karshen sharrin zuciya
🌪🌪🌪🌪
🌪🌪🌪🌪
🌪🌪🌪🌪
*GUGUWAR ZAMANI*
_Stream B(cigaba)_
🌐🌐🌐
🌐🌐🌐
🌐🌐🌐
_Bismillahirrahmanirrahim_
بسم الله ارحمان اوحيم.
_Wannan labari ba kamar sauran labarai bane,anyi shi ne domin bada muhimman guduma wa,wajen ilimantarwa da wa'azantar wa akan rayuwar da wasun mu suke tsintar kan su a zamanin yanzu,labarin hadin gwiwa ce ta kungiyar brilliant writers association don haka ba muyi shi dan cin zarafin kowa ba._
*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION*
*JIGO RAYUWAR MATAN AURE A MEDIA*
_Written by BRILLIANT WRITERS_
Story by:habiba m Ahalan
*UMMU FARHANA*
_TURMI NA FARKO:_
Page 002
(title your story) *sharrin zuciya*
Haka rayuwa take tafiya najib dai yakasa gane kan nadiya ko yazo week end bata bashi kuwa ,bata da ayki sai waya da charting ,,har yakai ba wani sirri da nadiya take buyewa salim ,,,
Shirin biki ya kam kama amarya sai rawar kai akeyi ana gyeran jiki akeyi ,saura kwana uku daurin AURE,,,,
Itakuwa nadiya Abu yacigaba ,,,yau har sun samu matsala da najib yace ya gaji da wannan, Abu kawai sai ya kwace wayar,,,nadiya ta rasa yadda zatayi ,,ahaka kawarta ta kawo mata ziyara ,ta ari wayar kawar ta kira kwartonta salim ,tagayamishi mijin ta ya kwace wayar ,,,,atake yace ta bashi a cc number ya turamata kudi bada sanin mijinta ba ,,sannan ya mata albishir shima yanan zuwa Maiduguri aure abokin shi da fatan zatazo su hadu ,,,
Da murna nadiya tace zamu hadu kace zamu mure rayuwar mu ,wallahi nidaba tunda muka hadu mijina baya gamsar dani har sai munyi charting dakai,,, haka suka shirya zasu hadu ,,,
Yau juma,a kuma yau ne salim zai tafi Maiduguri Auren abokin shi sagir ,wanda sukayi karatu tare a Jami,a inda shi najib yasamu ayki a dan sanda mai farin kaya wato s,s ,,,,,haka yayi sallama ya nufi Maiduguri,,,,
Da isarsa yakira nadiya yace ya iso sannan yakira sagir ya iso ,,,sannan yaje yasamu masauki a barweee ,hotel ne me dan Karen kyeu,,,najib yayi yayi ya sauka a gidansu nima yaki,,,,
Kasancewar babu wani party shiyasa salim baiga nadiyaba ,har aka gama biki ,,shikuma salim sunyi da nadiya sai mijinta ya yafi zatazo su kwana da salim ,subahannallahi ,
Nadiyace take ta allah 2 mijinta ya fita ,,
Salim da sagir ne suke hira ,,,gabadaya hankalin salim baya kam hira sai charting yake da nadiya ,,,sagir yace kai wai ya hakane nabar amaryata nazo tayaka hira amma kaki kulani,
Salim yace my gay wata be by nasamu zan gwangwaje ,ammafa da matsala matar ,aurece ,,sagir yace wa iyazubillahi ,yanzu kai salim abinaka har yakai da matan aure, yanzu kai in akaimaka zakaji dadi ,,,to Allah ya shiryeka ni barin tashi ma in tafi,,, salim yace bazaka tsaya ku gaisabane ,,,
Allah ya tsareni amma inga pic dinta ko nasanta ,,,ko baka da shi ,a akwaisu inji salim dayake basa buyewa juna ,har na tsaraici ya budewa sagir ,,ya mika mishi ,sagir yana karba yaga take jiri ya debeshi ya fadi akasa ,,salim ne ya taso da sauri yace meya faru sagir ,,,sai gumi yake yana jijjga kai ,,,yana sambatu haba samha meyasa zakimin haka da aurena akanki like bin wani namiji wani irin murda cikin salim yay ,,,yafara zare ido,
Chan sagir ya zabura yasa kara ya cikumu salim ,,yafara kaimishi duka sannan yace salim matatace wannan daka nunamin photo nta ,da ita kuke iskancin ko ko,,,to yau asirinko ya tauno ,,wuce muje gurin samha ,,,salim zaiyi taurin kai sagir ya ciro bindiga yace wuce muje ko in fasama kai,,duka kama salim yasha shi kasancewar sagir mai kishi,,
Samha tagama girki tayi kwalliya tana jiran zuwa angonta sagir,,,saime, sai ji tayi yana kwalamata kira ina kiki munafuka yau karshenki yazo ga kwartonki nakawo miki,, kamar mafarki takejin abun ,tafito palo sai gasu sun shigo ,,,sagir yayiwa salim rukun barawo,badama ya mutsa,,,sagir yace wa salim itace koba itabace salim ya karemata kallon yace itace ,,abokina sakeni kaji sakeshi yayi ya rife kufs ,ya kaiwa samha mari kafin tayi magana yasake kaimata duka da gudu tayi daki, tasa sakata,takira wayar gidansu ,Atake mamarta da babanta suka taho ,,, ko da suka iso sagir yanata duka kufa taki budewa sai da taji muryar babanta sannan ta fito,,,
Baban samha daker yasha kan sagir suka zauna duka ,,sannan baban samha yace wa sagir yimana bayanin meke faruwa ,,sagir tsap ya fadi yadda ,salim ya gayamishi kuma har ya nunawa baban samha photo na ,gaba daya,take shima hankalinshi ya tashi ,,,amma dai sai sai ya juya kam salim yace yaro ka gayamin gaskiya dan Allah wanan itace kuke waya da ita ,,,salim yace itace ,,,samhace tafara rantsa 2 tana kukan wallahi ita bata waya da kuwa ,a ma duba wayarta agani,,,
Mamar samha da batayi mgn ba tun zamansu sai yanxo tacewa salim kira layin ita wacce kace kuna waya da ita ,,atake ya kira amma nadiya bata dauka ,ba,,,kasancewa tafito raka mijinta ,zai tafi,,,,
Bayan ta kuma taga miss call din salim atake ta kira yana dauka tace ,,sorry salim ganin nan zuwa room 8 kace ko ,,tsabar sauri bata jira mai zai ce ba ta kashe,,,,
Da jin haka baban samha yace wa salim ina kukayi zaku hadu ,,yace barwee ,yace to ku taso dukan ko muje,,,,haka suka rankaya duka,,,
.
Dakin da salim ya kama dukansu suka shiga,,,,,
Nadiyace tsap tagama shirinta ,ta kai yarta gidansu ,,,bata zame ko inaba sai barwee ,,niqab tasa ta rufe fuskarta ,,,
Shikuma najib mijn nadiya mantuwar wani file yay yazo dauka,dai dai barwee kasancewar gurin kan hanya ,,yaga me irin Mayan matarsa ,kai kumai najikita yasansu ,amma dai fuska arufe,,,,, kawai sai ya bita, ,,
A risafshon ta tsaya ta tambayi dakin a ka nunamata ta nufi dakin shima mijinta binta yayi yana mamakin ,me yazo yi,,,,
Tana tafe yana binta batasaniba ,,har ta isa ,,tana buga kufar daki ,,sagir mijin samha ne ya zabura zai bude, bb samha yace dakata kai salim budewa yayi da far,a tashigo ,,,sai dai me ,, mutane tagani ,adakin turus tayi,,,
Samhace tayi wani tsalle ta budewa nadiya fuska dai dai nan najib mijin nadiya ya shigo,,, samhace tace baiwar Allah me namiki keke amfani da fotona azam kece,a ina kika samu ,,,
Sagir ne yacewa naji waye kai yace matata na biyo gatanan meke farowa,,,kuka nadiya tasa tace, wayyo nashiga uku wallahi sharrin zuciya ce ,,,,,
Sagir ne yace ke dakata ,yimana bayanin ina kika samu photonta like turawa kwartonki ,,,
Tace a Instagram ne wallahi bansantaba kawai photon ne sukamin kyeu nikuma banason in turamishi nawa,,,amma dan Allah ki yafeni baiwar Allah ,,,
Sagir ne yace samha kinga a bin da nake gayamiki ko shiyasa,nacemin ki daina watsawa ,duniya yanxo kinga daya bamusan sauran ba kai samha kin cuceni,,,
Shidai najib yanxo yafara gane ina suka dosa ,,,matsawa yayi kusa da nadiya ,,ya shagota yace nadiya gayamin gaskiya me nakeji,,,,, zafin shagane yasata ta fara fadan ton farkon haduwar da salim da kuma yadda take samun photonan samha tana turamishi ,,har yausukayi zasu hadu su kwana ,,,ajiyar zuciya yai ya sake nadiya yace. NASAKE KI NADIYA SAKI DAYA KIJE KI AURI KWARYONKI,, fita yayi da sauri adakin ,sagirma ficewa yayi samha zatabishi ,YACE KIJE GIDA SAI NA NEMEKI,, fita yayi shima ,,,,
Samha ce tace na cuci kai na ni samha Allah ya tsanewa media da wanda ya kirkirota ,,,,wayyo Allah na nadiya keke ko wa bazan yafemikiba,,,
Mamar tace tace ba wanda ya cuceki samha ke kika cuci kanki, kindau media gidanko kece kullum a dauka surarki kena turawa doniya ko ,yanzo ga resol,,,,
Kekuma nadiya ,,ina tsoron Allahnki yatafi da zaki sauki photon wata ki tura a matsayin kece ,,,yanxo ke in akamiki zakiji dadine ,,, kuma ma da aurenki, wai me matan yanxo suka sauki sure ehi ,,hammm aure yana da daraja sosai amma yanxo an mayar dashi abun wasa ,,Allah ya shiryeki,,baban nadiya Lima salim yayiwa fada da nasiha mai rasta jiki ,sannan yace su tashi su tafi ,,,itama nadiya fitowa tayi jiki a mace ,tarasa ina zata dosa ,,,,, tafi away a tsaye sanan ta nufa gidansu,,
Sharrin zuciya kenan,,
Alhamdulilahi ,,,
Taku ummu farhana😘
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top