Chapter 14
Halal veer💕🦄
Juye Juye nuayma take tana neman hamma ibi,
Kaman ance ta daga kai sama ta hangoshi rike da little board dinsa mai dauke da boldly "WELCOME SWEET TWINS "
Lokaci guda ta sakanma nusayr akwatinta tareda karasawa gurinsa da gudu, kiran sunan ta nusayr yake amma taki juyawa, batayi wata wata ba tadane hamma ibi,
Sakin board din yayi tareda juyawa daita cikeda tsokana yace ochhh little sis you're gaining weight seriously,
Da Sauri ta sauka tareda hade giran sama da kasa tace, "da gaske hamma,
Omg nusayr da gaske nayi kiba, why didn't you told me that tun ina gida,
Dariya nusayr yasaka tareda karasa gun hamman Nasa yayi hugging dinsa tareda cewa "I miss you bro "
Jawo hannun nusayr tayi tace little dude magana nake fa,
Wani kallo yamata yace ke da baki kallan kanki a mudubi, sai shegen ciye ciyen junk kaman gara why won't you add weight, sai ma kinga yarda hancinki ya wani kumbara, kam balai,
A haka zaki Dane mana hamma kaman wata moha, angirma ba asan an girmaba,
Kansa tayo da niyan bugansa, baisan lokacin da yasaki dukan akwatin nasu ba yanufa hanyan fita da gudu tana biye dashi.,
Dariya hamma yasaka tareda kar kadakai yana jinjina shakuwan yan biyun, basu taba girma,
Jan akwatinan nasu yayi tareda take musu baya, inda sabo ai yariga ya saba,
a bakin motansa ya gansu suna ta dariya,
Karasa wa yayi tareda Bude bayan motan yasaka akwatunan,
Kara so wa yayi tareda Bude driver seat din ya shiga ya zauna,
Jin bawanda yake kokarin shigowa cikinsu yasaka yaleka yace, "ya kushigo mutafi kwa karasa fadan a gida,
Leko kai nuayma tayi tace hamma, ni Zan shiga gaba right, amma nusayr ya dage kan shi zai shiga gaba, I thought ni na nuna masa car dinma, bai sani ba,
Now hamma tell him kullum inzan shiga motan nan nine a gaba,
Kada kai nusayr yayi yace baki isaba yar nan, kawai ina namiji sai nashiga gaba kina baya, ina bazata sabuba Idan zaki shiga baya kishiga, case close!
Fitowa daga motan hamma yayi tareda zagayowa gurinsu yace "shekarunku nawa dan Allah,
Cikin hada baki sukace, 20 da 2minutes,
Da Sauri nusayr yace a gaidan wa kika kai 2 min din, inace nariga ki fitowa,
Da Sauri tace kodai na Riga ka,
Katsesu hamma yayi yace okay okay its enough, key din ya mika ma nusayr yace okay you drive us, karba nusayr yayi da muranansa yana mata gwalo yashige driver's seat,
Kada kai hamma yayi yana dariya, Bude back seat yayi ya shiga,
Da Sauri nuayma ta Bude itama ta shige kusa da shi,
Juyowa nusayr yayi yace kan uba,driver ma kika maidani, wallahi sai kindawo gaba,
Bazan iyaba, I want to sit close to my hamma, so you drive mr driver,
Ya bude baki zai sake magana hamma ya katsesa tareda cewa don't mind her, kaine hamman drive rabu da ita,
Jin ankirasa hamman nuayma yasaka yama motan key Kansa yana wani girma,
Sai da ya hau titi kafun yace, "hamma ina muka nufa,?
"Gidana, I've cook delicious for you guys "
You've cook? Nuayma ta tambaya cikeda mamaki,
Yes of course yabata amsa, can't I cook for my little twins again, natuna da ne, so I've cook delicious fave food dinku and I hope zakuji dadi "
Tafa hannu nuayma tayi tace huuu, yau zamuci girkin hamma, it really been long ".
Sure nusyar ya amsa tareda Maida hankalinsa kan titi domin yasan zancen yayan nasu ba Hakabane,
Baijin dadin yarda Matan hamman nasa ke masa, sha akwai progress tunda gashi har yazo ya daikosu a airport and har yanada guts din kaisu gidanshi direct.
A hakimce suka tararda hajia salaha tana kallo a parlour, sallama sukai amma bata amsaba, sai juyowa da tayi tabasu wani banzan kallo,
Shigowa ciki sukai tare da zama, whilst hamma ya haura sama!
Inawuni aunty salaha, suka hada baki wajen gaisheta,
Wani kallo tabisu dashi tareda fadin da ban wuniba zaku ganni?
Ikon Allah cewan nuayma,
Daga gaisuwa sai bakar magana, ji matarnan fa,
To wallahi mudai da kika ganmu nan ko kin bi ta kasa Kin shiga tsakaninmu las las sai mun hade, ai ba a chanzawa tuwo suna,
Zumbur salaha tamike "kan burauba ina fatan badani kikeba,
Nuayma na kokarin magana nusyar ya riketa tareda girgizamata kai,
shiru tayi tareda mannawa salaha hauka,
Duk inda kololuwar kuluwa takai to salaha takai, Dama kafun ibi ya fita ya kankara mata kan yanuwansa, tayi duk yarda zatayi ta hanasa zuwa airport ta kasa, sannan yanzu kanwansa tana neman fada mata magana,
Ganin da gaske nuayma tayi shirun da nusayr yasaka ta tayi ya saka ta chakumo wuyanta, cikeda fushi tace dan kutumar ubanki ni kike fadama magana,
Fincikewa nuayma tayi tace sai dai in kutumar ubanki sau shabiyar, mutuniyar banza wadda batasan darajar iyayenta ba,
Wani kukan kura salaha tayi tareda daga hannu Zata mari nuayma, Wanda yayi dai dai da saukowan hamma parlourn, da gudunsa ya sauko tareda rike hannun salaha yace what's going on,
Salaha Marin nuayma fa naga zaikiyi for what?
Kafun ya rufe baki nuayma tasaka kuka tace hamma daga shigowanmu kana hawa sama, muka gaisheta, inkaji ashar din ta Maida mana a maimakon gaisuwan zaka sha mamaki, shinefa nace aunty salaha mai yayi zafi,
Shikenan fa hamma wai wannan karuwar uwar tawa da barawon ubana su sukayi zafi,
Zan magana nusayr ya hanani, shikenan fa hamma ta taso Zata maren, koba haka akaiba nusyar, ta karasa tareda fashe wa da wani kuka,
Kada kai nusayr yayi kaman wawa yace hakane hamma ni ma har marina tayi,
Wani tafarfasa zuciyar ibi Tafara,
Mamakine ya cika salaha Wanda tama kasa magana sai kan nuayma tayi tace "wallahi yau sai Naci ubanki da hujja,
Bata fargaba hamma ibi ya dauketa da Mari, bata fita a jimamin marinba ya Kara mata wani,
Ni ka mara Ibrahim?
Kara dauke ta yayi da wani yace" ba mari ba Kadai, inbaki wasaba karkar yaki zan dan ubaki, ni zaki kira uwata da ubana da sunan banza sannan ki mari kanina, they respected you by not replying you back, sannan yanzu kisama nuayma hannu, who do you think you are,.
Inace kafun na bar gidan nan saida na miki warning mai karfi a kansu,
Kuka tasa mai cin rai tace wallah tallahi sai na kashe yarinyan nan,
Dauketa da wani Marin yayi tareda janta waje
Yana fadin wallah yau sai kin bar gidannan, ni zakima iskanci,
Fincikarta yake iya karfinsa tana tirjewa akan ita ba inda zataje,
Rike hannunsa nuayma tayi tace hamma, kar ka yanke hukunci cikin fushi,
We have a big heart so mun yafe mata, remember Abba always use to say, don't pay evil with evil, right nusyar,
Nusayr wanda yazama dan amshin shatanta yace exactly hamma kayi hakuri, karkace ta barmaka gida cikin rananan, taci darajan mu, its a happy day yau baikamata mu bata sa Sabida wannan abun ba,
Watsar da ita yayi yace kinci darajar su wallahi, sakariya mara tarbiyya,
Saida tabi nusayr da nuayma da mugun Kallon zaku sani dinnan kafun tashige ciki da gudu,
Hugging dinsu hamma yayi yace I'm very sorry twins she'll never repeat this, I promise,
Da kun kyalenima wallahi sai ta bar gidannan yau,
Yanzu dai kuzo muje kuci abinci,kuyi freshen up ku huta.
Gaba yayi,
Nuayma na kokarin binsa nusyar ya rikota,
What was that for? ya tambayeta,
What was what for "
No kinsan mai nake nufi what you just did, kinsan you lied ba, bata zagi Abba da ummi ba
,
Dariya nuayma tayi tace you're for sure dumb nusayr, I did it to get her, Dama ina neman chance ko daya da hamma zai sauka kan jazz din matanan na nuna mata he's capable of cin uwarta da kyau,
That's why I made all drama dinan and the bitch fall exactly on it, bakaji dadin da najiba, atleast yanzu munsan asiri take masa all this time,
And how you said ta mareka dinan got me, wani dariya tasa ka,,
Shima Dariyan yasaka yace you're such a manipulative bitch sis,
Kada kai tayi tace I know,
Yanzu kazo muje muyi enjoying delicious, mutafi dan banni kwanan gidan nan ta kashe ni a banza,
**********
Bayan sun gama cin abinci sunyi freshen up ne hamma ya jasu sallah sukai both azahar da laasar,
Sunyi zaune a parlour suna kallone hamma yace so yanzu nasa an Gyara muku dakuna, zaku zauna a nan,
Da Sauri nuayma ta tare nusayr da yake kokarin magana dan tafisa iya Tsara xance tace
"No ya ibi ka manta we have apartment, beside Abba yayi renting gun har mugama school
So its okay, kuma yafi kusa da school,
Dan shiru yayi kafun yace alright, Dama I was thinking nan din zaifi Sabida nusayr because kawaki kausar was here and nabata spare key din gurin and da akwati Naganta so ina tunannin its not appropriate nusyar ya zauna Daku,
Da Sauri nusayr yace kausar was here, no hamma don't say that besides ba same door zamu zauna ba, door dina daban and I'll take care of them, kagan they need namiji around them,
Hakane kuma cewan hamma then I'll drop you guys, bari na dauko car keys,
. yana barin gun nusayr yasaka wani tsale yace finally kullum zan ringa ganin Loml,
Jawosa nuayma tayi yazauna tace my question here is that mai yakawo kausar nan, makarantanta fa ba Anan yake ba, whats going on,
And ko jiya munyi waya bata fadan ba,
Mai kuke boyewa,
Rike kunnesa yayi yace wallahi bansan komai gama da hakan ba I promise,
Murmushi tayi tace okays we will know in munje, kar kayi murna dayawa!!!
Chuchu🖊xx
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top