
Muryan nusayr ya gauraye dakin",

Karasowa yayi tareda jan favorite chicken and waffles sandwich dinsa "

Kallon nuayma yayi bayan yafara ci yace, "akwai wani abu da zaki fadamun "

Kada masa kai tayi alamun aa"

Okay yace tareda maida hankalinsa kan breakfast dinsa "

key din Motan ta tabama maimuna da khausar,
Saida ta tabbatar da sun fita kafun tashiga dakinta tareda dauko envelope din ta nufa dakin nusayr.",

Zaune ta gansa kan kujera hannunsa dauka da PS4, idanunsa kuma na TV yana buga game "

Karasowa tayi tareda Zama tace "yau bazaka school bane"

Batareda ya dauke idanunsa kan game dinsa ba yace, "yea because I knew you best and nasan wani abu na damunki and nasan wani abu ya faru jiya,
Nasani"

Faraar ta tafadada tareda jin dadin Samu twin bro kaman nusayr "

Envelope din ta mika masa tace "yes i was kidnapped jiya and a cikin kidnappers din one saved me, and yabani envelope din tareda fada Mun cewa komai nake bukatan Sani yana ciki"

Tsaf ta kwashe abunda ya faru tafada masa"

Shiru yayi yana nazarin abun kafun yace "but who on earth do you offend "

Kada kai tayi tace who knows, kasan wani batashi kakeba amma shi ka hanasa rawan gaban hantsi, now let's check the mastery envelope "

Yage saman envelope din yayi "wani abun mamaki Sai ganin hotonta tayi a sama ansaka "the prey "
Saurin cire nata tayi dan ganin wane hotone a kasa,
Kallon nusayr tayi Cikeda mamaki ganin wadda ke Hoton, Atare suka hada baki "Aunty salaha?

Hoton salaha ne Wanda a samansa aka rubuta "the hunter "

wata dariya tasaka da ta jawo hankalin nusayr gareta,
Mikewa tayi tareda fadin so this woman got me kidnapped and harda bama gardawa hudu daman suyi rapping Dina?

Kallonsa tayi tareda fadin nusayr let's Get going, yau su hamma zasuyi baki,
Gabanta ya dawo tareda riketa yace "Mai zakiyi"

Kai dai Zaka gani muje kawai, tabasa amsa"

Gyale ta dauke da jakanta kafun ta fita dan zuwa gurin Motan nusayr,
Wayanta ne keta Kara so bata tsaya receiving ba ganin baby moh dintane, Saida ta bari tashiga mota ta zauna kafun tayi receiving call din"

Wani ajiyan zuciya yayi tareda fadin "baby I miss you wallah should I come over "
Kada masa kai tayi kaman yana ganinta tace aa baby moh yau I want to rest, nagaji ne sosai sabida jiya but I will call you"

Cikeda gamsuwa yace okay take care beb "

Take care "

Kokarin horn nusayr yake a Bakin gate din gidan hamma ibi, da Sauri nuayma tace "you don't have to dude kamanta surprise visit ne wannan"

Guri yasamu yayi parking Motan, bata majira yagama wani parking Mai kyau ba tafita a Motan "

Knocking tayi security yazo ya bude mata "tambayansa tayi KO mutanen gidan suna ciki"
. amsa yabata kan cewa suna nan amma it seems big boss zai fita yanzu"hamma ibi kenan)

Shiga gidan tayi aranta tana kintsa yau AI ba fita "

Kokarin knocking take inda shikuma ya ibi ya bude kofa yana kokarin fita, bayansa kuma salahace tana gyara gyalenta,
Tare zasu fita kenan, obviously "

Batareda bata lokaci ba tasaka wani hatsabibin kuka tareda fadawa jikinsa tana fadin hammmaa",

Lapia yafara tambaya a rude idanunsa kan nusayr,

Dan yake nusayr yayi tareda sosa keya yace, tana murnan sake ganinka ne hamma, because da tuni saidai kaji ance babu ita, she escaped tragedy and death jiya "

Gasping yayi tareda aje jakan aikinsa,
Kujera ya kaita ya zaunar,
"What happened princess "

Da sheshekar kuka tace hamma someone hates seeing me breathing, hamma ansa a sace ni sannan bai isa kidnapper dinba, she wants to ruin me by ordering the 4 kidnappers to rape me"

Rape?
Yafada a rude, did they? -----
She?
Who's she?
What---how comes --
Fada Mun in details -"

Tana kuka tabasa labarin Mai yafaru"

Guri salaha tasamu ta zauna tareda fadin honey dan Allah kazo mutafi,
Yanzun haka ma April fool take maka, wane zai wani kidnapping dinta haka?
Mikewa tayi tareda nufan kofa tace ni bari natafi, bazan tsaya kallon drama dinan na makara a inda zani "

har takai bakin kofa nuayma ta tsayar da ita ta hanyan fadin "auntyna kya tsaya mugama maganan mana, and kar ki manta a may muke ba april ba"
Tashi tayi tareda zuwa gaban salaha, ",
Fadawa jikinta tayi tana kuka tana fadin "aunty i thought you love me, I'm your husband's favorite fa,
Please kar kitafi we have to catch the master maid tare, nasan duk fadan damuke still kinajina a rai,
Besides ciwon mace na macene ai",

Kada kai hamma yayi tareda fadin she is right salaha, Ki bari Zan kaiki da kaina I promise, "

Zama salaha ta dawo tayi Cikeda takaici da haushin nuayma, babu abunda take bukata daya wuce ta kebe takira dargus, dole tana san Karin bayani Mai yasa yarinyar nan ke numfashi,
Bata Kawo cewa nuayma tasan ita bane tasa aka saceta sabida ta tabbatar tayi clearing hanya yarda babu ma yarda zaayi sufada ma nuayma itane, babu ma hanya,
Abunda yadameta dayane shine shin ya Nuaymaa tayi escaping "

Kallonta nuayma tayi nadan lokaci taga KO dar babu a tareda ita, bare guilt yakamata,

Batasan ta tarwatsawa hamma gida amma kuma salaha ba Matar arziki bace da zaka so ka hada zuria da ita, gurbattaciyyace wadda batada niyyan danasani ko gyara halayanta,
Dama babu wadda bata harba hanyarta ba amma taki daukan wannan daman ta tuba "

Murmushi nuayma tayi aranta tana tuna Mukhtarul haq, mutane irinsu yamakata ace they are free from bad deeds sabida yanada soul Mai kyau, dan haka she's doing this for him, dole ta tarwatsa gang dinnan, kuma hanya dace wato tayi exposing salaha, Wanda hakan yana nufin karshen auren yayanta Wanda shine mafi alkhairi "

Envelope ta mika ma hamma tace "hamma wadda tayi kidnapping dina tana cikin envelope Dinnan,
Wanda ya taimakeni shi ya bani Hoton and ban budeba because inaso yazama kai zaka bude"

Da Sauri salaha ta tashi tareda nufan gareshi tana fadin muga wacce shegiyarce tasaka akayi kidnapping kanwarmu "

Da Sauri nuayma ta tareta tareda fadin, Ki dakata auntyna, kibari hamma zai bude and kema zakiga wace shegiyarce, "

Wata zufa tafara ketoma salaha,
Lokaci daya tafara hargagin ita Ana bata mata lokaci fa tanada gun zuwa "

Lokaci daya hamma ya bude envelope din Kuma lokaci daya ya saketa ta fadi, bakinsa har rawa yake, Cikeda mamaki da kidima yace salaha, so tuban da kikai na muzuru ne,
You got my sister kidnapped sannan har kibada daman ayi raping dinta sannan a kasheta,?
Yanzu nuayma KO ba kanwata bace kyayiwa dan adam haka,are you even human?

Cikeda burin kunya tafara balai, tareda fadin nayi din fiye da haka ma Sai nayi and taci saa tayi escaping this time around but I promise ni zan zama ajalinta dan wallahi said nabi ta kanki da mota kin mutu har lahira "

Hamma ne  ga katseta tareda fadin bazama azo nan ba inda har zaki kadeta da mota ,
Nasakeki saki biyu "

Wani uban ihu tarafka tareda fadin "kasakenifa kace "
Wallahi tallahi baka isaba  ,wallahi bansakuba wallahi Allah "
Nizaka mayar yar iska ,muyi auren amana sannan yanzu akan yarinyan nan ka sakeni ?
Karyane wallahi.

Murmushin takaici yayi kafun yace"toh ai bakigama ganin komai ba sai nasaka anyi arresting dinki tukunna "

Wayansa ya dauko tareda kiran wani abokinsa ,
Magana kadan yayi yakashe yasamu guri ya zauna"

Hargagagi tacigaba ta dure duren ashar akan lallai saidai ta fita ,kofan ya je yasama key kafun yakoma yauzauna ,inda ita kuma keta fadin "a tunaninka zanji tsorone ,?
Wallah KO uwarka bata isaba ibrahim bare kai "

Yanajinta dai bai kulataba ,inda nuayma kuma babu abunda zuciyanta yake sai ta farfasa,batasan daukan hukunci bayan wanda hamma yayi amma da babu abunda zai hana ta fasa mata baki "

Jimawa kadan abokin nasa ya shigo tareda yan sanda mata guda biyu sai namiji daya wanda daga gani shine babbansu "

Umarni daya ogan nasu ya basu sukayi kan salaha wadda ko dar batayiba iyakaci hannayanta guda biyu da ta nuna idanunta da sannan ta nuna nuayma alamun.shes watching her ..

***************************************

Assalamu alaikum amazing readers both the active and the ghost readers ,
Ok I was sick lately so I couldn't update ,amma im good Alhamdulillah so be expecting me often"
I love you all"

Chuchu..

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top