Chapter 30

"Ya zama dole a zubar da cikin da yake jikin batul,bazamu taba yarda batul ta haifi yaro kafin tayi aureba a gidan nan....bazai yiwubaaa ya fada da karfi yana ajiye cup din dake hannunsa....gaba daya gidan baya mishi dadi duk inda ya kalla picture din sadiq yake gani,a hankali ya sauke idonsa akan wani hadadden picture din sadiq da yasa sky blue din kaya kuma yana daga cikin favourites din sadiq

"Rintse idonsa yayi yai saurin dauke idonsa daga kan hoton sannan ya mike ya karasa ya fara fasa duk wasu hotunan sadiq dake dakin yana fadan I hate you,i hate you more,you are nothing to me,cheater,liar....
"Bathroom ya shiga yayi spending 30 minutes a bathtub tukunna ya fito da towel daure a waist dinshi,lotion kadan ya shafa yayi styling hair dinsa sannan ya karasa closet ya dauki red shirt da black trouser ya saka ya feshe jikinsa da perfume ya dauki key din mota ya fita parking space,seda yayi spending 3 minutes tsaye kamar yana wani nazari sannan ya karasa ya dauki bugatti 2018 model black colour ya fita daga mansion dinsa a fusace

"Tsintar kansa yai yana parking a office din nabeelah ba tare da yayi niyyar yin hakan ba,jikinsa sanyaye ya fita daga cikin motar ya karasa knocking 2 yayi nabeelah ta bude kofa ganinsa yasa gabanta duka da sauri-sauri a take Iphone X max din dake hannunta ya fadi kasa,karasa shiga office din yayi ya zauna akan table yana kallon Gucci black shoe din dake kafarsa yana girgiza kafar a hankali,karasowa tayi ta tsaya a  kansa fuskarta babu alamar tsoro tace get out from my office

"Murmushi yayi ya sauka daga kan table din yana zubar da wasu files dake kai sannan ya kalleta yace zan fita daga this fucking mess office idan har kin amince kin janye karar da kika tura court idan kuma baki janye ba toh gaba dayanku zan hadaku a prison.....itama murmushin tayi don maganar deen ta bata dariya matuka sannan tace of-course zan janye qara idan har ka amince da cewa sadiq beyi raping batul ba itace da kanta takai kanta gurin sadiq don yayi lalata da ita,su kansu police officers din da sukaje sun tabbatar mana da cewa babu wani alama na squeezing a dakin da aka samu sadiq da batul a ciki to meyasa zai zamo rape?kawai don ka zama mai son kanka da yawa kenan?meyasa ka manta dukanin alkhairin da sadiq yayi maka a rayuwa?idan har sadiq yaci amanarka ne toh kai kuma meyasa kayi masa qazafi ka dora masa lefin da bai aikataba karka manta sadiq yana cikin mawuyacin hali,hukuncin da akeyiwa sadiq a yanzu yayi dai-dai da wanda yayi kisan kai don kawai kana da kudi da mulkin kana banza da wofi?batul ce kadai yarinyar daka damu da damuwarta kenan?su kuma sauran yaran daka lalata musu rayuwa kana nufin suba mutane baneba ko kuma su ba kannen wasu bane?

"Shut up!!!ya fada da karfi yana buga table da hannunsa

"Get out!!!ta fada da karfi itama,gaba daya suka tsaya kamar wasu zakaru sannan ya daga hannunsa yayi pointing dinta da yatsansa yace idan har kika ci gaba da fadamin cewar abinda sadiq yayi ba kuskure bane toh ki bani nan da 1 hour zaki tabbatarwa kanki haka

"Try it ta fada a fusace sannan ta zauna taci gaba da aikin da takeyi,sai data dade tana rubutu tukunna taji kanta yana ciwo kadan,telephone din dake kusa da ita ta kara a kunnenta tace coffee,cikin 5 minutes PA din nabeelah ta shigo hannunta rike da tray ta ajiye a gabanta ta fita bata dade da fara shan coffee dinba taji kanta ya fara juyawa idonta ya fara rufewa

"Kwance yake akan hadadden bed dinsa sedai sam bayajin dadin komai,a tsakiyar gadon akayi masa dropping din nabeelah murmushi yayi ya kalleta yace smart girl sannan ya janyota ya hadeta da chest dinsa OH BABY!!!he kisses down her body until he reach her underwear and grips it at the side,he looks at her for permission and she nod yes,he comes back and glides his hands around her back and unpins her bra while kissing her hungrily

"He lay between her legs and started licking her,he continues kissing her and begins grinding between her legs sparkling a hot heat like he's going to melt Ouuchhh,osshhh,Ashhh,yeaaahhh

"He begins to move at a rhythm slow and perfect,he whispers sweet things to her ohh yeah baby,sweet yes so sweet...Omg faster,deeper,yesssssssssssssssssssss baby

"Janyota yayi ya riketa sosai bayan yayi realising,sabon yanayi ne ya fara bayyana a jikin deen,,wannan karon komai na beelah daban yake jinsa,sam bayaso ya tureta daga jikinsa kamar na sauran lokuta daya sabayi da zarar yayi realising zai ture budurwa daga jikinsa yana jin tsanarta a zuciyarsa,blanket ya janyo ya lullube mata jiki sannan ya mike ya nufi bathroom ya tsarkake jikinsa ya dawo ya sake janyota jikinsa bacci mai dadi yayi awon gaba dashi

"Juyi takeyi komai ji takeyi kamar mafarki takeyi,janyo deen tayi jikinta ta sake hugging dinsa har suna iya jiyo heartbeat dinsu...shima janyota yayi yana petting dinta a hankali da hannunsa,a hankali ta bude idonta don tabbatarwa kanta mafarkine takeyi ko kuma gaskiyane....innalillahi wa inna ilaihir raj'un,,,subhanallahhh ta fada da karfi ta mike daga kan gadon tana dube-dube

"Allah ya isa tsakanina dakai,mugu,azzalumi,macuci insha Allah karshenka bazeyi kyauba,Allah ya tsine maka albarka,Allah ya wulakantaka,la'ananen Allah,Allah ya isa ban yafe makaba shine abinda nabeelah ke fada cikin rikicewa kamar wacce take hauka,da sauri ya mike ya kalleta muryarsa a sanyaye yace stop it beelah ya karasa maganar yana matsawa kusa da ita

"Don't touch me,don't touch me wallahi zan kasheka idan ka tabani...Allah ya isa ban yafe maka ba,bazan taba yafe maka ba tsinanne wanda tsinuwar Allah take yin tasiri akansa,dan akuya me bin mata kawai.......rintse idonsa yayi ya bude sam maganganun nabeelah basu bata mishi rai ba domin yasan gaskiya take fada masa,kallonta ya sake yi yace sorry please nasan nayi kuskure

"Take your sorry back banason sake jin wata magana indai daga wajenka zata fito,deen na tsaneka na tsani duk wani mutum wanda yake sonka,na tsani ganinka a duniyarnan,wallahi tallahi inda kashe mutum halal ne ba haramun bane toh wallahi kaine mutum na farko dazan fara kashewa da hannuna don tabbatar maka da dinbin tsanar da nayi maka a rayuwata.....kuka takeyi sosai ta janyo kayanta zata saka,juyawa yayi ya fita ya koma palour jikinsa a sanyaye wannan shine karo na farko da deen yai regretting yin amfani da nabeelah....tausayi,soyayya da kaunarta sune abubuwan da suka cika mishi zuciya

"Cikin kuka ta fito ta nufi kofar da zata fita da ita daga gidan....da sauri deen yasha gabanta hannunsa rike da key din mota yace am gonna drop you

"Banaso...bana bukata ta fada a zafafe,nasan bakyaso nima kuma banaso kawai dai inason kare mutuncinkine bai kamata ace kin fita ke kadai da wannan lokacinba ya fada yana kallonta

"Bana bukatar duk wani mutuncin da zai fito daga mutum mara mutunci kamar ka kuma insha Allah sai ka wulakanta kamar yanda ka zabi ka wulakanta rayuwata ba tare da nayi maka wani lefiba...idan burinka lalata yaran mutane da sabawa ubangiji toh ka sani Allah S.W.T baya yin bacci duk abinda kakeyi yana ganinka kuma ka jira sakamakonka tun a duniya......zubewa tai a kasa ta daga hannunta guda 2 tace ya Allah ka bani aron numfashi don ganin irin wulakanta da kuma tozartar da wannan azzalumin bawan naka zai shiga,ya Allah don tsarkakan kyawawan sunayenka Allah ka wulakanta rayuwarsa da duk sauran masu hali irin nashi....tana gama fadan haka ta fice daga gidan cikin sheshekar kuka

"Beelah,beelah ya kira sunanta har sau 2 amma tuni har ta fice,zubewa yayi a kasa yana mayar da numfashi.....tabbas nabeelah addu'arki ta cewa zan wulakanta ta fara tasiri akaina domin i am deeply in love with you,sedai a kalaman nabeelah ko yaro karami aka fadawa haka yasan cewa kalamai ne wanda ake yiwa maqiyi....dumin da yaji a kumatunsa ne ya sashi dora hannunsa a kumatu ya share hawayen dake zuba a idonsa ba tare da yasan dalilin zubowarsuba.....na cuceki beelah,na cutar da rayuwarki,na nuna miki tsana,na hanaki jin dadin rayuwarki....why....why?meyasa zan miki haka?

"Cikin sa'a ta tarar babu kowa a main palour da sauri ta haye upstairs ta wuce apartment dinta don bataso ta hadu da kowa a yanayin da take ciki gashi har dare yayi sosai bata dawo daga office ba,tana tura kofa ta tarar da aunty A'i zaune akan gado da waya a hannunta....gaban nabeelah ne yai muguwar faduwa

"Cikin mamaki aunty A'i tace nabeelah ya na ganki a firgice haka?

"No,no kawai dai nazo shigowa dakinne nayi tunanin babu kowa kuma sai na ganki shine abin ya dan bani tsoro ta karasa maganar tana murmushin dole

"Amma meya faru kika kai har wannan lokaci baki dawo gida ba hankalinmu duk ya tashi,inata kiran wayarki babu picking sannan na kira office dinku sunce tun 2 kika bar office ina kikaje?

"Gaban nabeelah yaci gaba da dukan uku-uku,sake yin wani murmushi tayi tace ohh hakane yau banyi aiki a office ba munyi wani meeting ne sai yanzu muka gama very late,am am kuma wayata ina tunanin ta fadine ko kuma na barta a office din

"Okay ya kamata ki dinga kula sosai aunty A'i ta fada sannan ta mike zata fita

"Okay aunty insha Allah nabeelah ta fada tana bawa aunty A'i guri ta samu damar bude kofar ta fita....

"Ya naga idonki yayi ja ya kumbura kamar kinyi kuka?Aunty A'i ta sake jefa mata wata tambayar

"OMG nabeelah ta fada a zuciyarta sannan tace dazune ina driving wlhy qura ta shigar min ido amma gobe zanga doctor insha Allah

"Amma meyasa naga......kafin ta karasa magana wutar gidan gaba daya ta dauke ko'ina ya dauki duhu

"Murmushi nabeelah tayi tace thank God,in da ba'a dauke wannan wutar ba da inajin wannan tambayar da zaki yimin bata da amsa....ok kawai aunty A'i tace ta fita daga dakin

"Tana fita nabeelah tasa key ta kulle dakin ta shiga bathroom tayi wanka ta tsarkake jikinta sannan ta daura alwala ta fara jera sallolin da suka wuce ta,fridge ta karasa ta dauki fresh milk da pizza ta danci kadan don bata jin zata iya cin heavy food a wannan lokacin,,,gaba daya ta duba jakarta babu waya tsaki tai tace fuckkkk!!!ina jin na manceta a mansion din deen

"Shima sallar yayi yasha coffee kadan ya tafi bedroom dinsa ya kwanta,vibration din wayar nabeelah neya tasheshi daga barci ya duba yaga 30 missed calls,wani azababben kishine ya taso masa to waye yake kiranta haka har 30 missed calls?tsaki yai ya kashe wayan gaba daya

Don't forget to vote,share and comment

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top