my time

*FITAR RANA...*
_......faduwarsa_

BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.

GODIYA NAKE MASOYA INA KALLONKU😘😍

No. 6

Budan baki yy Zai ƙarayin magana mahaifyarsa tayi saurin tsareshi ta hanyar yin magana wa bilti a hanzarce."tace Bilti ki kula da ita sosai, bilti tace toh. Hannunshi taja ta juyashi ixuwa hanyar waje tana mece mishi "lets go outside",bai mata musu ba yafara binta ixuwa hanyar waje tana biye dashi a baya baya ta sako sa agaba kamar dan ƙaramin yaronta.

Basu tsaya akoina ba sai cikin babban falon su da bakajin ƙarar komi saina Ac wajen ya dau sanyi yay wani axaban dadi waje ta nema a kan babban kujera snn tazauna ta naɗe hannayenta biyu akan kirjinta tana kallonsa calmy ayayin da shima ya matso kusa da ita ya zuba akasa kamar wani munafuki ya rusuna kai daf da wajen data zauna ya nitsu, fuskan sa da dan yanayin damuwa da kuma shgawaba cikin sanyayayyr sauti yace.."Whats wrong Iyami?..naga kinata fushi fushi..numfashi taja snn tabishi da kallo a sigar fada da harara. Snn ta kira sunansa tace,."taheer"
Kallanta yayi adan shashance ..tace
"waime haka zakake ta ihu akan yarinya ƙarama?juyowa yy zai kalleta yaga ta wani hade rai ta dage tana masa masifar" "'U are being too hard on d girl for cryng out loud..i mean... yaushe ma taxo gidan nan da zakana tsorata ta haka...tej lpyarka kuwa?

Wani Rau yy da idanunshi snn ya juyo mata da fuskarshi daya shagwabe shi  da kyau
Shidai Inyana gaban mahaifyarsa musmmn ma intanai masa fada ko tayi fushi dashi,to shikuma alkcin ne zaka ga sangarta da kuma shagwabansa dan sam baiya daukar kansa babban yaro agabanta.
Sosai yake narke mata "yace..mammy she cries alot,tunda tazo godan nan kuka takeyi duk tabi ta ishi mutane,toh shikenan baza a ce mata tayi ma mutane shiru ba!! 

Tana kan kallonshi tace.."thats not an excuse for u to scare her.
Kaifa Tsorata ta kakeyi.

Xaune ya mike ya harde hannun sa a malalace tare da murtuke fuskansa yy shiru baice mata komi ba,kau da kanta tayi can dai tadan sassauto da muryanta kasa ƙasa danta lallabeshi, cikin jan numfashi tafara magana in normal tone yadda take tsammanin zai fahimce ta..

Tace,"my Son inka cigaba da mata haka she wont eva accepts us as her new family,nd remember ure on a marriage allience with her,kaifa mijinta ne?ynzu haka mu ahaline.the girl she is now one of us.nan gaba ma kai kadanka zakana kulawa da ita ba tare da saka idanunmu ba.
..u have to be careful how u go abt it now!kasan yarinyace, she might even run away in aka matsa mata..kaga kuma anono bazata taɓa yafe mana ba in hakan ya faru.

Shiru yy yana jinta bai amsa ba tacigaba,
"The doc also told me she is asthmatic kasan da haka?da kyar ya gyada kansa nan ta shiga gaya masa duk abunda likita yace mata snn ta karashe da lallabarsa tana cewa saifa munbita a hankli zamu saba da ita sosai.
Anono ta fadamin yarinyar batada matsala
Tanada ladabi da biyayya
Just Give her a chance.

wani shiru yay kamar badashi takeyi ba,nzarin wani abu kawai yake tukawa aranshi,sai can daya kammala naxarce naxrcensa snn ya daga kafadunshi sama ya juyo ya kalleta gameda sauƙe ajyar zcya, yace"mamy naji, Its okay..amma...
"saikuma yy shiruuuu yana kallan cikin idanunta baice komi ba.
zaiyi magana ne kamar bazaiyi ba bakinsa me kawai yake motsi,she didnt understand his glances at all,kawai dai ido ta zubamai,Aransa he wanted suggesting dat asaka wasime a makaranta but abun na masa nauyi abakinsa kawai saiya fasa maganan mai gaba daya daga nan baikuma cewa uffan ba ya tashi zai bar wajen

Da sauri mahaifyarshi dake karantarsa Tace,
"Hey!!...juyowa yay a miskilance dan karta fahimci yanayinsa ya xuba hannayen sa dika acikin aljihun wandonsa yana mai seta maikon dake ciki ruwan idanunsa akanta acikin wata siga mafi birgewa,kasa cewa komi tay ta zuba masa nata narkakun idanun masu sanyi tana karantar yanayinshin sosai kuwa,

he dont seems soo bothered but tasan biyayya kawai taheer yake musu akan aurensa da wasime amma bawai abu bane wanda yake so acikin ranshi,wannan yakasnce halayyrsa ne tun yana dan ƙaramin yaro,he has special attachement with his parent,musamman ma matarsa. shi koda sama da kasa zata hadu iyayensa sune kawai agabansa kuma yana matukar darajasu.

tsintar kanshi kawai yy yana sauke wata sihirtaccen ajiyar xucya seeing her lost in his tots,yasan tabbas tunaninshi kawai takeyi aranta he was like when is she eva gonna stop..
ahnkli ta sauƙe ajiyan zcya "son pls Try nd understand her nd get along with her okay?!!..
cikin muryan lallami sosai ta rokeshi tana mai karya wuyartan fisknta da yanayin tausayawa irinna uwa mai tsananin ƙaunar danta,yarfa hannun sa yy "mamy Get along with her kuma?..ya bata rai dagangan ya bata baya.."no mumy i can't karna miki ƙarya
...nd ure not going to force me on her are you?..tsaye ta miƙe tanamai dafa kafadunshi soflty,a hankli cikin tausashiyar murya tace"no son, NEVER!!janye jikinshi yy
Yana kallonta with his unserious face yanayi yana murmushi
"toh ki san yanda zakiyi ta dena damuna da wann tsinannen kukan mana iye mamy, im finding it hard to tolerate that im serious,kinsan nide bazan lallasheta ba.

Dariya ta fashe dashi snn ta kwanto kadan ajikinshi  tace"..how is dat going to be psble self

Sallama akayi suna tsaka da tattauna hakan, mahaifinsa alhaj qasimu ne ya shigo da ledar kamfanin kuza a hannunsa,suna haɗe idanu da mahaifinsan yay sauri ya dauƙe nasa idanun snn ya haura sama cikin sauri dan baison wani dogon magana dashi yanzu

...Alhj elqaseem ya karaso cikin falon
Da mamaki ayanayinsa yanabin inda yabin da ido
Yace"Oyiza whats going on?Meyene ya faru?

tun kafin ta amsa yace,ai Dama can saida nafada miki yaron nan bason auren nan yake ba kikace sam yanaso tunda ya amsa da bakinsa zaiyi..
Kiduba kigani Gudu na fa yakeyi

..hannun mijinta ta riƙo tana murmushi mai taushi da fadi
Tace" ohhhhh Allah na..Darling kaikuma abinda ke cikin xucyarka kenan?auren taher fa umarnin mahaifiyarka ce, karinka fadin alheri akai mana..

zaibudi baki ta tsaresa cikin hanzari tana smilling tace toh ba hakan bane wani musu daban fa mukeyi.Yace "Toh naji amma meyafaru nagansa kmr yana fushi?waya bata masa rai?!!Hannunshin data riƙe ta saki tanamai dafe kanta agajiye "wai shifa kuka ne kawai baiyaso,kuma ita bazata dena ba..duk munyi iya bakin kkrinmu..yanzu gashi duk ya firgitata da tsawa yanxu hakama saida bilti takaita asibiti daga can muke

Ya subhanallah,"...yaa mata wani abu ko?Alhj ya tambya cikin son ya sani fuskansa a dame.

Kai tsaye tace eh tsawa ya daka mata yarinyar ta suma.But doc told me its bcos she is asthmatic tanada matsalar fitar numfashi,Wai tsawar da ya daka mata ne yasa numfashinta ya dauƙe
Yanzu haka cemishi nakeyi kawai ya sassauta mata sannn ya kula kar yarinyar ta kasa zama damu bayan ita amanace agare mu kuma surkuwarmu ce fa
Dan dariya tayi
Alhjn shima yana dariya yace Yes of couse!! ure right  amma yaji ki da kyau ko?

Ajiyar zcy ta sauƙe "Eh to amma....yace kawai kyale maganan ni zanji dashi muje kawai inga yanayin jikin yarinyar...

daga nan suka
Dunguma. sama sukayi suka samu har bilti ta rarrasheta ta samu ta zauna ƙusa da ita a rakube tayi shiru sai hawayen dake sauƙa akan kuncinta ahankli suna zubowa

Tanajin motsin ɓude kofar ta tashi tsaye da dan banzan sauri tay baya zata gudu Ta boye abayan bilti,a nitse bilti ta riƙo ta ta zaunar da ita agefenta,tana cewa dawonan ina kuma zakije...
sallama su alhj sukayi yanata kallon yadda ta zauna a takure kanta na jikin bilti,duk tsorone fall cike acikin zcyrta,zama matarsa tayi kusa da ita daf tana mata murmushi mai sanyi,kanta ta shafa ahankli "mama na karkiji tsoronmu kinji?My little Ozoza,shafa kyakkwan fuskarta tayi..with sincere adoration tace 'ure a beautiful girl did u knw dat?darling kaganta fa..chokolate goddess
..kyawawa aibasa kuka ,toh me kike so inje a siyo miki..zaki sha alawa mai dadin tsiyan nan ko?wani sabuwar kuka mai sanyi wasimé ta sakar mata tare da girgiza kanta sideways cikin sanyin yanayi da alaman batason komi

.."alhj Qasimu ya tsuguna agabanta cikin sassauto da muryan sa ƙasa shima"toh me kike so a kawo miki ƴata?kifadamin koma miyene Ni Zan kawo miki..kanta ta kife tsaknkanun cinyarta ta sake kukan datake dannewa dagaske gwanin ban tausayi, cikin shehsheka mai zafi tace"Nide ka kaini wajen innono na dan Allah..
murmushi yy iya abunda kike so kenan?Cikin kukan ta gyada kanta da sauri tanajan majina.matarshi ce ta matso kusa daf da ita shima tashi yy ya zauna daf da ita yanamai dage kanta dakansa har sanda  suka hade idanunsu waje guda dashi"kallonta ya shigayi itama tana kallansa,idanunta duj sunyi jajur tsoro duk ya kama zcyrta sosai ya nakasata.sosai tausayin ta ya kama zcyarshi,

muryansa dauƙe da salon lallami wanda ya fi na da yace "kinaji ko?kwarjinin sa yasa ta gyada kanta a ladabce Yace"nida kaina zan kaiki Wajen Anono inhar zakiyi duk abunda zamu ce kiyi agidan nan...Ga matata nan,ga kuma bilti akwai ɗana dahiru agidan nan karkiji tsoronsa,shi yawan kukane kawai bayaso amma yanada dadin zama zaki saba dashi sosai,kedai kizauna da mu kiyi musu biyayya..musamman ma dahiru..nikuma sai inga ko kincancaci in kaiki wajen anononki!!

shiru tay kamar bata fahimce shi ba sabida magana yay mata a nitse kamar yana magana da wata babba wacce ta mallaki hanklin kanta.Haka ma matarsa ta sako baki tana mai ƙara lallabarta hardai ta samu nitsuwar zuci sosai tayi shiruu tanajinsu sosai da sosai
,sun dade a dakin suna kkrin shawo kanta tazauna din
,maganganunsu kuwa sosai yy tasiri a zcyrta halinka da yaro tadauka dagsken suke intayi abunda sukace din dagske zasu kaita wajen anono,daga nan bata ƙara wani fitina ba.

Fannin tej kuwa tunda ya shiga dakinsa ya sauƙa akan tebirin karatunsa yama manta da cewa wani abu ya afku dazu,halayyarsa ne shashantar da abu cikin sauƙi,he is so self absorbed nd discplined in harkan gabansa ya taso mai kusan mancewa da komi yakeyi a duniyar nan shiyasa zakaga kamar babu abunda yake iya shiga ransa bare ya damesa.

A ranar bai fito ba sai washe gari da sassafe,7am ya dawo daga wajen motsa jiki ya samu kowa ya hallara wajen abun ƙari kamar yadda aka saba hanklinsa ne ya kwanta sosai da baiga wasime anan din ba,waje ya samu ya durkusa adan gefe ya gaida iyayensa cikin ladabi da biyayya sannan ya haura sama yakimtsa kansa ya dawo cikin shigarsa ta kananan kaya,a nitse yanemi seat ya zauna ya fara cin abinsa kominsa a nitse faten wake ne da miyan dage dage na manyan manyan kifin tuna,iyayensa dake zaune awajen basu wani takuramai da wani magana ba harsaida suka tabbata yaci abincinsa ya koshi.

hamdala yy zai miƙe tsaye kenan mahaifinshi yay gyaran murya snn ya kirawo sa. dawowa falon yy ya nufi inda suke zaune ya same su duk dama Tafiya yake kamar baxai karaso ba dan yanajin ance "son i want to talk to you"..yasan doguwar nasihace ke jiransa, atake yaji kamar ciwon kai yakamasa.

fuskansa adan takune ya zauna dan yagama sanin akan meye ne za'a yi maganan bai wuce akan wacan yarinyar ba da baison fitinarta..

idanunshi a kankance ya zauna tare da nitsewa, kansa na ƙasa can dan ma karsu fahimce rashin intrest dinsa akan topic din,as xpected nasiha iyayen nasa suka dinga masa akan yabi wasimé ahankli yarinyace,wani bin saiyaji kamar ma wasiyya ake bashi akanta,shidai tunda suka fara maganan su yana shiru yana sauraran su bai tanka ba har suka kammala snn yace musu yaji,daga nan yay musu sallama ya tashi ya fita.

Haka rayuwar tasu ta kasance harna tsawon kwanaki goma amma babu abunda ya sauya a fannin wasimé don sosai ta kasance acikin yanayin zazzabi da damuwar da ta cusa ma ranta da tsoran taher datakeyi..ji take kamr komi ya cirke mata musammn shegen sanyin a c wanda bawai ta saba da shi bane inyana kadata cikin bacci sai taji ta daban wanda hakan yasaka tafiye yin fitsarin kwance,kullum ta farka ta dinga rakube rakube kenan tana bobboye jikinta dan kunya,gashi ba su fara barinta tanayin komi ba,bilti ne take tsaftace ta fes.kusan ako wani rana zatayi mata wanka ta wanke mata kayan datayi fitsarin ta shanya su a rana,ahankli har wasimé ta zo ta fara samun sauƙin jikinta.,
saidai tsoron taheer shaf yanahata motsawa daga cikin dakin kullum tana kumshe kamar wata amarya,haryau gani take kamar inta fito zata ci karo da shi wanda a yanzu bata sani ba shi harkan karatunsa kawai yakeyi.

kwance tashe ba wuya bayan wata guda wasime ta fara sabawa da bilti ta kuma soma sake ranta da kadan kadan tana dan saukowa tana biyota su fito har kitchen tana tsaye agefe haka har bilti zata kammala ayyukanta subi su dawo daki tare.

Yau asabar antashi da haddari sosai,karfe 6 saura wasimé ta farka a bacci duk ta jiƙe jikinta da fitsari,kamar zata saki kuka take kallon sket dinta, Ganin bilti bata shigo ba yasata saurin dirowa ƙasa cikin sauri ta wuce bathrum ta cire kayan jikintan duka snn ta dora sabon zaninta a kirji.,dauko bucket tayi da omo ta tattaro kayan datayi fitsarin bata tsaya koina ba sai bakin famfo dake can waje,lokcin koina shiru babu wani mahaluki a tsakar gidan.

a hnkli take takawa tamkar wacce bataso aji karar sautin tafiyarta harta isa bakin famfo,aje bucket din tay da sauri abakin tap din sann ta kunna ruwa ya fara zuba shaaaa ta tara acikin bokiti,dan kadan ta saka omo acikin ruwan sann ta kada yay kumfa sosai,a nitse take tsoma kayan tana shafawa a hankli saida tafi awa abakin wajen tana abu guda,wani motsi ta faraji ata bayanta,haka kawai taji ta raxana da motsin duk tsoronta gamuwarta da taher ne,cikin sauri ta tsane hannunta tana dago kanta kuwa sukayi ido hudu da tolu. ajiyar zcyane ya kufce mata as usual tagansa ne ayayin da yake sanda tare da wata yarinyar daya kwana da ita a dakinsa.

baida kunya sai famar shafa kugunta yakeyi yana lallashe bakinsa
,halinka da yaro wasime sai ta zuba musu ido tana ta kallonsu bata dauƙe kanta akansu ba har suka bace ma ganinta"yarinyar ce ta soma hankara ta nuna ma tolu wasime..yana kallonta tana kallonshi
,acikin sauri tolu ya tura yarinyar waje ya rufe kofar gidan snn ya dawo ciki cikin gaggawa,bakin famfon ya nufa inda wasimen take durkufe tana shafa kayanta dan tsawon lokacin nan bata taɓa magana da ma'aikatan gidan ba sabida tsokanrta da sukeyi sonyi akan yawan kukan datayi farkon xuwanta..

ya dade akanta yana tsaye amma kota kulasa,sai juye juye take duk yarasa yadda zai tambayeta yaji kota fahimce abunda ta gani  ynzu,tsoronsa karfa ta je ta tona masa asiri,ta gabanta ya dawo inda zai kalle fuskarta da kyau,  tsantsar kyaun halittar fatarta ne ya soma dauke masa hankli haƙika shi kansa
Bai taɓa ganin baƙin fata mai kyau irin na wasime ba,babu dandanin tabo ajikinta gashi sai sheƙi fuskarta yakeyi, gyaran murya yy da ascent dinsu na yarbawa yace"Iya rigimou,.tanajinshi ta basar sanda taja masa aji can snn ta Dago kai ta wani kallesa.."washe bakinsa taga yanayi yace.."kai yarinya meya kawoka nan wajen dis hearly morning,bilti nko?..bata wani fahimce mai yace ba dai ta dauke kanta snn ta amsashi
'Nima bansani ba wanki nakeyi"snn tacigaba da abunda takeyi.

Durkusawa yasoyi agabanta yaga tayi maza tabar wankin ta miƙe tsaye tana hararsa
"nika tafi wanki fa nakeyi"..da kallo yabita snn ya miƙe tsayen shima yana mamkinta aransa yace Ashe tana magana har haka?

"Take ya sa sigar wasa ayanayin sa"ahhh ahh now..comon.. we r friends now..nidakai abokin junane yana fada yana dariya,batako motsa ba ta dada gyara zaman dorin zaninta ta yamutsa fuskarta.

"Ina da kawaye sose,she bi u see one of them ba?ko bakigan kawata ba..yanzin nan tafita woje..yanayi yana nuna bakin gate da yatsarsa kamar Solubiyu.
,inda yatsar yy pointing ta duba snn ta murguda bakinta ahnkli tana turo bakinta gaba,tace ni banga kowa ba kuma niba kawarka bace.

Tsaye ya miƙe cikin rada Yace Okay naa, tunda kai ba kawata ba ne dont tell anybody say u see my friend een kinji?..karki ce ma bilti komi kinaji ko?
shiru tayi tanamai zubamai idanu,suna cikin haka saiga kwarfkwaf ƙarar tofar da khaki dagata kofar malam musa mai gadi,daga can ya wara idanunshi daya kallesu ganin wasime a tsaye a gaban tolu da dorin kirji,a hujajan yace kaiiiiiii Menake gani haka?

Share pls

Na kudine
Its 300# please subcribe

via *0152983148*
Mohd surayya sule
GTB,nd send ur evidence to 08060712446
Or mtn Pin.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top