lets start
FITAR RANA 19.
#HBDSUSU
Ajiyar zuciya ya sauƙe sann ya turo kofar Dakinsan hankli snn ya shigo ciki,tun Daga bakin ƙofa ya tsaya Yanamai kallonta, jikinta data dukunkuneshi waje guda rawa yakeyi sosai tana fidda sautin kukanta a hankli tana maida ajiyan zuciya mai zafi.
Wani haɗe ranshi yay tamkar mala'ikar daukar rai,ransa na dada turmusa sabida a duk sanda ya kalleta sai hotonan saheeb ya bayyana masa a mind dinsa a yadda suka kasance dashi dazu.
Wani fuuu kishi ya debesa ya karaso gefen gadon,wani tukukin tsaki yaja snn ya yaja bargon data dunkule ajikinta dashi ya watsar kasa.
"Ke dalla ki rufamin baki
And Get down from my bed stupid.
A rikirkice ta sauƙo kasa jin tsawar daya daka mata,caraf sai idanuwan sa suka lura da inda tayi fitsari duk gadonshi ya jika shataf
Kallon wajen yakeyi da mamaki kamar wanda bai fahimci abunda yake gani ba,snn ya juya ya kalleta lokcin harta sunkuyar da kanta can kasa tanajan ajiyar zuciya cikin matsanancin tsoro,yanata kallonta yaga jikinta itama duk ajike yake,da mamaki sosai ayanayinsa ya matso inda ta tsaya a rakube tana karkarwa.yace ke meye wannan ajikinki?kirjinta ne ya tsananta bugu ta kasa iya budan baki tay magana danji takeyi kamar ta saki fitsari ajikinta dan tsoro
Wani fizgota yay ya matseta da hannun shi acikin yanayanin rudani tana shirin rusa ihu yace Am talking to u,nace meye wannan ajikinki?...
Sabuwar kuka ta rushe dashi cikin daburcewa da i i na tace kayi hakkuri..
Dan Allah kayi hakuri karka bugeni,ai zan fada maka..Saketa yay a hankli ya harde hannun sa a kirji ya tsaya Yana kallonta alaman yana sauraranta
Kuka takeyi sosai jikinta yana rawa rawa bakaramin tsoro takeji ba...
Tausayi take bashi har cikin ranshi saidai yanayin sa bai nuna hakan ba ,cikin tuno da abunda mahaifiyar sa ta fada masa akan cewa yanabinta a hankli yarinyace yay lumui da fuska ya sauke sihirtaccen ajiyar zuciya, cikin sassauto da muryan sa kasa kasa
Ya hade ransa Yace "Fitsari kikayi min akan gado na ko?..."tsoro ne yasata gyada mishi kai.
Gwalo idanunshi waje yay"Are u mad?wa uban wa kike gyada ma kai "answer me,nace fitsari kikamin akan gadona?
Cikin hanzari bakinta na rawa tace, eh fitsari nay,amma dan Allah karka bugeni,
Wani matsanancin kuka ne ya kufce mata data furta hakan fincikota yay a bazata yace "kimin shiru konayi miki shegen duka marar kunya kawai kiyimin shiru nace miki...
Bakinta ta rike a daburce batare datasani ba,acikin rudani ta matse gunjin kukan ta tanamai kallon cikin kwayar idanun shi daya zaro mata kirjinta kamr zai fashe ya ballo waje tsabar firgita da tsoro,wani kakkanme jikinta tayi kafufuwanta datakejin kamar bazasu iya motsi ba sai rawa rawa sukeyi dakansu
Saketa yay ta tsaya a tsomare tana karkawa ta rufe bakinta da hannu tana toshe kukanta da karfi.
Yaye zanin gadon yay ya watso su agabanta sann ya dudduba bargon ganin fitsarin bai tabashi ba ya nannade shi ya ajiyeshi acan gefe.
Kallo daya ya mata ya dauke kansa fuskan sa a murtuke yace Dauko zanin gadon saiki cire harda kayan jikin ki kibiyo ni.Cikin sauri ta sake bakinta ta tsuguna a hankli ta tattaro zanin gadon tabi ta cire kayan jikinta ta daura dan kwalin dabai jike ba, ta rikesu a hannu tana sauke ruwan hawaye masu sanyi, Gaba yay snn ta hau binshi a baya baya ya bude musu kofa suka sauko kasa gabaki daya bata cikin hayyacinta.
Bilti tana kan shirya musu abun kari akan madaidaicin dinning table dinsu can taji motsi ta daga kai sai ta hangosu sun doshi hanyar waje..
Barin duk abunda takeyi tayi tabi bayansu backyard suka nufa inda suke wanki da pumping ruwa a tanki.
Suna isa wajen wasime taja ta tsaya tana kallonshi,babban baho ya saukar ya dauraye ya saka abakin tap ya kunna ruwa yana zuba aciki,agefe ya lalobo omon so klin mai qamshi ya zuba acikin ruwan,yana kaiwa half ya kada snn ya kashe tap din yanemi waje ya zauna ya jawo bahon agabansa..
Wani matsiyacin harara ya bita dashi..batare da yace mata uffan ba tasha jinin jikinta ta kawo mishi kayan da bedsheet din hawayen tsoro ya gama wanke mata fuska
jikinta duk na rawa rawa a mugun tsorace ta mika masa,wani difff diff ruwan hawayen nata ya diga masa a hannun wani fauce kayan yy da karfi snda ta razana taja da baya ...cikin zaro mata ido da comanding voice dinshi dake nuna isa da mulki yace "ki goge wannan abun kafin na wanka miki mari a fuskanki"..nace ki goge hawayenki kimin shiru ko?.. cikin sauri ta goge hawayen tas ta tsaya a tsaye kamar soja babu abunda takeyi sai jajjan zuciya,jikinta na rawa kamar mazari...
Tsayawa a bayansu Bilti tay tanamai lura da su.
Ta tuna yace mata karta kara shiga harkansa.
Kuma tafi kowa sanin halayarr taheer sarai,Sumtimes he can make her feel like she is nothing musamman in ransa yay matukar baci da ita..but still she can deny d fact dat koma meye zai faru baxata taba iya kyalesa ba yana abunda yaga dama ba domun kuwa kamar dan data haifa haka take jinson shi acikin zuciyarta.
Tausayin wasime ne ya kashe mata jikinta sosai tarasa ta ina zata fara tsoma musu baki.
Tsoma kayan yay acikin ruwan kumfa ya jika snn ya daga ido yana kallonta,sam bata iya hade idanunta dashi, atake ta nitsu tayi narai narai kamar wata yar baiwa ta sunkuyar da kanta can kasa tana sauke ajiyar zuciya..da gefen idanunshi ya harareta "Tun yaushe kike fitsarin kwance ko dan tsabar iskanci akan gado na kawai kikaga daman yi yau"...shiru tayi..ina miki magana kina min shiru ina wasa dake ne..?
Idanunta cike da hawaye masu ban tausayi ta dago zata gyada masa kai caraf suka hada ido saita tuna yace bayason hakan dakyar ta tattaro nitsuwarta muryanta na rawa sosai tace "..wallahi, tallahi na rantse..."shut ur mouth! Ya daka mata tsawa ya mike tsaye cikin masifa
Wannan rantsuwa duk na nemene ne?waya koya miki rantsuwa..just answer d damn question,nace tunda kikazo gidan nan kike fitsarin kwance koyaune kawai kikayi sabida kin rainani?
A rikirkice tana fidda sabbin hawaye tace a'a.
A'a Dama...dama...kuka ne yakeson kufce mata tay saurin toshe bakinta
Tsaye ya dada mikewa yana kallonta tayi saurin ja da baya a tsorace,tana cewa,zan fada zan fada
Kayi hkri wallhi zan fada
Banace kidena min rantsuwa ba.ke Na sakejin wallahi abakinki saina wanka miki mari.
Hawaye ta dinga saukewa duk jikinta yana rawa,motsi tajiyo ata bayanta ta juya tana hade ido da bilti ta ruga a guje taje ta rungumeta tare da sakin wani tsorataccen kuka
Jikin bilti yy sanyi idanunta sun cikka da ruwan tausayin wasime
Shafo kanta takeyi sosai tana rarrashinta kiyi shiru mama na...kiyi shiru abunki...cikin kuka gwanin tausayi tace bilti dan Allah ki cece ni. Nifa ba da sanni na nayi masa fitsari ba kema ai kinsani bana sonyi,yo ba shine yake zuwa dakashi ba,nifa bana so,banayi a garinmu ..ai nayi nayi na dena anan dinma amma yaki...wayyo Allah na na higga uku...bilti ki cece nim
Matsowa kusa dasu yay yace..."Are u done?
Dada kankame bilti yay
Babu kunya ayanayin sa yasaka hannu ya fincikota daga cikin bilti wani gigitaccen ihu ta sakar masa ya tattareta
Atake ta rude tana ihu tana neman fita hayyacinta.
"wayyo Allah na bilti ki cece ni,wayyo na higga uku,anono na anono na,
Ɗahiru dan Allah kayi hakuri karka kasheni,ɗahiru kayahakuri Wallahi bazan kara ba.
"Bakinta taji an make da karfi saida yay jini..,cikin daka mata tsawa yace"kikace mene? Waye ɗahirun ki?Nace waye dahiru?
Matsowa bilti tay zuciyanta duk ya raunana da tausayin wasime
Taheer dan Allah kabita a hankli.
Dangwala wasimen yay a kasa batare da ya kalleta ba ya daure fuskansa tamau yace "babu ruwanki".ni ki kyaleni.
Hannun wasimen yaja a sukurkuce ya tura keyanta zuwa inda yake wanki Ya tsayar da ita acan ta gabansa yana kallonta cikin harara
Neman waje yay ya zauna agaban bahon inda zai fara wanki snn ya umarceta data saka gwiwowinta a kasa snn ta daga hannunta sama
Jikinta na rawa ta aikata hakan...sai ruwan hawaye datake saukarwa
Hararta yay snn yace
"Close ur eyes.."
Batagane meyace ba.
Ahnkli cikin sanyin jiki Bilti tace yace ki rufe idonki". Da sauri ta rufe idon..
Wani shiru wajen ya dauƙa ayayin da ya shiga wanke bedsheets din kansa a kasa baiko sparing one minutes danya dubi yanayinta ba.
Hakama bilti datake tsaye,zuciyanta duk ya mutu da tausayin wasime,she just cant find the caurage to leave her acikin wannan hali
Haka wasime taci kneeling hannayenta suka dau tsami,gaba ki daya idanunta rawa sukeyi gashi tasani bata isa ta budesu ba.
Ahaka har ya gama wankinsa ya dauraye yaje ya shanya a clothline snn ya dawo yamaida komi mazauninsa a yadda ya samu....
Plastic chair ya jawo ya zauna ata gabanta ya harde kafafun sa daya akan daya snn ya zaro wayarsa yacigaba da latsawa,bilti harta gaji da tsayuwa ta wuce jiki a sanyaye ta koma cikin gida tana hawayen tausayin wasime.
Yarinya ga yunwa,ga rashin lpya amma ace taheer baiyi duba da hakan ba?ji tayi kamar ta dauki wayarta ya kira mahaifiyarshi ta sanar da ita abunda ke faruwa,saidai kuma itakanta tasan yadda suke sangartashi ba lallai bane hakan yay wani amfani,domun kuwa iyayensa basa amincewa su amshi laifinsa haka kawai sumtimes harsai sungani da idanunsu ko ya aikata agabansu snn su amince
Barinma mahaifiyarshi datake tsoron bacin ransa,sam bata son taga danta ya bata rai fadama daurewa kawai takeyi tamasa amma badon wai tana so ba.
Daga waje kuwa wasime
Tagama galabaita da yunwa ,jikinta ya dau wani irin zafi sabida kuka da tashin hanklin datake ciki...tsabar taji babu dadi ajikinta bata san sanda tafara bashi hkri ba..da kyar ma ya hakura ya kalleta...snn ya umarceta data mike tsaye ."a dangale ta tsaya kafafunta da hannayenta duka suna mata wani irin nauyi da tsami.
Yace zaki sake fitsarin kwance,cikin kuka sosai tace A'a Wallah tallahi na dena
Tsaye ya mike kamar wanda zai sharara mata mari "menace miki akan rantsuwa"..sauri tayi ta kama bakinta muryanta na rawa tace "kayahakuri shima bazan kara ba.
Kunnenta ya kama ya ja ya kuma kafe ta ido ita kanta tasan bata isa tayi gigin yin wani kuka ba,a tsomare tayi tsamm da jikinta tana jan ajiyan zuciya yace "ke bakiji kunya ba katuwa dake kinai ma mutane fitsarin kwance?,wani irin sunkuyar dakanta tayi can kasa tanajin wani iri iri sosai acikin zucyarta gaba daya kunya da damuwa sun dagulamata kwakwalwa she is feeling soo awful abt her self...jikinta yay sanyi bana wasa ba.
Yace "toh daga yau sai yau,in na kara ji ko na gani kina fitsari saina miki shegen duka....
Snn na hanaki fitowa waje ko zuwa wani waje,daga yau sai yau babu ke babu saheeb kinji menace ko bakiji ba?zuciyanta a matukar karye tace naji,"yace menace?..dagowa tay a hankli cikin muryan kuka tace "kace karna sake fitsari, kar na fita waje snn babu ni babu yaa saheeb "yace good...
Toh ki aje wannan a kwakwalnki kinaji na ko?
cikin hanzari ta gyada mishi kanta snn tace eh naji..sake kunnentan yy ya tsaya yana kallonta snn yace "akwai sa'anki a gidan nan ne?..a hankli tace a'a babu.
Yace Toh karna ƙara jin kin kira wani babba da sunanshi gatsau babu girmamawa sabida duk gidan nan babu sa'ar wasanki.wato sabida ke baki da kunya, bakisan babba ba shine zaki bude katon bakinki kinacemin dahiru ko?toh zan kuwa koya miki hankli,nasaki jin suna na abakinki saina yanka miki wuya..wawiya kawai,Shiru tayi batace komi ba hannunta yaja yanamai jan tsaki suka shiga ciki tare,direct ya wuce da ita dakinsu
Nabaki minti biyu ki shiga kiyi wanka yanzun nan kifito,..kamar walkiya ta yi hanyar bathrum cikin sauri tayi wanka agurguje tanayi tana kuka ahankli.
Yau Bakaramin tashi hanklinta yayi ba bata taba shiga hali irin na tsoro da firgita kamar nayau ba.
Haka tayi wankan ta fito ta same sa a tsaye duk jikinta na rawa haka ta shafe jikinta da mai duk kunyarsa ya cika mata kirji amma ko ajikinshi yana tsaye yana kuma lura da ita,..yunwa sosai takeji,tarasa abunda yake mata dadi...ganin jin kunyar bazai ficceta yasaa ta dan saki ranta ta shirya tsaf agabansa snn suka sauko kasa tare.
bilti ne kadai a falon ta rafka wani uban tagumi.
Boyayyar ajiyan zciya ya sauke yanamai ayyana wasu abubuwan acikin ransa..."amma bayajin zai iya saukowa yanzu.
Ya fara lura da cewa da akwai tsagwaron rashin tarbiya ajikin wasime kuma bayajin bilti zata iya saita mata kanta ta dawo normal,dan haka dolenshi ne ya jajirce akanta harse ta koyi hankli...bai damu da yadda zasu dauki abun ba amma zuciyarsa ta riga ta harxuka da fushi
Da tsananin kishi musamman akan ababen da saheeb yaay masa gori akai yana kiransa wawa.
Hannunta yaja suna tafiya har suka iso tsakiyar falo bata iya dago kanta sama ba.
Jan zciyarta kawai takeyi ahankli ta dawo abar tausayi kamar ba wasime ba.
MIkewa tsaye bilti tayi data gansu saidai bata iya ce mishi komi ba
its already getting to 10ckl yarinya bata saka komi acikinta bakaramin tausayinta bilti takeji ba.
Tana cikin sake sake aranta sai taji anjefo wasimen ajikinta jeki ci abinci...yana fadan hakan ya juya abunsa ya haura sama ya nifi cikin dakinsa.
Kuka mai zafi wasime ta sake ayayinda ta kankame jikin bilti kamar yar da aka rabata da uwarta shekaru aru aru
Cikin tausayawa da sanyin jiki bilti ta dauketa ta dorata akan cinyarta ta dada rungumeta tana bata hakuri da kyar tayi shiru,sannan ta zubo mata jollof din taliyar data dafo mata tahau bata abaki,tunfarawarta harta gama fi hawaye takeyi..bata wani yimasa cin kirki bama tace ta koshi...janta bilti tayi suka nifi daki anan ma ta dinga rarrashinta har saida bacci mai nauyi ya saceta
Bangaren taheer kuwa yana isaga dakinshi yahau kintse kimtse
Ya zanxa sabon bedsheet yay wanka ya shirya kansa cikin wata black suits,baiko bita kan abincin bama ya wuce yay hanyar military medical schl dinsu domin attending make up classes dinsa dayay missing kwana biyu a sakamakon tafyar da sukayi..
Daga nan wani Shiru gidan ya dauka da kyar bilto ta sake ranta ta dena damuwa ta fada yin ayyukanta nayau da kullum,duk wani abunda tasan zai kwantar ma wasime hankli shitake nema domin tayi mata dan bakaramin tausayi wasime ta bata yau ba.
Aikuwa tana farkawa abarci acikin kalilan lokaci bilti tajanye ra'ayinta harta sake ranta ta tsunduma wasanta da yar baby.
Karfe 1.30 lokacin ana kkrin fita daga sallahn azhar amma Har yanzu saheeb na kwance bai dawo cikin hayyacinshi ba..."abunda ya afku tsakanin sa da taheer ne kawai yake masa yawo akansa... Inya tuna zancen auren nasu sai yaji kamar ana kona mishi zciyarshi ne da wuta..he was deeply cut abun yay masa zafi sosai
Duk dama yana son abokin sa amma ayanzu haka baijin son dayake masa zai iya rabashi da yarinyar daya gama dora duk wani burinsa na rayuwa akanta.
Saidai in taheer zai kashe shi ammaa bazaiyu ya kyalesa haka kawai ya mori rayuwansa da wasime ba.,he must definatly have her too ,in ba haka ba to lallai kuwa sai dai ayi asaranta uban kowa ma ya rasata.
Shiyanzu duk wann auren da akace akwaishi a tsakaninsu shiyake balain tarwasa masa tunani da kwanciyar hankli...he cant even concentrate anymore
..yau gaba daya a hargitse yakejin kanshi...ko sallahn ma baiya sha'awan yi bare ya saurare wani.
Wayarsa dake can kan cushion ayashe ya dauka ya katse,sann ya bude fridge ya dauko kwalban scotch mai tsadan ya tuntuda mai yawa a wine glass ya zuba kankara yay zamansa a kasa ua soma sha...
Shan giyan yake da gaske yanayi yana lumshe idanunsa sabida yadda take kona masa makwokworo but he just cant stop,he need sumthing dat can take his mind off the crisis and d pain he is feeling akan abunda ya faru.
Saida yasha giya sosai ya bugu snn ya kunna wayarsa ya danƙara ma zeee baby kira ,ita kuwa tana ganin kiransa jikinta
Yahau rawa ta dauka babu wani kamun kai tace hello my baby?
Dan tsaki yaja..."come here ..i wann..i wanna see you right now..
Da murna ayanayinta Tace toh kana ina ne yanzu?dazu nazo guestn house akace min baka nan"..tsareta yay dacewa
Kixo yanzu zaki sameni awajen ..nd be fast cikin sauri ta datse wayar ta shiga wanka a gurguje ta fito ta shirya kanta cikin wata tsinaniyar fitted gown na satin data dameta wanda ko inner wears bata iya saka masa ba
Acikin mintuna kalilan saigata a guest house
Samunshi tayi a kwance gabaki daya ya bugu yay lagwas jikinshi babu wani karfi, ..tana taba jikinshi yayi juyi ya wano fincikota ta fado kan kirjinshi baiyi wata wata ba yahau binjikinta da wasi xautattaun kisses yanayi yana balle kayan jikinshi yana juyata kamar wani wanda zai cinyeta.,atake taji ta birkice ta haura sama can can,dakanta ta soma tayashi nishi tanamai basa daman tsige mata kayan jikinta,kanta kamar zai kama da wuta sabida yi yakeyi agaggauce yana yi yana shafata yana tsotse koina ajikinta kamar xautacce
Cikin mintina kalilan sukayi makansu tumbur
Baiyi wata wata ba ya soma romancing dinta with dirty romance ihu takeyi tana bababbankare kirjinta gaba tana figar suman kanta tsabr yadda salon shi yake birkita mata kwakwala, ya shafa nan ya tsotse nan har saida sukayi mai kankat, yay digging dinta har saida dick dinsa yay fall off.
Dukansu bacci suka hauyi kamar wasu mutattu,suna farkawa ta nemesa ta rasa, tuni ya cika ma rigarsa iska...
Gidan iyayen sa ya nifa kanshi yana masa wani irin azaban ciwo baicewa kowa uffan ba harna tsawon kwana biyu yana isolating kanshi a daki zuciyarshi cike da sake sake akan yadda zai kwaco wasimé.
Insha Allah gobe zamu gama freee pages inkana son cigaba pls do
Subcribe TO READ IT AT 300₦ VIA 0152983148
MOHD SULE SURAYYA
GTB 08060712446!
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top