Chapter 13
Halal veer
Dialing number dinsa tayi,cikeda aduaan Allah ya sa dauka,
Ta gama karaya akan bazai dauka ba, amma cikin saa akai picking call din,
Sallama tayi tana jiran taji muryan mayenta
Amma kash, sai taji akasin haka,
Mace taji dauke da murya mai dadi ta amsa mata sallaman,
Kallon nusayr tayi tareda rufe speaker din wayan tace, its a girl bro "
A hankali yace "ask her ina mai wayan,
Maida wayan kunneta tayi tace "dan Allah mai wayan fa "
Daga daya bangaren,Matan tace, "brother yafita aunty nuayama, and yabar wayansa a charge, amma I'll let him know kin kira '
Aunty nuayma "
Nuayma ta maimaita a hankali,
Hello "
Hello". Aunty nuayma are you still on the line?
Dan gyaran murya, nuayma tayi, tace, okay ba damuwa, but what's your name, and how do you know my name,
Sunana fasiya, and brother have been telling me about you,!
Dan Murmushin yake nuayma tayi, tace ayya that's amazing fasiya, and you have a very nice name,
Kifadama brother dinki nakira and dan Allah he should call me back asap,
Daga daya bangaren yarinyan tace "insha Allahu I'll let him know .
Hanging wayan nuayma tayi tare da Kallon nusayr, dafe goshi tayi tace gosh, I should have asked the girl about yayantan maybe da nasamu wani hint "
Dariya nusayr yayi yace, why should you ask her, bayan a yarda tayi maganan, yayanta yana bata labarinki, that means ke girlfriend dinsane,
Dan shiru, nuayma tayi kafun tace"kumafa gaskiyanka dana kwafsa, but kasan I really wanna meet this guy, so I can slap him deep On the face,
Daga gira daya nusayr yayi yace "if I hear, maybe ma kigansa dan beauty Ki kafe masa, bar cikan Baki,
Aje wayanta tayi gefe ta matso tareda rike hannunsa "
Tace and you know what brother, ni ba abunda yake dauren kai kaman yarda ya zabi stalking Dina akan facing Dina, at least I'll listen to him, I might even consider keeping him,sabida kaga its high time ace na aje serious saurayi,
Amma Ina tunannin he's ugly and not proud of it shiyasa yake mun ta bayan fage,
Amma fa indai shi nagani a jirgi to for sure he's hot, fuskan ne dai ban gani ba,
Daga gira tayi in a teasing way tace, well koma menene I don't do ugly guys, must especially masu gudun hakan,
Tabe Baki nusayr yayi yace if I hear,
Nidai be updating me about him, and yanzu can you excuse me, I want to watch anime,
Haka dai, I don't think you'll make heaven yarda kake dedicated to anime stuffs din nan,
Sakan Baki yayi then yace in nashiga ki cilloni, beside nafi masu nacema india da Chinese,
Daukan wayanta tayi tareda nufan hanyan fita, tace kaidai kasani...
*********
Yarinya mai kyau wadda bazata wuce shekara daya nuayma Zata bataba zaune kan kujera, gefenta kuma brother dinta ne zaune,
Thumb up yamata yace you did a very good job fasiya, and yau dole na kaiki habilla ice ,
tabe Baki tayi tareda mika masa wayan tace brother ni bansan maiyasa kaki mata maganaba, yanzu yakamata ace kayi introducing wadda kake so, its time, and kasani cewa dada ta kosa taga matanka, amma kana ta playing kan mata, and ni wannan daga muryan tama ta kwanta min and she desperately want to speak to you.
Brother dan Allah keep her and stop all this,.
Murmushi yayi yace, I will siya, its just that mun dan samu misunderstanding ne, and I was at fault, so I'm ashame to talk to her,
Dariya fasiya tasaka, tareda Tafa hannu tace wow, brother she's the one, so Akwai Dama ranan da zaizo wai har nayi witnessing guilt atare da kai dan ka bata ma mace?
Wannan abun farin ciki ne, I'm So excited wallahi,
Amma ni brother a gani na hiding won't change things, stop hiding, and ka fito kayi facing dinta, kuyi magana nafahimtar Juna, and im sure she will understand and forgive you, kasan ance, ", two hearts that love, easily forgive "so my dear brother face your girlfriend and stop hiding undercover,
Dan shiru yayi yana nazarin maganan ta, yayi maana sosai, amma kash if only she knows that he's just a stalker, stalker Wanda bayasan tasan koshi wanene har sai ya karkata akalar zuciyata garesa, bai taba faduwa a abunda yasaka gababa and he's very sure that he will win, and zai zasaka nuayma ta so shi at any cost,
Kama hannun kanwar tasa yayi, tare da pecking yace, "thank you very much little angel,
Blushing tayi tare smiling tace you're welcome brother, bari kaga Natashi naje na dafama dada wheat kafun tafara nemana, tunda nariga nayi solving problem din favorite brother.,
Har ta kai bakin kofan fita ya kira sunanta,
Juyo Wa tayi tareda kallonsa,
Daga mata gira daya yayi yace, Yaushe kika zama relationship therapist, hala kunyi nisa ke da suhail,
Rufe fuskanta tayi da hannunta tace, kai brother stop it,
Then tafita dakin da gudu ta barshi yana Dariya,
*********
Kayanta take hadawa a trolley cikin nutsuwa. Fuskanta dauke da annushuwa,
Knocking din da aka mata ya dan tsayar da ita kafun tabama mai knocking din umarnin shigowa,
Nusayr ne ya shigo hannunsa rike da wayansa,
Twin albishirin ki, guess w...
Kasa karasawa yayi ganin tana packing, zama yayi bakin gadonta yace, bebs sai ina kuma kike hada kaya haka,
Hararansa tayi tareda hissing tace gwanda ma ka hada kayanka early gudun mantuwa, ni nariga na kafu , but still ina hada kayana tun yanzu kar namanta wani abun mai muhimmanci,
Baisan lokacin da wani Dariya ya kwace masa ba,
Aje rigan ta datake ninkewa tayi tareda zama gefensa, hannunta tasaka a goshinsa, then tacire tareda kada kai alaman gamsuwa tace "you're not sick, amma what's funny,
Dariyan dayafi komai kular da ita yayi tareda cewa, you"
You made me laugh nuayma,
Tafiyan da saura sati guda da kwana 2 kike ma wannan shirin kaman gobe zaki tafi,
Ke tunda Muhammad guy dinnan (her stalker)
Yace miki zai nuna miki Kansa in kinje chan shine kike ta wannan zumudin,
Serious face yasaka, yace I just pray you don't rue it, I mean Baki taba ganin guy dinan ba, how on earth would you fall for him so deep a 2 months,
I can't blv it, ko picture wannan nasa bai taba tura mikiba, how could you be so careless and fall in love with a voice kawai,
Nuayma, you have to reconsider your love for this guy, its scary,
Ni wallahi kaman wasa na dauka abun, bansan da gaske zaki soshi ba,
Don't you think ko kawai yanasan playing da brain dinki ne,
I know guys,
Ajiyan zuciya tasauke, dan cikin maganan nusayr babu abunda yafada ba dai dai ba,. She's stupid and batayi thinking straight ba,
Share dan guntun tears dinta tayi tace, nusayr ba laipina bane laipin zuciya nane, nayi tunani akan abun amma naga babu yarda zan iya da ita,
Muhammad ya nuna yana sona sosai, kai kanka shaida ne yarda yake bibiyana, his touching messages, har ya kai da ya fara kirana a waya, tun bana dauka har na fara dauka, I insulted him fiye da tunani, I threatened him amma duk a banza,
Baiyi giving up ba, he keep chasing me, and kasan zuciya,
I couldn't help but fall for his sincerity, he's kind, ko magana nayi cikin damuwa so yasan Akwai abunda ke damuna and zaiyi duk yarda zaiyi ya saka Murmushi a fuskana,
And maganan rashin sanin fuskansa, yes yana damuna, but yakawo mun excuse na yafiso nagansa eyes to eyes and he promised next day da nasauka a uk we will meet, ya so yayi picking dina a airport amma naki because nasan ya ibi will come, so I respected his decision, since yayi assuring Dina kan he'll show his self to me,
And sometimes ba dole sai kaga mutum ba kafun kafara soyayya da shi, nasani I sound like a fool, but nusayr I love this guy fisabillilah, I don't care about his look, I just love the man he is, and I know Insha Allahu I won't regret the ghost love, just pray for me, and yafada mun I know him sosai.
Shiru nusayr yayi yana Kallonta, ya sani abune mai wuya chanza zuciyar da ta kamu da soyayya, so bashida zabi da ya wuce yayi supporting yar uwartasa, and hoping to this see amazing ghost guy din da yasace zuciyanta lokacin guda,yana so yayi warning guy din kan kar yayi breaking heart din twin dinnasa, sabida she loves him dearly,
koda a labari bai tabajin inda akai wannan makahon son ba,
Ajiyan zuciya yayi tareda sa hannun ya share mata hawayen ta yace, I'm with you sis, duk wani decision da kika yanke I will support you, Dari bisa Dari but hey we are going together to meet the guy, sabida babu yarda zaayi for the first time nabarki ki Kadai batareda da sanin da Wa zaki hadu ba,
Deal?
Murmushi tayi tace deal"
Okays
And yes a rage raking mouth, inajin ke kika gama cemun you'll never fall for this guy, musamman da Baki san saba,
Rolling eyes tayi tace and then, sai mene, najanye and talk again and I swear to God sai nafada ma ummi da Abba wacece budurwanka,
Yana kokarin sake wani magana moh ya turo kofan da spoon cikin bakinsa yace can you two get down so we can eat, ni yunwa nakeji and ummi said sai kowa ya hadu anyi addua, can't you both save a life,
Dariya suka sa tareda hada Baki wajen kiransa acici, dan baya wasa da abinci!
Xo chuchu 🖊
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top