Chapter 17

Halal veer❤

Tunda ta shiga Daki take kuka,
Bata san lokacin da bacci barawo ya sace taba,
Bacci Wanda zata iya kira baccin wahala,
Ba ita ta tashi ba sai laasar shima bada ban muryan khausar da taji a kantaba babu abunda zai sakata tashi,

"Beb what's wrong with your eyes,?
Da Sauri ta karasa kusada ita tareda zama, ganin yarda idanunta sukai luhu luhu sai abun ya bata tsoro,,

Murmushin dole nuayma tayi tace "beb chill nothing is wrong with me, and my eyes?
I thought you just woke me up from sleep, obviously!

Dan karantanta khausar tayi kafun tace "oh you really scared me.

Murmushi nuayma tayi tace "how do you like the school!

Gashinta ta Maida baya wanda ya sakko idanunta tace, "I love it, now tell me something, how was your date,
Who was the guy,
Was he handsome?
Was he hot?

Dukan wasa nuayma ta kai mata "
Come on girl, what's with all these bunches of question,. Be calming down!

Dariya khausar tayi tareda dafe goshinta tace,. I can't just wait to know who's the guy now tell me something.

... Yake nuayma tayi tana tunanin karyan da zata gillo mata dan bata shirya fada mata gaskiyan al amarinba,.
"We haven't met, because he couldn't made it due to something urgent, but he promised to make it up for me "

Nazarin abun khausar tayi kafun kuma tayi tunannin ba muke da ranan ba sai Allah ya aramaka,
Hannun nuayma tayi caressing tace "its okay babe, we were eager to come home and share the happy moment with you, but sadly,.

Murmushin da bai kai zuci ba nuayma tayi tareda fadin, "its okay babe we still have a long way to go, now lemmi shower and pray, I haven't even did dhur",

**
8 jirgin su maimuna zai sauka so tun 6 suka bar gidan,
Restaurant suka fara zuwa for dessert kasan cewar airport din baida Nisan nan sosai da su,

Tunda taga Kallon da nusayr yake mata tasan cewa babu karyan da zata masa ya siya, after all they think alike,
Yasani cewa tabbas tana da damuwa,

Bayasan tambayanta gaban khausar domin already tafada masa yarda sukai da nuayman so shiyasa yake san sun kebe,

Koda suka je filin jirgin basuyi wani jira mai tsayiba suka hango maimuna janye da trolley dinta tana isowa garesu,

Da Sauri nuayma ta karasa tareda karban akwatin Nata ta mikama nusayr wanda ya mika mata Kallon "lallai kin rainan hankali"

Bata tsaya bi ta Kansa ba tayi hugging maimuna ciki da farin ciki tace," sannu da zuwa maem "

Karasowa khausar tayi tare da ture nuayma tace"excuse me ma'am, your friend is mine too so will you let me hug her in peace?

Atare suka saka dariya dan khausar akwai ta da barkwance, bugu da kari kuma batada wuyan sabo,

Akwatin maimuna nusayr yaja domin sawa a bayan mota, he really can't stand mata da hugging fever dinsu,

Bayan ya aje akwatin ne yayi gyaran murya yace "ina tunani kuna garinnan tare kuma gida daya, dan Allah kuzo mutafi kwakarasa a gida,

Sai a lokacin ne maimuna ta tuna basu gaisaba,
Rike kunneta tayi tace tuba muke babban yaya ina wuni,
. Kansa ne yasaka wani girma,yawani karkata baki tareda fadin ko kefa, yanzu nasan an bani girmana.,

... Tabe baki nuayma tayi cikin sigar wasa tace yayanki ke Kadai, bandani, maybe da khausar ita zamata iya cemasa sugar daddy in soyayya tayi dadi "

Gaba yayi yana daga hannu da kafada "ke dai kikasani maganadisu"

Koda suka isa gida, sallah kawai sukai suka dawo aka Kafa wani dandalin su uku banda nusayr wanda tun shigowansu yayi gurinsa, babu abunda Takara kawosa gurinsu, saida order dinsu na pizza yazo kana ya kai musu"

Karfe 12 kowa ya watse domin zuwa bacci dan kuwa gobe sabuwar ranace kuma mai tsayi "

Babu irin kiran da babymoh bai mataba amma taki dauka har wajen daya bai bartaba har saida ta kashe wayan karshe,

Tarigada tasani mudin ta dauki wayan nan dole zata iya yafe masa,
Amma bata san Sauri fadawa tsaka mai wuya dole sai tayi having talk da saif",

Yes saif, shikadai zai iya kunce mata wannan gadar zaren, shikadai zai iya fada mata gaskiyan alamarin.

*********"**

Asubar fari Karar wayanta ya tasheta,
Tsaki taja cikin magagi tace ko uban wanene wannan yake kirana da duku dukunnan,

Batareda  ta duba mai kiran ba ta dauka "
Hello "

Murmushi yayi daga daya bangaren yace, "Good morning big baby"

Cire wayan tayi daga kunneta tareda duba mai kiran,
Kamar ta kashe amma sai ta fasa,
Cikeda fushi tace ADEEL mai kakeso dani dan Allah,
I thought the game is already over, kariga kayi winning wasan,. So yanzun what's next,
Can you just let me be.?

Murmushi yayi yace "look big baby Im very sorry, nasan a baya ban miki kirkiba, I was mean to you, Amman please ki saurareni,
I really do love you. And nasan the feeling was mutual, dan Allah don't punish us ta hanyan haramta mana soyayya,
I was scared to express my love lokacin,
I was scared don nasan bazaki yardaba,. Zakiyi tunanin wani abu
,
Amman yanzu I'm serious Dagaske nake nuayma I can't live with out you, rayuwata zatayi kunci Idan babu ke, please think about us,
Kar kiyi mana horo cikin fushi, I'll do everything you want, danke akayi ni, please reconsider and help this poor soul daga shiga wani halin

Gaba Daya jikinta ya gama mutuwa,zuciyarta ta karaya,
So take tace masa komai ya wuce amma takasa tsintar kanta da yin hakan,

Ajiyan zuciya tayi tareda jan hancinta tace"okay Adeel yanzun ko sallah baayi ba, I'll think about it da safe, and indan na gama deciding zan kiraka, so please for now kar kasake kirana sai na nemeka,

Bata jira jin amsan sa ba ta kashe wayan, ajiyan zuciya tayi tareda kara juya abun, message ta tura ma saif"

Hey bro meet me at the school cafe. Karfe 10"

Bata jira reply dinsa ba ta shiga bayi dan yin alwala,
Tasani cewa da wuya ma Idan ya tashi a bacci amma itakam all thanks to adeel da ya katse mata baccinta mai dadi"

........................

Black abaya tasaka tareda yafa blue veil, kwalli da lip stick kawai tasaka, she wants to look simple yau dan she's not in the mood,

Good morning girls "

Karasawa tayi dining table ta zauna tareda jan plate gabanta,

You are earlier than I expected I thought you don't have lectures today"

Murmushi tayi tareda kai pancake bakinta tace "dear khausar will you blv If I say I was up since 4?
Someone deicide to ruin my beautiful sleep!,

Dariya khausar tayi da hausanta wanda bai gama nuna ba tace, kowanene ya kyauta, as if he knows you're a night owl ",

A tare suka Dara"
Maimuna ne ta fara tashi, tareda shiga Daki dan dauko jakanta,
Already Dama nuayma tagama shirinta dan bata fito dan ta koma Daki ba, haka zalika khausar "

Suna kokarin fita nusayr ya shigo hannunsa dauke da car key yana juyawa,
Morning suka furta a tare"

Kada kai yayi yace yanzu dai I have to be you guys protector, so kuzo muje nayi driving dinku,

Ya mutsa fuka nuayma tayi tace "aa sai dau kutafi kaida khausar dan hanyar ku daya, amma nida maimuna a main campus muke da lecture ku kuwa new site zaku je because in ban kuskure ba nan first lecture dinku zai gabata "

Oh yace tareda wani Murmushi yace that's amazing, baby let's go,

Su suka fara fita kafun nuayma tayi driving dinsu ita da maimuna "

**
Lecture daya ne da ita, wanda karfe Tara sunfito,

Ba guri daya suka zauna da maimuna ba shiyasa ta samu guri ta tsaya tana jiranta,

Kaman an cillo ta haka ta karaso tareda mikama nuayma jakanta ta rike mata,
Fuskanta ta Wanke kafun ta dan jita dai dai,

Kar ban jakan tayi tareda ratayawa tace ", wow this lecture last like forever ",

Hissing nuayma tayi tace kefa abunki kenan kaman yau kika fara shiga lectures kullum sai kin fito kaman ki mutu,.
Yanzu ni ba wannan ba, kizo kirakani cafe zan hadu da crush dinki,,

da Sauri ta dago tare da washe hakora"ce Allah ayma banasan wasa"

Gyara zaman jakanta tayi tareda fadin"zan miki wasa ne, Wallahi gurin shi zan je, zamuyi wani magana nane,

Da saurin ta tace okay muje, na dade Dama ban sa shi a ido ba *,

Ai yanzu sai kizo muje kisashi a ido"

A tare suka jera don nufan cafe din ,

A zaune ta hangoshi a main sit din da suka mai dashi kaman nasu,.
Tabo maimuna tayi tace "maem gafa chan crush dinki ya kara wani clean,

Dafe zuciya maimuna tayi tace God !! quarter million dinsan nan kashe ni yake, I love his beard,

Dako kai yayi kaman yasan ana kallonsa, daga musu hannu yayi alamun su karaso,

Karasawa sukai tareda jan kujera suka zauna ",
Kazo da wuri cewan nuayma ",

Shafa gemun sa yayi yace mai zai hanani zuwa da wuri yar kanwata nasan ganina,
Nasan tunda kika mun message da asussubar nan nasan cewa wani abun na damun ki"

Gaishesa maimuna tayi wanda hakan ya sa shi Maida hankalinsa gareta, "
Ashe kin dawo?

Cikeda fara'a tace wallahi jiya na dawo ",

Murmushin da yake kasheta ya bata yace Barka da dawowa, kawar mu"

Tana kokarin sake magana wayanta yayi,  kara, excusing kanta tayi tareda fita daga cafe din dan amsa wayan "

.. Kwana da yawa bro saif,

Coffee yamusu ordering, kafun ya Maida hankalinsa gareta yace kwana dayaa,
Kin yarda yayanki,

Murmushi tayi tace bro saif kafara tsufa sau nawa muna waya, chatting ne dai nasan mun kwana biyu"

Sipping coffee din da aka kawo musu yayi yace "kibari kawai zuwan kawankin chan shi ya saka tunaninna ya daina tafiya yarda ya kamata,
.
Aje coffee din tayi tace seriously bro saif tayi maka ne,

Shafa Kansa yayi yace da gaske ta hadu, na dade ina crushing amma bansan yarda zan fara tunkarar ta ba, kinsan love stuffs dinan is not my thing, girls abun tsoro ne,
I recently received a red card "

Cikeda farin ciki tace "Allah bro  bazakayi dana sanin gwada maimuna ba, she's nice and amazing"

Okay we will talk about it now tell me something, Bari nafara jin damuwan kanwata"

wasa ta farayi da yatsunta nervously, kafun a hankali ta fara fada masa damuwanta.

Shiru yayi lokacin da ta kai aya yana kara juya wannan labarin nata,
Lokaci daya kuma yasa dariya, "

Bata rai tayi "what's funny nafada maka damuwana kana dariya, he's your frnd and kai Kadai zaka fada min mai zanyi, kafini sanin wanenen shi, I won't hide it, ina son shi, amma I don't want to get hurt, so zaka fini sanin mai ke gudana cikin Kansa"

Hannunsa ya hada biyu alaman ban hakuri yace, I'm sorry na kasa yarda ne, wai keda spark kuna san Junan ku,
Wai har Yaringa stalking dinki gari gari, this is not like him"

Abunne da mamaki, nasani cewa Idan har ba sanki yake ba, bazai taba bata lokacinsa a kanki ba,

Amma I'll talk to him, koya mukai zan kiraki, nidashi abokaine amma bazan taba Bari ya cutar da ke ba, zan tuntubeshi and kiyi expecting wayana zuwa dare,

Farin cikin da take hangowa a fuskan sa ne yabata dariya!

Shafa gemunsa yayi wanda yazamana masa sabo yace, amma dai nayi farin cikin abunnan wallahi,

You and spark, heheh what I've been waiting for "

Shigowan maimuna ya katse musu zance,
Kallanta nuayma tayi tace to daga ina "
Daga amsa waya sai kiyi tafiyanki,

Zama tayi tareda fadin wallahi, hafsa ne ta kirani so ina fita Naganta bakin cafe dinan shine muka dan zanta "

Sallama sukai da saif kafun suka tafi gida"

Chuchu❤.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top