Chapter 20
Halal veer❤
A gigice ta farka sakamakon ruwan da taji an watsa mata a fuskan,
A hankali ta bude idanunta, fara zarzare ido tayi tana bin gurin da kallo,
Gurin yamata kama da abandon warehouse, kokarin daga hannunta tayi taji ta kasa dagawa,
Sai a lokacin ne ta fahimci tana kan kujeran karfene wanda aka daure mata hannu da kafafu,
Wani sarawa kanta yayi mata, a hankali ta furta innalillahi waina ilaihir rajiun cikin ranta jin tape a bakinta, its obvious cewa an sace tane,
Inzata tuna tana waya ne da adeel dazun, tana kokarin bude motanta taji an Daki wuyanta da karfi wanda ya jawo masa passing out,
Zafin da gurin yayi mata ne ya kara tabbatar mata ",
Gefenta ta Kala taga wani murdadden bakin mutum a tsaye,
Muryan wani namijin ya dake ta lokacin da ya umarci bakin mutumin da ya juyo da ita,
Yarda aka masa umarni kam haka yayi, da karfi ya juya kujeran ta kalla mutumin da yaba da umarni wanda ga dukkan alamu shine ogansu,.
.
Cire mata tape Din"
Umarni yasake bayarwa Karo na biyu,
Da karfi jibgegen bakin nan ya fincike tap din, dalilin haka batasan lokacin da tasaki karaba,
Zazzare mata ido wani daga cikinsu yayi tareda fadin, "rufe mana baki kafun yanzu jikinki ya fada miki"
Aa rabu da ita idan zata shekara tana ihu ba mai kawo mata dauki"cewan ogan"
Wani Dariyan takaici tayi wai yau itane aka sace ta, in zata tuna abokin fada a yan kwanakinnan ma bata dashi amma yau gashi anyi garkuwa daita a kasar da ba ta taba bugu da Kari yan uwanta bakar fata, "
Oh dariya ma kike, ogan ya tambayeta ".
Sniffing tayi tace ba sai kun aje ni a nan ba, Idan kudi kuke so, ku fada ko nawane zaku samu, just call my dad "
Wata bakar dariya ogan yasaka yace "ikon Allah!! ke a tunaninki kudi muke nema, already an biya mu, so kima kwantar da hankalinki,
.. Allah yasa kinda yan uwa yarda iyayenki bazasuyi rashin yarinya guda daya ba, sabida ba a kawo ki nan dan kudi ba ko kuma dan ki koma, yanzu ma yarinya umarni kawai muke jira daga sama"
..... Gabas ,yamma, kudu ,arewa, amma babu wata hanya da ta gani wadda zata zamar mata mafita,
Bata san lokacin da tasaka kuka tana rokan ita su rabu da ita,
Suyi hakuri zata ninka musu kudin da aka biyasu'
Shure Shure kawai take da Kafa tana kokarin kwance igiyan amma takasa,
Wani dariya mutum uku a cikin su hudu suka sa Suna nunata,"
Alamu ogan yama kowa da yafita, yana kokarin fita shima wayansa tayi kara,
dauka yayi tareda karawa a kunne tareda fadin "hajia aiki fa ya kamala ga dai nama a daure, sai yarda kika so ayi da ita umarni kawai muke jira ",
Bataji mai akace a daya bangaren ba amma taji yana fadin "oh kai hajiyarmu Allah ya biya, wato kina nufi mu far mata kenan, mu dandana kafun mu kashe "
Kumafa Kinga da gaskiyarki daga gani sabuwace a Leda , thank you very much for the sex offer hajiya, Bari naje na shaidama yarana musha maganin karfi Kinga mu hudu ko awa dai dai mukai ai mun huce, da haka ya fita yana washe baki"
Wani Dum gabanta yabada, tambayan kanta tayi "
Macene tasaka a sace ni"
And she want me dead,
And bayan nan tabasu daman suyi raping dina?
Who on earth Is this woman"
Probably yan matan adeel masu jin haushin soyyayansu,
But why this cruel method?
Kada kai tafara tana kuka, no, no ya Allah no, help me, Allah ka taimaka mun kar mutanennan su keta min haddi na,nashiga uku, Wayyo ummi, Abba,
Kiciniya ta cigaba da igiyan tana kuka tana neman agajin Allah,tasan yau tata ta takare. ,
bata taba shiga tashin hankali irin na yauba,
Tasani cewa babu mai kwatarta sai Allah dan gurin bai mata kama da inda za'a kawo mutum unconscious ba kuma yafita da Kansa,.
Tsayawa tayi da kokarin da take sakamakon jakanta da ta hango, yanzu inama ace zata iya kwance kanta, tasan definitely wayanta na ciki"
***************
kai kawo kawai yake a cikin police station din gani yake kaman basu iya aikinsu yarda ya kamata ba,
Karasawa yayi gaban baturen tareda dukan tebirin dake gabansa yace "
Just fucking track her officer, I won't spare you if anything happened to her "
Cikeda nutsuwa officer din yake fada masa to calm down dan yasan ko wanenen a cikin halin da yake ciki zai ringa yin abunda bai masan yana yi ba,
Guri yasamu ya zauna tareda brushing Kansa da fingers dinsa, tunaninsa ya dauke, baisan ta ina ma zai fara ba, bashida wani clue na inda zai fara nemanta, amma abunda yasani shine duk inda take tana cikin wani mabuwayin hali.
Wayansa yaciro tareda kiran saif,
.. Koda saif yayi picking call din bai tsaya jin wani abuba ya shaida masa halin da ake ciki,
Hankalin saif ba karamun tashi yayi ba,
Tambaya daya kan daya yake masa,
Dafe kai adeel yayi tareda fadin "man please ka kwantar da hankalinta za'a ganta, and I'll take her home safe and sound, nakirakane Dama dan ka kira nusayr ka fada masa cewa mun fita tare harda kai, I don't have his number shiyasa, amma kar ka fada masa anyi kidnapping dinta please,
Banasan su shiga damuwa,I promise to bring her home yau ba gobe ba ba,
Ajiyan zuciya saif yayi tareda tambayan shin yana ina, inyaso sai yazo su tafi tare,.
... Fada masa sunan station din yayi, bai tsaya jin amsan saif dinba ya kashe,
Dan sandan dake bincike kan location dinta through wayanta ne yazo gurinsa tareda shaida masa location dinta halfway, sunyi heading south amma a midway location din ya yanke "
Mikewa yayi zai fita a gun muryan dansandan ya katsesa,
"Calm down sir we will assign our people to hunt them down within 48hours, calm down, "..
. wani banzan kallo adeel ya bashi, tareda kara mai Mai ta "really 48hours, really,
?
Dansandan da bai fahimci Maike dauke a muryan adeel ba yasaka kada masa kai alamun tabbatarwa,
Batareda yakara fadan wata kalmarba ya fice a station din dan yama manta wai saif yace yana nan zuwa,.
Wuta yabama motansa tareda daukan hanyan south, a hankali ya furta," ayma im coming for you "
.............
A hankali taji an turo kofan gurin da aka kulleta,.
Ta gaji da kiciniyan kunce kanta har ta saddakar dan tasan itadai bazata iyakunce wannan shegiyar igiyar ba muddin ba wani ya kunce taba,
Inuwan mutum taga yana Shigowa a hankali, gabanta kuwa babu abunda yake sai lugudan masu,
Finally ya karasa shigowa and yana tsaye a kanta yana mata wani irin Murmushi,
Daya daga cikin kidnappers dinta"
Bai tsaya wata wata ba yakama side din riganta ya keta "
Babu bakin ihu, babu hannun duka, babu Karar gudu, babu Mai cetonta, dan koda ya shigo Maida kofan yayi ya rufe "
Shikenan tashiga uku ta ayyana aranta,yau wani Kato zai keta mata haddi bama shikadaiba, round zaayi daita,
Shikenan rayuwar ta ta lalace,
Tasan adeel Kansa dayake balain Santa bazai taking risk ba"
Hawaye kawai take,
Shikenan mafarin lalacewar rayuwar ta.
**********
Do you believe in miracles?
bana tunanin miracle zaiyi aiki a nan,
I mean, babu wanda yasan inda nuayma take,
Adeel wanda ya taho taimakonta shikansa baisan main gurin ba"
Kuna tunanin adeel zai auri nuayma bayan yasan maza har hudu sun Santa?
Nima dai ban Saniba, kucigaba da bibiyar wannan littafin nawa domin jin ya zata kaya"
Poor nuayma😤"
Shin wa kuke tunanin tabada kwamgilar saceta?
Okay keep following me, vote, share, and run to that comment section dan fada raayoyinku!!
...........
A kullum Ina tareda ke, sannan bazan daina kaunarkiba, ina tayaki farin cikin kammala littafinki mai Suna TASNEEM wanda ya kunshi sakwanni da yawa, wanda yake littafi da kika wallafa a gareni, it means alot to me, words can't say how it means to me,
Ina kuma Kara tayaki farin ciki na fara sabon littafinki mai suna KOMAI TSANANIN DUHU...
Ina tareda ke a kowane chapter, yarda kika fara shi Allah ubangiji Yabaki damar kareshi cikin aminci da koshin lapia,
Allah ya kara miki basira, yacire miki writers block daga hanya, but if you come across the so called writer block?
Kizo musha icecream a habilla"😁
Masoyyita, aminiyar arziki ameeiyrah87
Chu chu.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top