last
FITAR RANA 20
ALHAMDULILLAHI.
tun bayan ficewar Taheer a gidan basu karajin duriyarsa ba,Yau duk son wasime dayin wasa da kayan wasanta yaci tura sakamakon tsami da kafarta da hannyenta suka dingayi Baki kirin din haddarin Dake sama ya sakata bacci yau da wurwuri.
Sai wajajen Sha daya da rabi na dare taheer ya dawo bai kula kowa ba ya nufi dakinsa ya kimtsa kansa snn ya sauko kasa, kitchen ya nufa ya dauko clean plate nd spoon snn ya wuce dakinshi,ledan shoping din daya shigo dasu ya jawo gabansa ya bubbude su,"wani mayyar kamshin chicken wings da soyayyen irish potatoes wanda aka soyashi da ruwan kwai take suka gauraya wajen da qamshi mai dadi,zuzzubawa yay a plate snn ya budi dayan ledar stater ne na fresh apples,beeries nd apricot blend aciki,a nitse ya zauna yaci abincin shi harya koshi daram snn ya mike yay clearing wajen yaje yay wanka
Ya saka riga da wandon shi na bacci light blue in colour pjamas marar nauyi mai lausassar launi.
Switch dake jikin bango ya danna, wutar dakin ya koma dim marar haske sosai,hayewa yy kan gadonsa ya kwanta yana maida ajiyan zuciya nan da nan bacci mai nauyi ya daukesa.
3.0ck midnight sharp ya farka idanuwan sa suka sauka aka agogon bango,wani irin sanyi ke ratsa gangan jikinshi saboda ruwan Sama da ake kwazawa kamar da bakin kwarya.
Yafi minti goma akwance ya nannade jikinshi da bargo cikin wani yanayi,batare da yay wata motsi ba..sai can daya tuno da cewa wannan lokacin fa mai tsadace ga bawa awajen mahalincinsa snn ya hakura ya diro kasa daga kan gadonsa a kasalance ya nifi toilet yay tsarki snn ya dauro alwala.
Karfe ukun dare kusan lokacine da ubangiji dakanshi yakan sauko sama yanamai tambaya shin ina bawa ba me neman gafara in gafarce shi,ina bawa mai neman wani abu awajena in cika mishi burinsa,barinma da ake kwaza ruwan sama kowani musulmi na kwarai yasan muhimmacin yin adua ayayin da ake ruwan sama,domun kuwa tana daya daga cikin lokutan da ubangijinmu mai rahma yafi amsar bukatan bayinsa cikin gaggawa.
Jallabiyarsa ya zura snn ya shimfida sallaya
Ya tada kabbara a cikin nitsuwa.
Sallan tahajjudi yay har raka"oi goma sha biyu ya hada da shafi'i da wutri domin yin hakan yana da fa'ida sosai musammn ma inbakayi yisu a bayan sallan isha'i ba.
As usual addu,oin samun nasara da kariya ya dingayiwa iyayensa acikin kowani sujada daya gabatar acikin sallan sa harya kammala,yanayi yana mai neman gafara yana kuma neman guidance daga wajen ubangiji akan dukkan lamuran rayuwarsa.
'Lokcin ana neman karfe hudu da rabi na dare ya idar da sallan, awajen ya zauna ya dinga tasbihi yana salati wa Annabi.S.A.W daf zai shafa adduar domin ya gabatar da salatul fijr wasime ta fado mishi acikin ransa...
wani jimmm yyi da nauyin zuciya idanuwan shi a lumshi cikin tunanin rayuwar sa da ita anan gaba,hannun sa ya daga sama yafara rokon Allah abubuwa masu tarin yawa akanta.
Mafi muhimmancin adduar sa shine yana fatan Allah ya sa alakar su ta aure data kullu a bazata ta kasance tarayyar alheri ce agaresu duka na har abada.
Shidinma ayanzu yana da burirrikan sa akanta masu kyau daya boyesu acikin ransa,harga Allah so yake suyi rayuwarsu mai dadi,mai cike da sassanyar kauna da cikakiyar shakuwar da zata kwantar musu da hankli ta kuma saka ma zukatan su farinciki da annashuwa.
Saidai ayanzu hakan bazaiyu ta cikin sauki ko gaggawa ba,dole ne ya daure yay moulding dinta kalar yadda yake so,ya kuna nitsar da tarbiyanta sosai Dan yasan duk abunda yay sanya akai game da ita toh akansa ko yayan sa illar zai kare tunda shi baiya da wani ra'ayin zama da mata biyu...
dan haka ya qudira acikin ranshi cewa dagaske zai zage damtse yy kkri wajen kulawa da tarbiyan wasimén sa harsai ta zamto kalar uwar dayake so ta zama ma yayansa.
Wajajen 4.56am ya mike tsaye da tunanin hakan aransa,its like a dream he pray to achieve it succesfully ,ajiyar zuciya ya sauƙe sanin cewa bakaramin nauyi ya debar makansa ba bayan ga karatunsa daya sakoshi wuta wuta agaba,kafadun shi ya daga aransa yana dada bawa zuciyarsa karfin gwiwa dan kada ya karaya yana cewa
"Zai iya! .he can do this..and he wil do this. .dan kuwa duk abinda kaga mutum baiyi ba toh abun baida wani muhimmaci ne a zcyarsa
Aynzu kuma Rayuwar wasime tamkar nashine,intayi kyau dominsa. Hakama inta baci shi zaisha wuya da ita.
Saida ya nitsu cikin kaucar da wannan tunane tunanen aransa sannan ya Tada kabbara ya gabatar da raka'atanul fajri,after like 10min yana zaune aka kira sallan asubahi alwala ya karayi snn ya fice ya nifi masallaci..
Yau bakaramin sanyi ne ya sauko ba saboda ruwan sama da aka kwaza da daddaren wanda haryanzu bawai yagama sauka bane saidai ana kiran sallan asubahi ruwan ya dan tsagaita ya dawo zallan yayyafi amma bamai irin karfin nan ba.
Juye juye wasime ta dingayi akan gdonta tana mimmika kafafunta tana mammatse cinyoyinta acikin bacci,sanyi ya gama damunta,wani irin kankame kanta tayi acikin bargonta duk da haka bai hana sanyin datakeji damunta ba cos d Ac is alwys on at a medium level, sabida ruwan saman da akayi sai sanyin ya karu ya hargitsa mata yanayi
Yaukam ma sau biyu ta tsula fitsari awajen kwanciyarta cikin bacci batasan ma tayi ba.
Shida da rabi tahir ya shigo gidan ya samu bilti har ta fito tana share share da kintse kimtse,hade ransa yay da kamar bazai kulata ba
Daga bisani ya juyo a kasaitance muryansa ciki ciki yace "ina kwana.
Kallon shi tayi Muryanta a sanyaye tabishi da da ssanyar murmushi snn ta amsa shi da lpya kalau taheer an tashi lpya?"
Shiru yy baice uffan ba
..kkri take ta tambayesa dalilin sa nakin cin abincin sa jiya kawai taga keyansa acan gaba har ya kara da gaba yabarta awajen a tsaye riƙe da tsintsiya a hannu,tabe bakinta tay cikin sauke nannauyar ajiyar zciya ta kada kanta snn tacigaba da abunda ke gabanta.
Dakinshi ya nufa direct ya cire jallabiyarsa ya linke ya ajiye bathrum ya wuce yay brush snn ya doro da wanka mai kyau ya fito Daure da milk colour towel daure a kugunsa.
Gaban mirror yay yanamai kare ma faffadan kirjinshi kallo, a hankli ya kai hannunsa wajen ya shiga
Shafawa a hankli yanajin wani abu mai tayar da hankli na kashe mishi lakar jikinshi, gabaki daya sai yaji bayajin wani karfi ajikinshi,sihirtaccen nishi ya sake,aransa Yana mai burin da yaga yafi haka yin kato da kyaun jiki irinna zaratan mazaje da duk wata ƴa macen da zata kalle shi zata san eh lallai ta kalle cikakken ɗa namiji ..
Ahakan ma duk yay fintinkau ma abokansa ata fannin mallakar tsayayye kuma dirarren siffar jiki, musamman daya kasance kusan kullum acikin military training suke the only barrier now is the age gap,yasan wani abun bazai tabayin achieving dinsa kai tsaye ba face harsai ya ƙara wasu yan shekaru.
Yau har can waje bilti takai shararta dake yau asabar ne normally takan danyi full house sanitation ta tsaftace koina da koina acikin gidan daga ciki har waje.
Tun kafin ta fito tolu yay sauri ya hau tashin malam musa akan ya bude masa gate Yay sneaking karuwar da yabiya ta kwana dashi
Duk hanklinsa baiya jikinshi,ga fargaba ga kwadayin mata,kwanan da sukayi kamar bai ishe sa ba Yawani capko damtsa damtsan duwaiwakanta yana shafata tareda turata waje cikin sauri dan kar agansu, malam musa daya kalle dirin karuwar tolu ji yay kamar zaiyi fitsari ajikinshi tsabar yadda tsuminshi shima ya tashi Har wani nishi nishi ya saukewa taciki..,saidai a duniyarsa
babu macen dayake buri kuma yake sha'awar kasancewa da ita kamar bilti
Sam girman sa datayi a shekaru bai hana zuciyarsa jin hakan ba
Rashin bada fuska da kamun kai irin nata yasaka haryau baida kwarin gwiwar tunkatarta
Da maganan soyayya
Kullum Haka yake kwana yake tashi da mummunan sha'awarta acikin ransa,inya ganta hanklinsa bakaramin tashi yakeyi ba musamman ma duk
Sanda tolu ya debo loud girl,irin karuwa masu ihun dadi in ana harka ko ya samo mace mai zaki mai kunce masa saitin kwakwala toh insha Allahu gurnaninsu saiya axabtar da shi ya hanasa bacci,haka dick dinsa zatayi tsayuwar ruler acikin wandonsa har safiya yayi...
Kullum yana cikin wannan bakincikin amma na yaukam abun saiyaso yafi karfin kwakwalwnsa ,ga ruwan sama da akayi gari yay sanyi,shikansa sanyin ya gama ratsashi ga abar tashi ta harzuka tayi mikewar sanda yayi iyawarsa da kyar ta kwanta ya samu yay dan bacci...bai wani dade da kwanciyar sa ba saiga tolu yazo yana bubbuga mai kofa,wani sabon tashin hanklin yakeji ayanzu dayaga irin dirin yarinyar Da tolu ya kwashe dadin weathern nan da ita,yau kam yasan tolu ya kwashe dadi...
Cinyoyinsa a mammatse ya bar kofar gate din
Bayan babe din ta wuce
Tsabar jaraba Bayan gida ya wuce direct yay Wankan tsarki snn ya doro alwala yay sallah ya dan nemi waje ya kwanta amma duk da haka hanklnsa ya kasa kwanciya gabaki daya ruhinsa ta kwadaita da son samun macen da zata debe masa kewa shima,sai juye juyensa yakei shikadai yana tunanin ko shima yace ma tolu ya samo masa dirarriyar mace irin wannan ne yau shima yadan rage zafi da daddare,but no...zuciyarsa bilti kawai take so kuma take sha'awa..ji yake kamr inbai sauƙe niyyarsa akan bilti ba hala bazai taba samun gamsuwa ajikin kowata ya mace ba.
A fannin taher kuwa yana kammala tsayuwarsa agaban mirror ya shafe jikinshi da soft body lotion nd oil saboda yanayin wedan is queit cold,ahnkli ya bibbi jikinshi da dadadan turaruka masu sanyi marasa karfin qamshi,a nitse ya bude wadrobe dinsa yanamai karema jerin kayansa kallo.
Hannunsa yakai kan wata orange polo shirt ya cirota waje ya hadata da wata black pants na khaki sabida anjima kadan yasan zai iya wucewa wajen training acikin barracks dinsu.
Soft Canvas mai kyau ta kamfanin adidas ya saka akafafunsa ya karkare kwalliyarsa da saka agogo snn ya kimtsa dakinsa yayo waje.
Lumtsatsub Idanunshi nakan kowani sashe na gidan,gani yy Waje yay fes fes gwanin sha'awa ko ina yana kamshin turaren wuta, Kallon ko ina yy da gefen idonshi cikin nitsatsiyar takunshi mai daukar hankli snn ya nufi dakin bilti kai tsaye,tura kofar yay ya shige ciki kai tsaye baiyi wani sallama ba yaja ya tsaya daga nan yana kare ma wasime kallo ,lokacin wani uban juyi wasime takeyi cikin baccinta gabaki daya jikinta ya jike shatafff da fitsari nayauma saiyafi na koyaushe sabida ba sau daya ba ta tsula fitsarin ajikinta.
Daga idanunwan shi yy a miskilance ya kalli agogon bango,yaga karfe bakwai da rabi ya kusan wucewa tsaki yaja yanamaijin bakin cikin yadda bilti take kyaleta tayo bacci har i wannan lokcin da alaman ba a tursasa ta tayi ibada,ransa a dan bace ya karaso bakin gadon yadan tsaya kadan yanamai kallon kyakkwan fuskanta dats so innocent nd captivating .
Wani abu ya dingaji mai nauyi acikin zuciyarshi
Gabansa na faduwa a cikin sauri ya dauke idanunsa akanta snn ya kai hannunsa kan bargon a hankli yana shirin yayewa.
Yana dora hannun sa akai wasime tasoma juye juye jin inuwar mutum akanta da wani abu kamar qamshi qamshin turare mai bala'in dadi da ratsa zuciya, ahnkli ta kyallaro idanunta daya cikin gigin bacci sai caraf suka hade ido,suna hade idon kuwa tayi sauri ta rufe nata idon a tsorace kirjinta na wani bada sauti guf gufff yana bugawa da uban karfi,
Fasa yaye bargon yay ya koma ya tsaya gamida harde hannuwan shi asaman kirjinsa snn yaja baya ya tsura mata mayun idanunshi masu tsoratarwa ya cigaba da kallonta,so yake yaga ko zata tashi ne koko bazata tashi ba,gabanta ne ya dinga faduwa jikinta ya hau karkrwa, nan da nan ta matse idanunta gam gam gashin girarta sai rawa sukeyi dakansu, cikin rasa yadda zatayi ta bude idanuwan ta kawai ta kallesa fuskan ta a takune gwanin ban tausayi,wani babban tashin hanklin bai tashi ziyartan ba saida ta fahimci cewa ajike jagwab jilkinta yake da fitsari, aikuwa batasan san da idanuwanta suka soma saukar da ruwan hawaye ba"idon shi ya wara akanta snn ya dada turmusaa fuskan sa, yace ke?kankame jikinta tayi da bargon ta rushe masa da tsortaccen kuka,jan bargon yay ya watsar a ƙasa,da uban gudu ta ja da baya baya ta koma can dungu ta takune kanta sosai tana rabza kuka....
Hannunshi ya saka a aljihu snn ya tsaya a tsaye cikin daka mata tsawa yace "ohhhhhh wato kin karayin fitsarin kenan ko?...cikin firgita da tsoro ta girgigza kanta tana cewa "a'a..
A'a...ban . .wallhi ban sani ba...yo ba shine ya fito ba,.. nifa bansan nayi ba...dan Allah kaya hakuri karka bugeni..kuka sosai takeyi tana maganan Uwa har anbugetan.
Ya bata ransa yace.
"Sauko nan..
Tafara jan jikinta ahnkli cikin saibi wani tsawa ya kara daka mata yace "are u mad? ma ubanwa kike batawa lokaci,"a hanzarce ta zube a kasa ta tsuguna jikinta duka na rawa rawa.
Ki tashi ki tattara kayan nan duka ki biyoni dashi
And stop dat nonsense ki dena cikimin kunnne na da kukan banza kinaji ko? Me aka miki da kike bude wa mutane baki? Wato kin raina ni ko? Yi yay kamar zai wanka mata mari a fuskanra,da gudu taja baya a gigice nan da nan ta shiga goge hawayen nata tanamai hadiye kukan dan dole.
Da rawar jiki ta mike tsaye snn ta aikata duk wani abunda ya umarceta datayi,.ta fito da kayan fitsarin ta hada da bedsheet dinta ta rike jikinta sai bari kawai yakeyi
Zubasu anan kije kiyi wanka kiyi alwala.
Cikin sauri ta zubasu awajen ta koma bathrum agaggauce tayi wanka sharp sharp tanakan shirin yin alwala saigashi ya bude bathrum din ya shigo.
Wani faduwa gabanta ya karayi tanajin kamar ta hadiye ranta ta mutu dan tsoro,"haka akeyin alwalan? Daga inda ya tsaya ya jefo mata tambayar snn ya karaso fuu kamar zai hadiyeta.
Ji take kamar zata rusa ihu
Yace "Tambayarki nakeyi!
Wani sassanyar Kuka ta zakar masa cikin sheshehka tarasa mema zatace kawai sai tace
"Yaa banfa iya bane...shiru yy baice Mata uffan ba..har sanda ya tara ruwa a fetcher.
Snn ya juyo yace mata
Me ake farayi kafun ayi alwala,dan shiru tayi snn ta makale wuyarta a sanyaye tace tsarki"
Ya dago kai yana kallon cikin idanunta yace yaya ake tsarkin,kanta ta sauke can ƙasa tana mai fidgeting fingers dinta jikin jin tsoro da kunya
Ganin haryanzu bai dena kallonta ba ta dago kanta ahakli cikin dauriya tace
"Bayan kayi fi..fffitsari..
saika wanke wajen da ruwa...ya hade rai yace sau nawa.Hannunta ta kama tana wasa dashi yana lura yaga ta kirga sau uku,baice uffan ba can Snn ya dauke kansa akanta yace daga nan kuma sai yaya?.tsuru tsuru tayi da idanunta alaman bata sani ba.
Kunnenta ya kama slighty..yace"Kinaji na ko? Da muryan kuka mai ban tausayi ta amsa da eh yace Daga yau idan kinzo tsarki nitsuwa zakiyi.Ki wanke wajen da isashen ruwa sau uku sannan kibashi secnd uku sann ki tashi ki wanke hannunki saiki debo ruwan alwala...
Kin ma iya alwalan kuwa? Girgiza kanta tayi cikin tsananin tsoronsa snn tace "eh,ta kuma cewa a'a"...nan ma ya koya mata shi tsala tsala verbally and practically saida tayi alwala agaban sa kusan sau takwas yaji ya gamsu sann suka fito.
Zani ta dora akan towel din ta dauko hijab ta saka sann ta yaye towel din ta ciki ta ajeshi akan gado,kafin nan harya shimfida mata sallaya
Yana tsaye harta kammala sallan ta raka'a biyu,sallan safiya,.
tanayin sallama suka hade ido yace na baki minti biyu kisaka kaya kizo yanzun nan ki same abakin tanki.
Yana juya baya ta mike tsaye cikin gaggawa wani irin rawa jikinta yakeyi tsabar axaban tsoron sa datakeji acikin zcyarta ,agaggauce ta shafa mai ta saka wankakken pants dinta tabita zura doguwar rigan atamfa A shape,snn ta kwaso kayan fitsarinta da zanin gadon a gurguje taje wajen ta same shi.
Samu tayi harya karkada omo acikin ruwa yana zaune yana jiranta,koda ta iso wajen ko kallanta baiyi ba ,jikinta a mugun sanyaye ta karaso gaban sa ta ajiye mishi kayan fitsarin ahankli .."
"Jeki can ki tsaya, ya
Mata nuni da can gefe inda rana yasoma haskawa da kadan kadan
Tsaye ya mike yana kallon ta harta isa wajen snn yace
"Ki saka yatsarki daya a kasa sann ki daga kafarki daya sama inkika yadda kika fadi kasa saina zaneki.
Babu musu wasime ta aikata hakan jikinta sai rawa rawa yakeyi tanajin kamar zata fado kasa, ga tsamin da kafarta yake mata na jiya bai gama warwarewa ba..Ko kallanta baiyayi bare halinda take ciki ya damesa,earpice ya jona da kunnenshi yahau wanke kayan fitsarinta ya wanke su tasss..kafin nan wasime taci kuka tayi kuka kamar zata cire ranta amma tsoro bai iya barinta ta saɓa dokansa ba..saida ya kammala wankinsa tass ya shanya sannan yay releasing dinta ta wuce cikin gida tana matse ido cikin kuka tana tafiyarta a hankli.
A fannin bilti kuwa shararta kawai takeyi bata ko lura da yadda malam musa yafito ya rakube a bayan windown sa ya zuba ma bayan ta idanunsa ba.
Gabaki daya ya shagalta zuciyarsa tayi nisa da abunda shedan din jikinshi yake tunzirasa akan dayayi..
Yasan labarin bilti kuma yasan bazaurace wanda mijinta ya rasu aka laka mata sharrin wai ita mayyace ita ta cinye shi danta mallake arzikin shi shiyasa ma taki haihuwa dashi,haka aka taru aka mata taron dangi aka kulla mata sharri kala kala,she went tru hectic emotional trauma, dan hatta uwar rikonta data aurar da ita bayan iyayenta sun mutu juya mata baya tayi a wancan lokacin..
Adan dole bilti ta gudu ta shiga uwa duniya da goyon bayan wani dan uwan mahaifyarta wanda shine ma yay sanadiyar sama mata aiki agidan su taheer lokacin mahaifiyar taheer tana shan wahala da laulayin cikinshi bata da wani lpya sosai sai aka kawo bilti ta zauna da ita tana kulawa da ita sosai
Kamar yar uwanta na jini haka ta zage ta kula da maman taher har cikin ta ya girma suka saba da juna sosai,kowa yay trusting din bilti dake tunda suke bata taba cin amanansu ko ta nuna musu wani mummunan halinta ba.
Ita tay renon taher tun yana jaririn sa harya girma,iyayen are alwys on the run yau suna nan gobe suna can dukansu babu mai takammmen lokacin kansa acikinsu bare na dansu.
Da zuciya daya bilti take zamanta agidan kuma sosai suke kyautata mata suna kkri wajen girmama ta..tana da ilimin ta daidai gwargwado dan tayi karatun NCE a garinsu kafin tay aure.
Tun zuwan malam musa gidan ya kyallara ido ya saka ranshi akanta, gani yake kamar mace bazata taɓa iya zama hakanan cikin kwanciyar hankli babu wani namiji a kunkutirinta ba.
Amma saiya sha mamakin ganin bilti da yadda take rayuwarta gaba daya,namiji ko shaawar yin aure baya gabanta.. aikin da takeyi na kulawa da taheer sune abunda sukafi saka ta farinciki da kwanciyar hankli.
Sann kuma taki sam ta sake musu fuska musamman ma tolu
Shiyasa Yana fara mata wargi sai tace zata hadashi da taheer.
Harta kammala sharanta ta kwashe ta shiga cikin gida bata lura da shi ba..shedan sai ingiza zcyrsa yakeyi akan kawai ya denajin tsoro ya tunkareta hala itama a matse take zata iya biye mishi harma ya aureta
Wucewa yay dakin tolu waidan ya bashi shawara ya same tolu yana waya da wata budurwa, waje ya nema ya zauna yana jiranshi ya kammala ya saurare shi.,tolu yana karkare wayar suka haura ma juna gaugau
Malam musa cikin mamaki yana cewa Kai
Tolu baka gajiya ne?toh wallh yaukam bazan bude ma wata shegiya gate ba,tolu ya dinga lallabrsa ahaka har shima ya shigo masa da zancen bilti dake tolun ma wawa ne zigashi kawai ya dadayi yana ingiza shi akan daya fara nuna ma bilti alamar cewa yana sonta.
Bilti tana kitchen tana kkrin hada breakfast taheer ya sace jikinshi yabar musu gidan ya wuce wajen karatunsa daganan kuma wajen training zaije.
Dukansu basu san baya gidan ba harsanda bti ta kammala girkin ta je ta daki dubo wasime dataga yau bata sauko ba a tunaninta tsorone ya hanata saukowa,ashe tunda ta shiga dakin kuka kawai takeyi da tunanin saheeb cike acikin zuciyarta
She missed him alots,ji take kamar an sakata a prison kwana biyu musamman ma da taheer ya soma shiga cikin rayuwarta yana tsorata ta.
Rarrashin duniyan nan bilti tayi mata kafin nan tayi shiru ta dena kuka, duk tabi ta damu ta cusa tunani kala kala aranta sai tambayar bilti takeyi ko yaushe ne saheeb zaizo,bilti har tagaji da boye mata ta fito mata karara ta nuna mata cewa ta dena tunanin zata kara ganinsa saboda taher ya hana afkuwar hakan...
Tagumi tayi da bakin cikin taher aranta,yau abinci ma kadan ta taba ta tashi tahaura sama ta dinga kuka,sai da tay me isarta snn ta debo kayan wasanta tazo tanayi harta dan somajin dama dama acikin ranta.
A fannin saheeb kuwa zuciyansa ta kasa iya daurewa,sam baya zanne baya tsaye akan tunanin wasime,zuciya yasa har yagama shirin tattaro thugs din baban sa don suyi mobbing taher su masa mummunan dukan daga baya kuma sai yaji yafasa yin hakan kawai
In bakin ciki ya damesa sai dai ya sha giya ya kira zeee yay mata cin hauka,Ita kuwa duk ta dauka so ne yake kawo haka bata fahimci cewa amfani da ita yakeyi kawai danya saukaka ma zuyarsa bakincikin rashin ganin wasime ba.
Abu kamar wasa sai gashi saheeb ya cusa wani mummunan qudiri akan taheer...
Ji yake ya tsane sa,baya son ganinsa badon komi ba sabida wasime...
Haka rayuwarsu ta kasance,karfin addu'a da ikon Allah yasaka duk wani mummunan sharri da saheeb yake kullawa akan taheer domin daukar fansa bata yuwa ko yay ma haka kawai saiyaji ya fasa ku kuma abunyazo baiyu ba
Rayuwar wasime ya kasance a mugun takure
Saboda yadda taheer ya mugun saka ido akanta yanamai saka mata daci akan ibada,girmama na gaba, da kuma fitsarin kwance datakeyi.
Purnishment kala kala bawanda batasha shi ba,tayi pimping tayi frog jump tayi jumping tayi smell ur nyash babu azaban da bai bata ba.
Duk da sanyin A.C tsoro saida yasaka wasime ta dena fitsarin kwance.
Ranar da tayi by mistake zokaga tashin hankli,gashi bata isa ta je ta wanke kafin ya sani ba da asubahin fari yake 'lekowa ya tasheta tayi sallah...hartazo ta dena kwanciya da kaya ajikinta,sabida kotay fitsarin karyajika kayan ta amma duk da haka asirinta baya rufuwa daga zarar anyi ruwan sama bata iya controling kanta dole ne saita tsula.
Da kyar yazo ya fahimci cewa Sanyin A.c na daya daga cikin abunda yake assasa mata jin fitsari,..
saboda hakan ya daure ya sauko da fushin dayakeyi ya soma yin magana da bilti,zama yay sukayi magana cikin son ya fahimtar da ita cewa yana so adena kunna ma wasime A c musamman acikin dare in zatay bacci.
Anan ne itama ta samu daman bashi hakuri ta nuna masa damuwarta akan dena cin abincinta dayayi agidan..daga haka
Suka fahimci juna suka koma normal komi na gidan na tafiya daidai
Bilti ta fara tayashi wasu ababen tana jan hanklin wasime da nasiha tana dada nutsar da zcyarta akan abunda ya dace da wanda bai dace ba.
Tunda aka soma kashe AC Yau satin wasime uku cur batare da ta tsula fitsari ba,ahankli harta soma cire ranta akan saheeb data cusa tunaninshi acikin ranta sabida ko bakin kofa taheer baiya barinta ta leka snn wann karon sosai bilti take yin kafa kafa da dokokin sa daya saka musu a gidan,acikin satin ne yay tafiya yace ma bilti zaije wajen iyayen sa a abuja amma bazai dade ba zai dawo.
Bayan tafiyarsa babu abunda ya sauya komi na tafya daidai wasime tana kkrinta wajen yin ibada tana kuma kiyayewa sosai.
Sabbin Halayen malam
Musane kawai matsalar ta ayayinda ya samu wani sabuwar sarar shigowa kitchen gatsau saida kawai ta ga mutum abayanta yana mammatse kafa yana lashe baki,abun na damun bilti bana wasa ba..ta rasa meya manufarsa amma bata kawo wani mummunan abu aranta ba.
Wasime kuwa tunda ta fahimce cewa taheer baya nan ta bude shafin wasan baby babuji babu gani gabaki daya rayuwarta ta sallama akan wasa,safe da rana har da dare wani bin sai bilti ta tsawatar mata ko tace zata kira taheer awaya ta fada mishi kafin take denawa.
Satin taher biyu a abuja tare da iyayensa kafun ya dawo kaduna,shigowar dare yay babu wanda ya sani,kafin yay bacci saida yaje ya leka dakin ya duba lpyarsu,yanata kallon wasime wanda duk kayan wasanta ne a barbaje akasa.
Komawa dakinsa yay da tunanin yadda zai rabata da wannan wasan.
Tunanin sakata a makaranta shiya fado masa aransa for the first time ya somajin hakanne kawai ya dace da ita ayanzu.
Washe gari da sassafe bayan wasime tayi sallah,jira tayi saida bilti ta wuce kitchen snn ta zauna ta cigaba da wasan babynta...
Kwata kwata batasan da cewa taher ya dawo ba.
Angama breakfast bilti ta wuce zata kirawo ta saigashi nan yana saukowa da mamaki anayayinta ta tsaya suka gaisa snn suka karasa cikin dakinsun tare.
Da Sallama suka shigo wasime bata kulaba sabida hanklinta yay nisa akan wasa.."bilti tace ke wasime?jiyowa tayi adan firgice tana hade ido da taheer tayi wuf ta miƙe tsaye a daburce ta sulale kasa kamar munafuka ta shiga gaishe sa cikin sanyin murya..
Shiru yy bai amsa taba yana ta kallon kayan wasan yanakuma jin fadan da bilti ta danyi mata akan yadda take nacewa da son wasa.
Kwana biyu baice mata komi ba yay kamar hanklinsa baiya wajen itama bata fasa wasanta ba sabida abun ya balain shiga cikin ranta....
ALHAMDULLAHI FANMILY THANKS FOR YOUR SUPPORTS THROUT DIS JOURNEY
ANAN NAKE KAWO KARSHEN FREE PAGES NA WANNAN LITTAFIN.
LABARIN ZAI CIGABA DA ZUWA MUKU RANAR LARABA...GAMAI BUKATAR JIN YADDA ZATA KAYA TSAKANIN WASIMÉ DA TAHEER DA KUMA SAHEEB YA HANZARTA BIYAN KUDIN KARATUN SA NAIRA 300₦ VIA
0152983148
MOHD SULE SURAYYA GTB
ZAKA IYA TURO DA KATIN WAYA NA MTN TA WANNAN LAYIN 09132352275
SAIKA TURO SHEDAR BIYANKA A 08060712446.
NAGODE MUKU MATUKA AND SPECIAL THANKS TO ALL THOSE WHO PATRONISE ME,I LOVE U ALWYS ND FOREVER !
URS TRULY SURAYYAHMS.....
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top