13

_*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_

#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_
Hp palace

⏯️1️⃣3️⃣

After few minutes da ficewar fadila a harabar talba grp of companies meenal dake cike da fushi tahau dannawa mahaifyarta kira a waya.

Daga cikin wata haddadiyar falo dayasha kayan alatu Hajiya nadiya talban ke zaune akan wani babban royal cushion na falon an tula mata kayan ciye ciye agabanta ta dora kafa daya akan daya tana kan figar gasassen namar kaza dayaji yaji me dan uban qamshin tafarnuwa tanamai taunashi ahankli tana hissing side ways tana kaiwa baki kamar bacin gaske takemai ba.

jikinta sanye yake dawani dan ubansun gown na bugaggen royal blue colour shadda bugun kasar mali, shaddar yana wani irin zuba kyalli an mata cikakken aikin zaren hannu daga saman wuyansa har izuwa kasar rigan kafafunta sanye da golden colour flat shoes na kamfanin huda kattan.

Manyan gwalagwalai da zobunan hannunta na saudi gold daata zubosu tamkar wanda zataje wani babban hidima sai dai yanayinta na hutu da jin nishadi bai nuna alaman zata motsa bama bare taje wani waje, tadai fison taganta tay wanka ta fito kar kar wuce raini tasako abinci masu dadin tsiya agaba tanaci tana jin nishadi aranta.

Sanda ta somajin kmr ta koshi kafin nan ta daga idonta sama ta soma duban me akeyi acikin tv.

Gefe ta juya taga remote baifi ta mika yatsunta tajawo shi amma kasala yasaka ta kasa yin hakan Mai aiki ta kirawo tun daga sama ta sauko batare da ta kalleta ba tace Ke Dauki remote din nan ki miƙamin.

Mai aiki batace komi ba ta dau remote agefenta daf cikin rusunawa ta mika mata tanamai cewa gashi nan."Hajiya".
Tana karba cikin jan tsaki ta sake ajeshi anan agajiye. Mai aikin tay sauri tana shirin komawa sama da wani irin harara ta tsareta ke zo nan uban wayace miki ki tafi?

Kanta akasa tace amin afuwa hajya..tun kan ta kuma kara magana hjy taja tsaki Mtswwww ki dauki remote din nan ki canja min tasha nikam..

Da sauri ta dauka tafara caccanza mata tasha har saida ta kure channel din gabaki daya kafin nan sai can ta fauce remote din a hannunta takai wani tasha inda ake sakin wakokin shaharriyar mawakiyar kasar mali mai suna oumu sangare.

Jin wakar na ratsata ta fara rausaya kai tana Murmushi tabi ta mance da kashin me aiki dake tsaye,sai can dataga ta gaji da tsayuwar snn ta dubeta a kyamace murya ciki ciki tace u can go.
Da sauri mai aikin tabar wajen ta haura sama agaggauce.

Shaƙar dadi sautin wakar takeyi tanamai karkada kai da kafanta tanamai dada cusa tsokar kazar abakinta tanajin dumbin nishadi acikin zuciyarta na mamayarta sosai.

Lemonade juice dinta takai hannu zata dauka
Wayarta ya fara ruri wani tsaki taja kafin ta aje juice din ta daga wayar ganin yar lelenta meenal ce yasaka tay saurin rage sautin wakar snn ta jefa wayar a kunne tana murmushi, a cikin sassanyar murmushin da ta saki tanamai cewa Helo my baby taki ambato hahaha Amina ina Abuja fa ko har yan gulma sun gaya miki ne.

Dagata can muryan meenal din mai cike da hargagin fushi da bacin rai ya bayyana cikin bori da narkewa tace Mummy nide am not in the mood  na gaisuwa gaskiya nide ki daukar min mataki akan yarinyar nan

Cikin gyara zama hjya tace toh wata yarinyane haka meya faru kuma Amina ?

Saida ta yatsina fuska kafin nan Tace mum Can you belive that har offishi na yarinyar nan tazo tacimin mutunci ta zageni tacemin jaka, karuwa,yar iska sann ta rubuta resignation letter ta wurga min a fuskata

Waje hajya nadiya ta fiddo kwayar idanunta yanayinta cike da  dumbin mamaki tace
Banganeba nace ke da waye snn wata yar iskan ce ta miki haka?

Tun Bata gama rufe bakinta ba meenal ta tare ta da Kuka mai nunnuke da salon makirci inda inkaji sautin kawai zaka dauka itace aka zalunta.

Da wani irin tone na saka tausayi Tace.."Mummy waye kuma inba fadila ba...ai kece kika jawomin raini tun yaushe nace zan koreta kika nace min kikace sai ita toh gashi yau tazo har gabana ta zageni tamin rashin mutunci tacemin yar iska.

Tsaye hajya ta miƙe jin mood dinta na neman sauyawa izuwa na bacin rai tace Fadilar ce tace miki jaka yar iska dan ubanki ke kuma kika kyaleta?.

Tace aaah mumy sai kuma inkama dambe da ita a office ai kinsan dai bazan zubda mutunci na har haka ba.

Hajya tana girgiza kai da mamaki tace lallai fadila amma tacika butula, wann shine ake kira raina kama kaga gayya toh yanzu kam dani takeja.

Mummy nifa ba wann bane agabana,kawai kisata ta dawo bakin aiki kawai sonake in rama abunda tayi min dakaina inci mata mutunci kamr yadda tamin ni bana son taci dani abanza ni gaskiya kisan yadda zakiyi fadila ta dawo min aiki hakan kawai nake so kimin ynzu.

Hankli tashe hajiya tace toh dena kuka mana Amina,Ke abu kadan saiki zauna kina masa kuka fadilar ita waye da har zata sakaki zubda precious tears dinki
..kwantr da hankliki kinji wannan ai abu me sauki ne...yadda ta fice a office din nan haka uwarta zata sakata dawo da kafarta ta rokeki gafara inyaso inma kasheta zakiyi sai kiyi.

Hajy na fadin hakan meenal taji wani sanyi na kwaranya aranta dan sosai zuciyarta ya taɓu da abunda fadila ta mata bana wasa ba.

Yanxu kashe wayar bari na kira mahaifyarta na razanata inyaso ita ta nemi yartan su karasa sauran maganan tacan.
Nikaina innazo lagos saina yi ma fadila babu dadi..I assure u this time around bazan musu da sauki ba.

Meenal na washe baki Tace tou mummy nagode. I love u.

Lallamarta tay snn suka katse wayar kafin nan hanklin meenal ya kwanta sosai dan sunsha yin hakan wa fadila sai suyi mata abu snn susaka mahaifyarta ta dawo musu da ita kobada son ranta ba.

Tsaki taja ita Ko karanta letter batay ba ta bude drwarta ta aje shi tanata tunanin kalar kaskntar da rayuwar fadila da zatayi anan gaba inta dawo.

Wayarta ta dauka ta kirawo manager da duk wani assistants dinta da wayanda suke kulawa mata da gidajenta a fadin garin lagos.

Umarni mai zafi ta bada akan da akira mata bank manager ace masa ya kulle bank accts din fadilar gabaki daya ya zamto bazata iya cire ko ficika aciki ba, snn mai kulawa da gida ya make sure ya kicking inta out ta kar kuma abarta ta fice da komi sai kayan sawanta.

Duk wani harka da aka dora fadilar akai tuni ta saka aka cireta aciki sharp sharp ta kira board meeting ta nannada wasu sababbi..

A tunaninta in fadilar ta dawo ma aikin shara da wanke toilet kawai zata dorata akai tanayi a kamfanin snn ta qudira aranta sai ta rama marukan da tayi mata dazu sau babu adadi.

*****
Ahankli fadilar take tuki tanata kuka dan batasan inata dosa ba, daf zata sharo kwanar gidanta dake cikin GRA na ikeja Motarsu halisa ya sha gaban nata .

Tsayawa tay jikinta a sanyaye ta kashe motar snn ta fito gani tayi har uztaz ya budewa halisar kofa ta sauko da karar taɓarta a hannu tanata kallonta da alaman ta tausaya mata sosai.

Itakuwa Nauyinta taji yakamata ta karaso gabanta kanta na kallon can kasa hawayenta na sauka, har gaban halisan ta karaso cikin sanyin murya tace "Gud aft..ternon maam,.kafin halisa ta amsa cikin rawan murya tace pls am soo sorry for what happen ealier wallh ba halina bane Anty halisa
...Tana fadin hakan kuka ya kufce mata tabi ta sunkuyar da kanta kasa.

Nan da nan Halisa ta zare tabar dake makale abakinta ta riko hannun ta sigar lallashi tanamai cewa shuhsh its okay, im not mad at you kinji. Kiyi shiru fadila ni bawai nazo na miki fada bane.,

tattaro kanta da kyar tay tayi shiru snn halisa tace mata you shud be careful babu kyau kina barin zucyarki yana tunxiraki kina sa'insa da mutanen dake kinsan sunfi karfin ki ta ko ta ina koba dan tsoro ba wata rana zaki iya jefa kanki cikin hatsari da danasanin rayuwa.

Gyada mata kai fadila tay cikin sheshheka. Snn tace hakane anty

halisa tace are you ready to talk..?Zaki iya gayamin meya faru atsakaninku.
Dont worry, ni Zan iya mata magana koma miyene take miki zata dena in sha Allah.

Girgiza kanta tay alaman a'a hawayenta na zubowa da yawa ssn tace Anty halisa gaskiya banajin zan iyayin wata magana ayanzu.. ni bana bukatar wani alfarma ko sulhu tsakanina da ita, i left that place for good har na mutu bana fatar na kara komawa aiki akarkashinta koda kuwa itace mutum na karshe a duniyan nan.

Halisa tace Dats quite harsh Amma ba matsala ko ma menene ya faru kiyi hakuri kije gidanki ki dan samu nitsuwa kiyi tunani akai.

Ta daga kai daga can ta dube uztaz suna hade ido tace give me a card.

Bude motar yay ya dauko wata haddiyar golden colour compliment card na halisar ya kawo mata ta saka hannu ta amsa ta mikawa fadilar tace hey, take this anytime you need sumone to talk to or you need help karkiji tsoro kinemeni kinji.

Da kyar fadila ta dago kai ta dubeta snn tace
Thank u soo much maam.

Dafa kafadunta Halisa tay murmushi ahankli tace mata take care snn ta juya ta tafi ta barta awajen atsaye.

Har motarsu ya bace fadila bata motsa awajen ba, inda ahalin ynzu ma batasan meye guda daya zata fara yi da rayuwarta ba.

****

Kafin nan Ata dayan bangaren kuwa sai wajajen karfe bakwai da rabi na safiyar yau din kafin nan mai aikin hadawa hadiza wanka ta shigo dakin domin yin aikinta.

Tana shigowa dakin gabanta ya soma faduwa Ganin koina a kimtse hatta kan gadonta a lailaye yake tasss an tandeshi da zanin gado kamar jiya ba akwanta akai ba kwata kwata.

Tsoro taji ya kamata atunaninta ko hadizar ce ta tashi tay ayyukanta dakanta tun da ssafe zuciyarta na dar dar ta karaso ciki ta bude kofar bathrum din ganin har yanzu candle light na ci ganan hadizar acikin ruwan ta kwanta aciki awani irin yanayi kamar na wacce bata motsi

Tsoro ne yasakata tay marmaza ta kunna bulb din bathrom din inda tuni farin haske ya mamaye toilet din tabi ta karaso gaban hadizar a guje ta rusuna..Ahankli take cewa "Hajiya hajiya hajya

Acikin wani irin mawuyacin hali hadiza ta bude idanunta mai aiki tay wani hadiyar yawo

Hannu ta miƙa mata ba acikin hayyacinta ba ta jawota waje snn ta saka mata bathrobe ajikinta.

Nishi Nishi hadiza take saukewa kasa kasa jikinta ya kuma daukar wani irin zafi kamar ba daga cikin ruwa aka cirota ba.

Ahankli mai aiki ta rikota suna takowa dakadan kadan,daga kafanta na karshe kenan batasan meya faruba itadai tajita akasa sharaf daga nan kuma bata karajin komi ba sai ihun mai aiki sama sama akanta.

kara lumshe ido tayi tabude sann taga mai aikin ne agabanta ta tsugunna a rikice da alaman takasa dagota

sama sama takeji tana ihun Hajiya, Hajiya, sake lumshe tayi tabude batasan meke faruwa da ita ba tadaiga mai aiki ta fice waje da gudu sai can ta dawo tare da head of workers na gidan.

Wayarsa ya ciro ya saka akan kunnenshi saikuma kawai taji andauketa chak kadan kadan take bude idanunta she could feel and see Yadda dakin ke juya mata akai sai kuma dip ta dauke wuta.

Kwantarda ita suka yi akan katafaren gadonta dake dakin,sanan gayen ya fito waje agaggauce hannunshi harna rawa ya shiga dailing number Alhaji kyari akaro na biyar bai dauka ba.


Kirarsan ya cigaba dayi bai tsaya ba gashi babu halin kirar family doctor dinsu batare da iziinin daya daga cikinsu ba, cos for security reason dokace agidan in har alhaj ko matarsa basuce a kira doc ba ba'a yarda.

Daga cikin wani hadadden complex dake eko hotel Wasu manya manyan mutane ne zaune awani babban conference room wasu sun sako babban riguna wasu sunci uban suit duk cikinsu babu wanda hutu da neira bai ratsa fatar jikinshi ba.

Tsayayyen namiji ne mai cikar haiba wanda ruwan dukiya da hutu ya gama ratsa fatar jikinshi yana kyalli, zaune yake akan kujeran dake fuskantar kowa yana magana da cikakken iko yanamai bayani da ascent na turancin british ga wani katoton majigi agabansu yana nuna musu wasu rijiyoyin mai da ake magana akansu lkcin kusan kowa ya bada cikakken hanklinsa akai sosai.

Vibrations dawayanshi yasakeyi for the ninth time yasa yakalli wayan afakaice, daukan wayar yayi a hannu ya yatashi tareda fadin gentle men pls excuse me sann yafita daga conference hall din yakara wayan akunnenshi ransa a mugun bace, kafinma worker din yay magana yashiga balbaleshi da masifa. What is wrong  with u danjuma dont u knw i am in a meeting?

Bakinshi na bari yace i am soo sorry sir.

Cikin katseshi da tsawa yace kafadi abunda zaka fada kawai karka batamin lkcci.

Jikin danjuma na rawa
Nan da nan ya hau gaya masa dik abunda hadiza take ciki.

Inadai suma tay to maza ka kira mata Dr, basai an jirani ba,saidamuna kake da kira kasan wani irin meeting nakeyi ne? I hope baku kukace mata ina lagos ba?

Worker yace no sir wallhi bamu ce mata kana garin lagos ba

Yace good, In nagama I will Come home yanzu kacewa likitar ta tsaya tareda ita, karsu barta ita kadai nasan ma babu abinda zai sameta hadiza is a strong woman bazai wuce ulcer bane ko ciwon kai just do the needfull no need to disturb me. Bai jira amsarsa bama ya katse wayan zai maida a aljihu saikuma yaciro yama kashe wayan gabaki daya dan yasan masu aikin nan basuda hankali they will keep bugging him bayan yasan this meeting is very important to him. da sauri yawuce yakoma cikin hall din fuskar sa babu yabo ba fallasa yace yeah where are we?"sorry gentlemen let's continue"......

Nan da nan suka ci gaba da Abunda ke gabansu batare da lamarin hadiza ya katseshi ba.

Daga gidan kuma Within some minutes aka kira likitarsu sai gata nan ta iso, babu bata lkci ta fara bawa hadiza kulawa na gaggawa tabi ta lankaya  mata engine taya numfashi, tun da safe har yamma aikin kulawa da ita kawai takeyi dan tasan intabar matarnan within 10 good min zcyarta zai iya bugawa dan as it is ma yanzu heart dinta is very weak and fragile da alaman tayita munanan tunani daya cusa mata rauni da baqin ciki aranta jiyan sosai.

Hadiza bata farka ba sai can da aka soma kiraye kirayen sallahn magrib

Kaman an tsikareta da tsinke tabude idanunta ahankali tanabin inda dakin nata da kallo oxygen pipe da drip tagani sarkafe da jikinta yasata razana dan ita batasan ma yaushe aka sassaaka mata wayannn abubuwan ba .

ahankali tajuyarda kanta  ruwan drip data shassha dakuma oxygen da akai hanging agefen bed dinta datagani yasa ta lumshe ido dan tagane she was out for a long time.

Yunkurawa tayida kyar ta tashi tazauna tanadanjin jiri kadan, snn ta kakkalli gefenta babu wayanta balle takira shema'u ko meenal ko vicky atleast sune garkuwanta na kusa, duba da iyayenta suna can abuja snn bata fiye son neman gida gameda matsalar datake ciki da mijinta ba.

sakebin dakin tayida kallo lkcin ita kadaine aciki kkrin saukowa tay danta fito waje wani irin sarawa kanta yayi sabida bacin ran dataji saikuma wani irin mahaukacin jiri yazomata tai baya zata fadi tana kokarin rike karfen da ruwanta ke sakale dashi. Da sauri aka bude kofar sai ga likitar tasu ta shigo da sauri ta bi ta riketa tace  snnu Hajiy kwanta nan mesa kika tashi Hajiya aidakin kirani ..ahankali hadiza tabude idanunta tana kallon fuskanta yanda damuwa yanuna koina.

Hajiya menene kikeso maiyasa kika taso pls Jirifa ke mugun damunki Meke miki ciwo yanzu? Nakira miki Alhaji ne?

Tunda likitar gidan takemata tambayoyin bata dago ta kalleta ba saida ta kira sunan alhaj snn hadiza tahade rai tace "ki kira Alhaji? Meyasameni da har zaki kirashi...

nan tahau gayamata komi har zuwa yanzu she dint knw dat Alhaj baiya son hadiza tasan yazo lagos itakuwa duk saida ta gaya mata cewa ai da permission dinsa ma tazo gidan nasu .

murmushin takaici hadiza tayi for making a fool of her self thinking he is not even in the country, ahankli tace never mind tunda yace yana meeting..maybe is very important for him, sauke nannauyar ajiyan zuciya tay tace ma likitar tunda na warware zaki iya komawa bakin aikin ki kema nagode. tai maganan kaman bakomi aranta nan nurse tahau tattara tarkacenta bayan ta gama tafita daga dakin.

daidainan hawayen hadiza data rikesu tundazu da nurse ta gayamata cewa alhaj yana gari yazubo mata sharrrr akan fuskrta kamr ruwa, yanzu inda ace mutuwa tay da shikenan bazai ma zo ba saidai yaji labari after leaaving her alone for 2 good months ba kuma nemanta awaya yake yi akai akai ba sai afi sati ma basuyi magana ba ,jin cewa yana sane da halin datake ciki ya dada sakata cikin baqin ciki, so ashe yasani shine baikirata ba bare Doctor saima kashe wayanshi dayayi irin ko ajikinshi din nan bai mason su dameshi da batun rashin lafiyanta.

As usual Masu aiki ne suka cigaba da kulawa da ita harta samu tay wanka ta samu tadan ci abinci karfin jikinta ya dan dawo.

At Around 10.30pm na dare Lkcin ta shirya kanta tsaf ta sako wata sexy nite gown riga da wando kalarsa ruwan madara mai tsiririn hannu, yadda tagaban da aka kawatashi da lace mai shararara ya kwanta akan hadadden nonon ta dasukenan manya kuma acike tam badai kyaun gani ba..

Kwanciya tay akan makeken gadon ta jikinta na fidda wani irin qamshin turaren musk mai note din purple lavender yadda sanyin qamshin ke mamaye ilahirin dakin inka matso kusa da itaji zakayi kamar ka cinyeta, a ringine ta kwanta sann ta bude whatsap ganin grop dinsu na friends su biyar  din is very dry dan daga halisa ne sai vicky suke ta magana tsakaninsu suna dan gaisawa sai shema'u na tsoma masu baki jifa jifa dake darene in mijinta yana tare da ita bata fiye saka hanklinta akan chat din ba.

Tuni Halisa ta tabbatar musu cewa she is fine amma bazata koma aiki ba sai next week in magananta da zach ya dan lafa abakin mutanen gari masu neman gulma.

Vicky ke bata labarin mother inlaw dinta suna dan dariya anan ne ma hadizar ta tsoma musu baki tanamai karfafawa vickyn gwiwa akan datacigaba da hakuri in sha Allahu zatazo ta haihu adena mata gorin haihuwa..

Shemau kuwa bakaramin dadi taji dataji cewa mijin vicky ya fatattaki uwarsa daga gidansa ta koma kauye ba sai babbaka dariya takeyi akan labarin  tana cewa madallah..

Halisace sam hakan bai wani darata aranta ba amma batace musu komi ba tay shiru tana kallon me suke cewa juna..

Cikinsu Kowa yasan meenal na dadewa a office dan haka basu wai damu sun yi cikiyarta ba.

Suna tsaka da hirar vicky tay excusing dinsu da cewa tayi bako akasa zataje ta duba taga waye ne acikin daren nan. Vicky na sauka hadizan ma ta musu sallama ta sauka dan ta dan huta kadan .

Bangaren fadila kuwa tun isarta gidanta taje ta same trolleys dinta awaje kominta na kayan sawa an watso mata shi waje an rufe gida.

Hatta motar datake tukawar ma kwacewa meenal tasaka akayi
Wani tashin hanklin bai taso mata ba saida ta je bank zata cire kudi snn take fahimtar cewa duk accts dinta an kulle daga ita ne sai yan canjin dake jakarta wanda basufi dubu arbain ba.

Gabaki daya ji tay duniyar tay mata wni irin muguwar zafi Haka ta lallami kanta ta shiga gari ta nemo very cheap hotel na 4k per stay  ta biya kudin kwana biyar snn ta zauna aciki tsabar damuwa hatta abinci bata iya sakawa abakinta akan lokci ba gabaki daya sai tasomaji aranta kamr duniyar ya isheta.

*****

Cikeda mamaki mai tattare da fargaba vicky take saukowa daga kan stairs jikinta sanye da wata material gown marar nauyi da jelarsa yake binta har kasa tana sauri sauri da niyyar tazo taga wayene yazo mata bakunta acikin dare witout any notice..

Tun daga kan stairs ta soma hango hadadden bayanshi, saurayi ne sharrrr da akalla bazai wuce shekaru ashirin da uku ba, dogo ne farinsa kuma irin mai shigewa idon nan ne dan tsabar gyaran da fatar jikinshi takesha tana wani sheki bazakay tsammanin rana ya taɓa tabashi ba. Daga iya tsayuwar dayay kawai ya isheka kasan cewa yaron ya kure haduwa dan kuwa irin sexy guys din nan dasuke bawa dirin jikinsu cikakken kulawa a gym saidai duk da haka shi ba irin giant din nan bane slim fit ne kirjinshi da wings dinsa so manly and attractive.

kirjinta kamr zai fito waje cikin kara sauri take saukowa ganin kaninta NILE williams dayake karatu a canada bazato bbu tsammani agidan nata.

Trolley dinsa ne rike a hannunsa dayan hannun rike da jaka ya kuma saka earpod na iphone dinsa a kunnensa dayaji dan kunnen manne mai kyau mai tsada. Hair style na kansa was rusty Blonde Sama sama aka dying gefen gashin da gold bakaramin kyau ta mishi ba.

Karar takalminta yaji ya juyo yana murmushi  suna hade ido vicky ta taho aguje ta fado jikinshi da wani irin shauki suka rungume junansu sosai kamar zasu shige jikin junansu.

Sama ya dagata yana mata juyi cikin dariya sosai muryansa mai azabar dadi yake ratsa ilahirin kunnuwan ma'aikata dake cikin gidan kusan kowa najinsu.

Cikin ihun murna vicky ta sabulo ajikinshi har hannunta na rawa tace Oh my god nile what a pleasant suprise..

Shima yana dariyar mai tattare da tsantsar farin cikin ganin yar uwansan yaja cheek dinta ce You are my only sister in the world so who will i suprise if not you

Hannunta ta saka cikin suman kanshi tanata dariya tana cewa look at ur hair.. Its beutiful..i like it.  Daga nan tajawosa suka haura can sama private palour sunata hira tun daga nan zaka na shako dariyarsu dan bakaramin son junansu sukeyi ba.

Sun bala'in shakuwa dan su biyu kawai iyayen su suka haifa itace babba shine karami amma ta girmesa a shekaru sosai

Hira me cikeda kewa tare da wani irin shauki irinta shaƙuwar yan uwantaka dake tsakaninsu yasaka nile ya cire rigarsa yanamai nuna mata dan uban zanen tattato na fuskar dragon dayay agadon bayansa da wani irin hadadden zanen kungiyar buccaners confrontanity
Mai kan kwarangwal guda biyu da aka zana masa akan kirji.

Yadda nile yake zuga tattoon kadai ya isa kasan dacewa Yana matukar ji dashi dan kuwa bakaramin kudi ya zuba akamashi irin wann zanen gangstar din ajikin shi ba.

Vicky ta rasa na cewa sai kallonshi take babu karya  yanayinsa na matashi mai ji da kuruciya da yadda yake exploring life dinshi sosai yasaka ita kanta takejin dan uwan nata yana burgeta sosai.

Tsabar kyaunshi da yadda yake tattalin kansa  kamar na mace yasaka manyan yan mata suke rububunshi amma haryau ya kasa iya zaɓen guda aciki bare yace yana da budurwa.

His life is very private and classy yana da dumbin mabiya da masoya a kafafen sada zumunta dan wasu suna zaton koshidin model ne kusan dumbin masoyan sa mata ne masu mutuwar sonshi amma bai taɓa kula kodaya daga cikinsu ba.

Rigarsa ya rataya akan kujerar dasuke zaune ya dauki wine din ta zubo musu a wine glass yanasha.

Vicky ta kallesa tace da alama zaman jirgi bai gajiyar dakai ba aint u hungry?..

Ahankli ya zare wine glass din abakinshi yana lashe labbansa dayay wani irin soft and pink yana dan taɓewa girarsa daya a dage yace "inajin yunwa mana sis amma fa bazan ci abinci masu aiki ba..in zaki dafamin dakanki fine zanci..

Agogo ta duba taga almost 10.30 na dare tace hehehe saikuma na dafa maka abinci dis nite?..Cmon nile banason iskancin kan nan wallh rabona danayi girki tun ina university life.

Yace fine in bazaki dafamin ba kawai kaini room dina na kwanta.

Dariya tay tanamai turo baki tace its okay..amma noodles aizakaci ko?
Baice komi ba ya gyada mata kai..

Ta mike zata fice kenan  shima ya miƙe yahau binta a baya bai damu ya sako rigarba. Nan Ta juyo da mamaki tana duban shi "Ina ka zaka why are u following me Yace i cant be alone zan tayaki girkin ne,kafin tace wani abu harya dafa kafadun ta yana dariya yana wani lafe mata agefen kunne yanacewa i seriously misssed you muje kawai ina cikaki da surutu kina min abinci..Wani irin dadi marar misaltuwa taji aranta suka shiga kitchen din atare.

Zama yay akan kitchen island yana mata hirar irin rayuwarsa ta gayu dayakeyi a can canada da abunda ya kawosa nigeria. Cikin son ya fahimtar da ita yace mata zai yi wani college project ne da lagos state university department of industrial design And technology.

Kwata kwata zaman nasa bazai fi na wata shida ba shiyasa yake tunanin gara ya zauna agidan babban dadar shi har ya kammala ya tafi.

Batare da wani tunani ba vicky ta amince masa dan a tunaninta is safe ya zauna da ita akan da yakama hotel sabida ayadda ya hadun nan yake da kuma swags da damshin kudi batajin yan matan lagos bazasu neme su tsafeshi suyi abunda sukaga dama da rayuwarsa ba.

Indomie na daf da nuna ta barsa a kitchen din akan ya soya eggs dakanshi kafin ta kammala duba room din data umarce masu aiki su shirya masa.

Shikadai ta kyale a kitchen din dan haka ya sauko yana lura da indomie din, jin qamshin girkin yar uwarsa yasaka ya lumsh ido ya bude yanajin Allah Allah indomien ya nuna domin ya sakashi abaki, fasa kwayaye guda shida yay snn ya saka seasoning da jajjagen atarugu da albasa da garlic dayaga ta rage awajen yahau gaurayawa.

After then ya sauke tukunyar indomie din ya dora frying pan akan gas mai nayin zafi ya kara karkada ruwan kwan ya zuba aciki ya soma soyawa.

Dake dare ne Qamshin shi sosai ya karade arean wajen, lkkcin prince femi falana yaje ta baya yagama wayarshi ta sirri da chief kenan ya faso cikin gidan ya soma shako qamshin kwai mai azaban dadi na fitowa daga cikin kitchen din

Da kamar bazai kula ba amma duba da lokci yakure yasaka Curiosity turashi hanyar kitchen din.

Ahankli ya bude kofar inda atake yaji gabansa ya bada sautin ras tsikar jikinshi sun wani tashi akaro na farko ganin kyakkwar halittar namiji dayake yawan mafarkim kasancewa tare dashi a duniyarsa agabansa yana tsaye.

Baima lura da cewa kanin vicky bane dake tun yana karami aka turashi canada and bai fiye zuwa nigeria ba sai intakamashi dole

Daukewar cak numfashinsa tayi ya shagala yanata kallon hadadden gadon bayan nile ayayin da Nile din ya shagala yana soya kwanshi kwata kwata baiji karar tahowar prince femi ba.
Ayi sharing ayi coment maison magana dani chat 08060712446 surayyahms

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top