Chapter 12
Halal veer 🦄
Satin su daya a adamawa suka fara tunanin komawa kano, most especially nuayama, gaba daya garin ya Daina Mata dadi sakamakon mayenta da ya takura Mata "sunan da ta Saka masa Kenan, duk fitanta yana ankare dashi, ita abunda yake Kara Bata mamaki, shine yarda ya Kama ya tsare a garin kaman bashida aikin yi, sha tasan yanzu ba zai San tafiyanta ba, sannan bazaisan tana wane garinba, tunda fitan dare zasuyi wa garin, sai ya ci kansa,.
Abubuwan mutan fulani Wanda zaimusu wuyan samu kakaninsu suka hadosu dashi, na ciye ciye zuwa gana amfani, bayan sallan magrib baffa yasa aka kaisu airport Dan jirgin 8 zasu bi zuwa kano, 0.57 hours sukayi a hazo kana jirgin su ya sauka a mallam Aminu kano international airport,
Already dama Abba yayi waya azo a dauke su, so mai daukan sun yazo yana jiran Iso wansu,
Duba da cewa tare suka zauna a Roll daya yasaka a tare suka fito amma banda nuayma, domin tana kokarin daukan hand luggage dinta familiar mutumun da ke gabanta ma, so that's what hold her back, domin ta matsa masa ya fara dauka ne,.
Nata ya fara cirowa ya mika Mata, smiling tayi tare da karba tace thank you,
Kai Kawai ya gyada Mata sannan ya dauka nasa yayi gaba,
Mutumin looks familiar sosai to her, amma kash Bata iya ganin fuskansa ba, sakamakon dark shade din da yasaka, bugu da kari kuma ga face mask, amma tabbas kaman ta sansa, Dan structure dinsa yaso yamata Kama da na wani Wanda tarasa shi wanin wanene,
Koda ta sauko nemansa tayi ta tarasa, taso ace ta gansa , domin tasan for sure zai cire wancan suffocating face mask din,
Daga kafada tayi tace"why do I even care"
Already nusayr ya dauka Mata trolley dinta so waje tayi direct.
*****************************************
Wanka tayi tareda daura alwala tafita domin bin jam'i da Abba ke jansu at times, bayan sun idar da sallah tama kowa sallama ta wuce dakinta domin wani irin bacci take ji,
Tsaye take bakin mirror tana combing kanta, after tagama combing then tafara two braid,
Nuayma na daya daga cikin masu suman da basu so Ana taba musu, so shiyasa lokaci da Dama tafi gane tayi two braids da kanta,
Gashinta baida wannan harhardewan Dan haka kafun kace mene tagama bangare daya, tana kokarin Kama dayan ne taji wayanta yayi Kara alamun shigowan sako, hissing tayi tareda cigaba da me take domin tasan definitely Idan ba MTN ba to for sure NCDC ne da annoying messages dinsu.
After ta gama kitson ne ta nufa inda wayanta yake"okay baby phone let's see whatchu got "
Inbox dinta ta fara shiga and ga mamakinta sunan mayenta tagani boldly saved as STALKER,
Murmushi tayi tace "kaga baka ganni a adamawa ba kana mamaki ko, to kaci kanka and ba kai kadaine smart soul ba I've left already and I'm very sure you won't have the idea of where I am right now"
Okay let's open the damn message and see what you've got ".
Bude sakon tayi cikeda fara'ata tafara karantawa
"
Hey babe, ya gajiya sha ikr ba wani gajiya tafiyan 0.57 hour and a flight ba zai zama komai ba, because ni kaina ban wani gaji ba, we really have same taste of flight, azman Is the best flight ever, and you know what sweetheart, you looked beautiful dakina kokarin sauke hand luggage dinki, I knew Dama Dana dauko miki zakiso kiga fuskana so I quickly disappeared , amma kinsan mene, I was around harabar gurin and Ina kallo kina nemana, your reaction said it all, lol kar nacika Ki da surutu, have some rest dare yayi,
I love you, don't think way much!
Have a snowflakes dreams"
Bata san lokacin da tasaki wayan nataba tasaka wani Kara mai karfi Wanda da ace dakintan ba sound proof bane da kowa na gidan sai yaji,
Fingers dinta tasaka ta sosa kanta in frustration,
"Who on earth be this guy"
Mai yake so dani ne, I'm very sure ba aljani bane, but who's updating him about me, Dan shiru tayi tana tunannin, "could it be nusayr?
Gasping tayi tace im very sure shine and I'll have to talk to him in the morning, sai yafadan uban wanene wannan mutumin, in har ba aiki yake da aljanuba dole wani ke kai masa duk wani moves dinta and that person tasan ba kowa bane face twin dinta,
. switching wayan tayi off domin a tunaninta tagama gano bakin zaren and da safe insha Allahu Zata gane wanene wannan stalker din and she'll make sure taci masa mutunci yarda gobe bazai Kara marmarin stalking wani ba..
Washegari da safe after breakfast tabi nusayr da ya tashi Dan tafiya part dinsa, Dan juyowa yayi yaga tana biye dashi, he was confused a bit amma sai ya share yacigaba da tafiyansa, maybe bashi take bi ba,
Yana kokarin kullo bedroom door dinsa yaga tasaka hannu ta tare,
Murmushi yayi yace,"what could have bring my lovely sis this early morning to my room, hope I'm safe "
Rolling idanunta tayi tace, "I don't really think you're safe, what now?
Can you let me in, kawani tare kofa kaman Mai boye slept over girlfriend,
Saurin Bude Mata yayi yace "wuh chill Beb rufan asiri, shigo kigani,
Dariya tayi tareda shiga tasamu guri ta zauna,
Zama shima yayi tareda binta da ido Dan yasan zuwan nuayama gunsa definitely wani abu take so ko kuma wani abu yafaru,
Bin dakin tayi da kallo tace "dakin mazama dai, ba abunda ya sake a gurinan,
Ps4 dinsa ya jawo yace "just get straight to the fucking point babe, wattagwan,?
Oh sure haka nefa, so there was this man dayake stalking dina, duk inda naje yana biye dani, and ni Bana ganinsa, inkuma nagansa to bana Sani domin bansansa ba,
The guy have been stalking me for a long time, a yarda nayi tunanni duba da old picture na da nataba gani a dp dinsa,
Naje Kaduna and the guy followed me, kai har ina uk yana nan and now what got me was that, naje adamawa, ya bini and same day Dana dawo ya biyo ni mundawo, beside same flight muka hau, a gaba na ma ya zauna,
So I'm confused, nasan for sure wani ke updating masa about me and my movements, and...
And kina suspecting dina right,
Nusayr ya katseta tareda kafe ta da ido,
Nusayrrrrr ba wai Ina suspecting dinka bane, I just wanna know ko Kana da masaniya akai,
Okay inba suspecting ba, menene ko Ina da masaniya a kai,
Sanin kankine I might be stupid at times amma baza a taba hada hannu dani a cutar dake ba,
We are siblings and ba wai nasha kika sha ba, no we shared breast, so why would you be thinking za'a taba hada Baki dani a takura miki,
Wallahi I aint the one, and to be serious ni ban dauka magananki gaskiyaba, yazaayi ace mutum yasan kowanne irin moves naki batareda kinsan ko wanenen ba, sai kace a film,.
Kawai dai you were trying to pull my legs and you do pulled,
Ajiyan zuciya tayi tareda nuna Mata messages dinsa,
Sosai mamaki yacikasa,
Kama hannunta yayi yace I've got a plan,
Call him!!
Din
Share vote and comment!
I love y'all,!
Chuchujayxo
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top