FITAR RANA

FITAR RANA 18

_Happy birthday to me,(surayyahms)_
_"Today 26th may i celebrate myself for being able to take off the mask i wear out and knw who i am underneath,for being vulnerable enough to accept my flaws nd knw dat those are wat makes me human nd real,.for being confident enough to cherish my strenght witout hiding or minimizing them cos they are my beautiful gifts to share with the world.nd For being brave to say i knw wat,and oll of it."sumtimes i can be messy,full of shits nd mistakes,my undying forgetfullnes,despite that, "im soo proud of me,proud of who i am, nd proud of wat im becoming and dats wat i call selflove!"..happy birthday to impecable me..longlive nd prosperious 365days in health nd wealth for decades SUSU,HBD SURAYYAHMS#._

A sandare taheer ya tsaya yana kallon saheeb da tsananin mamakin sa a yanayinsa,ji yay kamar ana sare masa gangan jikinshi da takobi,wani runtse idanunshi yay game da dunkule hannayensa ayayin da wasu mahaukatan jijiyon dake hannayensa suka harzuka sukayi tauri suka wani murmurdu..

atake jikinshi ya soma kyarma bacin rai da baƙar kishi su suka hadu suka makantar dashi baiya ganin komi agabanshi sai duhu duhu yanajin wani abu mai tsananin ciwo da radadi na tsaga masa kahon zuciya.

A duk inda taher ya kasance wasime takan ji alaman hakan ajinin jikinta sabida ƙarin bugun zuciya da mummunan faduwar gaba,atake atake taji ta ƙara tsorata,kkrin ture saheeb takeyi shikuma yana bijirewa,tana waigowa kuwa saita hade ido da taheer a tsaye akansu kamar wani fatalwa, wani irin ja da baya tayi tanamai kara sautin kukan ta a mugun rude tace"wayyo Allah na"Nifa bana son haka..bana so..bana so.
Tafada tana tutture saheeb din shikuwa bai lura ba,kkri yake yi don ya jawota jikinshi,sam taki tahau matsawa baya baya tana kkrin hankarar dashi cewa taheer ya shigo yana kallonsu

Can baya baya ta matsa har sanda ta jingina bayanta da jikin gadon ta rakuɓe snn ya farga,a dan fizge saheeb Ya juya sai caraf suka hade ido da taheer dake kallonsa cikin wani irin rikitacciyar yanayi mai tsoratarwa.

Baisan sanda ya miƙe tsaye ba,kallon juna suka tsayayi,agaggauce jikinshi yahau rawa with so much guilty consience duk ya daburce ya rasa abunda zai fara cewa.

Dan Lumshe idanunsa
Yay cikin neman wa kansa karfin gwiwa,wani huhhhh ya sauke tukikin numfashi snn ya daure yace "Taheer!

Hannu ya daga masa azafafe alaman baison jin komi.

Bai fasa ba yace "
Taheer im sorry abt this..
"Look,is not what u think okay?bayani yafara masa akan asalin abunda ya kawosa na qudirin basa hakri akan abunda ya faru da wasime jiya.

Gaba daya taheer ya kasa daurewa dan shikadai kawai yasan
Zafin dayakeji a zcyarsa yanzu.

Yi yy kamr baiji saheeb ba,kuma dagsken ne baijinshi,duk wani maganganun daya furta baiji ko daya ba tsabar yadda zcyarsa ta raunana tayi baƙi kirin har gani yake kamar zaiiya hallaka saheeb ya kuma kashe shi har lahira inyace zaiyi fada dashi koya dokeshi.

gabaki daya kishin matarsa da damuwa suka taru suka cunkushe masa zuciyar sa,ransa tay matukar lalacewa,a rayuwarsa sam bai san meye so ba,bare ma yasan zafin kishi. amma ayanzu haka a lokaci guda yakejin wayannan feelings din duka biyu suna azabtar da shi,ya rasa meyasa ma tun farko bai dauki aurensa da muhimmanci ba?whats it bcos she is just a girl?..he deeply regrets his decision right now.
Akan mema yasa zai boye aurensa?who the hell is saheeb,nd who is the whole world to judge him over his personal life?yanzu ne yasan yayi kuskure da wawanci mai girma,at same time he was feeling confused abt his emotions,tun usuli shi bamai tsoro bane,akan harkan rayuwarsa baya shayin uban kowa shikansa yasan da hakan,amma sai yaga akan wasime kominshi ya sauya ya lalace,tsoro da nauyin zuciya su suka danneshi suka hanashi nunawa duniya cewa ita din tashi ce,kawai dai yasan bai shirya ma tarban abun bane.

Maybe He just accepted it wholeheartdly dominya faranta ma iyayen sa rai ne Kuma yasan zaiyi zaman soyayya da wasime ne sabida ya samu rahmar ubangiji da kuma lada.

Aure at his young age to a younger gender ba abu bane wanda xai shirya masa cikin gaggawa,he need this little time to compose himself,hes tryng so hard to be true nd to make sure of what he is about to feel for her..the strees of telling his friends is just waht he neva wanted to confuse him or confuse his decision to accept her.

Yana son inhar zai amshe wasime arayuwan sa toh ya fison ya sake ranshi ne gabaki daya ya amsheta,ya kuma sota da xcyarshi,snn ya kaunace ta,Ya bata dukkan wani kulawa da kariya domin Allah badon kowa ba.

A tunaninshi hakan bazai taɓa yuywa ba inhar ya fallasa alakrsu wa duniya musamman ma wa abokansa,yasani dayawa acikin su zasu saka masa kokonto acikin zucyarshi,wasu zasu mocking dinshi suyi masa dariya sabida ayi nishadi,wasu kuma zasu karkatar dashi ga barna wanda yasan inyay hakan zai iya cutar da ita.

Shima din yarone haryanzu amma yasani sarai cewa da akwai yaranta sosai ajikjn sauran abokansa inda ya bayyana musu yay aure da zasu iya lalata mishi tunaninsa da shawarwarin banza.

Saidai bai taɓa tsammanin yarintar harda saheeb aciki ba
Asalin silar fara abokantar su da saheeb sabida halayyarsu ta kamun kai yadan zo kusa ne,dan shi saheeb baiya nuna cewa shi yarone sabida sunada kudi kuma baiya nuna gazawarsa a fili rayuwan big boys yakeyi kafin nan yazo ya soma shan giya,taheer baiji dadin hakan ba amma ya bar hakan ne akan saken iyaye da kuma tarbiyan banza da aka basu irinna yaran da aka ɗasa musu son rayuwar nasara,da tsara musu shi acikin tsarin rayuwarsu,sai aka jefar da koyarwan addini da al'ada aka nuna musu wanncan rayuwar nasarar itace rayuwar masu ilimi da wayayyu.

Tunda saheeb ya soma shan giya kominsa ya lalace,ya soma sex da yan mata...duk aganin sa hakan ba komi ba is just a way of life kowama inyaga dama zaiyi.

sumtimes Yakan dauke taheer ne a matsayin wanda baisan dadin rayuwa ba,kuma dan talaka wanda baisan dadin duniya ba.
Mai girman kai da jiji da kanshi sabida taheer  bai taɓa yunkurin nuna wani abun duniyar da saheeb ya mallaka yana burgeshi ba,.duk shakuwr su da shi da wuya kaga taher acikin tsabgar saheeb musamman in abun ya shafe abun duniya ko matsayi..ther y just cool friends for good snn jininsu ya hadu sabida sukan iya tolerating juna.

Ya tuna tun farko washi ya soma jin shaukin fallasawa alakar sa da wasime kodama xai karfafa masa gwiwan sa akanta, amma ta dalilin yawan shan giyansayasaka shi ya fasa maganan yy shiru.

wani runtse idanunsa yayi cikin tsananin fushi yana huci mai karfi game da jin haushin kansa matuka akan kuskuren da yay na boye masan tun farko.

.,da hannun sa dake bari yay pointing bakin kofa ransa matikar bace, in ransa na bacen, yasani sarai baxai iya aikata wani nagartaccen hukunci ba,ahankli yace wa saheeb...
"Malam kazo ga hanyarka!.

Jikin saheeb duk yay sanyi gwiwarsa ya sace
Ya juya kadan ya kalle wasime data kanannede kanta ta takure waje guda tana kuka sosai.

Wani abu yaji yana tsarga masa na tausayin halinda ya jefa ta aciki,tun daga kansa har xuwa tafin kafarsa yake jin sacewar jiki da karyewan xcya,ji yay kamar baxai taɓa iya hakura da ita ba har abada.

Wani Tsawa mai karfi taheer ya daka masa sanda ya tsorata ya dawo hayyacin sa cikin gaggawa, ransa a matukar bace yace "Bakaji na ne eehhh?nace kazo kaficemin a daki na and i dont want to repeat myself again...

a take saheeb din
Ya dauki wayarsa ya rike zuciyarsa na tunxirasa
Da karyay shiru ya kyale taheer duk dama yasan shine baiyi daidai ba

dago jajayen idanunshi yay ya dube taheer din da tsagaren rashin kunya atattare da shi,cikin yanayin shan qamshi ya dan daga kafadunshi tare da kyabe bakinsa a raunane,cikin sauke ajiyan zcya yace"
its okay I will go now"ya dada gyara tsayuwar shi, ya wani hade ranshi.."amma kasani zan sake dawowa ko badan kai ba sabida wasime.look taher, in bazaka tsaya ka fahimce ni ba toh shikenan ni banga amfanin bata lokaci na anan danakeyi dakai ba.

I just told u wat brought me here,nifa xuwa nayi kawai dan nabakahakuri akan abunda ya faru jiya mu sasanta junan mu
But Why are u over reacting?dan kawai kaganni ina comforting dinta? Ai ba wani abu marar kyau kaganni ina aikata mata ba, i was only tryng to.. tryng to... you knw.... calm her down,yess calm her,to be her emotional support...which im sure u wont do dat for her!

Duk wani farinciki da jin dadin yarinyar nan ka datse sabida yadda kake daukar kanka so high kana sassaka ma rayuwarta dokoki,kana wani nuna iko da ita kamar kai ka haifeta..man is not fair u knw..yarinyace yakamata kabarta tay abunda take so da duk wanda take so so that she wll be happy,kowa ma yay yarintarsa itama zamanin ta ne yanzu u cant take that away from her..

Barin fadama gaskiya taheer,nifa banajin dadin yadda kake takurawa rayuwar yarinyar nan..
Come to think of it She is not even ur blood sister or.. ur prisoner..Karka dauka wai ina cin fuskar ka ne,a'a, Abunda yake cikin rainane dole in fada maka cos were friends in ban fada maka gaskiya ba banajin akwai wanda zai gayama kuma kaji.

Atake idanun taheer suka ciko da ruwan hawaye, is asif ba ataɓa gaya masa Maganganun da suka bakanta masa zuciyarsa kamar wann ba.
Budan baki yay zaiy magana sai hawayen san tsilli daya ya sauka  hannun sa yasaka cikin gaggawa ya yarceshi a zcye,jikinshi take yahau rawa muryansa a matukar araunane yace."
" Saheeb pls leave,i dont want to fight you.kafice min anan ...nace ka fice min a dakina...i dont want to tear u into pieces for all the rubbish u just said right now..

Tsorata saheeb yay yaja da baya yana mai mamakin yanayin daya gansa aciki,whats all this?akan dan wann maganan ne ran soja zai baci har haka?yasan taheer da taurin zuciya..
These whole reaction amazed him,yasha mamakin ganin tsillin hawayen sa matika.
Tsayawa yayi cikin sake saken maganganu aranshi,bai hankara ba saiga taheer ya iso har gabanshi ya tsaya kamar wani iskan guguwace ta jefoshi..
Hannunsa yaja da karfi ya turasa gaba yace
" i said u shud get the hell out of here.
Atake Saheeb ya dago kai Zaiy magana ya kara turasa bakin kofa da karfi yanamai daka masa tsawa "Kafita min nace"

A lokacin saiyaji ya kasa daurewa yafara masa ihu a zafafe Yana cewa"Oh Saboda yarinyar ba jina bace kuma ba yar uwata bace shiyasa kake neman freedom din da zaka lalata min ita? U said u were tryng to calm her down while actually ure tryng to kiss her wht the hell was that huhn? Or was that ur emotional support?..no tell me..the emotional support that u said i cudnt give her..indai har hakan da kakeyi da karamar yarinya wanda bata mallaki hanklinta ba shine emotional support toh kada Allah ya bani zuciyar da xan iya aikata mata hakan...

Kirjinshi ya bubbuga cikin zafin rai yana cigaba da cewa"Saheeb u should be very careful of what ure saying to me..
Its hurts me soo much dat i trusted u enough to let u feel free around my family,...and dis girl da kake cewa ina takura ma rayuwarta ina saka mata dokoki she is more than jus a blood or a sister to me..."dan shiru yay snn ya kyale idanunsa daya ya cika da zafin bacin rai yafara saukar da raunataccen hawaye..

Tsaywa yy gaba da gaba Looking directly into his eyes with deep calmnes nd sincerity,a hankli ya sharce hawayen sa snn yace
"This girl ure seeing here is my lawfully weded wife saheeb, na aureta ne agaban kowa da kowa kafin mukazo nan tare.
"She is sorely my responsiblity.,nine kadai nake da iko da ita a duniyan nan sama da uban kowa,nd u have no right wat so eva to question me on how i choose to go abt it.

Nasan nayi Kuskure.
kuma kuskure na dayace danayi shiru  banfada maka ba,kuma na amshe hakan a matsayin rauni da gazawata.

saheeb, i admit dat na kasa bayyana maka alakata da yarinyar which was very wrong of me to dat to u, but now ive seen d consequences nd thank you for showing me d whole of it.

Daga yanzu bazan kara bari maza irinka suzo min kusa da matata ba
Cos u cant even respect age boundries u dont have any respect for me or urself ...

So ynzu inda ace ita ba komi na bace da haka kenan zakayi banxar rayuwan nan da ita? U wanted to kiss her kanaji tana cewa bata so but u ignore her..are u mad?
Nd U open ur filthy mouth to tell me am not been fair to her?Toh Inaga bawan Allah irinka marar girman kai da jiji dakai daka ke neman ka lalata tarbiya da rayuwar karamar yarinya?how can i describe you right now...wah does dat make you by kissing her?
A pathetic,disgusting human being...?

Saheeb dakejin kansa kamar zai kunce yay hauka,ɓari ɓari kawai jikinshi yakeyi kamar wanda aka jona dukan ilahirin jikinshi da electric shock,ga ac na busawa amma zufa sharkab yakeyi, tsabar razana da mamakin abunda taheer yagama furtawa bai iya dauke idanunsa akan bakinsa ba, nd upon all wat he said to him dasuka gama gigita mai kwakwala abu dayane yafi raunana sa yaji kamar har abada bazai taɓa yarda da hakan ba,
Wai taheer ya aure wasime...?no no double imposible

muryan sa ararrabe kamar wanda yake shirin zaucewa ya dubi taheer din da tsananin mamaki ayanayinsa yace

"Kace Wasime is ur wife?

Taheer ya tamke fuska yace "yess" she is.
.
Da baya baya saheeb yaja kamar wanda zai fadi kasa snn ya tsaya  a razane yana gatsala ma taher wani tokararriyar kallo,muryansa araunane yace "ta yaya hakan ya faru? I mean ure just lying right?..look..taheer nasan ban aikata daidai ba okay.But u dont have to say this to drive me away..comon men, i love this girl..she makes me happy..i love being around her...i wnt to give her the best of evrything and more...badai dai bane kamin karyan wai ka aureta danka raba mu fa..

Shiru taheer yy baice mishi uffan ba,saidai saheeb ya balain razana da abubuwan dayake kallo acikin kwayar idanun taheer din.

Jikinshi harna ɓari ya nifi kan gadon yaje ya same wasime data dunkule kanta tana kuka sosai
Kanta ya dan shafa hannun sa harna rawa zcyrsa a karye yace"Wasimé?.
Dagowa tayi dan bata saba jin ya kirata da sunan ta ba.Tsayawa yay yana kallon ta duk ta razana idanunta sun kumbura sunyi jaaa sabida kukan datakeyi ahankli ,hannayen ta ya riƙo gently yace hey"
"Wai..wai Dagske ne kinada aure?nd wayane mijin naki...kifadamin gaskiya taherr ne?

Share hawayenta tayi a hankli snn ta fashe masa da wani irin matsanancin kuka,  cikin sauke sheshheka mai zafi ta rufe idanuwanta da tafin hannunta snn tace
"Ni..ni..nifa bansan komi ba...ai anono ne alokacin da mukabar kauyenmu ta kawoni wani gida anan naji anacewa wai aure nima za'ayimin kamar yadda akama wa ƙawayena.

Shine...shine..anjima muna zaune, su.. su..
Matar qasimu,da shi din suka zozzoo harda shima... Shine ..shine ..
akace har anyi auren,sai sai aka kawoni nan gidan ..Innono na ta tafi ta barni inata kuka amma taki ta dawo.
..Wani matsanancin kuka ta kara fashewa dashi"..Saheeb dake kallonta sai yaji kamar duniyarsa ne aka rushe masa gabaki daya...
Daurewa yy snn ya mike tsaye yana sauke ajiyan zciya mai nauyi yace
"Dont worry girl is not ur fault toh kiyi shiru Kidena kukan kinji?.

Tahowa yay gaban taheer snn ya takarkare ya dauke sa da wata hamshakiyar mari.

Taheer ya dafe wajen yace ."What d hell?
A zuciye Saheeb yace
"I hate u..

Rama marinsa yay tayau ya dorawa saheeb akan fuskansa,snn ya wawuso Wuyansa ya cakumo shi a tsantsane yace "okay fine !!Lets do it outside amma ba agabanta ba.

Wani turesa saheeb yayi sukayi waje shakure da junan su har suka iso tsakiyar falo basu sake juna ba...kowanne acikinsu yahau dokin zuciya sunata huci akan juna.

Akan gadon wasime  ta fada cikin rushewa da wani irin kuka mai tsananin karfi tanajin rudani da firgicewa.

Daga falo kuwa mummunan cacar bakine ya kaure a tsakaninsu ran saheeb ya mugun raunana ya baci sosai,a zafafe yace ma taheer"Ure a bloody fucking lier,Wallhy karya kakeyi baka aureta ba
I knew u just wanted to drive me away with this shit,wawa kawai..wai dole ne saika hada wannan gagurumin karyan kafun ka rabani
da ita?

Raxana bilti tayi dajin muryoyinsu a wannan yanayi,cikin sauri tabar abunda takeyi ta fito daga kitchen din cikin gaggawa ta same su ahakan

Wani shakuresa taheer yay idanunshi sunyi wani jaajazi cikin bacin rai da huci yace""Take it anyhow u want to.
I dont bloody care...
Nide na fada maka yarinyar nan matata ce kuma a matsayina na mijinta dagayau na datse duk wata alakar ka da ita..inkuma kakijina jikinka ne zai gayamaka

Turesa saheeb yay a zuciye saida bilti ta rikice taja da baya,ransa a matukr zafafe yace."Pls get out,.. kai waye da zaka gayamin haka?kaidin banza..Wallah baka isa ka datse alakata da wasimé ba...to hel' with ur bloody marriage
She is mine

Taher zai mangaje shi bilti tayi saurin shiga tsakanin su jikinta harna rawa a tsawace tace
What is wrong with u kids?taheer meye haka?
Saheeb ashe bakada hankli..

A tsawace Yace ni inada hanklina saidai ki gayama wannan yaron haka, domin kuwa ba zallan rashin hankli ke damunsa ba harda hauka

daga bayan bilti taherr ya nuna mai yatsa jikinsa yana wani vibrating da bacin rai yace..
"I will deal with u bastard"

Bilti tace ya isa haka!
Stop all this nonsense.
Over what?da girmanku zaku tsaya cece kuce bazaku tsaya ku fahimce juna ba.

Bata gama rife baki ba saheeb ya tsareta da cewa tayaya taher zai rainamin hankli bilti?
Nasan nayi kuskure amma ai bani na aikata ba budurwa tace ta taba yarinyar nan...nd today i was just tryn to comfort her..dan kawai yazo ya ganmu tare shine zai wani dau abun da zafi ya kawomin wani karya da shirmen cewa ya aureta dan kawai ya raba ni da ita? Arayuwa waye baiya kuskure taheer..kowama nayi,Amma baidace  kace ka datse alakata da wasime sabida faruwar wayannan abubuwan ba.
And how cud you even lie to me dis way..."bilti aikema kinsan wasime tsoronsa kawao takeji yanzu haka in aka bincika shinefa ya shiryamata wann karyan yace ta fadamin ya aureta dan na yarda na rabu da ita,wallh kaji kunya taheer...kuma bari in fada maka i wll stand for her no matter what,kai baka isa ka rabani da ita ba...ure nothing..

cikin tsaresa bilti tace
"Saheeb ya isa haka.
Calm down nd Listen to me...shiru yay yana mai sauƙe nannauyar ajiyar zuciya ransa na dada baci ganin yadda taheer yay banza da abubuwan daya gama furtawa its obvious maganan baiko darashi ba bare ya bashi haushi

A nitse bilti tajanye saheeb daga tsaye ta zaunar da shi akan kujeraSaida taga yadan nitsu snn ta dafa kafadunshi cikin lallami

Tace saheeb kurika yin hakuri da junanku,dama rayuwa yar zo mu zauna zo mu saɓa ce,amma kasani Akan maganan auren sa da wasime lallai haka zancen yake babu wani karya aciki.

Dan haka iname neman alfarmanka da kayi hakuri ka sassauta zuciyarka kubi komi ahakli ku sasanta kanku ayi zaman lumana,matar taheer ai tamkar kamar matarka ce...yanzu meye amfanin abunda kukeyi dan Allah'

Hawaye ya soma sauƙewa, "bilti kina nufin dagske yakeyi ya aureta ?
.
Gyada mishi kai tayi snn tace eh..da aurensa akanta...pls u guys shud try to understand each oda..

Taheer dake tsaye yaja tsaki,yace ki kyalesa kawai karma ya fahimci hakan..ba shi dan iska ba ne?Toh wallhy zan nuna maka cewa nafika iskanci Duk sanda na kara ganinka a kusa da matata wallahy saina maka mummunan illah..

Tsaye bilti ta mike cikin dakamai tsawa tace
"Taheer !!!
No more words from u ..

Ransa a bace ya mayar mata da amsa yana cewa"To ya tashi ya fice min agida na mana ni na gaji da kallon jahili wawa irinsa .

Mikewa saheeb yay with so much pain a zucyarsa
Yana mai nuna sa da yar yatsa yace"Taheer mark my words U will regret this...kaje da wasime..
Ka dafata ka sha. FITAR RANA..faduwarsa!

Shima nuna masa yatsar yay snn yace
"I will regret nothing"
Kuma zan dafata incinye ta babu abunda ka isa kayi,Inkaga dama daga yau har abada karka sake kulani saheeb..FITAR RANA..faduwarsa!nine maganin haukarka kuma
duk wanda ya fasa shiga tsabgata badan halak bane.

Fuuu saheeb ya kama hanya zaiyi waje cikin hatsala wani doguwar Tsaki taheer yabisa dashi yana cewa kafi ruwa gudu.Ransa a mugun bace yabar gidan quest house dinsa ya wuce direct.

Bayan fitarsa Wani shiru wajen ya dauƙa baice uffan ba haka ma bilti
Sai can datagama share hawayenta snn ta dafo kafadansa cikin sanyin jiki tana hawaye sosai tace "taher yanzu abunda kukayi daidai ne? u know ure like a son to me"
Na raineka kuma na shayar dakai Meyasa zan hanaka abu amma kakiji?ba abu mai kyau bane babban amininka ya dawo abokin gabarka, ina hanaka kanakin jina taheer shin bana da wannan muhimancin ne awajenka?..u shud have respect me enough not to fight with ur best friend over little issure wanda inda ace zaku kai zuciyarku nesa da fahimtar juna ne kawai zai iya warware muku shi a saukake...

Haɗe ransa yay yana huci ahnkli yanajinta,wani dauke kansa yamayar gefe yanamai dada harde ransa cikin kukuni

Araunane Bilti ta kara cewa "Taheer..

mikewa tsaye yay ransa a mugun bace ya kalleta da idon tsagwaron rashin kunya,da ihu ma ya soma mata maganan kamar wani wanda zai hadiyeta dan fushi "Yace please Leave me alone..
Ni Ki kyaleni,bana son jin wani magana daga bakinki ..kema ai da laifinki...komi ma laifinki ne...ai kinsan matata ce amma haka kika kyalesa yana abunda yaga dama da ita,.Wayace ta bishi wani party? i didnt authorise dat..ai daman ke kika daure masa gindi yakemin abunda yaga dama.Shi wayene da ba za'ayi fada dashi ba..he is stupid .."ai duka burdurwan sa tayi mata snnan ta jefa kanta acikin bututun kashi ta axabtar da ita harsaida ciwon asthmnta ya tashi aka kwantar da ita a asibiti, amma shi meyayi?..he did nothing sabida ya rainamin hankli,haryana da guts din biyota gidanmu kuma a dakina?kuma shine zaice bazanyi fushi ince ya fita a harkata ba?shi bakomi bane...ni bana jin tsoronsa.

Bilti ke kanki kinsan saheeb he cant control himslf, yabani mamaki sosai da nage abunda yakeyi wa yarinyar nan dazu a dakina ,kuka takeyi tana ce masa bataso bataso amma baidena kkrin taba ta ba.
wayasan ma abunda yake aikata mata insunfita tare,nd how many times did u allow dat to happen?

bilti ta tsaya agankare tana kallon bakinshi saboda bakaramin girgiza zuciyarta yay dataji wayannan magangum nasa ba

Tace "Taheer wallhy sau biyu kacal wasime ta taɓa fita a gidan nan..nafarko da sanninka..na biyun ne ni na basa dama kuma cemin yay birthdayn agidan iyayensa ne tareda da yara shiyasa ban damu sosai ba
Amma Dan Allah
Kayimin afuwa Taher
Koma meye ne ya faru da wasime laifina ne dana barta ta bishi batare da izininka ba...kayi hkri dan Allah.

Tsareta yy cikin fushi yace "Ni bazanyi wani hakuri ba..". .kuma wallhy bana son na sake ganin kafarsa agidan nan,duk sanda ya shigo wallhy saina ballashi..nd u too just stay out of my businesss i will deal with my problems myself.

Yana gama fadin hakan yaja tsaki ya haura sama dakinsa cikeda zafin zuciya....
08060712446

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top