Chapter 15

Halal veer💜🖊

Okays let's get going, muryan hamma ya dawo da ita daga tunannin da ta tsunduma, she can't just leave batareda ta bawa salaha martaniba and the last thing da zataso shine hamma ya tarfa ta a act din domin tasan ko yaya ne sai yaji ba dadi,

Sai da ta bari hamma ya fitar da motansa daga compound din gurin kafun tace "oops hamma I left my bag inside,

Kajiba, now go and get it,

Gladly ta fita a motan tareda shiga gidan, koda ta shiga falon bata tsaya daukan jakan da ta bari da biyu ba, straight upstairs tayi

Tasan dakin hammanta amma bata san dakin gimbiyan tasa ba, idanunta ne sukai mata arba da wani dakin daga left Wanda kofan sa is slightly ajar,

A hankali ta nufa kofan ta tura, muryan salaha ta tsinta tana kan waya, tana fadin "
Kibari wallahi kawata, kanwarnan tasa makirace and it seems tana so a damada ita, wallahi I will make sure na nuna mata ba a yida salaha a kwana lapia,
Sharri kuri kuri fa, saura kadan Ibrahim ya koreni and kinsan ni yanzu bani da wani guri dayafi gidansa, and ya hanani zuwa Nigeria and it seems asirin nan yayi watsa watsa, dan wallahi yanzu Baijin magana na, ke kinga cin mutuncin da yamun,
Dan Allah kiyu Sauri kidawo mun dashiri, sai na maidashi sususu wallahi,

Saurin saving abunda tayi recording tayi Dan gundun bata lokaci, wannan takaitaccen ma ya isheta,
Bankada kofan tayi Wanda haka yayi dai dai da Sakin wayan da salaha tayi a tsorace,

Dariya nuayma tasaka tace wallahi salaha baki cika mace ba Idan har sai kin ma namiji asiri dan ya najin maganan ki to baki kai ba,
And one thing danakeso kisani shine ta Allah batakiba,
Ni ni dai nafi karfinki and na kara jaddada miki cewa hamma daga rana mai kaman ta yau yafi karfinki,
And yau na nuna miki karfin power din mu Akansa,
Useless bitch, you aint pro yet!

Gaba tayi tana kokarin sauka salaha tabiyota tareda saurin chafkota tace "mai kikaji "

Kada mata kai nuayma tayi tace "abunda ya kamata naji now let go of me, Cire mun wannan kazamun hannun naki a jikina,

Sai kin fada mun mai kikaji zan rabu dake, if not bazaki fita ba,do you think zaki mun labe lokacin da kikeso sannan kifita a lokacin da kikeso kuma kina numfashi,

Kwace hannunta tayi tareda nuna mata dan yatsa, "this is the second time da kike ikrarin zaki kasheni kenan, kinga yanayin jahilcinki bashida misali and I'll use this against you one day, I promise you that,

taka matattakalan taciga tana sauka a hankali,
Still salaha bata hakura ba saida ta sake biyota tareda fadin babu inda zataje,

Muryan hamma ya katse nuayma daga maganan da take shirun furtawa,

What's going on?

Da Sauri nuayma ya kwace tare da girgiza masa Kai, "babu komai hamma, naga jakanma,
Hannu tasa ta dauka jakanta tareda jan hannun hamma suka fita,

Yau baayi rikicin front seat ba, already nusayr ya shiga baya ya hakimce,
Bude Mata gaban motan hamma yayi ya shiga ya zauna"

Key yayi ma motan tareda daukan hanya
, sai da ya nutsu a titi kafun yace "ayma Mai ya hadaki da salaha, what I saw wasn't just nothing, wani abu tamiki just tell me and I promise you Zan yi maganinta,

Kada kai nuayma tayi tace, "no hamma, amma I don't want to say this but I have to. Its not like inasan na bata maka aure, but on God hamma ibi aunty salaha ba Mata bace,
A auren ku babu abunda take sai cutar da kai Dukda cewa kana Mata komai da yakamata namiji yayi wa matarsa, I knew she's helpless Sabida batada kowa, yes dad dinta ya baka amananta, amma bata ma kanta adalci,..

I thought Zata rike maraicintane, but she turns you against your parent and siblings, and exactly as I expected aikin jazz ne yau I over heard her phone call, which  I recorded and zan tura ma, but you have to promise me you won't divorce her, nasan temper dinka,
Don't even show her kasani, just zantura makane dankayi rigakafi kaci maganin zama da ita, she's up to No good, she's torturing you way too much that it touches our heart,

Hamma dole sai ka dage da azkar da nemanwa kanka maganin tsari wallahi,

Shiru yayi baice komai ba, dan haka itama taja bakinta tayi shiru,

Mintina kadan ya kawosu bakin apartment din su,
Nusayr yafara budewa tareda fita, tana kokarin fita muryan hamman ya tsayar da ita,,

Thank you very much sis, I love you so very much, and nasani you always wants the best for me, you're considerate Dukda cewa she was mean to you amma bakison na saketa, you're kind, and I knew all along tana yimin aisirine but I couldn't find myself to believe it,
You're kind sis,

Murmushi tayi tace hamma,kullum muna tareda kai, fushin da su ummi keda kai na lokacine, zasu fahimceka, and kullum muna maka adduaa, kullum kana cikin ran ummi, just find time inkayi hutun aiki kaje kusasanta,

Wayanta tadauko tareda kunna masa recording din,
Murmushi yayi da yagama ji yace keep it kar ki goge and kitura mun ta WhatsApp,

Kada masa kai tayi alaman amsa kafun ta bude motan ta fita,
kallan nusayr tayi wanda yake tsaye yana waya tace "big man kazo ka dauko mana trolley's din mu and dawa kake waya ?

Hanging wayan yayi yace ummi da aboki na nake waya yana nan uk,

Dariya tasa tace better kasan one day zan zama ummin nakan, babbar ya Uwa,

Tsaki yayi tareda karasawa gurin hamma wanda already ya fara jawo akwatunan,
Karban nasa yayi yabar masa na nuayma,

Door bell na flat din nuayma ta Danna gudun kar su bude su shiga kai tsaye su tarar da khausar ba yarda ya kamata ba,

Kallon nusayr tayi tace big man, I thought na baka key, go ahead, zaka iya shiga dakinka ba dole sai ta nan ba,
Go and use your main door,

Hararanta yayi, yana kokarin magana kofan ya bude tareda bayyana beautiful habibtynsa,

Mai khausar zatayi inbanda ihun Murna na ganin best friend dinta, da gudu ta karasa tareda hugging dinta cike da Murna,

tana daga ido tayi arba da hamma ibi da nusayr, da Sauri ta cika nuayma cikin kunya, tace Good evening hamma,

Murmushi hamma yayi yace " evening my dear, actually I'm tired of holding this big trolley, can you let us in, ya karasa maganan nasa cike da tsokana.

Kunya ne ya Kama khausar ta ce "oopz my bad I'm sorry hamma, I couldn't help It, it been a long time since I see nuayma,so I'm that happy to the extend that I ain't thinking straight, bismillah, tamusu alama da su shigo,

Dariya sukasa duka,tareda shiga ciki,

Bangaren Alhaji nusayr kuwa yakasa dauke ido akan khausar wadda tayi kaman bata san dashiba,
Abun yayi ma nuayma onga don kadan ya rage dariya ya kwace mata, key yasa ya bude kofan da zai sadasa da dakinsa tare shigewa ran a kulle, at least tace masa ko hey ne!

Nusayr ni zan wuce hospital inada aikin yi, hamma ya fada da karfin da nusayr zaiji, daga chan nusayr yace "okay take care doctor sai munyi waya,

Sallama yayi ma su nuayma kafun ya tafi,

Kara hugging din nuayma khausar tayi, kafun ta cika ta tace"why didn't you call "

Dan bata rai nuayma tayi ta "I guess that question suppose to be mine?
I don't have to ask,

Murmushi khausar tayi tace "beb be calming down, I will tell you everything, now have a seat, lemmi take your trolley in first, "

Tana kokarin jan akwatinne nuayma tariketa tace "nah, just tell me something already "

Murmushi khausar tayi tace okay"what happened was that I've quit that God forsaken school and I applied for yours instead,

What did you just said you quit your school,  i mean did I just heard you right, how, why, don't tell me you planned this all along with nusayr, kafeta da ido nuayma tayi tana jiran amsa,.

Dariya khausar tasa tace wtf, do you truly think I'll let one year shuu fly because of guy, who I'm I? Ina hauke ne, nayi ne sabede.

Ehn ehn nuayma ta dakatar da ita speak English I'll understand better, do you even heard how your hausa sound,
Weird asf,
Now tell me something!

Dariya khausar tayi tace omg you're wicked, tho I'm adjusting I've learnt alot from nusayr,
Okay what happened was that, you knew the course I was studying wasn't what I chooses rather abbi did, so finally he freed me, and i wont mind starting afresh,  after all I have a big passion for mass com, that's just it, and i guess its not a crime if I stay at my bestfrnd's house,

Kada kai nuayma tayi cikeda Murna, hugging dinta tayi tace in that case you're highly welcome to Kingston, you don't need a tour, you've already got me, "

What I'm I missing,

A tare suka juya jin muryan nusayr,

Murmushi khausar tayi tace beb, you're welcome "

Daga mata hannu yayi yace a'a don't beb me, I thought you ignored me like I'm some kind of shit earlier "

Oh I'm sorry beb, I just find it hard to talk to you in front of hamma ,it sounds weird and you know im the shy type 'I'm sorry takarasa maganan tareda blinking eyes dinta,

Hannun sa yayi waving yace "hey don't do that in front of any guy, "the blinking stuffs, you look extra cute with it "

Tashi nuayma tayi tace sai ku karata ai, ni kunga tafiyana and nusayr dole zamu maka timetable din shigo mana guri because gobe  maimuna Zata dawo and tare muke zaune, nasa ta bar hostel tun abuna da ummita so she'll be staying with us,

Bata tsaya jin Karin bayaniba ta shige dakin da yake Dama already natane,

Wanka ta fara yi kafun ta fara ciro kayan ta daga akwati tana sakalesu a hanger tare da jerasu ciki wardrobe dinta ,

Karan wayanta ya jawo hankalinta daga abunda take,
Da Sauri ta nufi wajen wayan dan tasan maikira definitely,
Yarda kuwa tayi tunani "babymoh💜"ne ke dancing kan screen din,

Daukan can din tayi tare da fadawa kan gadonta,

Hello big baby"

Ajiyan zuciya tayi jin muryan dake sata nishadi, at same time kuma muryan da for sure ta taba jin irinta, babu wani wai ma tunda already yafada mata tasanshi,

Fushi nake yi dakai baby moh, I thought nafada maka cewa da safe zan shigo Garin nan, at least ka kirani kaji yana sauka ",

Murmushi yayi a dayan bangaren yace big baby, come on I wanted calling you tun dazu, but nayi tunanin kina tareda hamma ibi,

And nasan the last thing you'll want is disturbance, but I'm sorry, hannuna bisa kunne,

Dariya tayi tace its okay,
Na yafe maka because gobe zan arba da handsome Moh dina so ina cikin annushuwa,.

Gyaran murya yayi yace ehm ehm someone is losing it!

Mikewa tayi daga kwance datake take yes, your punishment, I want you to wear red!

Your wish is my command, meet me at the school main garden, around those cannabis and hey wear red!,

Dariya tasaka tareda fadin yes baby I will wear red!!

***********
Hey how y'all,

Ina fatan kuna cikin koshin lapia,
And hey kusan comments dinku Sune ke kara karfin gwiwa Ga writer yayi updating da wuri?
I guess no,
So comments dinku shi kebama writer zeal na kara sa ku nishadi,
So please, Biko be commenting your thoughts about the book,.
And recommend it to your frnds and tell your frnds to recommend it to their frnds!!

Thank you!

Chuchu.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top