Chapter 32
"A jail nabeelah tayi parking sannan ta nuna musu ID card dinta ta wuce ba tare da sunce mata komai ba,zaune yake jikinsa duk jini anji masa ciwo da duka ya rame yayi duhu kadan....tsugunnawa tayi gabansa cikin tausayi ta zuba mishi ido tana kallo,shima kallon nata yakeyi,,,,idonta na shirin zubar da hawaye tai saurin bude jakarta ta mika mishi bottle din ruwa,da sauri ya mika hannu zai karba sai dai ganin wani babban ciwo a hannun sadik yasa nabeelah saurin janye bottle din ruwan ta mayar saitin bakinsa....murmushi yayi yace thank you sannan ya bude bakinsa ta fara bashi ruwan cike da kulawa da tausayi
"Tissue ta dauko taci gaba da goge mishi jinin da ya bata masa jiki tana hawaye....mamakin nabeelah sosai sadiq yakeyi tambayar daya kasa furtawa a zahiri itace meyasa nabeelah take kuka?meyasa nabeelah ta damu da damuwarsa?itama a nata bangaren tambayar da takeyi kenan....share hawayen da yake zuba a idonta tayi sannan ta tashi ta fita....jiyo sautin ihun sadiq yasa nabeelah saurin juyowa taga yanda akaci gaba da dukansa....da gudu ta fito daga mota ta karasa gurin cikin tsiwa tace heyyy you what are you fucking doing?wannan hukuncin da kukeyi masa dai-dai yake dana wanda yayi kisan kai yake jiran makomarsa kuma dai-dai yake dana yan ta'adda...kunyi haukane?
"Sunkuyar da kansu kasa sukayi sukace sorry maam...umarni ne aka bamu muyi masa haka shiyasa
"Idan sakarai kuma dakikin wanda ya baku umarnin besan me yakeyi ba hakan yana nufin kuma bakusan aikin kuba
"Da sauri daya daga cikin police officers din ya dago ya kalleta yace point of correction maam sir deen ne ya bamu wannan umarnin you have to....
"Don't you dare tell me what to do,i am on my right way ta karasa maganar tana pointing dinsa da yatsa
"Sunkuyar da kansa kasa yayi yana sake cewa ok maam...ok maam
"Tsaki tai ta shiga mota zuciyarta na bugawa da sauri-sauri ta nufi office dinta
"What?when and how?kuna nufin kwata-kwata ba'aga sadiq dinba?what are you fucking saying?taya akai har ya gudu baku saniba?deen ne tsaye yake faman yin tambayoyi ba tare da kowa ya bashi amsa ba illa sunkuyar da kawunansu da sukai kasa.....tsaki yayi sannan ya sake cewa look na baku nan da 24 hours a nemo sadiq duk inda ya shiga a duniyar nan
"Ok sir,ok sir gaba daya suka fada sannan suka fita daga office din...buga kansa yayi akan table yace oh my god....saurin dauke kansa yayi jin ya fama ciwon da beelah taji mishi da kwalba yayi sannan ya tashi ya shiga mota ya wuce mansion dinsa duk da gaisuwar da staffs dinsa ke mishi amma ko kallo basu isheshiba
"Cikin fushi yake cire suit din jikinsa ya shiga bathroom ya dade a bathtub yana tunani...wayarsane ya fara ringing a hankali ya goge kumfar hannunsa da tissue din dake gefe sannan ya dauka muryarsa a hade yace hey mom....okay mom kawai ya fada sannan ya kashe wayar
"Tsaki yayi sannan ya dauraye jikinsa ya fito daga bathtub ya wuce bedroom,cool lotion ya shafawa jikinsa ya taje gashinsa da comb sannan yai styling hair dinsa da styling gel...ya dauko ash shirt da white jeansy trouser ya saka ya feshe jikinsa da perfume ya dauki key din range rover ya fita....a gidansu yayi parking ya karasa cikin gidan jikinsa sam babu dadi,zaune ya tarar da mom zaune a palour tayi tagumi jikinta a sanyaye....shima zaman yayi kusa da mom yace mom are you okay?meya faruwa haka?
"Ajiyar zuciya tayi tace dama kiranka nayi na fada maka....dakatawa tai da magana tace deen meya sameka naga bandage a kanka?murmushi yayi ya shafa gurin yace oh mom dama na dan samu home accident but i will be okay soon...ajiyar zuciya ta sakeyi tace batul fa yau kwananta 2 bata ci komaiba sai ruwa kawai da take sha,bata da wani aiki sai kuka yarinya duk tabi ta fita a hayyacinta....nina rasa wannan wacce irin masifa ce take faruwa damu haka?kasan da cewar duk wasu maneman batul da aure yanzu babu kowa tunda abinnan ya faru babu wani namiji da ya sake zuwa gidannan cewar yana sallama da batul da niyyar yana sonta...dazu ma mall muka shiga munje shopping amma baka ga yanda ake nuna batul ba ana zaginta suna cewa ga wannan wacce tayi cikin shegen,batul tana cikin matsananciyar damuwa deen domin doctor yace idan batul taci gaba dasa damuwa a ranta zasu iya rasa ransu ita da abinda ke cikinta
"Subhanallah ya fada a hankali ya kalli mom yace me yake damun batul din mom?
"Ya wuce cikin dake jikinta da kuma soyayyar sadiq din data kwallafawa ranta...wallahi batul sam bata da hankali yarinya sai kace mai kwakwalwar kifi taya mutumin da yayi mata fyade zai amince ya aureta?idan har yasan da ze aure tan meya hanashi jira ya aureta tukunna?gara kayi gaggawar sanar da ita cewar idan mafarki takeyi ta farka....mom ta karasa magana tana cin sauran pear din dake hannunta
"Jikin deen sanyaye ya shiga dakin batul,kamar kullum kwance ya tarar da ita fuskarta dauke da damuwa ta rame sosai
"Ya dade yana kallonta tukunna ya zauna gefen gadon muryarsa kasa-kasa yace batul,yes ta fada itama a sanyayen sannan ta fashe da wani zazzafan kuka....jikinsa ne ya dauki rawa da sauri ya dauki tissue ya fara goge mata tears din idonta yace batul you have to eat something kafin mu fara magana mom tace yau 2 days bakici abinciba ko kinaso ki kashe kanki ne?do you want to kill yourself?ya sake jefa mata tambayar a karo na 2....girgiza kanta tayi tace nooo....then what?shiru tayi batace komaiba
"Hannunta ya rike da karfi yace look batul,you are thinking wrong ya kamata ki cire sadiq daga ranki...kiyi deleting duk wasu memories dinku da sadiq daga zuciyarki....sadiq is not your type...he's a cheater,betrayer,liar and wanted....sadiq bazai sake rayuwar jindadi ba saboda he's a wanted duk inda ya shiga kamashi za'ayi and i promise zan kai fake paper's prison akan cewar yayi kisan kai ne hakan zai sa ya karasa rayuwarsa a prison
"Da sauri batul ta mike zaune taci gaba da kuka tana fadin no,no,no.....hannu ya daga zai sauke a fuskar batul sai dai da sauri ya saukesu kasa jikinsa sanyaye ya fita daga dakin...be yiwa mom sallamaba ya shiga mota maganganun mom ke dawo masa ashe haka duk maccen daya lalata take jin sonsa a zuciyarta kawai dai don babu yanda zatayine yasa suke hakura?yanzu batul haka zataci gaba da shan wahala a rayuwarta?tabbas idan da zan iya auren kanwata to babu abinda zai hana na auri batul don fitar da ita daga damuwa da kuma hantarar mutane...shiru yayi kadan hoton nabeelah yaci gaba da yawo a fuskarsa,,,,i love her,,,i love her ya fada a hankali sannan ya juya sitiyarin motarsa ya fara tafiya
"Be sameta a office ba kamar yanda yayi tunani,gidansu ya wuce direct a bayan motarta yayi parking ya fito yana shirin karasawa cikin gidan ya hangota tana tahowa gurin motarta
"sanye cikin gown red colour da tai mata kyau sosai hannunta rike da key ta karaso gaban motarta duk da hango deen da tayi tsaye hakan bai dakatar da ita ba
"Ganin tana shirin bude motarta ta shiga ba tare data kulashiba yasa deen saurin rike murfin motar yace hey
"Kallonsa tai kamar bata taba ganinsaba sannan ta ture hannunsa daga jikin motarta ta shiga mota ta fara yin key,,,,sake rike murfin yayi yace i am talking to you beelah
"Don't you dare called my name again,na tsaneka na tsani ganinka wallahi idan kaci gaba da takuramin zanyi abinda gaba dayanmu zamuyi danasani....murmushi yayi yace aini na dade da regret so bani da matsala akan dana sani....malam sakar min door din mota zan tafi
"Please beelah we need to talk,wallahi ina sonki kuma i will marry you,ya kamata ki manta da duk wani abu daya faru a lokacin baya please i want to marry you ya karasa maganar kamar zeyi kuka
"I hate you and i will never ever marry you....bazan taba sonka ba kuma bazan taba aurenkaba....na tsaneka,na tsaneka....i hate you more than a person can do,tana gama fadar haka ta janyo door ta rufe motar ta buleshi da iska
"Da kyar ya karasa motarsa ya shiga ya fara tafiya,kansa ke masa mugun ciwo,zuciyarsa sai zafi takeyi...da kyar yayi parking ko key be cire daga motan ba ya shiga ya kwanta komai ciwo yakeyi masa,,,da kyar ya lalubi waya ya kira doctor
"Allurai yai mishi da magunguna sannan ya tabbatar mishi BP dinshi yayi high(hahahaa laugh small abeg)
"Innalillahi wa inna ilaihir raj'un...mom batul ta bar gida?taya akai haka ta faru?mom ki fadamin me akaiwa batul?mom yanzu kina nufin batul ta zabi tayi zaman kanta akan kawai wani yayi raping dinta yayi mata ciki?yanzu batul ta xabi duniya taci gaba da zaginta tana nunata a matsayin karuwa?sosai deen keyin tambayar cikin damuwa bayan ya gama karanta paper din dake hannunsa.....sadiq,sadiq,sadiq...kaine sila wallahi sena kashe sadiq da hannuna
Hausa is boring wlhy chaaii,look at how i am sweating...lot of people's are complaining about english so i decided to write with hausa zallah hahaaa amma akwai wahala very boring aswear....but all you want is what i will do
Don't forget to vote,share and comment
Thank you for supporting me❤
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top