34

34#CHEATERS  CLUB.....
_SURAYYAHMS_

mahmud na riƙeda wayar yay shiru baicema shemau komiba sai kallon hotonan kawai shima yakeyi da wani tunani nadaban acikin zuciyarsa. Bayan ya gama kalla, Murmushi mai dan sanyi yay dan yasan hadiza maitama sosai sabida sunyi karatune a makaranta guda.

Harara shemau takekan banka masa up nd down kamar wacce idanuwan ta zasu zubo kasa ganin yana murmusawa ta hargitsa taja wata mumnunan tsaki,..

Tace "Ka kalla da kyau dai".."Kaga yadda mazan asali masu kaya akasa suke tarairayar matansu ba irin su oo masu cewa good morning my love ba, mtchewww Good mrning my ass..who gud morning elp?

Calmly Yayi Murmushi ya dagokai yanamai kallon face dinta baice komi ba ganin yadda tay masa maganan da muryan hatsala ayanayinta, kallo daya ita kam ta masa ta dauke kanta akansa mai gaba daya.

Ganin ya aje mata wayarta akan table baice uffan ba yasaka ta mugun fusata dashi...

Zata bar wajen kenan sassanyar muryansa mai ratsa kwakwala ya dakatar da ita. Cak ta tsaya batare da juyo ba tanajinshi, Cikin sauke karamin smirks kamar abun datacemai din bai darashi ba yace I am truly happy for mrs kyari,
Hadixa maitama ai mutuniyar kirkice kuma tadamu da lamarin mijinta so whats the big deal der dan ya kyautata mata shima??? Well, i think She derseves it.

Atake shemau ta juyo ta kalleshi wanda daga yanayin fuskarta kawai zakasan cewa furucin nasa yay mata ciwo bana kadan ba..

Ji tayi kamar da biyu ya fadi wann maganan haushi take yabi ya rufe mata idanuwanta, kirjinta ya dau wani zafi, jikinta na ɓari hartana missing kalma tace Ohh ooooo hadiza ce mutuniyar kirki nikuma mutuniyar banza kenan ko mahmud??? No just ka fito fili ka fadi abunda ke ranka..

Yace a'a sede ayadda ke kika fassara maganata..

A masife ta hargitso ta fara balbaleshi, respect ur self man.. bana so.. banason haka. mahmd ya daga nuna maka abun arxiki zaka fara gasa min baqar magana kana comparing dina da hadiza bayan ba samar min irin wann rayuwar kayi ba?hmmm Kodan Ni banyi dersving haka bane daga wajenka?..itama ai mijinta ne ya mata abun arzikin nan kaime kake jira da bakamin ba, toh gaskiya banaso, dan rayuwar hadiza daban nawa daban..u cant campare us while u do nothing for me..this is mental Abuse...Akan me??? Meka tabamin?

Duk sanda tace masa meya taɓa mata bakaramin raunatashi kalman takei ba, duk da haka ya daure cikin nitsuwa Yace calm down shema Nifa ba baqon zafi bane, amma Tunda yanxu kinsan rayuwar taku daban daban ce so magana ta kare kawai abar wann maganan

Tsaki mai sauti taja masa batace komi ba,
dan Bakaramin haushi yaka bata in tana masa ihu shikuma yana amsata da nitsuwa ba...

ta tsani wann nitsuwar tashi na fitar hankli harji take kamr zatayi hauka dan gani take kamar har yanxu baisan zafin da takeji aranta inta gansa agabanta ba.

"To saikayi tay cos im not in the mood to waste my time with u.

Zata wuce ya dan sha gabanta suka hade ido muryansa a sanyaye yace pls shema what is wrong with u wai meyafaru kwana biyun nan gaba daya kin canjamin,nayi lefine?? waiyaushe rabon ki da bani hakki na?..haba baby girl menayi ne..sai ya dan saussata murya kasa kasa  yana binta da sassanyar kallo

mugun hade rai tay cikin yanayin giggiwa snn tace "ni dan Allah karka dame ni cos i dont know... mtcheww...tafada a takaice fuskan ta ba alaman rahma acikinsa..

"ni kawai kabani hanya na wuce ba dama mutum yadan sha iska it always about sex and you wont get it from me today gaskiya don ni nagaji aiki ma zanyi kafin na fita...

Galala ya sake baki yana kallon fuskarta snn yace
Banfahinceki ba Are u tryn to starve me or what?...Satin nn gabaki daya ure busy with friends and office stuff na barki, and whenever its my time dolene kina bani hakkina....

Maganan nasa na tunzira ta dan haushi take ji lokacin sosai sai Ta dada jan tsaki batace komai ba .

Nan ta matso daf jikinsa looking so pissed off zata bangajeshi ta wuce ta fita yayi saurin jawota ta fada jikin sa baiwata wata ba numfashi mai zafi ya sauke mata a karar wuya saida taji tsigar jikin ta ya tashi sosai.

cikin muryan lallashi mai kashe jiki ya rungumeta sosai snn yace shemau please am begging u kar kimin haka yau din kiyi hakuri ki saurare ni ur man is soo horny kiyii agaji mana. Jin shi kawai take don Itakam abun sam ya fice mata arai bai damun ta ynxu cos hankalin ta yafi tafiya kan plans dinta na neman wani mijin mai shegen kudi irinna hadiza meitama..but she knows yadda ya manne mata yanzu bazai kyale ta ba sai ta bashi hakkinsa..

wani mugun murmushi mai dauke da alaman" zaka kuwa yi da nasani" tay sannta juyo tareda manna masa Wani hot vampire kiss a gefen wuyarsa kamar wanda zata zuge masa kurwan sa daga jikinshi mai gabadaya.

Shocking din dayaji ya saka ya sake nishi mai uban karfi yana jin yadda abun yatabo brain dinsa ya dada jawo ta yana sumulmukata so hard itama tana mayar masa ya shiga binta da lock lip kisses a zauce kamar wanda zai maidata cikinsa.

Ahaka har suka fada kan gado bayan yan shafe shafe da taɓe taɓe  har yayi nasaran zame mata mata kayanta ya barta naked a jikin sa yana shafa ta cikeda kwarewa
Jin kamar salon nasaa yana neman ya taɓa kwakwarlta anan ne shemau ta soma tada mugun tan ta, juya shi tayi ta baya ta shiga bashi wani irin rough romance tana chakumo sa passionatlely kuma da karfi tana yakushinsa kamar ta samu bayan kadangare, hannun ta daya na cuddling dinsa ta baya tana caccaka masa jiki da nails dinta iya son ranta bata damu da ko zataji masa ciwo bama, Tun yana iya daurewa har yaji jikin sa ya soma jin kansa kamar a filin dambe duk sassan jikinsa ya dau zafi ga uban radadin kwarzani da yakushin datake aika masa a zafafe.

Amma da shike a matse yake haka ya bari tagama kwarzana masa jiki kaf sannan ta biya masa bukatun sa sama sama dan yanayin one round tacemai ita tagaji daga nan ta juya mai baya ta fara baccin karya

Cike da rashin samun gamsuwa ya kwanta agefenta idanuwanshi a lumshe..ya rasa yadda za'ayi yay pleasing din shema'u. Ta yaya zai nemo wasu kudaden da zai soma mata ire iren wann surprises din datake so din kodama hanklinta zai kwanta. Yay lissafin duniyar nan amma baiga wata mafita me sauki ba dan rabin ribar aikinsa akan shema'u kawai yake karewa duk dama bata taba nuna godiyarta ba saidai ma tanemi kari. inyace zai mata irin wann abun da akama hadiza toh kudinsa kaf zai zuba aciki harma sai ya kara da cin bashi ko siyar da wasu muhimman assets dinsa. Mijin hadiza babban dan siyasa ne akasar gabaki daya kuma ya jima ana gogawa dashi babu yadda zaice zai hada karfin arzikinsa danashi Wanda yasan yin hakan  ma ganganci ne babba.

Gashi zuciyarsa baison ya hakura dan sosai yake kaunar matarsa baison ace yau wani abun duniya shine ya rabasu.

Da Wann tunanin aransa bacci yay awon gaba dashi.

tsam shemau tay tanajin sauyin numfashinsa ta tashi tabarsa akan gadon taje bathrum tay wanka ta kintsa kanta akaro na biyu.

Kafin ace 8:15am har ta riga ta gama shirin ta, yau kam Riga da wando  tasa falazo baki wuluk da rigarsa red colour ta ciki tabita dora wata bouchra jarrar blazer akai shima baki snn ta sauke expensive straight brazillian cap hair dinta side by side wanda ya dada bata wani kalar kyau na ban mamaki.

wani irin kwalliya tay mai sanyi wa fuskarta ta fito zakkk slay queen dinta wanda ko kudi akabaka baza kace tana da auren wani akanta ba.

Allah Allah take ta isa office sabida yau din suna da get together na hidiman Swearing in na new chief judges na kasa
Da za'a gudanar dashi acan agarin Abuja a karshen sati.

Already Ta riga tay working kanta cikin wayanda za'a je taron dasu sabida babu tantama ko shakku manyan jigajigan kasa zasu halacci taron is an event dat she cant afford to misss  ko dan sabida cikar burinta na samun sabon masoyi.

Satin nan gabaki daya hidimar zatay attending a ranar da za'a nadasun ne zasu jesu har supreme court na Abuja.

Kkri take taga anbata programes coodinating member inda kowa sai yasan da ita awajen

Tana ficewa agidan direct wajen aikinta ta nufa. Tafara shirin yadda komi zai kasance mata acikin sauki, duk sunayin bakin da zasu zo tay karamin backgrund check akansu tana me neman wanda zaifi dacewa da ita sosai.

Koda mahmud ya farka it was already around 10am in the morning gani yayi shemau bata ma nan a dakin sai ya mike ya shiga bathrum kawai don ya kimtsa knsa ya samu ya fito yanemi abunda zai saka abaki.

Yauma da shirinsa na zuwa aikinsa shima ya fito, tsabar yunwar dayakeji har wani jiri jiri ke debarsa, ya tsani cin abinci awaje amma adan dolensa ya fara tunanin hakan dan tunda hafsa ta bar gidan baida inda zai na cin abinci saede restaurants din dan yasan shemau bazataɓa kulawa dashi ba.

Tukin yake amma gabaki daya hanklnsa baiya jikinshi dan banda tunanin yadda zai samu kudi mai uban yawa wanda zai isheshi ya biyawa shemau bukatun ta babu abunda ya sakashi agaba.........

********
Ata dayan bangaren kuwa matsalar victoria da mijinta femi ya kaita wani matsayin da ita kanta bazata iya fassarashi ba...

Abun daya gayawa iyayenta akanta na balain ƙona mata ranta amma bata wani daga hanklinta sosai ba dan tun jiya da suka samu sabani da femin yabar mata gidan ya tafi wajen dadironsa A abuja bai sake kiranta awaya ba bare ya dawo gidan.

Abun na matukar damunta amma ababen dake gabanta tahauyi dan tunda ta nemesa jiya da dare bai daga wayar ba sai Bata kara neman sa ba itama.

Duk iya daurewarta yadda taga rana haka taga dare tana juyi cikin dumbin tunanin abunda ya faru. Kanta ya daure sosai cos She still cant figure it out..harynxu bata san meyasa femi yay over reacting akan dan wann maganan ba.

Da sassafe ta shirya ta dauki file din students din da aka damka mata ta taho makaranta dashi dan tasoma gudanar da ayyukan dake gabanta..

Wani irin slim fit suits ta saka ajikinta baki da farin shirt yar ciki,she look beautiful as alwys wanda a Kallo daya kamata bazaka ce tana cikin wani gagarumin damuwa ba amma hatta Abinci bata iya sawa acikin ta ba tazo office ta dukufa akan abunda ke gabanta.

Yau tunda ta zauna a offishinta babu abunda ta wuni yi face shirye shiryen yadda zata amshi new students dinta. Dan already an musu nisa dolene ta tsara musu extra curricular activities na karatu da zai saka su kamo yan uwansu da suke gaba. Snn tasan dukansu defaulters ne kuma renon turai abu mai wuyane suzo su saba da makarantar kai tsaye dolene sai tay dagaske akansu.

Iya abunda takeyi kenan Har wajajen karfe biyar na yamma bayan ta kammala ne takai report dinta office din provost ya duba ya gani sann aka mika offishin Academics ya saka hannu aka bata izinin tsara musu time table..

BAYAN KWANA UKU....

Acikin salo Halisa taci nasarar jawo hanklin Dr khalid izuwa kan plans dinsu, wanda shima anashi bangaren gani yake kamar ya dorata akan keken bera ne ta hanyar amfani da sectary nata daya hadu da ita a instagram cikin sauki.

Tunda halisa tay inviting Dinsa gidanta suka dan tattauna akan rayuwarta yakejin kamar duniyarsa ce gabaki daya aka sauya masa mai gabaki daya dan sosai yaga halisar ta dan bashi sakin fuska bakamar dacan inda take amsashi daddaya ba.....

Ranta ta kirashi gidan They spend the whole day talking about her maladaptive thoughts wato yanayin abubuwan data cusa aranta tarikesu da kuma yanayin tunanin dake jawo mata matsanancin damuwa.

Saidai a wasan nasu shine ya soma nuna mata kansa batare da yasani ba dan kuwa acikin kwana ukun nan yana magana da halisa a fili at same time inyahau social media yana kkrin shigar dakansa wajen sectarynta da tunanin zai kashe tsuntsu biyu da dutse daya baisan da cewa duk da mutum daya yake magana ba.

Hakan ne ya dada budewa halisa ido akan yaudararren yanayinsa na kwararren makaryaci kuma mai shegen neman matan tsiya.

Shiyasa ta sauya salonta  dan ko kadan bata sake ta gayamasa gaskya akan labarinta ba, wani story na daban kawai ta shirya ta dorasa akai, musammn akan rabuwarta da zach.

Tace masa tana ganin kamar akan rashin iya sex ya rabu da ita, she make him believe that tsoron kasancewa da ita zach yakeyi shiyasa ya zabe ya gujeta aranar aurenta.

Dr khalid yasha mamakn ta sann ya rude kwarai dagaske musmmn yadda yaji take nuna masa cewa maza suna jin tsorontane sabida ta tsaya dakafarta duk dama bata da iyaye ko yan uwa.

,..she makes the story looks soo true badan komi ba saidan ta dada gane manufarsa akanta sosai wanda bata taɓa sani ba seda tafara amfani masa da fuska biyu..

He pretends alot wajen nuna mata zai iyayin komi dan ya taimaketa musmmn ma da ynxu tayadda suka dawo abokai...

Tunda tadan fara bashi
Fuska da safe kafin ya wuce aikinsa zaizo gidan ya dubata hakama inya dawo zai nemeta dake yanxu tanada wayar datake amsa kirarsa dashi sede duk sanda ya matso kusa da ita wann shaukin sha'arwarta dayakeji akanta dada ninkuwa masa yakeyi cos in her private space tana iya saka kowani irin kaya masu daukar hankli dataga dama.

Tunda ta lura da shi mai tsananin son mata ne take kafafa da takunta akansa,sumtimes zata sake suyi hira me tsayi wani bin kuma inyazo saita wainashi tabarshi da bare baren baki.

Seidei kuma babban al'adar maza ne, subi macen datake musu wuyar samu, wanda dokokin kasancewa da ita yake da matukar wuya,macen da zasu sha wahala wajen pulling a simple conversation with her, a lady with high maintenance standard. A hot sexy diva like halisa roberts mansa wanda take magana acikin ilimi da nuna yarda da kanta, babu tsoro, kuma babu wani abun kyale kyalen duniya da wani ɗa namiji zai rudeta dashi wanda bazata iya samar makantaba.

Acikin kwanakin nan iya solutions din daya samar mata shine daya ce mata ta koma bakin aikinta a matsayin First step na kwato kanta daga maladaptive stages dinta dasuka tattauna.

Bata masa musu ba sabida hakanne kadai zai yi saurin dorasu akan hanyar cimma burinta na fahimtar gaskiya akan lamarin zach dake bibiyar rayuwarta.

Duk dama bata fiye nunawa a fili ba amma tsoro takeji sosai musammn ma data san cewa zach yasan wasu abubuwa marasa dadi da suka wakana a rayuwarta na baya.

Uztaz bai wani so hakan ba amma dake ta nuna masa tasan metakeyi shiyasa baice mata komi akai ba.

Satin gabaki daya shirye shiryen dawowarta office din kawai yakeyi da zimman ranar monday zata faso inda atake labarin hakan ya karade cikin ma'aikaya.......
SHARE..........

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top