Chapter 8

"Hannunta ya rike da karfin gaske ya karasa da ita kusa da sink din dake dakin,duk da tureshin da takeyi be hana deen wanke mata jinin da ke zuba a hancinta ba,tissue ya dauko ya karasa goge mata hancinta sai daya tabbata jini ya dena zuba a fuskarta tukunna ya saketa

"Dispenser ya karasa ya tsiyayo ruwan sanyi a cup ya mika mata,turewa tai tace leave me,stay away from me

"Heeeeeeeeeyyyy ya fada da karfi yana buga cup din akan table a take cup din ya fashe,kallonta yai da zafafan idonsa inda tuni nabeelah ta rikice jikinta ya dauki rawa

"Hannunsa yasa ya dago fuskarta cikin zafin nama yace first of all.don't you ever talk to me in that tone ever again,second of all.don't you dare raise your voice again to me,third of all.don't you ever think that i'm in love or i fucking care about you.....don't you ever put it in your mind....yana gama fadar haka ya fice daga dakin tare da janyo kofar da karfi

"Dakinsa ya shiga ya kwanta akan gadonsa idonsa na kan plasma din dake jikin bed din,kida ne yake tashi kadan-kadan waqa daga cikin film din rustom "tere sang yara" inda deen ke bin waqar cikin kwarewa

"Oh karam khudaya hai
Tujhe mujhse milaya hai
Tujhpe marke hi to
Mujhe jena aaya hai

O tere sang yaara
Khush rang bahara
Tu raat deewani
Main zard sitaara

O tere sang yara
Kush rang bahara
Main tera ho jaaun
Jo tu karde ishara

"Wayarsace ta fara ringing,ganin number dad ya sashi saurin dauka cike da ladabi yace

"Hi dad.....basu jima suna magana ba sukayi sallama,jefar da wayar deen yai akan gado cike da bacin rai ya dafe kansa yace oh my gosh....jikinsa sanyaye ya samu sadiq a gyming room,ganin deen babu wani kuzari yasa sadiq ajiye karfen dake hannunsa yace sup tiger?

"I dey fine,buh little bit boring,deen ya fada ba tare da ya kalli sadiq ba

"Murmushi sadiq yai yace what's wrong?

"Dad yace gobe in tafi Uk akwai contract din da muke dashi achan,zamuyi meeting da top 10 billionaires na kasar kuma fa atleast zan iya kaiwa 2 weeks ni gaskiya i don't want to go ya fada kamar me shirin yin kuka

"Tsaki sadiq yai yace so what?don dad yace ka tafi UK?ai dama kafison chan saboda kafi jin dadin nuna halinka na womaniser achan,yanzu kuma meyasa kace bakaso

"Kai banzane wlhy sadiq,you are not sharp at all,idan yanzu na tafi UK uban waye zai kula da yarinyar chan da nai kidnapping,yanda kake matsoracin nan dai nasan you can't may be ma ta zaneka watarana,yanzu ka bani shawara ya zanyi da ita?

"Kwashewa sadiq yai da dariya har yana tafa hannu yace you are baddest mehnn,kawai ka sakar musu yarinyarsu ta tafi gida,ni dama gaskiya bana jin dadin ajiyar yarinyar nan da mukeyi cikin gidan nan,ga alhakin ta gana iyayenta ga kuma babban lefin da mukewa ubangiji na kasancewa da macce wacce ba muharramarmuba.....

"Stop it please,stop it,banzo nan kayi min wani wa'azinka ko wani tafseer ba....idan wa'azi zakayi sai ka tafi masallaci kayi amma ba anan ba don ni bana bukatar wani wa'azi anan kawai inaso ka fadamin what to do ne?idan kuma babu ka fadamin coz i have alot of business to do...deen na gama fadar haka ya mike ya fita daga dakin,murmushi sadiq yai domin inda sabo dama ya saba indai akazo bangaren wa'azi ko nunawa deen abinda yakeyi wanda baya dacewa yakan yi fushi ko kuma ya dauki gaba da koma waye

"Dakin nabeelah ya sake turawa ya shiga,kwance take akan gado ta takure tana kuka mai tsuma zuciya,dagota yai a fusace ya hadeta da jikin bango

"What are you crying for?ya fada a zafafe

"Sake fashewa tai da kuka

"Tsaki yai ya bude closet din dake gefe ya janyo hijab ya jefa mata,da sauri ta karba ta saka jikinta na rawa,hannunta ya rike yaci gaba da tafiya cikin sauri har suka karaso parking space din dake gidan,babban houseboy din deen ne ya karaso gidan cike da ladabi,key deen ya jefa masa yace maitama...amma karka bari kowa ya ganka idan ka tashi dropping dinta

"Ok sir,ok sir shine abinda yaron yace da sauri ya shiga motar yana jiran nabeelah ta shiga

"Hannunta ya cire daga nashi a hankali kamar bayaso ya bude mata kofar motar da kansa yace enter.....juyowa tai ta kallesa da jajayen idonta wanda suka rine tsabar kuka....shima kallon nata yakeyi ba tare da yasan dalilin kallon da yakeyi mata ba,

"Murmushi yai yace goodbye for now and forever" sannan ya juya ya koma cikin gida ba tare da wata damuwa a fuskarsa ba

"Maganar deen ta yanzu itace maganar da tafi kowacce rashin dadin sauraro a gurin nabeelah,yanzu shikenan bazata sake ganin deen ba?yanzu shikenan deen ya rufe ta daga chapters din rayuwarsa?fashewa tai da kuka ganin tuni harya shige gidan ya rufe...a hankali ta shiga motar ta kifa kanta akan cinyarta taci gaba da kuka

"Ranki ya dade anan boss yace a ajiye ki fa,shine abinda yasa nabeelah saurin dagowa jin muryar driver,ba tare da tace komai ba ta tura kofar motar ta fito hawaye cike a fuskarta,tunanin playboy,badboy,womaniser,sex addicted.....take tayi,sosai take jin ciwon rabuwa da deen

"Knocking door tai da gudu yan gidansu suka yo kanta cike da farin ciki tare da damuwa,ake tambayarta.....sedai abin mamaki sam nabeelah ta kasa sanarwa iyayenta cewar deen ne yai kidnapping dinta

"Kiran dad din nabeelah ne yai matukar tsorata deen,ok sir,ok sir shine abinda deen ya fada ya kashe waya,saurin kallon sadiq yai dake wasa da wayarsa yace bruh i am dead fah.....

"Tsaki sadiq yai yace then you suppose to be in mortuary right now,meyasa na ganka anan?

"Fisge wayar dake hannun sadiq deen yai yace haba sweetheart bruh,am serious dad din waccan yarinyar ne yace inzo yanzu fah

"Cike da rashin fahimta sadiq yace wacce yarinya?

"Yamutsa fuska deen yai yace nafessa,nazeefa,nusaiba,nabeela,nasima.....whatever dai kasan i can't remember her name

"Kai masa duka sadiq yai yace nabeelah bruh,gaskiya baka da kirki yanzu har ka manta sunanta

"Kwashewa da dariya deen yai yace toh ai amfaninta ya qare bani da wani deal da ita balle har na tuna sunanta......

"Jikinsa sanyaye ya karasa gidansu nabeelah,kamar yanda ya saba yin basaja gurin mahaifinsa da abokanan mahaifinsa yauma haka deen yai,bayan sun gaisane ake sanarwa deen dawowar nabeelah gida,sosai deen ya nuna farin cikinsa sedai mamakinsa meyasa nabeelah ta kasa fadawa iyayenta cewar shine yai kidnapping dinta?

"Muryar dad din nabeelah yaji yace munyi magana da dad dinka yace min gobe zaka wuce UK,ina ganin ku tafi da nabeelah saboda kasar nan yanzu ta zama abar data zama babu tsaro ko kadan,bazan sake yin sakaci da yarinyata guda 1 ba wacce na mallaka,na yarda da nutsuwarka da addininka tare da jajircewarka,don haka ka tafi da nabeelah UK domin nasan wayanda sukayi kidnapping dinta suna nan zasu sake yi....gobe zata shirya sai ku wuce a private jet dinka domin ta samu hutu da nutsuwa

"Gaban deen ne ya fadi,wai meyasa akeson takura min ne da wannan yarinyar?meyasa alaqa ta da ita ta kasa kawowa karshe?shine abinda deen ke fada a zuciyarsa....sam zuciyar deen batason koda sake ganin nabeelah amma a zahiri murmushi yai yace babu damuwa

"Nabeelah kwana tai tana kuka,rayuwarta ta zamo abar tausayi,yaushene zatayi rayuwa irinta sauran yan mata?tun bayan haduwarta da deen rayuwarta ta lalace,komai nata ya sanja,deen ya rabata da budurcinta,deen ya rabata da mutuncinta,deen ya rabata da nutsuwarta,deen ya rabata da kwanciyar hankalinta,deen ya zamo azzalumi,mugu kuma mucuci a gareta,amma meyasa duk wadannan lefukan da deen yai mata bata taba jin haushinsaba?sam-sam deen ba alkhairi bane a gareki...shine abinda zuciyar nabeelah ke fada mata

"Sanye yake cikin black jumper me hade da cap dinta jiki wadda tai matukar karbarsa,tsayawa yai gaban mirror ya karasa taje gashin kansa,murmushi yai yace am gonna make her my sex slave.......

Sorry for my late update 🥺
How is the chapter?
A little bored chapter wlhy😂😂I know
Don't forget to vote,share and comments

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top