friends

*FITAR RANA...*
_......faduwarsa_

BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.

No.10

Daga club bai tsaya akoina ba ya nufa gida,nan ma ya samu koina shiru alaman har sunyi bacci,wutar falon ya kunna snn ya cire rigar sanyinshi ya aje akan cushion,bude fridge yay ya dauko ruwan sanyi sosai baidamu da ya zuba a kofi ya soma kwankwada kamar daman kishin ruwan ne ya damesa.

Komawa kan kujera yay ya zauna ayayin da wata Nannauyar ajiyar zcya ta kufce masa gabaki daya Ya rasa abunda yake masa dadi,ya rasa mesa zciyarsa ta kasa samun sukuni musmn tunda saheeb ya soma shiga rayuwar wasime,lumshe idanunshi yay ahankli yana tuna blowing masa kisses din da saheeb yay dazu,tun a lkcin yakejin sauyin bugun numfashin sa saidai wann karon baya tsammanin fushi yakeji akanta ko akan saheeb din Wani abu daban yakeji mai kama da fargaba, yasan waye abokinshi saheeb ciki da bai,tarbiya yay masa ƙaranci.su irin rayuwar turawan nan aka dora rayuwarsu akai komi kawai yinshi sukeyi babu kulawa da right or wrong ko wani hakkin addini,har cikin ranshi yasoma jin kamar baison alakar wasime da kowa ma sbida aynxu mutane sun dawo abun tsoro!

Ya dade acikin wannan tunanin can sann ya miƙe ya haura sama ya nufi cikin dakinshi,a hnkli ya bude kofarsa ya shiga snn ya kunna wuta,wani ajiyar zcya ya sauke tare da karewa dakin nasa kallo,direct gaban wani reading table ya zuzzzuba tarkacenshi his phones nd evrything yay freeing knsa,drawar wajen ya bude da wata key ya dauko wani bunch of keys snn ya fito waje ya kulle main door yabi ya lelleka sashukan iyayensa yaga komi normal ya kashe wutar falonsun,harya kama hanya zaiyi sama ya duba bilti saikuma aransa yaji kamar bazai iyaba.

Haka ya dinga yi kwana biyu,zai duba koina a gidan to make sure evrything is gud amma sam sam baiya iya kaiwa dakin su wasime  ya kuma rasa kwakwran dalilinsa nayin hakan

And sometimes haka zai dingajin kamar yana sha'awar kallon fuskar yarinyar amma haryau dai bai tabbatar da cewa a zahiri ma hakan yakeji aransa ba,shide kullum ransa a bace ne.barinma da saheeb ya soma isarsa da hirarta basa waya na scnds guda bai tambaye lapiyarta ba.

Kwana biyu haka in saheeb ya samu time yabiyo ta gidan su haka zaiganshi ya lodo ma wasimé kayan kwamulashe ice creams chokolates biscuits,su wasimé kuwa tuni harta sake jiki dashi hirar kauyensu dana kawayenta kullum tana basa haka zaita dariya yana kulewa kamar sabon kamu.

Yanzu inta gansa a gidan da gudunta take zuwa tamasa oyoyo shikuma ya dagata sama, kota tahau kan cinyarsa ta zauna kota riko hannunsa suna hira suna dariya sosai,har cikin ran taheer bason hakan yakei ba shisa kwata kwata baya yarda su zamna a inuwa guda dashi,Mostly in saheeb ya zo saidai suzauna a falo shi yana can sama a dakinshi,zaman su a daki ma tuni ya soke snn duk magiya duk roko haka ya hana saheeb fita koina da ita.

After few months Ana washe gari sallah. bilti ce ita kadai ta sako wata atamfar classic mai kyau tana ayyukanta a kitchen
Wasimé ta shigo duk jikinta a jiƙe da fitsari da alaman yau bata samu daman yin wankin ba sakamakon ruwan su daya dauƙe "kallo daya bilti tayi mata cikin girgiza kai tace,tab ashe wata baxataje koina ba kenan, yanzun nan fa yaa saheeb dinki yazo kuma ya roki yayanki akan zakuje wajen wasan yara (amusement park)
da kannensa gobe.

"baki buɗe cikin yanayin murna tace "kice Allah?bakinta taji an buge ta riƙo bakin da sauri tana yamutsa fuska"..bilti tace bana hanaki cewa hakan ba?zanmiki karyane?kamar zatay kuka ta girgiza kai tana zumburo baki..bilti tace"kyaji dashi..kika yarda taheer yasan kina fitsarin kwance zaki gane kurenki..

cikin sauri har kirjinta na daka tsalle ta langwabar da wuya sigar magiya tace "bilti toh dan Allah karki fadamai kinga jiyama ya min ihu waidan naje debo ruwa a famfon waje..kumafa aikana malam musa yay yace in debo masa ruwan alola.

"Bilti bata kulata ba,ta dada matsowa kusa da ita tace "toh waishi meyasa baison yara?
batare da ta kalleta ba tace wa kenan? Dan shiru tayi kamar me nazari akan wani abu,can snn ta furta ahankli tace "Ɗahiru mana! Da mamki bilti ta kalleta jin yadda ta furta sunansa gatsau babu saƙayawa"kada kai kawai bilti tay tace"shiya gaya miki haka?kanta ta girgiza alaman a'a kafin tace "yaa saheeb ne ya gayamin!kuma ai gaskiya ne..yo inba haka ba toh meyasa kullum ya ganni a waje saiya koreni"
saiyace min wani "get out" .kullum saiyace min get out..kuma fa kawu Qasimu ma ranar yace mishi ya dinga koyamin karatun boko Kin tuna?
..cikin tsareta da ido bilti tace eh na tuna kila ya manta ne.wasime kije ki cire kayan fitsarin nan surutun nan naki ya isheni haka,batay wani gardama ba ta fita abunta tayi hanyar waje

Tana sako kanta wajen kuwa taci karo da saheeb   abakin kofa ayayinda yake kkrin shigowa, ya saka wata casual dress baki da fari ta masa kyau yana baza qamshin tsadadden turarensa as usual,a take taji tayi weak kafafunta suna neman ƙasa daukarta,zuru zuru tayi da idanu cikin zuciyarta taja da baya ta tsaya tace"wayyo Allah na shikenan yau zaisan ina tsula fitsarin kwance?

a tsaye cak ta tsaya tana hangensa harya ƙaraso yana washe mata baki,gaba ki daya yay expecting zata taho ne da gudu ta rungumeshi kamar yadda ta saba saiyaga yau bata ko motsa ba,haka ya karaso har gabanta ya tsaya yana murmushi banda bugu babu abunda zuciyarta yakeyi

Twerking fingers dinsa a gaban face dinta snn yace"hey Beauty"
dan kallansa tayi a sace snn tay karamar murmushi...shima murmushin yamayar mata.."hey yau me ya faru babu oyoyo..ko bakiyi murnan ganina bane?

Kanta kawai ta girgiza tanamai washe masa baki tana kallonsa a sama sama tana dan babbasarwa,she really looks weird nd uncomfortable yanata lura da yanayinta ayayinda take ta bobbye wajen jika jikar dake jikinta,duk yabivya rasa meye ne yasa take abu kamar wata marar gaskiya, lekewa yay ta bayanta tayi saurin juyawa nan da nan jikinta Ya hau kyarma

Sai can daya leka saiya ga rabin bayan zaninta ajikke,wani gwalo idanuwansa waje yy snn yace"...Holy shit..wato dama abunda kike boyewa kenan toh agarin yaya kika jiƙa jikinki da ruwa?Shiru tayi jikinta sai yy lagwas aranta bazata iya fasalta kalar dadin dataji dabai ganota kai tsaye ba,zai matso kusa da ita tayi saurin ja da baya snn ta soma magana cikin i i na muryanta a sanyaye tace
"Nima bansani!ai ruwa ne ya..ya.. Hannunta ya jawo sanda taji kirjinta ya buga da karfi snn ya zare mata ido.."kifadamin gaskiya wato kinje kinyi wasa da ruwa ko?da sauri girgiza mai kai kamar zatay kuka,sam sam batason ya shaki warin fitsarinta sai kicin kicin takeyi akan ya saketa,Tasan inyagane tana fitsarin kwance xataji kunyarsa sosai halama bazata kara iya hade idanu dashi ba.

Budan baki yay Zai ƙara tambayarta saiga ƙarar takun tej akansu,ji tayi kamar nunfashinta zai bar gangan jikinta dataga taher din nevyana sauƙowa,a cikin sauri ta fauce hannunta ta matsa can baya a tsorace tayi lumui da fuska tanamai satar kallonsa.

alkcin saheeb nata surutunsa akan son wasa da ruwan datakeyi,she is sure taheer din naji,luckily enough saiga bilti ma ta fito..wani sihirtaccen ajiyar zcya wasime ta sauƙe tana godema Allah aranta da biltin ta fito

ganin kallon da taher yakei ma wasimen yasa bilti shan jinin jikinta bata tunkaresa ba ta dubi saheeb din tace"
ahh saheeb harka dawo
..juyowa yy hannun sa dafe a goshinsa yace "yes dama ba dadewa zanyi ba,amma yanaga wann chicken din ta jika jikinta da ruwa ba taher ya hanata fita wajen ruwan ba,batajin magana fa?bilti ta kakalo dariyar karfin hali ta kalli wasime wanda ta rakuɓe tana ɓari bari duk tabi ta tsorota da irin idon da taheer ya xuba mata.

Acikin salon ta cece ta tace,"kije ki cire jikakken kayan nan kiyi sauri kixo kici abincinki,ko amsawa bata iyayi ba a hanzarce ta juya da gudu zata haura sama,"muryan saheeb tajiyo yana cewa beuty kenan dama haka take batajin magana and its cold fa..gata bata son sanyi,bilti tace ai bari kawai kullum sai bakina yay dogo,sauri take zata haura taji an damƙo rigarta ta baya"

..kurwanta ne ya soma daka tsalle daga jikinta snn numfashinta ya soma kkrin yankewa mai gabaki daya,a sasarfe ta juyo ta kalleshi yawani haɗe ransa,dan lumshe ido tayi domin qamshin turaren sa kadai ya isa ya sanar da ita wanene ya damkota tun Kafin aje kan shirun da wajen ya dauƙa"as usual babu wani rahama akan fuskan sa..yace ke?,dirar sautin muryansa akanra yasaka atake hawayenta suka taru acikin idanunta,gwanin ban dariya tace na'am?
Dan kau da kansa yay gefe dan kamar yaji zarnin fitsari amma bai wani tabbatar ba".Yawu ne ya taru a bakinsa lokci guda yace Inna sake ganinki da jiƙa ajikinki saina fasa miki kai

A tsorace Ta gyada kai da kyar ta iya cewa "toh" yana saketa ta fashe da sassanyar kuka ta haura sama a hanzarce.
Wucewa kitchen bilti tayi ta kyalesu awajen

Cikin haɗe rai saheeb ya dubesa yace "meye haka zaka wani hantari yarinya ya zakai kace zaka fasa mata kai? Bakasan duk abunda ka fadama yaro yanakaiwa har cikin zcyarsa ba?

..taher baiko kulasa ba ya karasa saukowa daga stairs à tsakiyar falon ya dakata snn yaja ya tsaya yana dan takune fuskarsa

"Nifa zarnin fitsari nakeji
Bakaji ba?...

Saheeb ya kyabe baki
Ni banji ba kodai ajikin ka ka debo?

juyowa yy yace no kodai qamshin turaren kane haka?

Dan Dariya suka fashe dashi,Allah ya shiryeka dan iska. Tej yace ni ba dan iska bane rabani da tsiya.

Zama saheeb yay akan kujera "toh how far zaka rakanin ne?kasan gobe zamu fita da yaran nan yaune kawai yakamata muje inga babe din nan.

Nemab wajen zama taher yay snn ya kallesa
Sincerly speaking frm his hrt yace guy "banajin zan iya zuwa ko ina.
Musamman ma wajen da kakeso muje!

Wani haɗe rai saheeb yay atake baice uffan va.dan shiru yy can snn ya kalli taher din"guy in tambayeka mana..

Girarsa ya dage sama alaman yanaji...

Gyara zama saheeb yay snn yace"taher Waimesa bakada mutuncine?
Zaiy magana yay saurin tsaresa tareda haura masa da fada
"c'mon taheer yane kamar baka waye ba,we r bigger boys mehn,kana yawa fa..

...hmm kawai taher ya saki ta gefen bakinshi tare da sakin wata naksashiyar murmushi"
..can yace nide na fada maka, i told u bazanje koina yauba..

Mikewa tsaye saheeb yay
Ransa a dan bace
"Amma gaskiya bakamin adalci ba..u knw i wnted this to happen..yanzu me zanje na fadawa ƙawar zee baby bayan nagaya mata zanzo mata da babban abokina..kuma her friends wil be dere..comn guy u fucked up!! Dan Allah ka tashi muje.

Shiru ya masa kamar badashi yakeyi ba,ran saheeb ya ƙara baci duk tunaninsa alkwarin da yay ma babe dinsa zee baby akan zai kawo Tej sabida ƙawarta datake mutuwar crushing akansa kuma duk yau din nan za'a hadu.

A shashance ya kalli saheeb dake tsaye
"U knw my words are final right?..

"Fuck ur words...
saheeb ya fada a harzuke ransa dagaske ya baci haryana bari bari

Ko ajikinshi dan yasan ba alheri aka kulla acan ba tunda aka matsa sosai anaso yaje..aransa yaa dade da yin alkwarin baxai taɓayin harka da yan mata arayuwanshi ba..musamman ma yan mata irinna su saheeb. "Devilsih,spoilt,indecent,nd drug addicts..har abada baijin zai kula irin wayannan.

Its 300# subcribe
via 0152983148
Mohd surayya sule
GTB send ur evidence to 08060712446
Or mtn Pin.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top