trogher

*FITAR RANA...*
_......faduwarsa_

BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.

No.8

ACikin sauri tabar wankin ta miƙe tsaye tare da ja da baya tana mai tsura masa fararen idanuwanta tanata kallonshi shima kallonta yakeyi tun daga can nesa yana tahowa cikin takunshi mai sanyi daya gama burgeta.

kyakkwar fuskarshi dauke take da wata iriyar murmushi mai matukar daukar rai,hadadde dan gaye,sumewan tsaye wasime tayi..shikuwa aransa cewa yake..wow ive seen an African queen."dan kuwa babu abunda yay mugun tafiya da imanin sa sama da shiny luminious dark skin dinta,wanda baiya bukatar ado ko wani kwalliya..he has neva seen a black beauty like this one.

har ya iso gabanta kwakwlnsa bata samu cikakkiyar nitsuwa,kallon junansu kawai suke basu kifta idanunsu.kunya da fargaba duk ya kama zcyar wasime,kyaunsa da gayunsa sosai ya tafi da ita, gashi duk tajiƙe jikinta da ruwa kamar wata yar bola,gayen ya kalleta snn ya kalle cikin bucket dinta,wani murmushi ne ya kufce mishi,miƙa mata hannunshi dayasha ado da diamond wristwach da saphire ring dark red in colour yay..yana murmushi mai taushi cikin murya mai sanyi yace "hey,hello beautiful Angel..,shiru tay tanamai sunkuyar dakanta ƙasa. ganin bata motsa ba ya dauki bukitin kayantan Ya fara jera matasu akan clothline.."..Kyakkyawa baki maganane?kanta ya shafa kadan...ure so damn beautiful. ina mum dinki kika fito cikin sanyin safiyar nan kina wanki?u shud be on ur bed by now!!ina mama?kanta ta sunkuyar kasa sosai muryanta kasa kasa tana jin kunya kunya ahankli tace "tana cikin gida"..yace shine ke kika fito waje?tace ehm "dama wanki nakeyi"
Dan dariya yy yace "I seee"...what a beautiful voice u got,yana furta hakan ta sauƙe broad smiles a bazata..setin zcyrshi ya capke irin"ohh my gosh wat a smile, u will definately kill me kina kasheni fa...kanta ta sauƙe kasa dan kwata kwata ita bata fahimtar meyake cewa sosai da sosai,tsinta kawai takeyi dan ita bawani iya turanci tayi sosai ba dan zamansu a jos ne ma yasatake dan iya gamutsawa kadan kadan but not all the time takeji,saheeb yana murmushi ya aje empty bucket din a ƙasa snn ya dan nuna chest dinshi  da yatsa yace"Ahhm! sunana Doc saheeb..ni likita ne.."Kefa beauty?.meye sunanki mai shegen dadin nan?i know ur name most be special.Mayun idanunshi ya zuba akanta yana sauraron ta,dan kadan ta dago kanta tanajin nauyi nauyin shi a kunyace sosai tace "Emm Ni sunana "wasimé...
Murmushi yy yace "wow"yana mai jinjina dadin sunan har cikin zcyarshi yana wani lumshe idanunsa yace "uhm dats so unique!..ke yar uwan Tej ne ko?ive been coming here amma bantaɓa ganinki ba ya akayi hakan to..budan baki tay kamar zata bashi amsa kirjinta ya buga da wani irin ƙarfi a tsorace ta juya ta kalli bayanta taga ashema biltice ke tahowa.

amma abayanta kuma sai taga wani abu kamar inuwar mutum wanda tabbas tasan babu makawa shine.Wani hadiyar yawu tayi abazata dan ta dade kuwa bataganshi ba, atake ta zamto tamkar wata kurma tayi shiru bata ƙara kuma dago idanuwanta sama ba, bilti tana isowa daf suka hau gaisawa da saheeb din dake shi yana da son wasa da raha take ya shiga gaya ma bilti dk yadda sukayi da wasime.
Yace"Bilti dama wannan yarki ce?she is so damn cute...murmushi kawai bilti tay batace mai komi ba tajanye hannun wasime suka tsaya tare da ita agefe itakam tasan gogan na lura dasu kuma zai iyayin ƙorafi akan yanayin da wasimé ta fito, lura da iyayensa sun riga sun dora masa nauyin jagorantar gidan kafin su dawo daga tafyarsu"

..Daga can baya baya taher din ya tsaya,bai ɓata lokcinshi ya iso garesu ba dan baison ma ransa ya ɓaci,kallonsu kawai yake daga can nesa da idanunshi da suka riga suka kankance da masifa, duk abunda suke fada yanaji daga inda yake amma yanayinsa kwata kwata bai nuna hakan ba.

wayarsa yasaka agaba yana latsawa sosai.da kyar ma yake daga idanuwansa sama barema ace ya musu wani kyakkwan kallo.muryan sa ciki ciki kuma a matse yace "guy cmon lets go in,saheeb yace toh am coming"..ya kalli bilti "bari naje ciki pls a cup of coffee.
Cikin sauri bilti ta riko hannun wasime tana kkrin janta ciki,ta amsa masa da cewa 'toh za'a kawo insha Allahu..gefen fuskan wasimén yadan shafa daxai wuce snn ya wuce din yy ciki,lkcin tej har ya isa bakin kofa da naturenshi na fushi fushi ya bude ya shiga saheeb na biye dashi abaya.

Kallonta bilti tayi snn ta karkada kai "toh Zo mu wuce ciki,kefa bakijin magana wasime ai saida nace miki kidena fitowa wanki anan amma kikayi banza"toh wuce muje ciki. tsadaf tsadaf ta bar jikin tap din bayan ta kulle ,bilti ta cigaba da mata fada sabida sanyi sam Batason ciwonta ya tashi ko wani abu yazo ya sameta,Harta gama surutun Wasimé bata ce mata uffan ba tana famar juya hoton wancan kyakywan mutumin acikin kwayar idanunta,aranta tace dagaji yana da hankli.

Nannauyar ajiyar zcya ne ya kufce mata snn ta wuce bayi tay wanka ta doro alwala tazo ta sauya kaya,riga da zaninta tasaka na abc koriya da fari fari sosai ya mata kyau,kitchen ta nifa ta samu bilti ta kammala musu abun kari.da kallo daya bilti ta bita snn ta mika mata wani abu acikin kofi tace.."zauna acan kisha ruwan zafi ne...inkin gama zaki tayani kai abinci,babu gardama tace toh.akan plastic chair dake kitchen din taxauna takai cup din bakinta slowly,ahnkli tafara shan ruwan zafin har sanda wani zufa ya karyo mata a goshi,kafin nan bilti ta shirya tray na breakfast dauke da tea flask da sauran tarkace
Ta kalli wasime tace,riƙe min jug din toh,karba tay tana cewa toh snn suka fita suka doshi hanyar dakinsan a tare.

A fannin su tej kuwa tun suna hanyar isa room dinshi saheeb yaketa wondering aransa kome aka masa yake wani fushi fushi,suna isa dakin ma ya nemi waje yay kak ya hade rai yaki ya kulasa,"hannu saheeb ya harde yana kallonsa
.."man wats wrong?meye haka kaifa wallhy bakada mutunci Ba azo wajenka bane kacika ma mutum ciki da attitudes"
..to ynzu meye kake wani shasshamin kamshi?

"hannu ya daga masa alaman ya isa. ahankli cikin sassanyar izza ya mike tsaye is enough...
bacin raina ba abunda ya shafeka bane...lets just get down to business menene matsalarka?
Yafadi hakan yana shasshafa wajen gemunsa fuskarsa babu alaman wasa

waje saheeb ya samar makansa ya zauna yana satan kallonsa acikin yanayin son yay dariya,shidai wannan hali na taheer na daure masa kai..mutum sai shegen iyeyi,.ga zurfin cikin tsiya,juyowa yy ya kallesa still yaga bai sake fuskan sa ba."Man whats wrong, kafadamin mana... wai yanaga ranka a bace ne yau?
Kowani abu ya farune a schl.
Rau Rau da idanunshi yyi
"Saheeb nace babu ruwanka kanaji ko?kaifa gulman ka yake hadani dakai.

"Toh shikenan Its okay na dena.saheeb ya fada yanamai daga hannayensa sama alaman shikenan din ya hakura..ajiyar zucya ya sauƙe snn ya dubesa
"Guy to yane, maganar mu zatayu kuwa?tej im desperate..lallai inason na gano gayen nan da yayima ƙanwata ciki
I want to find him kafin mahaifinmu yaji zancen nan,she is too young to be married,shekarun anisa fa baifi sha shida ba mezataje tayi agidan miji yanzu?,pls pls tej help me find him let me silence this case once nd for all...

...shrugging sholder taheer yay..."ai nafada maka i wll see wat i can do abt it!..kabarmin komi a hannu na amma banga dalilin dazaisa ka zubda ma yarinya cikinta bafa
Kaban haushi wallhi....

"..saheeb ya gwalo idanunshi waje yace what?ure insane taher Dama sai inbarta da cikin shege?kana haukane?

. rau yy da idanunshi alaman eh mana"

Wani jinjina kai saheeb din yyi snn yace Allah ya sawwaka, dats neva gonna be posble. she is a little girl with a bright future ahead,ga schl bataje koina ba..and wat about dads political career? Kasan baban mu babban mutum ne kuma yanada enemies dayawa ...think abt my familys reputations mana.kaifa bakada tunani mtsew..

"tsaki shima yaja,batare da ya kallesa baa yace "kaine dai baka da tunani saheeb,she is a little girl abortion isnt an option for her..u risked her life! A hakan ne kake kiran kanka likita,someone who is about to make an oath to saves lives...inda tanice dasai abarta da abunta ta haifa hakan zai saka tayi wayo,sai bazata kara ba..wats der?anywys me faruwa ma tafaru kuma komi ya wuce aiko?

Cikin salon taɓe baki mai nannake da rashin son jin view din taher din Saheeb ya haɗe ransa snn yace..yeah..
U can say anything..
All i knw is i did the right thing,saura kawai inkama shegen daya aikata mata hakan inkoyamai hankli

.Gyara zama Taher yy snn ya dubesa
"Pls stop talking asif she was raped..ya zakana daure ma ƙarya gindi?

"Nd stop implying kamar da son rantane komi ya faru taher..saheeb ya mayar masa da amsa da haushi a yanayinsa

..atake yace
"Okay dama na ƙarfi ya mata ne?

Saheeb yy shiru,can dai yy shruging shuldernsa yace"No..but he lured her into it,ai Tacemin rudinta yay yace mata wasa kawai zaiyi da ita daga nan kuma ya zarce harme faruwa ta faru so kaga babu laifinta aciki

"Babu laifinta?"Hmm Dama hakan zakace saheeb..bcos she is ur sister right?.yara kanana yanzu sunma fi manyan Exposing kansu ga sexual harrasment,why dint she shout,fight or even stop him...sunyi abu atare,sai sunjaza makansu damuwa azo ayita dora ma gayun laifi while most of the trigger begins from the girls.

Jinjina kai saheeb yay dan shi gani yake kamar son kushe yar uwansa kawai taher yake sonyi saboda shi baiya wasa dasu kuma baya son fahimtar kowa,saboda girman kai.a hnkli
Ya taɓe bakinsa"Hmm tej kenan,why do i have a feeling dat u wont eva get it cos she is not ur sister?...amma ai da sister dinka ce ai da baxakace min hakaba.
Abun nada ciwo wllh

Dauke kai Taheer yy ayangace yana shafa goshinsa" ohh Thank god i dont have one.. ya daga hannayensa sama yana fadin hakan with full confidence.

Dan shiru Saheeb yy snn yace "hmmm Toh ai Ga bilti nan ta samo maka ɗaya.

Kamar bai fahince shi ba ya juyo yace wakenan?

Saheeb ya gyara xamansa yana kallon cikin idanunsa snn yace
"Wacece wancan yarinyar Dana gani dazu a bakin tap tana wanki?yi yy kamar baijishi ba ya kauda kansa gefe atake, da wani irin kallo saheeb din yabishi da alaman bai fahimce expresion din dake kan fuskarsa ba, ahnkli yabi ya lumshe idanun sa ya lume slowly cikin kujeran dayake zaune yay shiru na dan sekanni..

kafadunshi saheeb ya dafa,"tej am asking u a question..nace wacece yarinyar? Yar uwan ku ce ko yar biltice?
...juyowa yay da harara a yanayinsa muryansa a shaƙe yana mai wara idanunshi akan saheeb din irin to ina ruwan sa,budan baki zai bashi amsashi saiga budewar kofa gameda sallamarsu biltin akansu.

Its 300# subcribe
via 0152983148
Mohd surayya sule
GTB send ur evidence to 08060712446
Or mtn Pin.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top