new friend

*FITAR RANA...*
_......faduwarsa_

BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.

No.9

Wani irin shiru wajen ya dauƙa kamar giftawar mutuwa dukansu biyu suka bi sukayi shiru suka kuma tsura ma kofar idanuwansu can saiga wasimé ta shigo ciki saɗaf saɗaf kamar maijin tsoron wani abu zai kamata!idanunta yay wuru wuru tabi ta damke flask din da bilti ta bata.

tsayawarta tay agaban su kikam kanta na kallon ƙasa kokadan bata dago kanta ba

sallaman biltin ne ya dawo dasu hayyacin su daga kallon wasimén da suka tsaya yi,wuyan saheeb kamar zai ƙarye tsaban karkatuwa,sai wani kayataccen murnushin dake malala akan fuskanshi,she is really a natural beauty to behold.ya rasa ta yadda zai kayayyade kyaun da yarinyar ta masa a zcyrsa,musmmn ma data saka atamfa koriya shar mai mix da farar yadi daya dada haska baƙar fatartan yay ma jikinta cas cas dinkin nata yadan kama shape din jikinta sosai.

saheeb cikin yanayin murmushi ya soma tarban su da sakin fuska sosai ayanayinsa. at same time idanuwnsa yanakan kyakkywa wasime data rakuɓe ta jikin kofar tana kame kame sabida nauyin idanunshi datakeji akanta,ga wani nannauyar yanayi na fargaba daya cikamata kirjinta fall musmn sabida ganin taher datayi awajen axaune dan
Arayurwata bata da wani abar tsoro kamar taheer.

Shiko saheeb kallonta yakei kamar wanda zai hadiyeta. tuni yaga kamr idanunta na tara ruwa ruwa,ahnkli take shakar sanyin iskan dakin tsabar yadda bugun kirjinta yake cin karo da saukar numfashin ta,duk zamanta a gidan ita bata taɓa shigowa nan dakin ba, a duk inda taheer yake inta kasance a wajen toh saitaji wani ƙarin bugun xuciya da mummunan tsoro.

shashantacyar kallo daya taher din ya mata snn ya dauƙe kanshi akanta.."he neva care to look at her dis much saidai yau daya kalletan aranshi saida yaji diran wani abu na daban,dada dauƙe idanunshi yay itama bata soma gigin kallon inda yake  ba dan tasan in yay mata magana hala zata iya fashewa da kuka dan tsoro...mutum sam fuskansa babu walwala.
Duk Tarasa wani irin mutum ne shidin!
Satar kallanshi take tayi tana famar surutai acikin zuciyarta irin na yarinta

Bilti tana kammala aje tray din abincin ta amshe jug din hannunta shima ta ajiyeshi a ƙasa kusa da kan table din dake gabansu. da murmushi akan fuskanta tace"toh na gama na barku lpya"a cikin gaggawa saheeb ya gyara zamansa da alaman zaiyi wata magana,ciki ciki taher yy saurin tsaresa da cewa bilti "toh mungode bilti'

saheeb kuwa tuni ya shagala akan wasimé.
He is just amused by her super natural beauty wanda ko kadan baiya bukatar wani kwalliya
Gata dark skinned girl amma sai azaban kyaun fuska.abun ya mugun ɗarasa, kuma ya bawa zcyarsa mamaki bana kadan ba ..

A tunaninsa ai tsantsar kyaun fuska da fasalin kyaun jiki sai fararen mata,kamar yadda kowa ya dauka a duniya cewa farar mace itace sarauniyar kyau kuma itace alkyabbar mata,amma sai yau yaga wasime wanda kamar ajikinta aka soma fidda kyaun shikansa,gata dai baƙar fata ce kuma karamar yarinya amma kominta dan dai dai ne gwanin burgewa

da sautin muryansa mai dadi ya karkato wuyansa yana mai kiran wasime
A nitse cikin sautin murmushi Yace"..beauty,
Ta cigaba da tafiyarta Bata ko juyo ba sanin ba sunanta bane hakan
Haka ya cigaba da kirar sunan amma wasime bata juyoba,atake su bilti da taher suka zubamai idanunsu kowa ba son sanin dalilinsa na kirar wasime. ganin bilti ta juya yasa itama wasimen ta zabura ta juyo tana juyowa kuwa suka hade idanunsu da saheeb dib

Faffadan murmushi taga yana mata yana waving mata hannunshi izuwa gareta akan tazo,wani turus ta tsaya tana kallonsa da dan fuskan mamaki,bai damu ba ya daga mata hannu yace "zo mana beauty..come here..zoki zauna tare dani.."yafada yana taping gefensa akan gadon kusa da inda ya xauna

..dada kankame zanin bilti tayi kamr maijin tsoron wani abu, dansai yanzu ta fahimce wai da ita dama yakei,batace uffan ba tayi shiru,"Bilti ne tadan shafa kanta cikin yanayin murmushi tace ai kinji shi ko?zakije kizauna anan din?shiru tayi duk ta rasa yadda zatayi ta amsa,"shin ta inane zata zauna anan din bayan taher yana nan".can dai ta daga idanunta ahnkli ta kalli fuskan bilti taga fuskanta babu yabo ba fallasa tana murmushi wani ajiyar zuciya ta sauƙe na karfin hali ta lafe ajikinta. hannunta taji an kamo anjawota har gaban su,ta daga ido taga saheeb ne snn ya dagata cak ya dorata daram a tsakaninsu snn yanamai cewa yawwwa!

Wani abu kamar dutsi taheer yaji kamar ana sauke  masa a zuciya,a kyankace yaja jikinshi tare da jan tsakin cikin wuya snn ya matsa yy can gefe dasu  ya kuma mugun dore fuskan sa ya hade gabar da yamma yanamai maida da kallonsa gefe gaba daya..

,kirjinta taji kamar zai fito waje dataga yay hakan sai ta kasa yin wani kwakwaran motsi idanunwanta ta shiga mutsukawa kamar an aikota, a hnkli ta soma shakar wata mayyar qamshin turaren sa dayake dabaibayar hancinta wani qamshin hadadden turaren ne dayake tashi wanda ta lura kamar na taher ne,saheeb yace"Bilti kije kawai in mungama cin abinci kyazo ki dauƙeta.

Bilti tayi murmushi tace toh daga nan ta fice a dakin abunta batare da tace uffan ba,aftr like 3mint of silence lkcin taheer yanata danne danne a wayarsa duk ya rasa meke masa dadi tashi yay a nitse yanamai gyara zaman white tshirt dinsa data dan cukuikuye a hnkli wasime tadan sace kallon sa saidaivbai lura ba,sosai fushin nan nasa yake damun zcyarta,satan kallonsa ta dinga yi harya bude ƙofa ya fice a dakin mai gaba daya ya barsu su biyun su anan,boyayyr ajiyar zucyane ya kufce mata ayayin da duka suka dauƙe idanunsu a bayan kofar.

"wani shiru ne ya gifta tsakanin su na dan tsawon mintina,kirjinta taji yanata bugawa da sauri sauri dan kwata kwata hanklinta baiya waje guda tana ta faman lissafe lissafen yadda akayi taheer ya zama daban acikin mutane,shi sam baida sake fuska gashi da fadin rai sosai,har saheeb ya gama hada tea dinshi mai kauri a small mop cup bata gama zantukar zucin ta ba,juyowa yy ya kalleta yana murmushi
,her cute face was seriously looking down tsayinta baiko kai ta aje kafafunta a kasa ba girarsa ya dage sama yace "oya gashi kisha shayinki...ahnkli ta dago ta kallesa snn ta girgiza kanta alaman a'a baxata sha ba, cikin gwalo manyan idanunshi yace Au Bazaki sha ba?
Dan Langwabe kai tay
Snn tace"Bilti tabani nasha nawa dazu..yace ohh toh amma ai zaki ƙara kadan wann nawane
Bana bilti ba,shru tay Batace mishi komi ba yace..comn take it..a dan dole ya damƙa mata a hannu yace oya to sha..
Badon taso ba ta amsa kofin takai cup din har bakinta ta kurbi kadan snn ta riƙe shauran a hannunta tana sauke ajiyar zcya,dan kadan ya gogi kafadunta danashi drawing her attention akansa suna hade ido yay gyaran murya cikin salo yace"beauty ya kikayi shiru ne?... tunkan taja numfashi ya riƙo hannayenta yana dan murzawa yace uhm uhm comon comon gist me..niyau hira mai shegen dadi nakeso kimin,i want to get to knw u so much so awani makaranta kike ?Wani Shiru tay harsanda yaji kamar ya damu,baki bude yake kallonta yaga duk ta rude sabida dan wnn tambayar daya jefo mata, yana shiru yanamai sauraranta can dai snn ta samu nitsuwa ta maimaita tambayar a hnkli kuma a sanyaye,fuskarshi ta kalla "tace makaranta kace ko?tea dinshi daya riga yakai bakinsa ya kurba yanamai gyada mata kai intrestingly,
tace "ai bana zuwa maknrta..ajiye cup dinshi yy da mamaki "woah like seriously?toh ina kike zuwa?shirun ta karayi ahnkli tace"Babu koina..kanta ya shafa yana murmushi"And u are smart like this? Gaskiya ban yarda ba,"batare da ta kallesa ba tace dagske ne.

kyabe bakinsa yy "toh shikenan naji..Amma Yakamata kifara xuwa schl kinji.ure growing big nd beautiful..bakisan kizama likita irina ne in the future?..tana satan kallon bakinshi tace "uhm ai anono tace zata sakani a makrntar su zainabubu inta dawo daga caannn inda taje. Kasan anono hegen yawo ne da ita",dan Dariyar sunan data ƙiran yay snn yace and who is dat anunu? sorry anono?tsura masa idanunta tay tana wurga kafafunta gaba tana lilo dasu irinta yaranta tana murmushi sosai,alkcin mind dinta cikke yake da tunanin fuskan anononta wanda a kullum ta tunota takanji sanyi sosai acikin ranta.

,batare da ta kallesa ba tace"mama ne!Ita ta kawoni nan gidan..kuma ance in bana yin kuka za'a kaini wajenta har inda take..

yace Really?ai nadauka bilti ce ta haife ki ashe ba ita bace..kanta ta gyada mishi alaman eh..yace dats good,"toh wacece zainabubu..dan dariya tayi kanta na ƙasa snn tace "kawata ce acan ƙauyenmu."shine ita bata biyoki kunxo nan na samu ƙawaye dayawa ba,"tace laaa ai ankaita gidan miji kai baka sani ba?,baisan sanda ya fashe da wata muguwar dariya ba"gidan miji kuma?ure not serious  dariyar ya cigaba dayi,ganin kankantar ta yasashi ya shashantar da xancen kawai ya barshi a shirme irin na yara,gyaran murya yy snn yace."kinada kyau fa..,Batace mishi uffan ba ta sauƙe kanta kasa alaman taji kunyar kalaman,shikuwa sosai take burgesa harcikin zcyrshi,arayuwansa yana mugun son ƴaƴa mata shiyasa yake mutuwar kaunar junior sistersa aneesa datake da shekaru sha bakwai a ynzu.

A nitse ya riko hannunta mai laushi da tsantsi yana mai murzawa cikin nashi,kallonshi ta dingayi yace"so are we friends now?tsala tsalan idanuwanta da suke nan fari tas ta dago ta zuba masa cikin sanyin murya tace meye wannan din?yace friends wai?kanta ta gyada yace abokai..abokai nake nufi..zaki dawo kawata ko?,zamuna wasa tare muna zuwa yawo musha ice creams harda chokolates da candies ko? murmushi tayi batace komi ba tana ta kallonshi kawai.can taja numfashinta sama ta dada gyara zamanta
"kaima anan gidan kake ne?ta tambayesa so childishly.  zamansa ya gyara yace "a'a..but Dont wory i wll be visiting tej zaki na ganina kullum ma inkinaso,kanta ta gyada mishi cikin jin dadin hakan dayace ayanayinta dan rankwafowa yy kadan snn yaja cheek dinta playfully ya dora mata kyakkwsr peg a kumatun ta shima Da cute baby voice dinsa a tausashe yace"my cute little pumpkin .dariya tayi wanda hakan yasa yaji dadi aransa sosai,ya lura tana da saurin sabo da alama zatayi wayo sosai,"cup din daya sha shayin ta dan tattara tayi dasu gefe,kanta ya shafa yace "dats my girl.Daga nan Agogonshi ya duba ya kalle time yaga wai har kusan karfe 9saura..

doguwar tsaki yaja aransa snn yace"Wai ina Taher yayi ne?..jin ya ambaci sunan taher gabanta ya fadi amma bata ko nuna hakan ayanayinta ba,shiru tayi kamar bata wajen har ya gama danne dannen sa awaya sann ya miƙe tsaye,"hannunta taji ya kama yace "beauty na muje munemoshi toh,

batace mishi uffan ba ya riko hannunta suka fito har falon gidan tare yana riƙe da ita a hannunshi dayan hannunsa kuma yana latsa wayarsa dashi looking calm,motsin takunsu yasaka tun daga sama taher ya gama kare musu matsiyacin kallo"

..samunshi sukayi yana zaune a kujerar tsakiya ya dora kafafunsa daya akan daya yana shan shayinsa adan tea cup hanklinsa a kwance Tun daga sama saheeb ya kankance idanunshi akansa da sigar masifa yana isowa kansa ya tsaya yace"What rubbish?ya zaka barni a daki kaikuma kafito nan kai kadai wai meye haka?da wani irin matsiyaciyar kallo ya basa amsa ciki ciki.. yace "iska nake sha",saheeb yanemi waje yazauna yy furzan iska  ta bakinsa da kalman hmm

Sam wasimé taki ta zauna ta tsaya kikam a agefen saheeb kamr wata yar tsana,da wani irin salo taher ya juyo snn ya watsa mata wani hamshakiyar harara jikinta taji yana rawa rawa dakansa.ta daure dai ta tsaya zcyarta na wani ingizata akan ta dago ta kallesa aikuwa tana dagowa suna haɗe idanunsu waje guda cak numfashinta ya dauke ta ciki,tsawon sekanni suna kallon junan su eye to eye da salon mulkinshi mai balain girgizawa, lkci guda ya mugun haɗe ransa ya budi bakinsa ahankli tayadda sautin muryansa zai fito mata sarari,da wani iriyar salon sirri yy mata maganan shikansa muryan nasa a kasa kasa ya fito wanda daga ita saishi zasujishi idanunshi a kankance akanta yace mata "get out"..snn yay mata nuni da hanyar dayabi matakala cikin sauri.

da mugun gudu ta saki hannun saheeb data kama snn ta haura sama a tsorace,shi baima lura da abunda sukeyi ba,kawai tsintar ƙeyar wasime yay acan gaba tana tiƙar sauri yanayin tsorata duk ya nuna ayanayinta

juyowa yay ya kallesa da fuskar mamaki"what the hell was dat? ya zakayi ka korata bayan muna yar hirarmu..cikin sauri taheer ya dakatar da shi da hannu ,take ya hade rai kamar baisan komi ba muryansa a shaƙe yace"na kori waye?
Saheeb zai budi baki ya ƙira sunanta yy saurin datsesa"men stop it!
Bakasan yarinyar nan ba ne ka kyaleta ta tafi kawai,saheeb yace akan me?shiru yy bai amsa shi ba,saheeb yace baka isa ba,"dada harde ransa yay yace nide Karkazo kajawomin abun raini,A shashance Saheeb yay resting kanshi akan chair yana taunar labbansa
"Ohhh wato shiyasa kabar mana dakin kenan ko?sannu mr maturity!toh ai da saika sanar dani cewa kai bakason zama inda yara suke basaika tsorata ta ba.i love being around her,naga yarinyar batada wani matsala,she is calm nd smart,gata kyakyawa nd who wudnt like a cute girl,kai yanzu yarinyar nan bata maka kyau ba?na dauka ma kaida bakada yar uwa zakayi murnan samun cuty,why dont u just chill nd spoil her...pamper her..i mean she is an angel,she derseve it,i seriously like her thou she is soo cute nd im gonna be her sugar daddy.. gata dark skin not the normal spec she is so dashing..

nitsuwa taheer yy yana binsa da wani matsiyacyr kallon sama da kasa mai mugun zafi har cikin ransa yaji zafi wnn maganan, lallai ma saheeb din nan,daga ganin yarinya yau harya yafara zakewa,saheeb ya gama blabbing ya rufe bakinsa bai dena hararsa ba,a hnkli snn yaja wata nakasahiyar numfashi ta ciki.."so can we drop dis subject right now?

saheeb zaiy magana ya miƙe tsaye yanamai zare mishi ido seriously adressing him like he mean it."men im serious. ka dena jawomin yarinya a duk inda nake banaso kai wallh kacika sako wasa a abu..whats whith the girl right now?dama can kasanta ne?bayau ne ka ganta ba nide na fada maka banaso toh akiyaye!

.."saheeb ya miƙe tsaye yana wata arniyar dariya mai ban haushi,aransa yace taheer da son girma?"toh shikenan naji alaji"..lets go to ur club nd have some drink toh...atake taher din yay rolling idanunshi cikin sauke ajiyan zcya
.'yace Dats better muje toh, daga nan ya haura sama dakinshi danya kimtsa,da kallo saheeb yabi bayansa yanamai girgiza kanshi slowly thinking of how weird taheer is

,within few minutes yana zaune saigashi ya sauƙo babu wani canji ajikinshi dan rigar sanyinshi kawai ya dauƙo saiya sauya takalminshi izuwa booth din fata mai dan tsayi wanda ta kusa kaiwa gwiwarsa.,

tare suka nufi club din da suka saba zuwa acikin motar saheeb din jeep ce babba sabida mahaifinsa yanada kudi sosai,club din bigger boys ne inda suka saba haduwa da gayunsu Mostly schl mates da few friends daga millitary schl,yau sun balain dadewa awajen sabida hirar yan mata kawai aka buɗe chapter chapter kowa na fadar experience nashi da yan mata,harda masu encounter da manyan mata kasancewar su kananan yara masu jini ajika masu tasowa
.dukaninsu awajen bazasu dai haura shekaru ashirin ba.

,as usual taheer ne kawai baicewa komi anata shagalin hayya hayya shi saidai yajisu inta masa daya tsoma baki kalma dayace word dinshi "hmmmm"daga nan bayan shan drinks dinsa babu abunda yakeyi awajen,his favorite has alwys been pormegante non alcoholic juice or combination of berries
shi koda anjefomai tambayar irin matar dayakeso ya aura in the future baicewa uffan saidai ma ya ƙara kankara a drink dinsa ya cigaba da kaiwa cikinsa yy musu shiru.

Adacan yayi tunanin fallasawa saheeb alaƙarsa da wasimé amma given they conception akan mata yanzu kawai sai yaji ashe bazai ma taɓa iyawa ba..

Goma da rabi shap ya kalli agogonsa tare da miƙewa tsaye yana mai tattara rigar sanyinsa 'guyss i think im up!..da wani irin kallo duka suka bishi"suda suka saba kaiwa har tsakiyar dare?..akan me zaka tafi ynzu? Saheeb ya tambayesa yanayinsa da alaman baiso jin hakan ba"

..baikulasa ba sanda ya gama saka rigar sanyinshi snn ya kallesa sounding serious yace  "kai nifa gida zanje kawai inada abunyi
..saheeb ya hade rai da wuri haka?
..yace yes..saheeb ya mike tsaye acikin yanayin layi yace "to me zakajeyi kaiba mata kake dashi ba bare ince aikin lada zakaje yi?Dariya sauran abokan suka hauyi kowa na tofa albarkacin bakinsa,
Gaskiya tej bai kamata ka tafi ynzu bafa..akwai sauran dare..lets enjoy the night mana.

Taheer baiko kulasu ba ya miƙe tsaye ya doshi bakin kofa,da zai wuce ta gefen saheeb din ne ya dan dakata sann ya dafa kafadunsa, lkcin kwayar idanunsa sun gama yin sanyi sabida tausayi da zafin halin da abokinshi saheeb yake jefa kansa aciki da sunan wayewa

Bakinsa ya kyabe kamar bai damu ba ya rankwafo kadan yace"men Get hold of urself!! Ya kamata ka hakura da shan abun nan haka, ka kira driver ya kaika gida, saheeb Allah ya shiryeka kadena shan Giya!.

.ture hannun sa saheeb yay acikin yanayin layi kamar zai fadi yace ba Ameen ba

cikin sauri taher ya dauke kansa ya kara da gaba dan baisan ya ɓata lokacinshi, Har yayi nisa daf zai bude kofa saheeb ya juyo ya kwallara masa ƙira yana cewa"Tej?juyowa taher yy da mamaki ayanayinsa

"Kissesss masu zafi ya dinga huro mai a iska kamar zautacce...snn yace ''not for u. .these kissses is for my beauty plsss ka kai ma little beauty na..i knw she wll look beauuuutiful when she sleeps,wani tsaki mai tsayi taheer yaja sann ya fice a wajen ransa a dagule.
Na kudine free pages sun kusa karewa
Its 300# subcribe
via 0152983148
Mohd surayya sule
GTB send ur evidence to 08060712446
Or mtn Pin.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top