35
#SURAYYAHMS
#CONTINUETION$
Dr khalid yace mata Dalilin dayake so ta koma offishintan yana da alaqa da therapy dinta dan shine Hanya mafi inganci wajen magance maladapitive behaviours dinta..
zai zamo mata tamkar wani hanya ta kwaco kanta tareda fuskantar abubuwan da take tsoro harda zuwa inda batason taje and by trying sumtin new.
Acewarsa Anan ne zasu samu daman bude fili domin skills building wato fidda hanyoyin na daban dazai dauke mata hanklinta kwata kwata akan baqin cikinta da damuwarta na baya.
Shima wann excersise din yana tare da relaxation techniques to manage stress symptoms and build resilence againts traumatic believes and tots.
Sedai baimata bayanin komi bisa qa ida ba, ya tsallake skill building din yace mata daga ta fara zuwa aikinta yakamata su fara yin relaxation class sabida ya mugun matsuwa azo wajen da zaina samun access da sassan jikinta sosai da sosai..
Tsabar kwarewarsa a iya murza yan mata da wann salon kadai ya sha cimma burinsa na having sex da client dinsa.... Sabida ayayinda yake koya musu salon motsa jiki yafi bada muhimmancine akan sassan da suke tadawa mace shaawarta sosai.
He had a secret rule dayake gayama musu
By simply convincing them that unstringe sex is part of a secret stress management techniques dats very effective.
Ahaka yasha cin gindin mata kala kala bai damu ba harda matan aure.
Muddin yay amfani da salon aiki ya gama motsa musu sha'awarsu yakaisu wani geji the next thing da yake nema awajensu shine ya shige jikinsu yay banging dinsu iya son ransa. And because Allah ya riga ya azurtashi da babban jijiyar bura mai tsayi da karfi yasaka yawancin matar dayake cinsun basu fiye guje masa ba...
Alho ba akan kowace mace yakecin sa'a akan wanni fannin ba amma mafi yawan su ba musmmn wanda matsalar aure ne ta kawosu sunfi bashi cikakken hadinkai akan wann harkantashi.
Alot of times kafin agama sesssion na therapy dashi yaci nace yafi sau goma ko ashirin depending on niima da taste din dayajiyi acikinki daga zarar ya koshi dake sai yace miki an kin warke...dama kuma unstringe sex not, babu wani attachement dan haka daga zarar ya gama morarki sai yayi kamar baisan ma kunyi wani abu ba..
He is an expert in doing all these illicit sex stuffs seide saboda daurin gindi da iya makircinsa yasaka haryau ba'a dauki kyakkwan mataki akansa ba.
Ata fannin halisa kuwa bata tashi sanin asalin true colour nashi sai inta hau kan fake instagram acct dinta da personaltyn sectary nata.
Kowani dare sai sun jima suna chatting da juna batare da yasan da ita yake ba, Dake a tunanin sa sectary ce bazai sha wahalar shawo kanta ba dan haka yake zakewa wajen neman shigar dakansa haryana mai gaya mata cewa wai halisa is a loney person
Itace take rokonsa akan yasota..shiyasa ma yanxu take inviting dinsa gida.
Each day yazo gidan halisa sukayi hira dare nayi zai bata labarin kayan data saka da irin yadda yaji aransa ata internet trying to act holy a idon sectary danta bashi hadin kai.
Atakaice dai ce mata yake shifa ita yake so ammma halisa itace take cewa tanasonshi infact she is tryng to seduce him amma idan ta aamince dashi tazo ta kwana da shi a room na hotel dinsa ko sau dayane ya mata alkawri zaima aureta agaban halisan tagani.
Yanata zuba zance halisa kuwa mamakinsa sosai takeji aranta wani bin inya fadi wani maganan ji take kamar ta hakura da game din kwata kwata ta rabu dashi danta lura baida aji sam sam but she is almost there she just can't quit.
There is alwys a room to fool a fool who thinks he is fooling u.
Bangaren meenal talba satin nan gabaki daya a hargitse take sabida komawa baya da kasuwancinta ya danyi ga hjya magajiya tay baya da ita itama
..sabuwar sectarynta rukayya kuma taki sam tana zuwa mata overnite meetings bare tana kwana mata da maza kamar yadda take tursasa fadila adacan baya.
Duk baqin halintan nan ahaka take shan wuya da rukayya afannin biyayya bana wasa ba.
Duba da fadilar bata da mai tsayamata idan an kawo mata zance kwana da clients ko mahaifyrta ma kadai ta isheta bare su meenal da suke ganin they own her life tunda sune suka dauko ta suka kawota birni snn suka ilimntar da ita.
Rukayya kuwa tana da iyayenta da suke tsaye mata akan rayuwarta wanda hakan yasaka meenal bata da yadda zatay tana tursasata.
Shiyasa tabi ta tsaneta bana wasa ba...
Tunda taga investment dinta yafara baya baya ta matsa wa mahaifyrta akan saidai tabata dama takore rukayyar a offce dinta tunda bata da wani amfani.
Acewarta kawai anemo desprate chicks wanda basada galihu masu neman aikin acikin nitsuwa dan gaskiya bazata iya rasa client dinta akan simple overnite service ba.
Gabaki daya Meenal bata daukar rayuwar wata ya mace da daraja bare kuma hakan ya dameta aranta.
She is a typical capitalist industrialist...masu operating akab rules din "labor slavery over human dignity."..
Kallon bayi da robots da mashuna kawai take ma duk wani wanda yake aiki a kamfanoninta dan haka duk abunda zaka yi it has to be in her favour no matter what bata damu da mezai same naka rayuwar ba.
Tashin hanklin data shige ciki na ganin rukayya bata bada hadin kai yasaka mahaifyrta ta saka ranar zuwanta lagos din kawai don ta xo ta gane ma idonta abunda yake faruwa.
Tunda ta gaya ma meenal cewa zatazo lagos next weekends on sunday meenal take cikin matsanancin farinciki dan tasan dolene kawai zatazo mata da wani mafita....
The same week datake tsammanin mahaifyarta zatazo din shine satin da khaleel zai dawo daga Abujan shima, in all her stay a satin tunani take na yadda in khaleel ya dawo zata tarbeshi da wani salon makircin duba da rashin mutuncin
Data ayyana masa na kin bashi lokaci da kin daukar wayarsa ko amsa sakonsa datakeyi dagangan.
Altho She just wanted him to look bad in akazo ana maida maganan sei ita abata gaskiya sosai.
Tun wann satin bai kare ba Vicky ta soma shiga wani hali wanda ita kanta batayi tsammani ba. Bayan dauriyar datay na kwana uku da Mijin nata baya nemanta, tun tana share abun har ya soma damunta musammn ma da mahaifiyarta take yawan gaya mata magana marasa dadi tanamai nuna mata cewa duk itace ta jawo.
Abubuwa sun ma vicky yawa aranta sosai, gashi babu halin taje wajen dan uwanta nile domin ya debe mata kewa dan haka ta dau dangana ta fara kkrin neman sasanta wa da femi.
She will call him da kyar ma layin nasa zai shiga, koya shigan ma dakyar yake dauka, tunda yazo ya gane cewa pressure ne yasata ta saduda take neman sushirya sai yafara wahalar da zuciyarta bana wasa ba.
Ta saukar dakanta ta bashi hakuri awaya sosai amma haryau bai amsa mata cewa ya hakura ba saima cold attitude dayake mata yana sha mata qamshi yana cusa mata baqin ciki aranta na ba gaira bbu dalili.
Yawanci da kuka me cinrai take bacci sabida haryau aranta tasan bata aikata ma femi komi ba da tayy desrving yake mata hakan ba.
Most times intazo aiki bata samun wani nitsuwa aranta face intana gaban sabbin daliban data ke kulawa dasu.
Kusan dukkan Daliban sunzo, mutun dayane ya rage baizo ba and she have been so worried abt tha sabida batason tayi ma kowa private lessons
Atleast not now da take samun matsala da mental health dinta.
She cant even think straight hanklinta sam ba akwance yake ba
A Offiice dinta inta zauna tunanin rayuwar aurenta na dacan aiyana dawo mata alkcin da femi bai fara nuna mata baqin halinshi ba. Then her marrital life was a bliss,
Heaven on earth femi yana sonta bana wasa ba. Sede yanxu gaba daya batasan me ya sauya ba. Yawan tunani yasata fara tunanin cewa
Matsalarsa na rashin iya gamsar da mace shine yake affecting dinsa mentally yake behaving haka.
Da hakan kawai ta kwantar makanta hankli tafara tunanin ko femi yana cikin matsanncin damuwane dayake neman sauya masa halinsa batare da sani ba.
Wayannan tunani bakaramin rauni ya kara ma zuciyarta ba. She become both the host and the victim. Sai kuma ta aje haushinsa datakeji agefe ta dawo tanajin tausayinsa.
Yau alhamis tana kammala extra class lessons datakema new student dinta taje office ta dauki jakarta ta kama hanya izuwa babban church dinsu mai suna reedemers church.
A tunaninta inhar ta nemi teimakon pastors dinsu hala zasu iya temaka mata da strong prayer sesseions and some spritual recomendations hala Allah ya duba lamarin su yay healing din mijinta dan aurenta ya dawo dede.
Tana tuki tana tunani aranta ta shirya zata iyayin komi koda kuwa dry fasting pastor ya umarceta tayi duk dan aurenta ya dawo dedei.
Koda ta isa reedemers church lokcin anata famar evening fellowship
Haka ta zauna aka gama komi da ita akayi thank giving bayan an dan ragu ta nemi ganin pastor a office dinshi.
Shikansa pastor ya sha mamakin ganinta tun awajen thanks giving dan yasan bata fiye zuwa church ba sabida busy life dinta...koda suka samu kebewa bai yi kasa agiwa ba saida yay mata nasiha akan zuwa church nasiha mai shiga jiki, Tunda vicky take arayuwarta bata taɓa gayawa kowa matsalar aurenta da femi ba sai yau da abun yaci karfin zucyarsa, she cried heavily and immensely ayayinda take maida pastonta dukkan abunda yake faruwa dasu.
Bakaramin tausayi tabashi ba, saida yay mata adduoi sann yay nashi sharhin wanda zan iya cewa yazo dede ne da harsashenta na cewa sauyawa halin femi yana da alakace da ciwon mazakutansa.
He comforted her like a father snn ta rokesa daya aje maganan sirri atsakaninsu gobe inta tashi daga aiki zata dawo sukarasa maganan a nitse.
Tsabar tausayin data bashi Har motarta ya rakata yanamai mata adduar Allah ya shiga lamarinta dan yasha mamakin irin hakuri da amanan datayi ma mijinta wanda yasan acikin mata dayawa bazasu iya hakuri da mijin da baiya basu nitsuwar da gamsuwar aure ba.
Ayayinda shemau ta dukafa wajen shirye shiryen zuwa hidimar manya da za'ayi abuja sati na gaba mahmud yaga tijara wajenta kala kala dan kuwa zaman doya da manja kawai takeyi dashi acikin gida while shikuma yanata tunanin cewa hala dan bai mata suprises irinna hadizar bane yasaka ta fara walakntashi.
Ya shiga tashin hankli da rashin samun nutsuwa musammn akan yanayin suturar data dawo sakawa da bakaken maganan datake gaya masa a duk sanda yazo kusa da ita.
Wasu Contract din ya shiga nema gadan gadan koda zai warware masa matsalarsa da shemau, atleast koda bai mata irinna hadiza ba koda kadan ya samu hala hanklinta zai dan kwanta.
Ata Kowanne bangare kowa jira yake satin nan ya kare domin yay abun da zai iya sauya masa rayuwarsa.
Musamman ma ata bangaren hafsa datake kan farfadowa cikin hayyacinta da kadan kadan dan kullum ta kwanta saitayi tunani me zurfi gameda kalamomin da mahmud ya gaya mata. And she thinks is high time to make up her mind to chase that dream and make her parents so proud.
Snn Aranta ta aje cewa bazata taba kunyatar da wayann mutanen da suka taimakawa rayuwarta dana ummnta ba.
Satin nata gabadaya a makoki tare da nazarin rayuwarta na gaba takare..
Hakama halisa datake tunanin cewa a satin nan mexuwa zata kare dukkan wani wasan dake tsakaninta da mazaje biyun nan dan already ta gaji sosai da kasancewa inuwa daya da khalid daurewa kawai takeyi.
While ata fanninsa shima gani yake wann satin da zasu shige ciki shine satin da zai samu damar shigewa jikin halisa da sexual attachemnt harya siyo fake engagemnt ring nasa don so yake ya aiwatar da tsarinsa akan lkci.
Yau asabar da yamma Halisa ta fito sanye da wani light gown na shan iska da simple flat shoe akafarta ta saukar da duka sumanta na asali bisa kafadarta da hat dinta a hannu.
Yau batajin sha'awar kasancewa a koina sai abakin ruwa,a anguwar da suke din akwai babban beach Mai suna Tarkwa Bay Beach which is Accessible by boat from Victoria Island ko ta can cikin anguwar ikoyi.
As usual tare da uztaz suke je wajen ya saka simple casual dress da face cap suka boading booth yakaita wajen domin ta samu hutu cos
Tarkwa Bay beach offers a serene environment and water sports wajen akwai nishadi da dadin zama sosai sabida iska mai sanyi dake hurawa
Suna isa ya nemi waje ya zauna daga kan wani chair can nesa yanamai kulawa da motsinta at same time yana dannne danne akan tap din aikinsa sabida mutanen da suke son suzo office din ganinta ranar monday jin dasukayi ance zata fara fitowa.
Water sports halisa tafarayi tanamai tuka water bike harsaida ta gaji sann ta dawo ta zauna akan mat tay shiru sosai tanamai sauraran karar ruwa dayake saka mata kwanciyar hankli..
Lumshe idanunta tay sosai tanamai tunowa da rayuwarta ahnkli saidai batajin wann tsananin baqin cikin datake yawan jin idan tana tunawa abaya. Wanda hakan alama ne dake nuna cewa hanklinta ya soma dawowa jikinta.
Tana cikin wann yanayin taji wani hannu mai sanyi sosai ya dan dafa ta...
Wani qamshin turare na daban taji wanda bata taba sanin irinshi ba.
Bude idanuwanta tay ahankli tare da dago kanta sama tana juyowa suka hade ido, tsananin mamaki ya hanata budan baki....
#Surayyahms
08060712446
SAURA SHAFI DAYA MUGAMA BOOK 1 PLEASE.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top